DASHEN ZUCIYAHAUSA NOVEL

DASHEN ZUCIYA

Haka suka kutsa cikin farfajiyan hotel din, abunda magani saida yayi mutukar tadamun da hankali yan’matane suke bushaharsu da samari kaico duniya Ashwa jitayi jiri yana Neman dibanta kafarta takasa daukan jikinta wani kara ta saki Wanda saida kowa ya waigo Mansir kuwa tuni yashiga rudanin abunda ke damun Ashwa kodai zazzabi ne? Haka Yakama daki naira dubu hamsin kwana daya.
Ciki suka shiga kan gado ya ajiyeta yana kallonta lokaci guda yana lashe baki wanka yashiga, lokacin Ashwa ta mik’e tana kiran mansir fitowa yayi daga toilet dagashi sai Dan kanfai.
“Darling lafya kika fadi kodai yunwa kikeji ga abinci nan nayi Mana oda” wani hararsa takeyi
“Amma yau ka nunamun cewa bakada kunya yau shine rana na farko da naci karo da ashararanci irin wannan haba yanzu dayawansu dauka zasuyi nima irinsu ce Dan Allah bakaga yadda suke kallona ba lallai *Ummu sabreena tayi gaskiya datace MACE KADARACE MAI TSADA* Amma just look abunda wasu matan sukeyi dole a aunashi a *MIZANIN TUNANI littafina mai fitowa nan gaba, Nasan da yawansu iyayensu basusan ina suka dosaba wasu karya sukayi zasu wani guri sukazo nan Allah ka karemu da karewarka”.

Kallonta mansir yagama yi acikin zuciyanshi yace
“Hmmm Ashwa kenan yau zan rusa duk wata tarbiya da iyayenki suka dade suna baki kuma daga yau zan jiyar dake dadin namiji, hmm Karki damu Ashwa kici abinci ki kwanta kiyi bacci kinji zandan fita indawo” toh Ashwa tace tafara jin fried rice da naman kaxa da drink din hollandia saida taci tayi tatil amma har yanzu zuciyanta bai kwanta ba, waya ta dauka takira aminiyarta kuma matar yayanta Wato Mujeeba budu daya tasamu
“Hello mujee hmmm ina cikin wani hali Mansir ya kawoni hotel wai anan zamu kwana kuma daki daya Dan Allah Karki gayawa kowa kitayani da adu’a pls” dagajin yadda Ashwa ke magana mujeeba tasan cewa bada son ranta mansir yakaita hotel ba
“Ashwa zan tayaki da Adu’a insha Allah kema kiyi tayi don kubuta daga sharrin namiji don zuciyana bata yarda da mansir ba tunda kika sanar dani wannan maganan”.

Haka sukayi sallama Ashwa ta nemi guri ta kwanta tayi lankwas kaman tana bacci,
*Allahumma ajirni fi musibati wa Akhlifli khairan minha* kawai take maimaitawa acikin zuciyanta tana *Innanallahi wa’inna ilaihir rajiun* Allah gani gareka ya Allah, abunda taketa fade kenan cikin zuciyanta, k’aran muk’ulli taji ta kara likimo yana shigowa yasaki wani dariyar mugun ta hahahaha
“Ashwa kenan har kin kwanta, Kusa da ita ya matsa yana shafata you are looking beautiful baby amma daga yau kyawunki yak’are duk wata daraja kima saidai kigani a wajen wasu amma badai a wajenki ba”
Cire kayansa yafarayi yashiga toilet donyin fitsari wata kwalban fitila ta saita, yana zuwa yafada mata sai romancing dinta yakeyi ta koh ina yana lasar bakinta sai wani nishi yakeyi kamar numfashinsa zai fita, sai surutai yakeyi saida Ashwa Tabari jinkinsa ya mace daman bai cire mata kayan jinkinba wannan abun ta wawuro ta kwadamai tuni ya gigice ta dauki akwatinta da wayarta harda gyale ta fita a guje tana isa wajen mutane saita sassauta gudunta tana zuwa gate aka bude mata tafita Dan adaidaita tasamu ya ajiye wasu bata zarce koh inaba sai layin kotu dake Hanyan kauran na moda kofar gidan mommy yayarta ta tsaya ta sallami mai keke, gari yayi tsit koh mota baka gani, haka mijin mommy yafito yana waye?
“Nice Ashwa brother ka bude” jin muryan ashwa ne ya bude tashiga ciki ya taho mata da kayanta kan jikin mommy ta fad’a tana kuka tace
[2/28, 7:55 AM] Melody????????‍♀????: ???? *DASHEN* ????
*ZUCIYA*

_Written by_
_*HUMAIRAH Bashir Melody*_????

*Dedicated to Abeeda(Tautah)*????

