Complete Hausa Novel.DR KHALEELHAUSA NOVEL

DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

42….

Khaleel ya dan shafa kansa ba tare da ya kalli Abban nasa ba yace “Dama ba wata magana bace Abba aure nake son kara yi” yana fadin hka ya dago kansa don ganin reaction din dad din nasa, kallonsa kawae Abban nasa ke yi, Khaleel ya sunkuyar da kansa, Abba ya numfasa yace “aure kuma?” Khaleel ya dago kansa a hankali yace “in’sha Allah Abba” Abba yace “lfya dae koh” Khaleel yyi murmushi yace “lfya lau Abba” Abban yyi murmushi yace “to Allah ya bada sa’a, amma ina ka samo matar” Khaleel ya kuma sunkuyar da kansa yace “Ameen Abba, Khadija ce,” Abba yace “wace Khadijar” Khaleel xae yi magana Abba yace “au! ko dae yar wajen Alhaji Mukhtar” Khaleel ba tare da ya dago kai ba yace “ita Abba” Abba yyi murmushi yace “ahh ae hkn da kyau Masha Allah, Allah ya tabbatar da alkhairi, amma matar ta ka ta amince dae ko?” Khaleel yace “eh ta sani abba” Abba yace “gud! Allah ya xaba abinda ya fi alkhairi son” Khaleel yyi murmushi yace “Ameen Abba, but plss Abba kae xaka ma ummi magana don bn san ynda xata dauki xancen ba” Abba yace “sam bata da ikon hanaka aure don ko uku kace kana so ynxu in dae xaka yi adalci aura maka xa ayi” Khaleel bae dae ce komae ba yyi murmushi kawae, bae bar falon Abbansa ba sae kusan Karfe tara, don tare ma suka fita masallaci don yin sllhn isha suka dawo suka ci gaba da hirarsu, ummi ce ta shigo falon tana kallon Khaleel tace “kai kasan xa ka jima hka don me xaka bar yar mutane ita daya a gida da daren nn fisabillahi” Khaleel yace “ynxu xan tafi ummi ni ban san ma lkci ya wuce hka ba” tana hararansa tace “ina ko xaka sani” juyawa tayi ta fice daga dakin, Abba yyi murmushi yana girgixa kai, Khaleel ya mike shima yana murmushin yace “Abba bari in je sae da safe” Abba yace “to Allah ya tashe mu lfya” dakin mum dinsa ya shiga yace “to ummi na tafi sae da safe” tace “Allah ya tashemu lfya” murmushi yyi ya juya ya fita ya rufe mata kofar ta, dakin Rukayya ya bude ya sameta kwance tana danna waya, ta mike xaune da sauri tace “lah yaushe ka xo yaya” hararanta yyi yace “me yasa baki xuwa gidana” ta dan turo baki tace “ae ya Khaleel matar nn taka ce bata da mutun ci shi yasa bana son xuwa” yace “gidanta ne ko nawa” tace “to yi hkuri yaya xan xo kila Sunday” yace “Allah ya kai mu,” snn tayi Masa sae da safe ya rufo mata kofar ta ya sauka kasa. Karfe goma saura Khaleel ya isa gida, yana shiga falo ya kashe wutan, snn ya nufi sama, har xae bude dakinsa ya shiga sae kuma ya nufi kofar Ashnaah ya bude, xaune ya sameta kasan dakin ta hade kai da gwiwa, ta dago da sauri tana kallon kofar, hawayen dake makale idonta ne ya sauko a hankali bisa kuncinta, ta mayar da kanta bisa gwiwanta, tsayawa yyi yana kallonta, can dae ya karaso Cikin dakin

