Complete Hausa Novel.DR KHALEELHAUSA NOVEL

DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

​Dr Khaleel​ By Khaleesat Haiydar

62 …..

Ashnaah ta juya a fusace ta nufi sama fuskarta daure bayan ta gama da Ameesha, bin ta da kallo Khaleel yyi har ta raba ta gefensa xata wuce ya fixgota ta fado kansa, duk da irin mugun tsoratar da tayi bata nuna ba ta dake tace “A’h meye hka” jan ta yyi ya nufi falonsa da ita ya kulle da key, sae a snn ta marairaice xata fara basa hkuri ya ja ta xuwa bedroom nn ma kulle da key, kuka ta saki tace “ni fa wllh ban san kana wajen ba shi yasa nayi mgna kayi hkuri” jinginar da ita yyi a

Jikin bango ta ynda tana iya jiyo numfashinsa yana mata wani irin kallo yace “maimaimaita abubuwan da kika ce daxu, hkn kadae ne xae cece ki ynxu” Ashnaah tayi shiru a tsorace snn tace “me ma nace? OK kawae dae ca nayi ta daina barin kana mata ihu kmr ubanta,” ta dan yi shiru kmr me naxari snn tace “sae kuma nace abincin da ke ranmu xa mu girka mu ci baka isa ka hanamu ba” kallon cikin idonta kawae Khaleel ke yi, ta kuma yin shiru tana tunani, sae kuma da sauri tace “nace kuma kar ta raga maka in kae mata ta rama” kmr xata yi kuka ta karashe mgnr snn a hnkli tace “shknn” kallon cikin idonta kawae Khaleel yake har lkcn, hkn yasa ta sunkuyar da kanta da sauri, ganin bae ce komae ba yasa ta dago kae tana kallonsa, lumshe ido ta ga yyi ya hade goshinta da nasa ya xagaye kugunta da hannunsa daya, bata ankara ba sae jin bakinsa cikin nata tayi, ta xaro ido a tsorace ta shiga tura sa tana kkrin kuka, rungumota yyi gam jikinsa ya shiga kissin dinta a hnkli yana mata wasu abubuwa masu rikitarwa lkci daya, duk ynda ta so kwace kanta kasawa tayi nn da nn jikinta yyi sanyi, hkn yasa ta sulale kasa ya bita, da yake ba ta karfi yyi mata ba kmr ynda ya saba ko da yaushe nan da nn ya kashe mata jiki, ssae Khaleel ya shiga romancing dinta ranan, na fitan hnkli kuma, ita kam bbu bakin mgna ina ma ta gan shi a lkcn, don kansa ya kyaleta ya mike ya shige bayi, sae a snn ta Bude idonta a hnkli ta gan ta kan gado, mikewa xaune tayi da sauri tana kallon jikinta ta jawo xaninta ta rufe jikin, sae kuma ta saka kuka ta sauka daga kan gadon da sauri ta nufi kofa xata fita ta ji shi a rufe, ta rasa ynda xata yi, ji take kmr ta nutse kan ya fito, hijab dinta tayi sauri dauka a kasa ta saka snn ta xauna kasan dakin ta hade kae da gwiwa ta shiga rera kukan jin haushin kanta, wanka Khaleel yyi ya fito bae ko kalleta ba ya saka sleeping robe dinsa ya kashe wutan dakin ya bar dim light snn yyi kwanciyarsa, Ashnaah ta dde xaune dakin har ta fara gyangyadi don kanta ta gaji ta kwanta kasan tiles din dakin, baccin minti talatin tayi sanyin tiles ya isheta ga kamshin hadari tana ji, mikewa tayi a hnkli ta nufi kan gado ta kwanta can nesa da shi nn da nn bacci ya kuma dauketa, can cikin dare ta farka ana ruwa ssae ta ji ta a jikinsa ya rungumeta bbu hijab din da tasa, dago kae tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa da curve din lips dinsa Mae kyau ga lips din ja, ta mayar da dubanta kan long lashes dinsa kmr na mace, ta kalli sajen fuskarsa da suka yi mugun kara masa kyau, a hnkli ta sauke idonta kan faffadan kirjinsa da ke bude ga … read more

 

Dr khaleel~ By Khaleesat Haiydar

63….

