DASHEN ZUCIYA

Ummi tace
“karki damu naji yace kinkusa tarewa a sabon gidanki dayake ginawa Dan kinzo saikiga ya k’walam dinki ”
“haba Ummi har tsawon wani lokaci nidai kawai kibari inzo” harta kai gida Suna waya har hajiya taba suka gaisa daga bisani ta kastse wayar.
Gaisheda hajiya sukayi suka wuce ciki suka cire kaya NURU ne yak’ara kiranta amma saida yayi kara ya katse har sau biyu kira na uku ta dauka tace “hello how may I help you? ”
“Hmm Gimbiya Mujeeba idan baki ba gari nasan kindamu kwarai donjin me zan fadi miki koh”? Ya tambaya Mujeeba tace “Kodaya ban damuba hasalima na mance” NURU yace
“ok daman Inaso ince…………….
Kubiyoni dinjin me NURU zaice da mujeeba????
[2/27, 7:31 AM] Melody????????♀????: ???? *DASHEN* ????
*ZUCIYA*
_Written by_
_*HUMAIRAH Bashir Melody*_????
*Dedicated to Abeeda(Tautah)*????
4⃣5⃣
Tadai Mujeeba dukta k’agu dayaji abunda yaya NURU zai fadin mata amma saita lura daja mata rai dayakeyi shiyasa nima nake Jan ran mai karatu
“Mujeeba daman inso in fada miki cewa I LOVE YOU” Wani dadi taji Wanda saura kiris wayar ta subuce a hannunta saboda tsabar murna kasa amsashi tayi illah Dariya datakeyi cikin ranta kamar ansata a gidan Aljanna
“Kinyi shuru Mujeeba baki bani amsaba” yafadi a marairaice kamar zaiyi kuka
“Yaya nuru bansan dawani irin baki zan gaya maka yadda nakesonka ba you mean alot to me in this world yaya Kaine sirrina kuma Kaine gatana mijina, fadin ina sonka bata bakine, nadade ina jiran Wannan rana nadade ina Adu’a Allah ya nunamun wannan lokaci sai gashi yazo Neman guri tayi ta zauna tacigaba dacewa yaya Tabbas so gubane kuma nasha haka so Zuma ne gashi ka lasamun, so baya dubi da kyau nasaba da chanchanta gashi yau nagani, so baisan tsufa koh yarinta ba gashi na gani, inaso ina cemaka Mujeeba Jood’a tana sonka tana kaunar ka idan babu kai nasan cewa tabbas I will be no more”wani dadi shima yaji aransa a Daren ranan in takaitama mai karatu NURU dakyar ya iya runtsawa saboda zumudi da zakwadi kai so akwai dadi aure idan babu so aciki kamar miyace kanta kafura.
“Mujeeba daga yau kin tashi daga Mujeeba kin koma matata ta kaina zaki sameni miji mai kula da tarairaya zaki sameni mai biyayya ga umurninki”
Dariya Mujeeba tayi tace “Nidai kayi hak’uri yanzu na dawo daga school Bari na huta nayi wanka Sannan naci abinci” toh yace da Mujeeba suk’ayi sallama.
*GUSAU*
Ikram ce zaune akan kujera Kausar yashigo yana dariya Wanda ta manta randa taga irinta, dayake ta kare wankan jego har yar mahaifinshi ta koma gida sallama yayi Wanda mamaki yacika Ikram a cikin zuciyanta tace “Lallai ne kausar kace wani Abu Wato ka lallabo ka cuceni koh toh baka isaba kayi Dan Allah dubasshi yana tafe da doro kaman shugaban Zabbi”mtwww tsaki tayi harsaida ta fito fili.
Zama yayi yana fuskantar Ikram yana lallabata cikin sigar dabara koh ince yaudara,
“Uwar gida sarautar mata yau nazo miki da abun dadi Wanda baa ba yaro mai kiwya” wata ledace mak’are da kayan k’walam da mak’ulashe koh kallon Arziki Ikram batayi mishi ba dagashi har ledar, juyawa tayi tana yiwa bushra wak’a, _*wanene bayaso yaji kukanki ummanki ce bataso taji kukanki sannu yar gata yar iyaye yar dangi, Idan naji kukanki zuciyana na tashi kamar zan yi hararwa*_ Shidai kausar yasan Ikram dashi takeyi hannu yasa zai amshi bushra Ikram ta hanka d’ashi gefe tace “Duk ranar dagayi gigin tabamin ya sainaga karyar rawan gindi, sainaga Wanda yabaka odar tabamin ya, kana tunanin wannan yarinyar zata kiraka uba mahaifi har abada”
daki ta shiga ta daukomai kalandan suna tace
“Duba ka gani Bushra Nuhu sunanta sunan kanin ubanta daya damu da zuwanta duniya kuma banga Wanda ya isa ya sau yawa yata sunaba”.
