DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
47…..
Ashnaah ta fashe da kuka ta duka da sauri tana kare kirjinta da hannunta, ssae ta tsorata don tun da take bata taba tsayawa hka gaban namiji ba don ma Allah ya taimaketa kirjinta kadae ne waje, shi kam kallonta kawae ya tsaya yi, taki dago kanta sae kuka take tana cewa don Allah yyi hkuri ya fita plss, dukawa yyi har lkcn yana Mata wani irin kallo snn ya dago ta da karfi ta inda xae iya kallon abinda take boyewa da kyau, ta fashe da wani sabon kukan jikinta na rawa ta shiga kkrin kare kirjinta kuma amma yaki sake hannunta, tsaf ya shiga kare ma kirjinta kallo, cikin wata kasalalliyar murya taji yace “me gare ki a nn da kike boye min, tel me wats dia” kasa dago kai ta kallesa tayi har lkcn bata daina kukan da take ba, jinginar da ita yyi jikin bayin ya dago kanta yana kallon cikin kwayar idonta da nasa idon da ya kada lkci daya, ta rumtse idonta da sauri har lkcn jikinta na bari, cikin rawan murya ta shiga cewa “don Allah don annabi kayi hkuri ni bn san kai bne ka shigo dakin shi yasa nayi mgna plss kayi hkuri wllh baxan sake ba” cikin kuka ssae ta karashe mgnr, Khaleel kam ko kadan bae san abinda take cewa ba don idonsa na kan abubuwan da suka dagula masa lissafi lkci daya, ya kasa daina kallonsu, maganganun Najeeb kadae ke masa yawo a ka a lkcn, saukan numfashinsa taji a wuyanta snn lebbansa duk a lkci daya, ta bude ido a tsorace xata bara ihu ya matse ta jikinsa ya toshe mata baki da hannu daya snn ya xamo fuskarsa a hnkli xuwa kan kirjinta, Ashnaah da ta ji kmr numfashinta xae dauke don tsabar tsoro ta shiga kiciniyar kwace kanta a hannunsa jikinta na rawa amma ta kasa, wani ihu ta fasa masa a gigice ganin abinda yake yi, bata gama rufe baki ba taji bakinsa cikin nata, ya shiga mata kiss me dagula lissafi, daga ita har shi kasa tsayuwa suka yi duk suka xube nn kasan bayin, daga jin irin numfashin da take yasan ba karamin tsoro taji ba amma duk da hka bae kyaleta ba sae da ya ga jini na silalowa kasan kafarta sae a snn ya tuna al’ada take, ya turata ya mike da sauri ya fice daga bayin ya nufi dakinsa da kyar ya fada bathroom, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan har lkcn jikinta na rawa don ba karamin tsurewa tayi ba, ta kusa awa daya tana abu daya snn ta mike da kyar ta gyara jikinta ta dauki wani tawul din ta daura ta fito dakinta a sanyaye rigar baccinta kawae ta xura ta kwanta kan gadonta a hankali tunani kala kala na mata yawo a ka, to wae me Khaleel din nn ke nufi da ita ne xae dinga mata iskanci hka, fitar motarsa ta ji daga gidan ta mike da sauri ta nufi window amma tuni har ya fice, ta ja dogon tsaki don wani mugun tsanarsa fiye da na da take ji a xuciyarta, kan gadonta ta koma tayi kwanciyarta tare da jan bargo har lkcn gabanta bae daina faduwa bs. Ashnaah na tashi da asuba ta nufi window don ganin ko ya dawo amma bata ga motarsa ba, ta tabe baki ta koma tayi kwanciyarta don ba sllh take ba. Da yamma Ashnaah na kwance dakinta tana tunanin ko me ya hana Meenah xuwa har ynxu taji an bude kofarta ta Mike da sauri don tasan ita kadae ce a gidan, ya tsaya daga bakin kofar fuskarsa a daure yana kallonta, kasa kallonsa tayi ta koma tayi kwanciyarta ta juya masa baya, jin takunsa cikin dakin yasa ta kuma mikewa xaune da sauri kmr xata yi kuka tana kallonsa, ya daka mata tsawa yace “tashi ki dauko hijab din ki” mikewa tayi a hnkli fuskarta daure ta bude wardrobe dinta ta ciro hijab ta saka, karasowa kusa da ita yyi yana mata mugun kallo ya fixgota ya hade ta da bango yace “ki saurari abinda xan gaya maki da kyau.” Kae kawae take gyada masa a tsorace don ta gama tsorata da shi tun jiya da daddare.
Make Una no vex bacci ne a ido na wllh.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
48…..