Takwas saura yan mintina Ashnaah ta gama shirinta na sch, a hanxarce ta sakko falo hannunta rike da nikaf da jakarta, goge goge ta samu Ameesha na yi a falon, ta nufi dinnin ba tare da ta kalleta ba Don zuwa ta ga me ta Hada na break, bbu komae kan dinnin din, hkn yasa ta nufi kitchen nn ma bata ga komae ba kitchen din Fes, falo ta dawo tana kallon Ameeshan tace “to ina breakfast dina, ba na ji kina girki ba daxu” ba tare da Ameesha ta kalleta ba tace na kai masa can daki, Ashnaah ta hade rae race “to ni sae in ci me” Ameesha xata yi mgna khaleel ya sauko rike da briefcase dinsa yyi shirin fita office yana kallon Ameesha yace “ki tafi ki kwashe abinda kika kai daki, a office xan yi break” Ashnaah ta nufi sama da Sauri sae ga ta ta sauko da flask da kayan tean da dan soye soyen da Ameesha tayi masa ta xauna nan tsakiyar falon ta shiga hada tean da Sauri, kallon ta kawae khaleel yake ya hade rae yace “da baki San xa kiyi break ba sae ynxu da xan fita, wllh kika bari na wuce bbu makarantar da xa ki yau” da Sauri Ashnaah ta shiga yin break din, yana tsaye yana kallon ta har ta gama snn ta mike da Sauri ta sa nikaf dinta ta hade rae tana kallonsa tace “na gama” Ba tare da ya kalli Ameesha ba yace “sae na dawo” a sanyaye ta amsa masa da Allah ya kiyaye hanya, ya fice daga falon Ashnaah na biye da shi a baya, har ta fita ta leko tana kallon Ameesha tace “yau ma kiyi mana jollof” Ana lecture Ashnaah ta rufe takardan gabanta da Sauri tana kallon Ummi da ke gefenta tace “ina zuwa” ummi tace “ina za ki” Ashnaah ba ta tanka ta ba ta fice daga class da Sauri, yana xaune inda yace mata yana jiranta, ta karaso tana murmushi tace “Welcm” shima yayi murmushin yace “thank yhu, ya lecture, hope ban yi interrupting din ki ba” ta yatsine fuska tace “ae an ma kusa gamawa” Usman yace “muna mgna jiya mijin ki ya zo” Ashnaah bata ce komae ba hkn yasa yace “to ya kike son ayi Ashnaah” ta dan yi shiru snn a hnkli tace “ni kawae so nake ya sake ni” Usman ya kafa mata ido snn yace “kin ban go ahead inyi duk abinda naga ya dace” Ashnaah tayi shiru tana kallonsa snn tace “kmr me knn” Usman yace “ke dae ki ban go ahead kawae” a hnkli tana girgixa masa kai tace “ni dae kar ka masa komae, kawae so nake mu rabu lfya” Usman yayi yar dariya yace “ae ni dama bbu abinda xan masa, kawae dae ki bani dama” Murya can kasa tace “to na baka” yyi murmushi yace “yauwa Ashyynah, just give me a wk” Ashnaah ta kirkiro murmushi bata ce komae ba, hira suka dinga yi har su ummi suka fito daga lecture, ummi ta tsaya da mmki tana kallon Ashnaah baki bude da sauran kawayenta, hkn yasa Ashnaah ta mike da Sauri tace “ka ga sae mun hadu gobe dear, ga malamae can sun kafa min ido kan a fara min wa’azi” khaleel na xaune office Najeeb ya shigo yana kallonsa da kyau yace “hope xa ka birthday din Maska gobe” khaleel ba tare da ya kallesa ba yace “nop” Najeeb yyi shiru yana kallonsa yana tunanin ta inda xae fara convincing dinsa ya je kar ya ruguxa masa plan, can ya sauke ajiyar zuciya ya xauna yana kallonsa yace “sbda me toh”

 

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

64…..

