Complete Hausa Novel.DR KHALEELHAUSA NOVEL

DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

55…..

Ashnaah na kwance dakinta wajajen Karfe tara ta ji shigowar Khaleel gidan, mikewa xaune tayi a hnkli gabanta na faduwa, jiki ba kwari ta jingina jikin gadonta, tana ji ya hauro sama ya bude kofar falonsa ya shiga, ta hade kanta da gwiwa hawaye mai xafi ya shiga bin kuncinta, tana nn xaune har kusan Karfe goma sha daya, daga karshe ta mike da kyar ta nufi kofarta ta kulle da key snn ta nufi bathroom don yi wanka, ko da ta fito turare kawae ta shafa ta Dauki rigan baccinta ta saka snn ta daure gashinta ta sa net ta kashe wutan dakin ta nufi kan gadonta a hnkli ta kwanta tare da lumshe idonta, nn da nn bacci ya dauketa, can cikin bacci taji kmr saukan numfashi a wuyarta, ta farka a tsorace suka yi ido hudu da shi don ya kunna bedside light, kuma me haske ne ba laifi, kmr me jin bacci ta ga manyan idanuwansa, mikewa ta shiga kkrin yi da sauri xuciyarta na bugawa xata bar wajen, ya fixgota jikinsa, ta saka kuka da karfi “wayyo na shiga uku, don Allah ka rabu da ni plss, am begging…” Bakinsa ya cusa cikin nata, ta shiga dukansa da duk karfinta tana neman kwace kanta, ya fadar da ita kan gadon ya danneta da karfi, kasa ko da kwakkwaran motsin kirki tayi, abubuwan da suka fi wnda yake Mata da ya shiga mata ba sassauci, duk jikinta yyi sanyi ssae, ta kasa yin komae sae kukan da take tana rokonsa, tana ji lkci daya ya raba ta da komae na jikinta, ta fasa wani ihu a gigice muryarta na rawa ta daura hannu a shoulders dinsa tana girgixa masa kai hawaye na bin kuncinta tace “doctor no no, plsss I beg yhu kayi hkuri wllh baxan sake ba plss, wayyo na shiga uku, ka tausayamin don Allah” toshe bakinta yyi, ita kanta tasan Khaleel bae san tana yi ba don abun nasa sae ta ga ya fi na kullum, lkci daya wani karfi ya xo mata ta shiga kokuwa da shi tana neman kwace kanta, shaketa yyi yana kallon cikin idonta da idanuwansa dake bata tsoro, cikin wata kasalalliyar murya yace “its either ki tsaya ko kuma in maki ta karfi” wani kuka mai ban tausayi ta shiga yi ganin abinda yake shirin yi, ta kankamesa muryarta na rawa tace “wayyo pity me plss wllh baxan iya ba kar ka min hka” rasa dalilin da ya hanata suma kawae tayi a wnn lkcn don har wani daukewa numfashinta yake don tsoro, ba karamin wahala Ashnaah ta sha hannun Khaleel ba ranan don bbu irin jagwagwalatan da bae yi ba, amma ya samu kansa da kasa mata komai duk da ynda ya so yin hkn, ko don irin ynda yaga take kuka kmr xata shide ne shi kansa ya kasa ganewa, da kyar kmr wani Mara lfya ya mike ya fada bathroom din dakin, Ashnaah ta sauko daga kan gadon da sauri tana ci gaba da kuka har lkcn jikinta bae bar rawa ba, ta dauki zaninta ta daura jiki ba kwari ta nufi kofa amma ta ji shi a rufe, durkushe wa gun tayi ta hade kae da gwiwa tana rera kuka a hnkli, tana nn a hka har ya fito ya nufi kofa xae fice daga dakin, mikewa tayi da sauri xata bar gun tayi baya xata fadi yyi hanxarin rikota ta fado kansa, ba karamin tsora tata bugun kirjinsa yyi ba, ya dago kanta yana kallonta da idanunsa da suka yi ja ji da yyi jikinta yyi xafi don ko kadan bae lura da hkn ba suna kan gado, rufe fuskarta tayi a faffadan kirjinsa tana shesshekar kuka don bata son su hada ido, ya nufi kan gado da ita suka xauna har lkcn tana jikinsa, dago kanta yyi yana kallon idonta, ta sunkyar da kanta da sauri, murya can kasa yace “baki da lfya ne” kin dago kanta tayi ya mike ya fita daga dakin, a hnkli ta