 

4⃣7⃣
_*This humble page goes to All online Hausa writers da wayanda nasani da wayanda zan sani nan gaba Allah yakara daukaka, baseerah da hazak’a Hakuri da juriya LYSM????????????????*_

 

 

 

 

“Aunty yau nashiga wani hali Wanda bana fata wata ya mace ta shiga Aunty Ashe mansir mayaudari ne tabbas yau Da burinsa yacika akaina Dana kashe kaina nabari duniya saboda baxan iya cigaba da rayuwa ba don nasan babu wani Namiji daxai zo gurina da sunan zai aureni saboda narigada na zubda mutunci na da kimana harma da darajata”
Itadai Mommy kallon kanwar tata takeyi tace
“Wai meya faru Ashwa gayamun bansan inda maganarki ta dosa ta kalli mijin tace koh ka fahimta?”
Yace
“Ah Ah gaskiya kibita a sannu zaki gane abunda take nufi don nasan yanzu a rude take”
“Aunty fyade mansir yaso yimun shine Allah ya kubutar dani don banace dabarata ba sannan da karfin Adu’a ” zare ido sukayi
“lallai yace wani abu tabbas daya cimiki mutunci wallahi dasai nayi karansa koh Dan gidan uban waye” cewar mijin yarta haka akasa mata ruwa tayi wanka taci abinci ta kwanta zuciyarta cike fal da tunani tace
“Tabbas da naga takaina ni Ashwa
_*ni humairah nace Amma haka Wasu har suke iya zubda mutuncinsu a waje toh Wallahi duk macen data rasa BUDURCINTA bazata taba kima da daraja a idon mijinta ba inhar yasani toh koh Gindin gwal gareki wata rana saiya miki gori koh ba jima koba dade”*_

_*An aureki an sameki virgin yakika k’are da wulakancin namiji bare kuma kinyi bariki? Ai sai cin mutunci dacin kashi”*_ Allah ya karemu damu Da yayanmu.
Wayarta ce kirar iPhone 7 take ruri number mujeeba tagani tayi saurin dauka haka ta labarta mata komai budan bakin mujeeba tace
“Tab amma mansir yayi kuskure dole ki auri aubansa kodan ki juyashi yadda kikeso dole kiyi kishi da uwarsa Dan ubansa, dole yaje miki aiki koh dolensa yakiraki da matar babanshi me kikeci na baka na zuba kyaleshi ai bariki bata kareba sa saura” Ashwa tayi dariya tace
“Matsala na daya yamun tsufa ne mujeeba kuma kingafa nice ta uku yazanyi? ” mujeeba tace “Aikin banza ai Wallahi koh a k’wark’warane bare ta uku Wallahi saina aureshi don wulakanta mansir kedai Allah ya tsareki dakin bani wallahi mijinka na sunnah bai ji dadinka ba wani tinkis yaji Allah yadada karewa yazama ishara ma yan baya” .

Mujeeba kam gyara takesha na ban mamaki, ranan da NURU zai fantama inajin yini zaiyi yana k’walk’wala, don saboda gyara kamar atabata jini ya fito haka Ikram take gurje mata jiki da turaruka Wanda saitayi wata shida kamshin bai fitaba, ga tsumi hadin gida ga kaza yan shila nidai gefe na koma nace gwarama kenan yarinya sai kinji kamar bindinki zai fita.

NURU ne tafe shida abokinsa sun dauki hanya zuwa shinkafi don sanar dasu cewa Zaria zaa kai kayan mujeeba cikin gidansu.
Da isarsu don tsabar murna mujeeba ta k’osa a gama koga mata turare a falo suka zauna inda aka tarbesu cikin girma Nabil kuwa sai dariya yake basu saboda akwai shi da barkwanci, Abdul yace “Ah gaskiya abokina idan kayi dace da manyan mutane Wallahi ba iyayenba hatta yaransu bazaka taba samun problem dasuba amma idan akacema, kananan mutane kasamu marasa mutunci har zuri’arsu haka suke kuma yawanci a tsiya suke karewa mutumina da’ace da sauran yanmata a gidannan yasin saina auri daya, saboda kwata kwata abokina bana jin dadin zama Da muneeba Kullun iyayenta cikin kirana suke cin mutuncin yau daban na gobe daban”.

NURU yayi dariya zaiyi magana kenan yayi ido biyu da MUJEEBA ai tuni ya shagala, shidai Abdul shuru ne yayi yawa ya waigo yaga wata tsaleliyar yarinya danya jagal, taba NURU yayi yace
“Mutumina irin wannan kallo ai saita tsufa kafin ranan kai abokina kana wuta ina binka fetur”dariya sukayi guri tanema ta zauna ta gaidasu daga bisani ta tashi zata fita NURU koh kunya ya janyo mujeeba ba shiri Abdul yafita yadan basu waje,
“Mujeeba kinga wani irin sheki dakikeyi Wallahi saikisa in gudu da ace bansan ke matata bace I love you baby kissing dinta yakeyi itako saida tabari ya nutse kannan ta zame tana dariya tace
“Kamanta cewa gidan surukai kake, wai yaushene tarewan Ummi tayi magana wai in tambayeka anan ne koh a Zaria? ”
“Mujeeba naso ace anan ne amma idan nayi haka nasan zanbar Hajiya da kewa idan akace Ashwa tayi aure ba zasuji dadi ba kuma ganina zaiyi musu wuya, Amma indake acan nasan time to time zan dinga dawowa” magana yake cikeda lalaci saboda jikinsa ya mutu
“Hakane kuma toh zan sanar dasu amma ai bakasa ranaba?”nuru yace “nanda ranan juma’a kinga zamu tafi amma gobe zamu dawo dakwai surprise din da zanyi miki” tashi yayi yayi hugging dinta yaji wani irin kamshi ai lokaci guda sha’awarsa ta motsa tuni yace
“kiyi musu sannu ga wannan kibasu”
MUJEEBA ta bishi da kallo tace hmmm salo yanzu kafara gani don nida kishiya nesa nesa.
[2/28, 9:37 AM] Melody????????‍♀????: ???? *DASHEN* ????
*ZUCIYA*

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button