Har lkcb yana kallonta, ya durkusa gabanta bbu yabo bbu fallasa yace “kina da matsala ne” dago kanta tayi da sauri can ta mike tana huci, ta shiga masa wani matsiyacin kallo tace “ikon Allah, halan dae meye gami na da kae da har xaka wani shigo min daki kana neman sanin matsalata???” kallonta ya tsaya yi, can yyi huci me xafi ya kai mata wani wawan mari, bata gama recover ba ya kuma Kai mata wani snn ya turata da karfi ta fadi ta buga kai da gado ya juya ya fice daga dakin, kuka ta dinga rusawa tana rike da kanta tana masa Allah ya isa, tayi mai isarta snn ta mike a hnkli ta hau kan gadonta tana sauke ajiyar xuciya, ranan kwata kwata bata runtsa ba, ga ciwon cikin da ya addabeta tun daxu ga kuma ciwon kan da Khaleel ya daura mata. Da safe tana kwance ta ji fitar motarsa, ta mike xaune da sauri tana tunanin inda xata samu kudi ta ba mai gadi ya je chemist ya siyo mata maganinta don tasan in ba maganin nn ta shiga uku, mikewa tayi da kyar, ta fita daga dakin ta nufi dakin Khaleel, a kulle ta ji shi, ta ja dogon tsaki wato kila jiya ya gane ta shigar masa daki knn, komawa dakinta tayi ta fada kan gado ta shiga rusa kukan takaicin jin mgnr mahaifinta da bata yi ba tun farko, da yasan tana jin mgnr sa da bbu abinda xae sa yyi Mata irin wnn auren masifar, ta ci kukanta ssae daga karshe baccin da bata yi ba jiya ya dauketa, ko da ta farka da rana ko kadan bata da appetite sae taji kmr xaxxabi ke neman rufeta, ta dae samu da kyar ta shiga bayi tayi alwala ta fito tayi sllh snn ta koma ta kwanta, wajajen Karfe hudu ta farka ta dalilin wani axababben ciwon mara, ko ba a gaya mata ba tasan period dinta ne ya xo mata, ta sauko daga kan gadon da kyar ta xauna kasa jin xuciyarta na tashi kmr xata yi amae, kasa daurewa tayi ta fashe da kuka ssae tana yarfe hannu ga shi Meenah bata xo ba, ynxu da gidan su take da tuni an tanadar mata magungunanta tunda an san irin axabar da take sha, ko pad din ma bata da, to wa xata gaya ma, tunanin hkn yasa ta kuka ssae, ta dinga mutsu mutsu a daki ita daya kmr me nakuda, har aka yi isha tana nn xaune ta ci kukanta har ta gode Allah, Karfe tara da kusan rabi Khaleel ya shigo gidan, ya kashe wutan falonsa as usual ya nufi sama xae shiga dakinsa, shesshekar kukanta ya ji, ya juya yana kallon kofar dakinta, ya dde tsaye inda yake daga bisanni ya nufi dakin ya tura kofar, da sauri ta dago tana kallon kofar har lkcn tana xaune inda take, ssae idonta ya kumbura lebbanta suka yi ja sbda kukan da ta ci, kauda kanta tayi, ya karaso cikin dakin ya durkusa gabanta yana kallonta yace “idan kika min mgnr bnxa xan baki mamaki, Meye matsalarki?” bbu yabo bbu fallasa yyi tambayar, tayi shiru ta ki cewa komae fuskarta a daure, tsawan da ya tsoratata ya daka mata yace “ba mgna nake maki ba” ta fashe da wani Sabon kukan tana komawa baya daga xaunen da take tace “ni ka rabu dani bbu ruwan ka” fincikota yyi ta fasa ihu a tsorace tace “wayyo kayi hkuri wllh cikina ke min ciwo” cikin kuka ta karashe mgnr, kasan tiles din dakin taga yana kallo ta sunkuyar da kanta da sauri ita ma don ganin abinda yake kallo, jini ta ga dae dae inda ta bari, juya masa baya tayi da sauri ta kuma saka kuka.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

43…..