Khaleel ya sake ta ya koma baya yana mata wani mugun kallo yace “duk xancen da ummi na xata maki kar ki kuskura ki nuna mata baki san da xancen ba , da bakin ki nake so ki ce mata ae kin amince, ki ka kuskura kika hada ni da ummina sae na maki abinda baki taba tunani ba a rayuwarki, just dare me ki ga” Kallonsa kawae Ashnaah ke yi tana mmkin to wani xance ne wnn xata ce ta sani bayan bata sani ba, har ya juya xae bar dakin sae kuma ya dawo yana kallonta yace “in fact aure Zan yi ke wacece da xa a boye ma, ko kin isa ki hanani ne” shiru Ashnaah tayi tana kallonsa, sae kuma tayi murmushin da ya bayyana fararen hakoranta lkci daya ta saka dariya tana kallonsa tace “to ni kuma a su wa xan hanaka aure, Allah ya bada xaman lfya, nima Allah ya ban miji na gari in yi auren” xaro ido yyi yana kallonta yace “me kika ce” duk da ta tsorata hkn bae hanata mgna ba tace “Ca nayi ni ma Allah ya bn miji na gari in yi auren” buge mata baki yyi yace “da auren nawa a kan ki kike fadin hka a gabana?” Shiru tayi bata ce komae ba hannunta a bakinta da ya buge tana kallonsa, yyi kwafa ya fice daga dakin ta rakasa da harara, sae da taji saukansa a stairs snn tace “Allah ya Isar min, in sha Allahu kmr ynda xaka yi aure ni ma sae nayi don ni har yau ba matar aure bace, kuma xaka sha mmki na Yau” ficewa tayi daga dakin ta bi bayansa kar ya dawo ya kwakkwade ta tasan xae aikata, front seat ta bude ta shiga, ya tada motar suka bar gidan, biyar da kwata Khaleel yyi parkin a compound din su, ya bude motar ya fita ya nufi cikin gida ba tare da ya ko kalli inda take ba, ta ja tsaki ta bude ta fito ta bi bayansa tana hararansa, bbu kowa falon sae tv dake faman aiki, tayi xamanta kan kujera shi kuma ya nufi sama, a stairs ya hadu da umminsa xata sauko, ya gaisheta snn suka sauko kasa a tare, Ashnaah da ke xaune falo ta gaisheta kan ta a sunkuye ummi ta amsa da fara’arta tana tambayarta ya gida, har kusan magrib Ashnaah sae xuba kunnuwa take taji xancen da ummi xata mata amma shiru, sae hira take da Khaleel, ita kuma sae kallo take, mikewa tayi daga karshe tana kallon ummi tace “momy Rukayya na sama ne” Ummi tace “eh tana sama bata jin ddi ne” Khaleel yace “me ya sameta ummi,” ummi tace “xaxxabi ne kawae, ta ma ji dama dama ynxu” Ashnaah tace “bari in Duba ta” snn ta nufi sama da sauri ta bude dakin Rukayya ta shiga, xaune ta sameta tana rubutu, Ashnaah ta dan daure fuska tace “wayar ki xa ki ara min” nuna mata wayar Rukayya tayi ta ci gaba da abinda take, Ashnaah ta nufi gaban madubinta ta dauki wayar tace “kina da nmbr Meenah” Rukayya tace “ehh” Ashnaah tace “da me kika yi savin” ba tare da Rukayya ta kalleta ba tace “Amina sister” Ashnaah ta Duba ta ga nmbr, bbu bata lkci tayi dialing bugu biyu Meenah ta daga, Ashnaah tace “Haba Meenah shine xa ki min wlknci ki ki xuwa ina ta baxa ido koh” Meenah tayi dariya tace “yar gari kin fito yau da mijin naki knn, wllh ke dae in gaya maki momy ce tace bbu inda xa ni kwana biyu bbu abinda nasa gaba sae yawo, amma kar ki damu kila gobe ko jibi in xo ga wayar ki nn na siya tun ranan” Ashnaah ta washe hakora tace yauwa kawalli nagode ina nn ina jiran ki, sallama suka yi Ashnaah ta katse kiran ta ajiye mata wayar nn inda ta dauka snn ta fice daga dakin. Karfe takwas da rabi tana xaune dakin ummi suna kallo bayan ta gama cin abinci Khaleel ya shigo dakin, ya xauna yana kallon umminsa yace “ga ni ummi” ummi tace “dama nace sae a gabanka xan yi magana da fateema” bae ce komae ba ta juya tana kallon Ashnaah tace “fateema wae da amincewar ki xae yi aure” Ashnaah ta daga kai tana kallon Khaleel taga wani irin mugun kallo yake mata, ta sunkuyar da kanta da sauri kmr xata yi kuka tace “ehh toh momy sae daxun nn yake gaya min wae duk xancen da xa ki min in mun xo gida in ce ehh na sani kuma ae na amince idan ba hka ba wae sae yyi min abinda ban yi tunani ba,” ta fashe da kuka tace “wllh momy ban san ashe aure xae yi ba, bae gaya min ba”