NOOR ALHAYAT 3

Khaleesat Haiydar????✍????
3…..
Washegari tun da ta tashi sallahn asuba bata sake komawa ba, ta d’an yi aikace aikacen da xata yi, sannan ta shiga shirin makaranta, ta dau lkci xaune a parlor bayan ta gama shiryawa, can ta jawo wayarta dake gefenta tayi dialing number ta kai kunne a hankali, har ya gama ringing ba
a daga ba ta ajiye wayar ta mike ta dau plate na cake da ta ci ta kai kitchen, karfe bakwai da rabi ta fito gidan domin wucewa makaranta, abaya ce ta Al-layl jikinta baki, sosai abayar ta haska ta kasancewar ta fara, tana kkrin rufe kofa da makulli ya bude kofar Apartment dinsa ya fito, bai ko kalli gefenta ganin xai kulle kofarsa yasa ta sauka a hankali ta basa waje tana kallonsa don ko considering dinta bai yi a tsaye wajen, yau ma kamar jiya kananun kaya ne jikinsa, yana sanye ne da deep Blue polo me wani rubutu da bata gani ba a gaban rigar da jean trouser baki, ya gama rufe kofar yyi wucewarsa ba tare da ya kalli inda take tsaye ba, kamar dai jiya ynxu ma sai ta ga kamar sagging trousers din yayi, yaushe rabon duniya da shigen haukan nan, ta bi sa da wani irin kallo, bata san lkcn da ta ja wani dogon tsakin takaici ba, lkci daya ya juyo yana kallonta kamar jiran tsakin yake, gabanta yayi mugun faduwa, ya xare glass dinsa wanda hakan ya bayyana manyan idanuwansa masu kamar brown, still tayi a inda take xuciyarta na bugawa tana kifta ido, sai a snn ta kare ma fuskarsa kallo ta kuma kara tabbatar da lallai shi din kilan balarabe ne, kafafuwarta suka kasa daukarta ganin ya nufo ta, ya iso dab da ita yana mata wani kallo kmr me counting words dinsa yace “Did…. You…. Just…. Hissed?” Ta wani hade rai har lkcn xuciyata bai daina bugawa ba ta dake tace “Did I Know you???” Daga sama har kasa ya kalleta yace “Did u skipped English Language in school?” Ta hadiye abu da kyar hakan kuma bai hanata harararsa ba tana juya ido tace “That’s none of ur…..” K’ara tayi a mugun tsorace jin yanda yyi gripping dinta da karfi yana mata wani kallo har tana iya jiyo numfashinsa, lkci daya jikinta ya dau rawa hawaye ya fara taruwa idonta tace “Let go of me right away….” sai da ya gama kare mata kallo daga sama har kasa snn ya tura ta yace “We stil remain in the same surrounding” yana fadin haka ya juya ya yi wucewar sa, ranta a dagule ta rufe kofarta da sauri ta fice gidan hawayen takaici cike idonta. Throughout a schl ranan bata da sukuni duk ta rasa me ke mata dadi, how on earth xata iya rayuwa da wannan mutumin a gida daya, Vanessa da ta lura da she wasn’t her self tun shigowarta schl ta kalleta tace “Pretty what’s ur problem, u look dull all day, mood swing?” Ta d’an yi murmushi ta ja lemonade din gabanta ta sha kadan ta ajiye don dama a cafeteria suke tace “You don’t worry Friend, I will be okay, I will fix my problem….” Vanessa tace “Good” sai bayan la’asar ta koma gida daga school, tana shiga apartment dinta ta sa key duk da ta lura bai dawo ba don bbu motarsa a gidan, but it will be safe ta sa makullin, tana idar da sllh xata kwanta ta tuna xata yi shopping don bbu komai a gidan banda noodles, ko kadan bata ji dadin tuna hakan da tayi ba gashi bata son fita, ta kusa minti goma xaune tana contemplating ta je ko dai ta hakura sai gobe, ganin bata da option ta mike jiki ba kwari ta fiddo babban veil ta yafa kan doguwar rigar jikinta don mai karamin hannu ne ta dau yar Jakarta karama ta rataye a kafada ta fita, nearest shopping complex ta nufa a taxi, tayi duk shopping da zata yi sannan ta dawo gida, mai taxi din ya taimaka mata ya sauke siyayyar sannan ta basa kudinsa ta dau kadan daga kayan ta shiga gida, gabanta ya fadi sosai ganinsa tsaye a parking space dinsa yana waya, tunda ta kallesa sau daya bata sake kallonsa ba tana isa tsakiyar compound din ta aje kayan hannunta ta koma waje dauko wasu, har wani harhardewa take yi tsabar rudun…
[2:54 PM, 10/16/2019] +218 94-4138736: Guguwar So????
1⃣➡5⃣
By Harphsart Rano✍
Tafiya take cikin matsanancin tashin hankali wanda sam bae sa ta lura da inda take sa kafarta ba.. Tafiya kawae take hawaye ya wanke mata fuska.. Tana dana sanin kasance warta cikin wannan duniya.. Why? Why?? Shine abunda take ta nanatawa a zuciarta..