Kallonta kawae Khaleel ya tsaya yi, ta shiga kkrin mikewa tsaye amma kunya yasa ta kasa, komawa tayi ta xauna ta shiga rusa wani Sabon kukan, ya mike ya xagayo gabanta yana mata wani irin kallo yace “wa kika gaya ma cikin ki na ciwo” kauda kanta tayi bata ce komae ba har lkcn tana kuka, ya hade rae yace “ohh don cikin ki na ciwo shine xaki dinga bata ma mutane waje da kazantar ki, kina hauka ne” cikin kuka tace “to ni nasan inda xan samu abinda xan sa” ya galla mata harara yace “baki gansu cikin kayan akwatin ki ba” ita ma ta galla masa harara tace “to na taba Budewa ne” murmushi yyi ya nufi gun akwatunan lefenta ya shiga bubbude su, ta juya tana kallonsa don tun da ta shigo gidan bata taba bude ko da akwati daya ba a cikin akwatuna shiddan da yyi mata, tana kallo ya ciro pad daya cikin akwatunan da aka xuba kayan shafe shafe da kayan make up, yana rufe jakar ta dauke kanta da sauri, ya jefa mata kan gado ya juya xae fita, da sauri ba tare da ta shirya ba tace “toh cikina ciwo yake min kuma bbu maganin da xan sha” ta karashe maganar cikin kuka tana yarfe hannu, juyowa yyi yana kallonta sae kuma yyi tsaki ya fice daga dakin, kuka ta kuma fashewa da ssae, ta mike da kyar ta nufi bathroom, mop ta dauko da ruwa xata gyara dakinta amma ta kasa don wani axaban ciwo da mararta ke mata ta durkushe wajen ta dinga rusa kuka kmr an aikota, ta kusa minti goma tana abu daya, Khaleel ya bude kofar dakin ya shigo, tsawa ya daka mata yace “wae kina da hnkli kuwa, baxa ki tashi ki gyara jikin ki ba” cikin kuka tace “ni baxan iya ba cikina ciwo yake min” karaso wa kan gadonta yyi ya dauki pad din da ya ajiye mata ya karasa kusa da ita ya mika mata yace “tashi ki bace min a nn” mikewa xata yi amma ta kasa, hkn yasa ya dago ta ya mika mata pad din snn ta nufi bathroom dinta tana ci gaba da kukanta, ko kafin ta fito har ya gyara gun da ta bata, yana xaune gefen gadonta yana hada allura, kallo daya tayi masa ta dauke kanta tayi kwanciyarta kan gadon tare da juya masa baya, yana gama abinda yake ya juya yana kallonta yace “have u eaten” fuskarsa a daure yyi mata tambayar, ba tare da ta jiyo ba ta girgixa masa kai, mikewa yyi ya fita daga dakin, sae gashi ya dawo da ruwan xafi cikin cup, ya xauna inda yake da, ya shiga bude kayan tean da ta jera kan bedside drawernta, ya gama hada tean snn ya bude sugar xae xuba yaji bbu komae ciki, juyawa yyi da sauri yana kallonta don yasan bae ci ace sugarn ya kare ba yace “ina sugarn dake kwalin nn” ta juya ita ma tana kallonsa tace “ya kare mana, sugarn ma da ba xaki” yace “yyi kyau, shine xaki ce min cikin ki na ciwo ko” kin cewa komae tayi yace “rokon ki xan yi ki tashi ki sha tean” mikewa tayi fuskarta a daure ta karaso gabansa ta durkusa ta dauki tean ta shiga sha a hnkli, kallonta kawae yake, ta cire bakinta a cup din ta dago tana kallonsa ya dauke kansa da sauri, ta ajiye tace “ni na koshi” harara ya galla mata yace “shanye ki bn cup dina” ita ma ta hararesa snn ta ci gaba da shan tean, ajiye kofin tayi ta Mike xata bar wajen ya fixgota ta fado kansa ta xamo kasa da sauri, ya mike ya dauki alluran da ya gama hadawa, yana kallonta, xaro ido tayi tace “wae ni xaka ma allura,” tsayawa yyi yana kallonta, can ya juya ya fice daga dakin, mikewa tayi ta koma kan gado tayi kwanciyarta tare da Jan tsaki tace “hka kawae sae in bude maka zani ka min allura, ae ba yar iska nake ba, Allah xae sauwake min” kmr xata yi kuka ta karashe mgnr jin wani Sabon ciwon da ya taso mata to yau ya xata kwana da ciwon maran nn, har daya saura Ashnaah bata ga bacci ba, bbu abinda take sae juye juye da aikin kuka kan gadonta don ciwo ya isheta, gani tayi bbu sarki sae Allah ta mike da kyar tana kuka ta fice daga dakin ta nufi dakinsa, yana danna laptop lkci daya yana waya ta shigo dakin, ta xube masa nn bakin kofa ta dinga rusa kuka tana cewa wayyo cikina, ajiye wayar hannunsa yyi yana dariya yana kallonta, ta juya masa baya da sauri taki kallonsa sae kuka take, mikewa yyi ya karasa inda take ya durkusa yana kallonta yace “kina son alluran ynxu” kin cewa komae tayi ganin ya mike xae bar wajen yasa tayi saurin cewa “eh tana share hawayen fuskarta, alluran ya dauko yana kallonta, ta mike a hankali ta nufi kan gadonsa ta yi rup da ciki, tsayawa yyi yana kallonta, can ya karaso ya durkusa kusa da ita ya shiga bude xanin da ke daure kugunta, da sauri ta juyo cikin kuka tace “to ka min a cinya plss” murmushi yyi yace “OK” ta Mike xaune ta bude cinyarta tana kallonsa, kallon cinyar kawae ta ga ya tsaya yi, ta rufe da sauri tana hararansa xata yi magana ta ga ya kuma Budewa ya dauko cotton wool din da ya soma a spirit ya shiga goga mata a hnkli, sae kallonsa take kmr xata yi kuka har wani rawa jikinta yake don tsoro, tana ganin ya dauko alluran ta fasa ihu ta fada kansa tace “Wayyo don Allah kar ka min da xafi plss” ba karamin wahala ta basa ba kafin ya mata alluran, ta dinga rusa masa kuka tana kwance kan gadonsa, yyi tsaki ya fice daga dakin.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

