Complete Hausa Novel.DR KHALEELHAUSA NOVEL

DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 96….. A hnkli Khaleel ya

shiga tada Ashnaah a cikin mota bayan ya shiga hotel din yyi

masu bookn din daki ya fito, Ashnaah ta bude ido tana kallonsa,

da ganinta kasan bacci ne ssae a idonta, ya kamo hannunta yace

“Cum on wife mu je ki kwanta, I knw yhu need rest” da

taimakonsa ta fito daga motar ta shiga bin haraban hotel din

kawae da kallo, snn ta juya tana kallonsa, murmushi ya sakar

mata ya nufi entrance din shiga hotel din yana rike da hannunta

har lkcn, bin sa kawae take har suka shiga hotel din ya haura

sama da ita, room din da aka bashi suka nufa ya tura kofar dakin

suka shiga, hijab din jikinta ya cire mata ya shimfida kan neat

bedsheet din da ke kan gadon dakin snn yace ta kwanta tayi

baccinta, bbu musu ta kwanta shi kuma ya fita don shigo da

abubuwan da yasan xa su bukata, ko da ya dawo har ta koma

bacci, ya ajiye jakar hannunsa ya xauna gefen gadon a sanyaye ya

dafe kansa da yyi masa nauyi yana tunanin abun yi ynxu, yes

yana da 4.5 mlln a acc ynxu wat is he suppose to do, idan yace

xae siya gida there will b nothin left he knw, to da me xae kula da

ita da bbyn da ke cikinta idan ya siya gidan, yes sae ya nemi aiki

to meet up their needs nd demands idan ya siya gidan ynxu, kmr

wnda ya tuno abu ya girgixa kai a hnkli ya lumshe ido yace “No!

lookn 4 job is a kinda hell ynxu, dafe kansa ya kuma yi a

xuciyarsa yace “its better I rent an apartment, yes 5 to 6 hndrd

thousand I guess” shiru yyi yana tunanin shawaran da ya ba kansa

na karshe, ajiyar xuciya ya sauke ganin hkn kadae ne abun yi

ynxu, wayarsa dake gefensa ya shiga ring ya daga da sauri ya sa

cylnt don kar ya tada Ashnaah, ya ga Najeeb ne ke kiransa, da

kmr baxae daga ba don wani mugun haushinsa yake ji, sae kuma

ya daga yace “ya aka yi?” Daga daya bangaren Najeeb yace “kana

gida ne? Gani nn xuwa ynxu.” Khaleel yace “bana gida ina Zaria,

Akwae matsala ne?” Najeeb yace “of course no dan bakar mgna,

kawae naga kwana biyu bamu hadu bne” Khaleel yace “ina Zaria

ynxu, sae na dawo.” Najeeb yace “ok ka kirani idan ka dawo”

Khaleel yace “OK” snn ya katse kiran ya ajiye wayarsa tare da jan

tsaki, ko kadan baya bukatan taimakon kowa a ynxu dae. Mikewa

yyi ya fita don siyo mata abinda xata ci kafin ta tashi duk da

yasan ba abincin ma take ci ba, wani supermarket ya tafi ya siyo

kayan tea ya dawo snn ya siya abinci a eatry din dake cikin hotel

din ya haura sama, xaune ya sameta kasan dakin ta hade kai da

gwiwa, ya karaso ya durkusa gabanta a hnkli yace “me ya faru

wife” ta dago kai tana kallonsa da kyar tace “amae nake ji,”

dagota yyi yace “mu je kiyi toh” kmr xata yi kuka tace “ya ki

fitowa” xaunar da ita yyi gefen gado ya ce “idan kin ci abinci xae

fito, ga abinci nn na siyo maki ki ci kadan sae kiyi aman” haransa

tayi sae kuma ta saka kuka irin ta shagwaba, yyi shiru yana

kallonta lkci daya yyi murmushi ya rungumota a hnkli yana shafa

bayanta yace “to ya kike son in maki wife” lamo tayi a jikinsa bata

ce komae ba, ya dago kanta yana kallon cikin idonta yace “to xa

ki sha tea?” Ta make kafada alamar A’a, murmushi ya kuma yi

yace “to me xa ki ci?” Kmr xata yi kuka tace “ni amae nake ji”