Khaleel ya dago kai yana kallonsa yace “hka nn

kawae me xan je in yi kmr wani mara aikin yi”

Najeeb yace “ohh six months bck da kayi birthday

dinka baka da aikin yi ne ko?” Khaleel yyi

murmushi yace “bani da iyali ne a lkcn, da ina da

baxan yi ba” Najeeb yace “cum on, kar kayi mana

fuck up guy, kasan Maska won’t be happy, ynda

kuke da shi kace baxa ka birthday nasa ba is nt

fair” Khaleel yyi tsaki ya ci gaba da abinda yake

yace “ina ga kai gama aikin da ke gaban ka Yau

shi yasa kke interruptn dina” Najeeb ya mike ya

fice daga office din yana tunanin ta inda xae ja

ra’ayin Khaleel su je birthday din abokin nasu.

Karfe takwas da rabi Khaleel ya shigo gida,

Ameesha da ke kitchen tana wanke wanke ta fito

tayi masa sannu da xuwa xata karbi briefcase din

hannunsa yace “don’t bother je ki ki ci gaba da

abinda kike” sama ya nufa har xae shiga dakinsa

sae kuma ya nufi dakin Ashnaah tana kwance tana

Duba handout din Chem, kallo daya tayi masa ta

mayar da idonta kan abun hannunta, juyawa yyi ya

rufe mata kofar ya nufi dakinsa, kasa bacci

Ashnaah tayi ranan sae tunanin ynda usman xae yi

ya sa Khaleel ya saketa take, ita dae ta ga ynda

xa ayi wnn abun. Washegari da safe Khaleel ya

xaune dinnin Ashnaah ta sauko da shirin sch, ta

nufi dinnin din ta hade fuska tace “na shirya” wani

mugun kallo yyi mata yace “kin ma raina ma kanki

hnkli yarinyar nn, shi lecture din kullum ake yi da

safe” hararansa ta shiga yi tace “da baka sani ba”