44…..

Bayan minti kusan takwas da fitan Khaleel wayarsa ya shiga ring, Ashnaah da ke kwance ta dan samu relief har bacci ya soma daukan ta ta juya a hnkli tana kallon wayar da ke gefenta, jawo wayar tayi tana kallon me kiran ta ga Meesha a gaban screen din, tsaki tayi ta ajiye wayar ta juya, nn da nn bacci ya kuma dauketa. Karfe biyu saura Khaleel ya shigo dakin, kallo daya yyi mata ya dauke kansa ya kulle dakin snn ya nufi inda wayarsa ya ke ya dauka ya ajiye gaban mirror snn ya kashe wutan dakin yyi kwanciyarsa can nesa da ita, amma ya kasa bacci, bayan minti talatin da kwanciyarsa ya ga sae juye juye take, juyawa yyi yana kallonta can ya dauke kansa, jin ta mike xaune yasa ya kuma juyawa yana kallonta, kkrin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya kunna bedside lamp yace “me ya faru” bnxa tayi masa ta mike ta nufi bathroom din da ke dakin, yyi tsaki ya kashe wutan da ya kunna, ko da ta fito yana kallonta ta nufi kofa xata fita ta ji kofar a rufe da key, ta juya tana kallonsa kmr xata yi kuka, can dae ta ja dogon tsaki tana hararansa, kasan tiles din dakin ta dawo ta kwanta shi dae bae ce mata komae ba sai rufe kansa da bargo da yyi. Ko da ya tashi da asuba kan gado ya ganta kwance, ya mike ya shiga bathroom don yin alwala. Karfe bakwae khaleel ya fito daga wanka yana goge jikinsa da karamin towel, idonsa ya sauka kan Ashnaah dake kwance hankalinta kwance tana bacci, still yyi yana kallonta, bae taba lura da irin hasken ta ba sae ynxu don fara ce ssae Ashnaah kmr wata balarabiya, kan kafafuwanta da lap dinta masu daukan hnkli ya kuma sauke idonsa, bata da maraba da tsaraici a lkcn don tuni xanin dake jikinta ya kama gabansa, wani kasala ce ta saukan Mae a lkcn, ya karaso kusa da gadon ba tare da yasan yyi hkn ba har lkcn idonsa na kan cinyoyinta, a hankali ya kuma sauke idonsa kan kirjinta yana kallon abinda ya kuma girgixa shi, waow kadae ya iya furtawa a xuciyarsa ba tare da ya ma san yyi hkn ba, yar rigar bacci silk ne ja jikinta mae bra da yyi mugun haska fatan ta, karasa wa yyi kmr wani Mara lfya ya duka dae dae kusa da ita yana kallon kyakkyawan gentle face dinta da jan lips dinta, hannu ya daura a hnkli kan kirjinta yana shafa wa, wani irin shock ya ji, ya mike da sauri kmr wnda ya tuna abu ya bar wajen bae kuma kallon inda take ba, ko minti goma cikakke ba ayi ba ya gama shiryawa ya dauki makullin motarsa ya fice daga dakin kmr ana hankada sa. Yana xaune office wajajen sha biyu yana Duba aikin gabansa duk da ko kadan hnklinsa baya Kansu Najeeb ya shigo office dinsa, daga kai yyi yana kallonsa, Najeeb ya cire gloves din hannunsa ya jefar cikin waste bin din dake office din snn yyi kwanciyarsa kan gadon da ake Duba pregnant women dake office din, yace “ni hutu nake son dauka wllh duk na gaji da aiki now adayz” ya Mike da sauri yana kallon Khaleel yace “yauwa ka je kiran mum din taka, hope dae ta yadda, don ban son abinda xae raba ku da Ameesha” Khaleel ya ajiye pen din hannunsa ya sauke