Kallonta kausar yakeyi yace
“wallahi baki isaba” ikram tace “ni kuma baxan daukaba”
“Me kike takama dashine wai Ikram dahar zakidinga daka mun tsawa kaman kin haifeni Sannan har kin isa kisawa yata ta cikina sunan kanina wallahi baki isaba kuma yata saina dauka kici kicin amshe Bushra yakeyi mai makwan yaga bushra sai yaga macijiya tafasa kai ai tuni ya fadi k’asa warwas don koh motsi bayayi dariya Ikram tayi tace
“Hmmm kadan ka gani indai nice kuma inanan dakai hakkinmu daka danne danida yata wallahi sai Allah yamana sakayya tun a duniya” tsalakeshi tayi tashiga daki tayi kwanciyanta cikin dare haka Ikram tadinga jin ihunsa alaman yanajin jiki ita kadai tasan abunda yake faruwa.
“Misalin shida na safe tafito tace “Inason zuwa shinkafi yawon arba’in kozaka kaimu ne?” da gangan Ikram tayi mishi wannan tambayan yadda taga yajigatu kwarai
“baxan iya zuwaba amma idan zaki iya tuka mota ga mukullin nan kidauka” dariya Ikram tayi cikin zuciyarta tace kadan kafara gani wulakanta mace indai abunyine maza kubada himma”.
K’wance tabarshi suka shirya ta dauki bushra tasata a mota da akwatin kayansu sai gida dayake ta k’ware a tuki bataji komaiba haka ta kwarari hanya batareda tunsnin halinda kausar yake cikiba.
*ZARIA*
“Hajiya inaso inyi miki albishir yau yaya ya furta cewa yana sona ” tafadi tarefa rufe fuska hajiya tayi dariya
“Yace meye na rufe fuska aimu abunda muka Dade muna jira kenan tabbas watan tarewanki gidan NURU ya tsaya Komawa garin Gusau ya kamaki, koda yake wancan sasan har yau bamusan matsayin sa ba nakine koh Na meye Allah kadai yasani” haka hajiya takira yan’uwa tana sanar dasu cewa ankusa tarewa kowa yayi murna tareda godewa Allah haka Ummi tafara shirin gyra Mujeeba don yau Mujeeba suka shirya itada Ashwa zuwa shinkafi mansir ne zai kaisu saboda daga chan zasuje gaisuwan dangi, haka Hajiya da Alhaji suka hada musu tsaraba suka kama hanya sai Gusau, tunda suka fara tafiya Mujeeba ke waya da NURU cikin iya soyayya da Ta koya cikin littafan Hausa, harma dana online haka suka isa.
*GUSAU*
shinkafi suka isa Anata maraba dasu wani sanyi Mujeeba taji ganin iyayenta da gudu tafada jikin Ummi tana jin sanyi haka ta rungume ya k’walam tana dariya shiko jood’a kunya ce dukta isheshi yadda yaga baitu takeyi tawaye tazama yar burni Haka su ashwa suka gaisa harda mansir Ummi tayi murna, nan sukabar Mujeeba suka wuce cikin garin Gusau akan hanyarsu ta komawa Mansir yace
“My tunda dare yayi mazai hana mushiga Aljazeera hotel mukwana inyaso gobe saimu shiga gidan Aunty mommy da Aunty Niima koh?”Ashwa ta zare ido ……….
[2/27, 2:39 PM] Melody????????♀????: ???? *DASHEN* ????
*ZUCIYA*
_Written by_
_*HUMAIRAH Bashir Melody*_????
*Dedicated to Abeeda(Tautah)*????
4⃣6⃣
Tace
“Haba mansir gabaki ga hanci amma kawanice sai munje hotel mun kwana, muje gidan Aunty mommy harda Dakin bak’i garesu Saima kudinka su huta koh ba haka ba” ran mansir yayi masifan baci harta kaiga ya tsayar da motar yana k’arewa Ashwa kallo
“What are you thinking Ashwa? Kinsan cewa ina sonki kuma ba abunda zai hanani aurenki, kiyarda dani I will not do anything stupid pls” wani irin kallo yakewa Ashwa Wanda takasa yimasa musu saboda tsabar kwarjinin dayayi mata.
“Ok mansir inhar hakan zai faranta maka rai shikenan amma da sharadi saidai ka kama dakuna guda biyu naka daya nawa daya”
“Asaran kudi kenan Ashwa daki biyu fah nooo noo ashwa daki daya zamu kama kinsan bafa kwana daya zamuyi ba kashe kudin will be over ai koya kikace?
Ashwa dai gaba daya ta tsinke da lamarin mansir amma saboda yardar datayi dashi koh hannunta bai taba rikewa ba bare yayi tunanin yimata illah.
_*Ni Humairah Bashir nace hmmm ba’a ba namiji yadda saboda namiji kunama ne mai d’anin bazata, kayarda dashi Dari bisa Dari ya watsar dakai batareda ya waiwayeka ba, burin wasu mazan da mace a waje su lalata mata rayuwa kuma ya tozartata, yayi mata wulak’anci dacin mutumci har idan wani zai aureki shine gaba gaban cewa wannan zaka aura tab zaka kwashi ragowan maza ai taxi ce no carriage mata mazaisa bazamu nisanta kanmu da namiji ba matuk’ar ba aure akayi muku ba? Allah yasa mudace.*_