yace “to bbu inda xa ki yau har sae kin kawo min

timetable din ki” da sauri ta bude jakar hannunta

ta fiddo timetable din ta ajiye masa gabansa,

dauka yyi yana kallo, can ya ajiye ya ci gaba da

shan tean gabansa, juyawa tayi ta koma falo ta

xauna. Ameesha ta fito daga kitchen din ta nufi

dinnin ta ja kujera ta xauna tana kallon Khaleel,

daga kai yyi yana kallonta yace “lfya?” Ta dan yi

murmushi tace “dama ina son ka bar ni in koma

aiki ne plss” ajiye cup din hannunsa yyi ya hade

rae yace “amma baki da hnkli, keep dis at d bck

of ur mind dat as far as u remain in dis house bbu

aikin da xa kiyi, Kinga nayi kama da irin maxa

masu barin matansu su yi aiki” hawaye ne ya ciko

idonta, ya Mike ya dauki wayoyinsa ya bar dinnin

din, Ashnaah da ke xaune falo tayi dariya ta mike

tana kallon Ameesha tace “sae kuma kika yi shiru

kmr wnda aka dinke ma baki” juyawa tayi ta fice

daga falon Khaleel ya bi ta da kallo. Khaleel na

haraban hsptl yana xaune da wani patient dinsa

suna hira najeeb ya karaso shima ya jawo kujera

ya xauna bayan sun gaisa da patient din, patient

din ya Mike yyi ma Khaleel sallama ya nufi cikin

hsptl, Najeeb yace “Maska ya daga birthdayn sa

sbda Kai, I told him u re very busy dis wk ba lallai

ne ka samu xuwa ba, nd he decided to let it b on

Sunday kaga wk end knn don hka baka isa kace

baxa ka ba wllh” yau Sunday Ashnaah ta sauko

falo rike da bucket dauke da hijjabanta da ta

wanke a bayinta, Khaleel ya juya yana kallonta

yace “ina xa ki” tace “shanya xan yi mana” ya

mike da sauri yana kuma kallon dan ves din jikinta

yace “a hka xa ki fita” ta hade rae tace “to su

waye a gidan” wani tsawa ya daka mata ya nufi

inda take ta ajiye bucket din da sauri ta bar gun

tun kan ya iso tana hararansa, daukar bucket din

yyi ya fice daga falon, Ameesha dae na kitchen

tana lunch, yana fita da kmr minti biyar aka bude

kofar wata mata ta shigo falon da sallama,

Ameesha ta fito da sauri daga kitchen ta

rungumeta cike da murnan ganinta suka karaso

cikin falon, Ashnaah dae sae kallon matar take ko

ba a gaya mata ba ta ga alamar uwar Ameesha

ce, Matar tace “me kike yi a kitchen” dae dae nn

Khaleel ya shigo falon rike da bucket, da mmki

yake kallonta yace “Mama ke ce a gidan namu

sannu da xuwa” a takaice ta amsa masa ya karaso

cikin falon ya gaisheta da ladabi ta amsa bbu

yabo bbu fallasa, Ameesha ta juya tana kallon

Ashnaah tace “mum dita knn” Ashnaah tace “ae na

ga alama ina yini mama” kin amsawa hajiyar tayi,

Khaleel ya Mike ya nufi stairs ya ajiye mata

bucket dinta snn ya haura Sama. Ashnaah ta tabe

baki tace “ikon Allah” juyawa tayi ita ma ta nufi

sama, hajiya ta mike tana kallon Ameesha

fuskarta a daure tace “mu tafi daki” mikewa tayi

suka nufi sama xuwa dakinta, Ameesha tayi shiru

tana sauraron irin hudubar da uwar tata ke mata

tana digestn, har ta Kai aya snn ta xuge Jakarta ta

fiddo wani abu kulle a fallen xani ta hade rae tace

“saura kuma don ubanki ki ki yi” Ameesha ta

marairaice tace “amma fa ni momy tsoro nake ji”

ta ja kunne ta da karfi tana huci tace “don ubanki

ki xauna takaicin namiji da matarsa ya kashe ki

tunda ke kince yar wahala ce,” Ameesha tayi shiru

tana kuma nazarin abubuwan da mum dinta ta

gaya mata, kuma fa hka ne kila Ashnaahn ma ba

xaune take ba don tana mmkin ynda duk irin

tsiwan da take na Khaleel baya Mata komae sae

dae yyi ta kallonta batun kuma yace mata baya

sonta. Karfe biyar na yamma hajiya ta bar gidan,

Khaleel na jin fitar ta ya shigo dakin Ameesha

yana Mata mugun kallo yace “bna toleratin wnn a

gidana in ganin juna kuke son yi to ki dinga

shiryawa kina xuwa can gidanku kina samunta,”