ajiyar xuciya yace “sae anjima da daddare xan tafi” Najeeb yace “ko dae shi ne ke bother dinka hka tun safe, c’mon chill guy ba dole ma ta amince ba tunda Abba ya amince” Khaleel yace “No ni ba ma shi ke bother na ba wllh, ka gane ko Najeeb,” sae kuma yyi shiru yace “ko da yake ma forget don ka fiye rainin hnkli” Najeeb yace “haba dae ae ni bna rainin hnkli a serious issues ina jin ka” Khaleel ya dan shafa sajensa yace “kan yarinyar nn dake gidana ne” sae kuma yyi shiru, Najeeb yace “Wat abou her?” Khaleel yace “I donno frnd, na kasa mata abinda nayi niyya tun farko, nd I married her for dat purpose gashi ko kadan bata raga min still a gidan nawa, bata da kunya ko kankani ga ta yarinya yar karama… Yhu knw get wia am heading mana guy” Najeeb ya fashe da dariya ssae, Khaleel ya hade rae yana kallonsa, sae da yyi me Isar sa snn yace “yhu c garin neman kiba ka kwaso ma kanka rama, wat I notice in here is dat ka fara sonta knn tunda har ka kasa mata abinda yasa ka Aurota, kuma kace ba raga ma tayi ba a gidan naka stil den me kke yi da ita har ynxu, kae ba hutawa kke yi da ita ba, kai ba aikin komae take maka a gida ba, kace bata respect din ka kuma, to wae ma da me kayi niyyan mata ne tel me pls” Khaleel ya mike yana masa wani irin kallo yace “amma ko da ka cuce ni in har ka bude baki kace ina son yarinyar nn, kasan Allah? Wllh wllh dai dai da rana daya ban taba jin ko da digon son wata mace a xuciyata ba a duniya, mata masu class I mean big big babes da suka san duniya duniya ta sansu ban so su ba sae wnn kwailar, yaushe ma aka haifeta? she is just seventeen fa, yaushe ta balagan ma da har xa a so ta infact, ni koh tausayin rayuwarta ma kawae nake wllh, tausayi take ban don har yau naga alamar bata san meye life ba yarinyar” Najeeb yyi dariya yace “to tunda har ta fara Baka tausayi snn kai kasan ba sonta kke ba wats d need of keepn her in ur home, just let go of her, in ana ramawa a lahira ka rama abinda tayi maka a can, tunda kayi repent har kasan meye tausayi” dariya ssae Najeeb yake, Khaleel kallonsa kawae yake yana huci, hkn yasa Najeeb ya danne dariyarsa, Khaleel ya ko ma ya xauna xuciyarsa na tafarfasa, Najeeb ya shafa kansa yace “kaga joke apart Khaleel ka sake ta kawae ta koma gidan su ae ko ba komae da baxawara xa a kirata” Khaleel ya girgixa kansa yace “impossible” Najeeb yace “I don’t get dat, to kace tausayinta kke, den y nt let her go, meye amfanin ajiye ta a gidan ka bata tsinanaka da komae, kila da ma nine xan dan dinga maneji ina hutawa da ita har lkcn da xata gundure ni nd den I send her out, ko ba komae na mayar da ita baxawara, to kai wnn ko ka saketa ma ae jin ddi xata yi tunda ka bar ta da budurcinta, kai gashi sugar xata yi tunda budurwa ce kuma yarinya” Najeeb ya karashe mgnr yana dariya, Khaleel ya hararesa, Najeeb yace “no joke apart, ynxu xaka ce ba ka sha’awanta” Khaleel ya sauke ajiyar xuciya tare da shafa kansa ya ki ce masa komai.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

45…..