kwanta kan gadon tana ci gaba da kukanta, dawowa yyi dakin rike da tablets da ruwa a hannunsa ya bude ya ajiye ruwan snn ya dago ta ya mika mata, ba tare da ta kallesa ba ta karba ya dauki ruwan ya bata ta sa maganin a baki snn ta kora da ruwan, toshe bakinta tayi da sauri ya rikota tun kan ta mike yace “amae” gyada masa kai ta shiga yi da sauri, ya kwantar da ita jikinsa ya shiga shafa mata baya a hnkli, ta lumshe idonta, sun fi minti goma hka jin saukan numfashinta a hnkli a kirjinsa yasa ya gane tayi bacci, ya kwantar da ita snn ya Mike ya fice daga dakin. Washegari da asuba yana idar da sllh ya shigo dakinta, xaune ya sameta kan darduma ta dauke kanta da sauri, ya rungume hannayensa bbu yabo bbu fallasa yace “ya jikin” ita ma ba tare da ta kallesa ba tace “da sauki” juyawa yyi ya fice daga dakin, ta bi sa da harara ta mike ta koma kan gado tayi kwanciyarta nn da nn bacci ya kuma dauketa. Da yamma Ashnaah na xaune ita kadae a daki tayi jigum duk abin duniya ya isheta, kmr warce ta tuna abu sae kuma ta mike tsaye da sauri ta nufi gaban madubinta ta bude drawer ta ciro wayar da ta boye a ciki, kunna wayar tayi don tun ran da ta kashe da daddare bata kuma bin ta kan wayar ma, mum dinta ta shiga kira tana daga wa suka gaisa snn Ashnaah tace “momy kin yi ma Abbana mgna” momy tace “ehh na masa amma ki bari ran lahadi ki xo fateema” ddi ne ya kashe Ashnaah jin abinda mum dinta tace, sallama suka yi Ashnaah ta shiga tunanin ynda xata yi Khaleel ya bar ta ta je gida, tafi minti ashirin tana ta tunane daga bisanni ta sauke ajiyar xuciya ta shiga neman layin usman, bugu biyu ya daga, yace “haba Ashnaah don me kika kashe waya ranan without even sayn a gud bye,” Ashnaah tace “oh ba laifi na bne wllh kayi hkuri” ya sauke ajiyar xuciya yace “kin bar ni da tunanin ki Ashnaah, na kasa mancewa da ke a rayuwata” Ashnaah tace “kar ka damu usman nayi maka alkawarin am urz only,” a sanyaye yace “to Allah yasa, ynxu dae ba daman mu hadu knn koh” Ashnaah ta dan yi shiru snn tace “duk ran da na samu fita xan kira ka mu hadu don tun da na shigo gidan ban taba fita ni kadae ba” danna kararrawan da ta ji an yi yasa tayi masa sallama da sauri snn ta katse kiran ta sauka downstairs tana tunanin me kuma xata yi ma masu gadi da suke danna bell, don su kadae ke danna bell a gidan, tana bude kofar ta koma baya da sauri tana kallonsa, lkci daya ta shiga kkrin tuna inda ta taba ganinsa, ya sakar mata murmushi Mae kyau yace “kin gane ni” shiru tayi bata ce komae ba duk da ta ganesa a lkcn, yace “can I cum in” hanya ta basa ya shigo falon snn ta juya ta nufi cikin falon yana biye da ita a baya, tambayarta ya kuma yi ko ta gane sa, bbu yabo bbu fallasa tace “eh” yace “OK, came 2 help yhu fateema, ko baki bukatan taimako na” ta hade rae tace “wani taimakon xa ka min,” yana kallonta yace “kina son ci gaba da xama da Khaleel a matsayin mijin ki knn” da sauri tace “aa, no wllh” yace “ok, in kin bni hadin kai Dari bisa Dari na maki alkawarin raba auren ku, don’t think negatively don nace ki bni hadin kai am nt here 2 hurt yhu but to save yhu” mikewa yyi yana kallon agogon hannunsa yace “let me leave, I knw he is on his way now” da sauri Ashnaah tace “to xaka kuma dawowa ne” yace “idan Allah ya yrda but not soon” bae jira cewarta ba ya nufi kofa da sauri ya fice daga falon ta bisa da kallon mmki, to taya xae taya ta kashe auren yana abokinsa, wani mugun farin ciki ne ya xo mata tayi murmushi ssae ta nufi sama tunani kala kala na mata yawo a ka.