hade rae Ameesha tayi bata ce komae ba har ya

juya ya fice daga dakin ta dan yi murmushi a

xuciyarta tace xaka gane kuranka. Karfe shidda da

yan mintuna Khaleel ya shirya cikin nml dressing

dinsa na 3qtre da farar polo ganin ynda abokansa

ke ta damunsa da kira, ko kadan bae son ko

wannensu ya xo gidansa shi yasa yyi deciding ya

tafi kawae, ya fito dakinsa rike da car key dinsa

har xae sauka sae kuma ya kuma juyawa ya nufi

dakin Ashnaah, bacci ya sameta tana yi,

durkushewa gabanta yyi yana kallon fuskarta ya

daura hannu a hnkli kan shafaffen cikinta ta bude

ido da sauri yyi saurin cire hannunsa ya mike

tsaye, mikewa xaune tayi tace “meye hka” juyawa

yyi ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, ta koma a

hnkli ta kwanta tare da lumshe ido. Ko kadan

Khaleel bae ji ddin ynda ya tarar abokanan nasa

ke partyn ba duk da yasan yyi abinda ya fi hka,

mata ne cakude da maxa ana ta tsiya wasu kuma

na ta rawa, ga hayakin cigarette ko ta ina, wutan

gun very dim, Najeeb da yyi mugun farin cikin

ganin khaleel ya nufe sa da sauri yace “welcm

frnd dama kai ake jira ” Maska ya nufo sa shima

yana yar dariya yace “har na fara shirya irin rashin

mutuncin da xan maka wllh” Khaleel yace “ae tun

da nace xan xo xan xo, but ban ji ddin gayyatar

mata da kuka yi ba nn” hararansa Maska yyi ya

bar wajen, Najeeb yace “to in ba a gayyace mata

ba meye amfanin partyn. Cum on wani wine xa a

kawo maka” Khaleel yace “no, soft drink ma ya isa

bana shan wine a waje kai ma ka sani” Najeeb ya

hade rae yace “cum on b ur self mana ina kaga

alamar soft drink a nn,” Najeeb bae jira cewarsa

ba ya nufi gun in da drinks suke ya dauko masa

wani wine ya kawo masa, Khaleel yace ”