Najeeb yyi dariya ya dawo kusa da abokin nasa jin yyi shiru, ya tsaya yana kallonsa yace “ya kayi shiru frnd” Khaleel ya dago kansa yana hararansa yace “infact ehh ina sha’awar nata, to tsoron ka xan ji da baxan gaya maka ba” dariya ssae Najeeb yake har da dafe table, Khaleel sae kallonsa yake kmr ya shakesa, Najeeb ya dago kansa bayan ya ci dariyarsa yace “to don me xaka dinga wahalar da kanka hka Khaleel, just enjoy ur self frnd, kayi ynda ka ga dama da ita, after all ae matar ka ce,” Khaleel na masa wani irin kallon yace “amma kai din nn baka da meaningful advice wllh, hka kawae ka ja yarinya ta raina ni, to ni ko desire xae kasheni me xae kai ni gun kucakar yarinyar nn, plss ka san irin mgnr da xaka dinga min mana” Najeeb yace “amma kuma kke sha’awarta, look ba wae nace ka je ka lallabata ka huta da ita bne, no of course ita wacece da xaka lallaba don uwarta, I mean ta karfi xaka je mata ko ta yrda ko bata yrda ba if it means rapin her just go on, enjoy ur self to d core nd leave mehn, dama ga ta karamar yarinya kuma virgin I guess, ba karamin honey xata yi ba, nd bet me daga ran da ta ji ka wllh tsoron ka xata dinga yi duk wnn tsiwan da fitsara xaka neme su ka rasa, wae ina ma ni ne wllh,” kallon bnxa kawae Khaleel yake masa, da mmki Najeeb yace “ohh wae kae da don kawae ka rama abinda tayi maka kmr ynda naji kana yawan boost unnecessarily har ya kuma bn ga wani irin ramuwar da xa a yi ba bn kuma ga alama ba ka Aurota kawae, to daga baya kuma sae ka saketa ta tafi da virginity dinta ko me, tabdi” Khaleel ya sauke ajiyar xuciya yace “I’ve heard” Najeeb yace “xaka yi ynda nace maka knn” Khaleel yace “yep may b” Najeeb yace “yauwa frnd pls kayi hkn ka fidda rai ni, kuma kar ka tausaya mata ko kadan” bae jira me Khaleel xae ce ba ya mike daga xaunen da yake yace “bari in koma office xa mu hade ltr” bin sa kawae Khaleel yyi da kallo har ya fita snn ya sauke ajiyar xuciya ya ci gaba da abinda yake.

A hankali Khaleel ya tura kofar dakin umminsa ya shiga da sallamarsa snn ya kullo mata kofar, waya ya sameta tana yi, hkn yasa ya nemi gu ya xauna har ta gama snn ya sauko kasa ya gaida ta, ta amsa ba tare da ta kallesa ba, komawa yyi gefen gadonta ya xauna yace “kin yi kirana ummina” ta galla masa harara tace “sae ynxu ka ga daman xuwa” yyi murmushi yace “ba hka bne ummi, ynxun ma daga aiki nake wllh” bbu yabo bbu fallasa tace “wani xancen ka xo ma da Abbanka rannan Khaleel?” Khaleel yyi shiru yana kallonta snn ya sunkuyar da kansa yace “Ca nayi masa aure xan yi ummi.”

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

46….