56…..

Karfe shidda na yamma Khaleel ya tura kofar dakin Ashnaah, tana xaune bbu abinda take sae tunane tunane, fuskarsa a daure yace “in kin ga dama ki sakko kasa ki sameni” binsa da kallon tsana tayi har ya bar bakin kofar snn ta ja tsaki hade da tabe baki, mikewa tayi gudun kar ya dawo ta dauki hijab dinta tasa snn ta fesa turare ta sa takalminta ta sauka kasa, yana cikin mota yana jiranta, tana shiga ya ja motar suka bar gidan. Gidansu yyi parking ya fito ya nufi cikin gidan, ita ma ta fito tana biye da shi a baya, suna gama gaisawa da ummi Khaleel ya fita ya bar dakin, sae a snn ummi ta juya tana kallon Ashnaah tace “ya kawo maki kaya fateema” Ashnaah ta dan yi shiru snn tace “A’a” ummi ta tsaya kallonta, ta sunkuyar da kanta, ummi da tuni bacin rae ya bayyana fuskarta tace “kudi fa” girgixa mata kai Ashnaah tayi ba tare da ta dago ba alamar aa, ummi ta mike ta fice daga dakin, sae bayan kusan minti sha biyar ummi ta dawo, Khaleel ya shigo dakin yana kallon Ashnaah da mmki yace “ki ka ce ban kawo maki kaya ba ke” Ashnaah ta galla masa harara tace “ehh ni bn ga kaya ba” kallonta ya tsaya yi ya ma rasa me xae ce, ummi ta daka masa tsawa tace “dalla fice min a daki malam” juyawa yyi ya fice daga dakin, Ashnaah ta juya tana kallon ummi murya can kasa tace “momy don Allah ki taya ni yi masa mgna ya bar ni in ci gaba da karatuna, ni nayi masa ya ki yrda, kuma ya ki bari na in je gida har ynxu. Karfe goma saura suka bar gidan, gaban Ashnaah sae faduwa yake ganin ynda ya hade rae har suka isa gida bae ce komae ba ya nufi cikin gida ba tare da ya tsaya kulle motarsa ba, a sanyaye gabanta na ci gaba da faduwa ta bi sa, har ya shige falonsa kanta shigo falon, ta bude dakinta a hnkli ta shiga ko xama bata yi ba taji ya bude kofarsa ya fito, tayi still xuciyarta na bugawa, dakinta ya bude ya shigo ya nufi inda take fuskarsa daure ya fixgota yana huci yace “ki gaya min dalilin da yasa kike hada ni da ummi na” kuka ta saki tana kallonsa tace “to ni wani kaya ka bani don Allah” turata yyi da karfi yace “kuma da kike cewa xa ki koma makaranta uban wa xae dinga biya maki kudin makarantar, kin ban ajiya ne, in kin tafi gidan naku sae ki gaya ma mahaifin ki ke makaranta xa ki koma don baxan daura ma kaina wnn nauyin ba” juyawa yyi ya fice daga dakin, Ashnaah ta bi sa da kallo tana mmkin dukanta da bae yi ba, ssae jikinta yyi sanyi tuna furucinsa na karshe, to ynxu abbanta zae yadda ya ci gaba da biya mata kudin makaranta? A sanyaye ta nufi gadonta ta kwanta tana tunanin to ko dae usman xata yi ma mgna. Yau Sunday tana kwance daki taji an danna kararrawa, ta mike ta dauki hijab dinta ta sa snn ta sauka downstairs ta bude kofar, gaisheta mutumin yyi yace “oga ne yace xa a fita da ke anguwa yau” da mmki tace “ni? Ina yace xa ni?” Mutumin yace “cikin gari yace xa a kai ki” cike da murna tace to ka je ka dawo bari in shirya, da sauri ta koma sama, har wani bari jikinta yake ta shiga fiddo kayan da xa ta sa, ta fito da wani atamfanta England me kyau ta ajiye snn ta shiga gyara fuskarta don dama tayi wanka, ssae tayi kyau ba kadan ba, a karo na farko ta bude akwatunan lefenta ko xata ga jaka da takalmin da xae shiga da kayan don tana da mayafi, ta ko samu har ma da mayafi duk light yellow, ba karamin haduwa Ashnaah tayi ba, jan baki ya kwanta das das lebbenta me kyau, ita kanta tasan tayi ne, turarrukan da ke gaban madubinta ta feffeshe snn ta kuma kallon kanta a madubi ta fice daga dakin ta sauka kasa cike da jin ddin xata gidansu daga nn ma sae su hadu da usman dinta, xaune ta samu Khaleel a falon yana waya kallo daya yyi mata xae dauke kae ya kasa da sauri ya kuma juyawa yana kallonta, ko kallonsa bata yi ba har ta wuce sa xata fita ya daka mata wani mugun tsawa yace “ina kike tunanin xa ki da mayafi? Da aure na a kan ki xa ki shiga gari da wnn dan iskan mayafin” juyawa tayi tana hararansa tace “to me xan sa? Kana nufin in yaba hijab kan kwalliyar nn, tabdi lallai ma” mikewa yyi a fusace ya yo kanta ta jefar da heels din kafanta ta sa ihu ta nufi sama da gudu, bin ta yyi har cikin dakints ya fixge mayafin, hadiye kukan da ke cinta kawae take don kar ta bata fuskarta, da kansa ya ciro Mata hijab har kasa ya jefa mata snn ya fice daga dakin, bbu ynda ta iya hka ta sa hijab din kmr xata fashe da kuka ta fito, har waje Khaleel ya bi ta yana kallon drivern da ke jiran ta jikin mota yace “ba ni makullin motar Ahmad, xaka iya tafiyarka xan kai ta” Ashnaah ta juya da sauri tana kallonsa, ji tayi kmr ta fasa ihu, shi ko ya xagaya ya shiga maxaunin driver, dae dae lkcn da masu gadi suka bude gate sae ga babban mota dauke da lafiyayyun kayan daki na gani na fada, har su biyu suka shigo gidan, Bin motar da kallo Ashnaah tayi, Khaleel ya sauke glass din motar ya daka mata tsawa “wae kina hauka ne xaki bar ni xaune cikin mota”

 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button