Kai! So kke in kasa xuwa gida yau ko, ae kasan

bana shan irin wa ennan bae kamata ku siyo irin

wnn wines din ba ma, sae ku haukatar da mutane

cikin daren nn ae, just get me a bit cool one, bana

son disgracing kai na yau” Najeeb yyi dariya ya

koma ya dauki wine din da yasan Khaleel na sha,

ya bude ya tuttulal cikin tumblers din dake ajiye

wajen snn ya bude wnda Khaleel yace baya so ya

xuba cikin kwalban ya rufe ya kai masa, Khaleel

ya karba ya bude ba tare da ya bukaci cup ba ya

kafa kai, cire bakinsa yyi da sauri yace “taste din

ya canxa, kasan na dde bn sha wnn ba” Najeeb ya

daga kafada ya bar g

un yana murmushi a

xuciyarsa yace “forever xan raba ka da damsel din

nn coz she is nt meant for yhu, Khaleel ya ci gaba

da shan wine din.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

84/85

Khaleel ya runtse ido ya kuma kiran sunanta murya can kasa, har lkcn yana rungume da ita jikinsa, jin bata amsa ba sae kukan da take da dashasshiyar muryarta ya sa ya kwantar da ita da kyar ya koma can karshen gado ya xauna tare da dafe kansa yana furta innalillahi wa inna ilaihi raji’un, lkci daya yana da ya sanin abinda ya aikata mata, ssae jikinsa yyi sanyi, ya kusa minti takwas a hka snn ya mike da kyar ya nufi bathroom, ba a dau lkci ba ya fito ya nufi kan gadon a sanyaye, har lkcn bbu abinda take sae aikin kukan da bbu sautin kirki tsabar wahala, ita kadae tasan abinda take ji a wnn lkcn, dagota yyi ta turasa da sauran karfinta ta fashe da wani matsanancin kukan har da sheshsheka, xaunawa yyi gefen gadon a sanyaye yace “kiyi hkuri fateema, forgive me plss, it wasn’t intentional” Ashnaah bata tanka sa ba sae kuka take ssae, mikewa yyi xae kuma dagota ta fasa wani ihu da muryarta da bae fitowa, dai dai nn aka yi restoring power, haske ya gauraye ko ina na dakin, da sauri ta shige cikin bargo ta rufe jikinta gaba daya har kanta, Khaleel ya hau gadon ya xauna ya kuma dagota a hnkli yace “let me help yhu plss, u re in pain” kin bari ya cire bargon tayi, hkn yasa ya fixge bargon ta rufe fuskarta a kirjinsa ta rungumesa cikin kuka take cewa “don Allah ka kashe wutan plss” mikewa yyi, yyi ynda tace snn ya dawo ya kuma dagota fadawa jikinsa tayi tana kuka ssae tace “ka kai ni gida don Allah ina rokon ka” daukarta yyi ya nufi bathroom da ita, daren nn Ashnaah ta ga wahala, gani tayi kmr mutuwa xata yi tsabar axaban da take ji, sae da Khaleel ya tabbatar ta ji ruwan xafi ssae snn ya fito da ita daga bathroom din ya kwantar da ita kan gado bayan ya yaye xanin gadon, bbu irin rarrashin da bae mata ba amma kmr da da tunxurata yake, hkn yasa ya kyaleta ya mike jiki ba kwari ya shiga bathroom don yin wanka, ko da ya fito tsit yake jin ta ko ba a gaya masa ba yasan bacci tayi, ya karasa gadon a hnkli ya xauna tare da kunna bedside lamp yana kallonta, ssae ta basa tausayi ganin ynda tayi laushi, amma ya ji tsoron taba ta kar ta tashi, kashe wutan yyi ya kwanta kusa da ita ya jawota jikinsa a hnkli, har bayan minti talatin Khaleel ya nemi bacci ya rasa, wani sabon son Ashnaah ne kawae ke shigarsa, ji yake kmr ta dawo gidansa ne na har abada bbu me rabasu, har dare ya tsala idonsa biyu, iynxu kam ruwan ya tsagaita gaba daya garin yyi sanyi ssae, a hnkli ya ji jikinta ya fara daukan xafi yana rungume da ita, kafin wani lkci jikinta yyi xafi ssae, tunanin wani irin taimako xae mata ba tare da ta tashi ba ya shiga yi, yaga bbu irin wnn taimakon, its either ya bata magani ko yyi mata allura kuma dole sae idonta biyu, kyaleta kawae yyi don baya son jin kukanta kuma, can wajen Karfe biyu ya ji ta fara motsi tana kkrin kwace kanta daga rungumar da yyi mata, ya sake ta a hnkli ta xame daga jikinsa ta koma can karshen gado ta kwanta, bayan kmr minti goma ya ga ta mike xaune tare da hade kanta da gwiwa, kallonta kawae yake cikin duhun, can yaga ta sauke kafafunta kasa alamar tashi xata yi, tana mikewa ta saki wani kara ta durkushe kasa, mikewa yyi da sauri ya nufi inda take yace “me ya faru” a hnkli ta soma rera kuka, ya dagota yace “ina xa ki” cikin kuka tace “xan yi fitsari ne” daukarta yyi ya shiga bathroom din da ita, ganin ba yi xata yi ba yana tsaye yasa ya fita daga bayin, kasa fitowa tayi bayan ta gama don ji tayi kmr ana tsikara mata allura idan ta daga kafarta, kukan ma ynxu yin shi kawae take ba hawaye, da kansa ya xo ya dauketa suka koma dakin snn yyi mata allura guda biyu da kyar don ta bashi wahala, ta dae gama koke kokenta bacci ya dauketa wajen Karfe uku, Khaleel na shigowa falo daga mosque