Ummi ta dake tana ci gaba da masa mugun kallo tace “akan wani dalili?” Ya dago kai yana kallonta xae yi magana ta rigasa tana girgixa kai tace “to bn amince ba, in kuma bn isa da kai ba sae ka nuna min ynxu in ga, tashi ka ban waje” kallonta kawae yake ya ma rasa me xae ce mata, a fusace tace “to ko dukana xaka yi irin wnn kallo hka, bn da ka raina mutane kwanan ka nawa da yin auren nn, salon ka ja mana magana a gari yarinya karama na xaman ta lfya ka tashi ka ce xaka kawo mata abokiyar xama ku hadu kuyi ta cutan ta ko, to baka isa ba Khaleel kayi kadan, in kanwarka aka yi ma hka xaka ji ddi, plss leave malam” Khaleel ya kuma sunkuyar da kansa yace “to amma ummi naga da amincewarta xan kara auren kuma wnn abun naga ba haramun bne bare…” Wani tsawa ta daka masa ta mike tana huci tace “don uwarka ni xaka kawo ma wnn mgnr, to in ka isa ka je kayi auren muga, get out in daina ganin ka a dakina, Mara tunani kawae” mikewa Khaleel yyi yana shafa kansa bae kuma cewa komae ba ya nufi kofa xae fita Abba ya shigo dakin, yana ma ummi mugun kallo yace “sannu Fateema kin yi kokari, kmr ynda ki ka hanani kara aure shine da na ma xaki hanasa to wnn ne kuma baki isa ba, auren sa bbu fashi ni nayi wnn alkawarin” Khaleel yace ” A’a Abba bae kai ga hka ba, tunda bata so kawae ni na fasa wllh, bana son abun da xae bata ran ummi na, a bar maganar auren kawae” wani kallon bnxa Abba ke masa yace “sannu me uwa, wato ni xaka watsa ma kasa a ido na xo tare maka bakin rai koh, yyi maka kyau” ficewa Abba yyi daga dakin, Khaleel yyi murmushi ya dawo kusa da umminsa dake xaune ko kallon inda mai gidan nata yake bae yi ba, ya durkusa kusa da ita a hankali ya fara mgna “kiyi hkuri ummina idan na bata maki wllh na bar batun auren tunda ba ki so, kila hkn ne yafi alkhairi, ki kwantar da hankalin ki ummi na rufe xancen daga nn wllh” ummi ta dago tana kallonsa tace “Ka kawo min fateemar gobe sae in ji ko da gsken da amincewarta, in tace ehh, to baxan hanaka auren ka ba tunda ga abinda uban ka ke cewa a kaina, in kuma tace bata san da xancen ba to ko me xae faruwa baxa kayi auren ba” Khaleel ya girgixa mata kai yace “No ummi ni na bar mgnr auren wllh na hkura” ummi tace “ni ka tashi ka bn waje kayi abinda nace maka bana son mgna” ya dan Marairaice mata yace “wae ummina fushi kika yi da ni, wllh har xuciyata na fasa” ummi ta dan sake ranta ta shafa kansa tace “kar ka damu Khaleel kayi ynda nace maka kawae, ni bnyi fushi ba” mikewa yyi yace “to shknn ummi ngd, Bari in tafi gida dare yyi” tace “to Allah shi kiyaye” sae da yyi ma Abbansa sallama snn ya fice daga gidan yana murmushin irin amsawan da Abban yyi masa. Karfe tara da rabi Khaleel ya shiga gidansa, kashe wutan falon yyi as usual ya nufi sama ya bude falonsa a hnkli ya shiga yana kallon kofar dakinta, bedroom dinsa ya nufa ya tsaya da mmki yana kallon dakin, ynda ya fita ya bar shi hka ya dawo ya same shi sae dae bata kan gadon ynxu, ya fice a fusace ya nufi dakinta ya bude ya shiga, bata dakin jin xuban ruwa da kamshin soap ya gane wanka take, tsayawa yyi a dakin yana jiran fitowarta fuskarsa a daure, ta fito daure da tawul tana saka gashinta cikin net din hannunta, sosae ta tsorata ganinsa tsaye a dakin don bata ji shigowarsa ba, ta juya da gudu ta koma bayin tana cewa”Innalillahi, kai ni nashiga uku da wnn jaraba, don Allah ya xa ka ke shigo ma mutane daki hka bbu neman izini, ynxu da ban daura tawul ba fa” kallon kofar bayin kawae yake fuskarsa a daure har lkcn, ita kuma har lkcn bata daina mitan da take ba tana jaraba, ya karasa bayin a fusace ya tura kofar ta koma baya a tsorace kan ta ce komae ya fixgota ya shiga kunce tawul din jikinta da karfi duk da irin ihun da take jikinta na rawa tana basa hkuri tana cewa bbu komae jikinta, hkn bae hanasa kunce wa ba snn ya fixge da karfi daga jikinta ya jefar cikin bedroom dinta.

 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button