Wani matsanancin gudu yake a dalilin kiran gaggawar da akae masa cewa jikin mominsa ya rikice.. Bai lura da ita ba sam.. Sae dayazo daf da ita.. Wani wawan birki ya taka hade da danna horn iya karfinsa..
duk yanda yaso ya kauce mata be samu nasara ba sae daya bangaje ta tae wata razananniyar kara.. hakan ya jawo hankalin mutane da suke wucewa jefi jefi
I suka yo kanta dan kawo agaji.. Fitowa yae daga motar a rude “ohh shit damn it. Ya karasa wurin tare da nan russunawa a gabanta tana sheshekar kuka.. ta dan kurje kadan amma bata samu wani mummunan rauni ba..
mutane nata mata sannu suna Allah ya kiyaye gaba.. Ta mike jiki ba kwari ta kama hanya tana dan dingisa kafa, hakan yasa yae saurin shan gabanta tare da cewa pls kiyi hakuri dukda kece me laifi kina tafiya wt out checkin d road.. Bata tanka masa ba illa cigaba da tafia da tayi.. yace baiwar Allah ina sauri ne amma ga wannn ki saya magani.. A hankali ta furta ka barshi na gode.. Ta cigaba da tafianta tana dingisa kafa.. Noke kafada yayi alamun i dnt care ya fada motarsa ya bata wuta..
Allah Allah yake ya gansa gaban mominsa. Karfe shida da yan mintuna ya matsa horn a kofar wani hadadden get.. Me gadi ne ya leko ta wata yar kofa ganin me horn din ya sashi bude get din cikin ajama.. kafin ya gama budewa tuni ya shgo tare ta ftowa cikin sauri wanda har yaso ya mnta da rufe motar.. Ya juyo da sauri ya danna securityn motar ya haura balcony..
Momynah! momynah! Shine abunda ya shgo yana fada.. Yae saurin haurwa sama ganin ba kowa falon. Momy ya hango kwance kan sofa gefenta daddy ne,, sae twins en momy islam da iman.. Sae auta khalil wanda suke kira da little khaly , .. Saurin karasawa yayi ya rike hannun momy tare da cewa momyna ya jikin.. Shafa kansa tayi tare da murmushi tace my boy har ka iso.. Jiki alhmdlh.. Ya juya zua ga dady ya gaisheshi.. Ya amsa masa da kulawa.. tare da tambayarsa hanya .. su iman ma suka gaisheshi..
Bayan sunyi sallah sun dawo duk suna zaune a falo daddy yae gyaran murya yace dama inason na ftrda momynku india akan matsalar nan tata shine nake ganin mene shawarka?? Ya jinjina kai yace daddy shine tunanin da nake nima.. Daddy yace ina da bussnss da zae kaini india kuma atleast zanyi wajen 1month.. kaga sae mu tafi tarr.. Anan suka yanke shwaran ftar da momy india nxt week ..
A hankali take tafia hadda karaso kofar wani kurkutacchen gida wanda duk unguwa babu gida mafi muni irinsa.. Tura kyauren gidan tayi hade da sallama..
Umma ta mike da sauri ta riko hannunta gami da cewa “Me faru dake nurr?? Me ya tsayar dake haka kuma naga kin shgo hankalinki a tashe ko wani abun kawun yayi miki?? Bata samu damar amsa mata ba saboda zafin da kafar ta ke mata ga wani zugi da dan yatsanta ke mata.. Umma ta cigaba shisa nace karkije karkije kika nunan ba abunda zae faru gashi nan abunda ya faru ta fada tana share kwalla da gefen zaninta.. Nurr ta fashe da kuka hade da cewa umma kafata zafi hannu na????..
Mota ce ta bige ni umma.. Umma ta rafka salati mota nurr garin yaya?? Ta wawuro hijabinta tace wuce muje wurin habu me chemist ya dubaki.. Nurr ta riko hannun umma hade da cewa umma ina muke da kudin zua chemist.. Sai a lokacin umma ta tuno basu da ko naira biyar.. Ta rausayar da kanta gefe tace tou ya za miyi muje ko bashi ya bamu inasa ran hajia zata biyani kudina.
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
Tace umma ba komi akwai ragowar rop bari na shafa ta wuce ciki tana dan dingisa kafa amma bata bari umma ta fahimta ba saboda taga yanda umma duk ta rikice ita kuma bata son damuar ummanta..
Cikin sauri ya shgo rike da wata bakar leda yana shgowa ya tarar da ummansa da nurr a zaune a tskar gida nurr ta bawa umma labarin yanda sukae da kawunsu dazu..
Da sassarfa ya karaso ya jawo kujera yar tsuguno yace umma sannu da gida, ta amsa da abbana sannu da kokari Allah yai maka albarka.. Amin Yace umma wlh yau a