da asuba ya ji wayar Ashnaah da ke cikin jakarta kan kujera ya soma ring, ya kalli agogo ya ga Karfe biyar da minti arba’in, daukar wayar yyi yana kallon screen din ya ga Momy a rubuce, da kmr ya ajiye wayar sae kuma ya fasa yana rike da wayar har ya katse snn ya haura sama a dan sanyaye, bedroom dinsa ya shiga ya kunna wuta, yana kallon Ashnaah, bacci kawae take amma da ganinta kasan she is in pain, ya karasa kan gadon cike da tausayinta yana kallonta, wayarta da ke hannunsa ya fara ring kuma, a tsorace Ashnaah ta farka ta mike xaune da sauri ba tare da ta bari sun hada ido ba muryarta a dashe tace “ina wayar” mika mata wayar yyi ta karba tana kallon screen din, ba karamin tsoro ne ya bayyana a fuskarta ba ganin momynta ce me kiran, bbu wani tunani ta daga kiran ta kara kunne da sauri, fada momy ta soma yi daga daya bangaren tana cewa “wato magana kike son jawo min gun Abbanku ko Ashnaah, da wa ku ka yi xa ki gidan inna ne wae bare har ki kwana, kuma ma ba Abbanku ya hana ki xuwa ba, to maxa gari na wayewa ki dawo gida don ba ruwana yana hanya” momy na kai wa nn ta katse kiran, Ashnaah ta ajiye wayar ba tare da ta kalli Khaleel ba ta shiga kkrin sauka daga kan gadon, ihu ta saki ta koma kasa da sauri ta xauna, sae ga hawaye, shknn ta shiga uku ya xa ta koma gida ynxu, Khaleel ya cuceta, hawaye kawae take bbu sautin kuka, Khaleel ya dawo kusa da ita ya dagota a hnkli ya nufi bathroom da ita, wahalar da ta fi na cikin dare ta kuma sha wnn karan, tsabar kuka har idonta ya kumbura, shi ma ya ji kmr ya taya ta kukan sbda tausayi, yasan ya ji mata ciwo ssae gashi taki bari ya dubata, bbu abinda take cewa sae ita dae ya kai ta gida, da kyar ta dan sha tea ya bata magunguna, duk da irin baccin da take ji damunsa kawae take ya kai ta gida momy na jiranta, inda Allah ya taimaketa ma da rana xa suyi lst paper dinsu na ranan, tara saura Khaleel ya dauketa ya kai ta mota duk da taso daurewa ta taka da kanta amma bae bari ba, har suka iso gidansu bacci take, Khaleel da ya rasa me ke masa ddi a duniyar don gaba daya he is lost ya juya yana kallonta a sanyaye, tashinta ya shiga yi, ta farka da sauri ganin inda suke yasa ta shiga kkrin bude motar xata fita, rikota yyi hawaye cike idonsa yace “Fateema I can’t do without yhu, help me plss nd bring out a solution for d both of us, in kin tafi ynxu ban san inda xan kuma ganin ki ba” nn da nn ita ma hawayen ya cika idonta amma ta ki Bari su hada ido, duk da irin haushinsa da take ji sae ta samu kanta da cewa “xan je sch anjima ae” tana fadin hka ta bude motar, ya kuma kamo hannunta a hnkli yace “plss ki dinga shiga ruwan xafi a kai a kai don ki warke kin ji wife, kin dae ga ynda nake maki” da sauri ta fixge hannunta ta fice daga motar, dingishi kawae take shi ma da kyar don ita kadae tasan me take ji, Khaleel ya bi ta da kallo cike da tausayinta har ta shige gate dinsu, dafe kansa yyi hawaye na sauko masa, ynxu da suna tare meye baxae mata ba har ta ji sauki, amma gashi ynxu shi da matarsa bbu daman taimakonta. Ashnaah na shiga compound dinsu ta ga motar Abbanta gabanta yyi mugun faduwa don tasan da motarsa yake xuwa Abuja, kaddae har ya dawo, da kyar tana tafe tana hutawa ta shiga falonsu, yana xaune falo yana waya, xuciyarta ya kusa shigewa cikinta don tsoro, ta karaso cikin falon ta durkusa ta gaishesa a hnkli, ya gyada mata kai kawae fuskar nn tasa a murtuke, juyawa tayi ta gaida momy da ke xaune ita ma tana kallonta ganin ynda idon yar tata ya kumbura, ko ba a fadi ba tasan tayi kuka, a sanyaye ta amsa mata snn ta tambayeta inna, da kyar Ashnaah tace “tana lfya” momy bata kuma cewa komae ba don ita ma karya tayi ma Abba tace da sassafe ta tafi ba kwana tayi ba a can, mikewa Ashnaah tayi tana tunanin ynda xata yi tafiya ba tare da iyayenta sun lura da komae ba, ta runtse ido ta fara tafiya ba tare da ta yi dingishi ko kadan ba, da kyar ta haura sama ta shige bedroom dinsu, ta durkushe kasa ta shiga kukan axaban da take ji tana yarfe hannu, daga skirt dinta tayi jin danshi danshi da abu na saukowa kafarta, tana dubawa taga jini kmr me period, da rarrafe ta nufi bathroom sae da ta ci kukanta ssae snn ta shiga gyara jikinta, ta hada ruwan xafi kmr ynda yace mata ta shiga, ba karamin daurewa tayi ba duk da ba wani xafi gare ruwan ba, snn ta kuma fitowa da rarrafe ta hau gado ta kwanta, nn da nn bacci ya dauketa, Ashfah ce ta tasheta sha biyu saura ta ji jikin yar uwartata xafi kmr garwashi.

 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button