mikewa yyi ya dauko ledan abincin da ya siyo ya dawo gabanta ta

mike da sauri ta bar wajen don ko ganin abincin bata son yi, can

karshen gadon ta koma ta xauna, ya ajiye abincin ya bi ta ya

xauna gefenta yace “toh xa ki sha kunu?” Juyawa tayi tana

kallonsa tayi shiru kmr me naxari snn ta gyada masa kai da sauri,

wayarsa ya dauka, ya shiga neman layin Zeenat, har ya mance

rabon da suyi waya, duk da da can ma ita ke kiransa ba shi ke

kiranta ba, bugu daya ta dauka, suka gaisa tace “ka mance da ni

ko doctor” Khaleel yace “A’a ban mance ki ba, ya mutanen

gidan?” Zeenat tace “duk suna lfya, ya su Fateema da khadija”

Khaleel yace “suna lfya, kina kd ne?” Tace “ehh ina nn” juyawa yyi

yana kallon Ashnaah da ta hade rae tana kallonsa, ya mike ya fice

daga dakin, sae bayan da ya fita yace “favour daya nake son kiyi

min Zeenat” tace “na me fa Dr” Khaleel yace “kunu xa ki dama

min plss idan bbu takura” da mmki Zeenat tace “kunu?” Yace

“yeah pls” tace “to shknn office xan kawo maka?” Khaleel yace

“No idan kin gama ki kirani kawae xan xo in amsa” tace “to shknn

xan yi ynxu” yace “am grateful, ki hada min da ruwan xafi a flask

plss” tace “OK bbu matsala” ya kuma yi mata gdya, snn ya katse

wayar ya dawo dakin, karasowa yyi kan gado ya xauna gefen

Ashnaah ganin ynda ta wani hade rae ta juya baya yace “me ya

faru wife?” Kmr jira take “ta fashe da kuka tace “ina ruwanka,” ya

dan yi shiru snn yace “Allah ya ba ki hkuri wife” kmr ya kara

tunxurata ta kuma rushewa da kuka, yyi murmushi ya mike jin ana

kiraye kirayen sllhn magrib ya nufi bathroom, mikewa tayi da sauri

ta nufi inda ya ajiye wayarsa ta dauka ta shiga call log don ganin

da wnda ya gama waya, ajiye wayar tayi a sanyaye ganin Zeenat,

ta koma inda take ta xauna duk gaba daya sae ta nemi aman da

take ji ta rasa. Ko da ya fito

kallo daya yyi mata ya fita daga dakin

don xuwa masallaci, kasa tafiya masallacin yyi ya dawo dakin ya

sameta ta sakko kasa ta hade kai da gwiwa tana kuka, ya karaso

kusa da ita yana murmushi ya durkusa gabanta ya dagota a hnkli

yace “I only belong to yhu wife, no one else but yhu” xaunawa yyi

a hnkli ya jawota jikinsa yana murmushi.

 

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar97…..Khaleel ya dago kanta yana kallon manyan idanuwanta murya can kasa yace “let me go nd praywife” sunkuyar da idonta tayi bata ce komai ba ya mike ta bi sa da kallo har ya fita daga dakin snn ita ma ta mike tsaye da nufin shiga bathroom tayi alwala taji baxata iya ba ta koma gefen gado ta kwanta, da kyar ta iya mikewa daga karshe ta shiga bayin tayi alwala ta fito ta dauki darduman da ta gani a dakin, har Khaleel ya shigo dakin bata idar dasllhn da take ba don duk sae da ta rama sallolin da ake binta, tana idarwa tayi kwanciyarta kan darduman don jiri kawae take gani, Khaleel ya dawoinda take yana kallonta yace “sannu wife” dauke kanta tayi bata ce komae ba, wayarsa dake hannunsa yyi vibrate ya daga tare da sallama, daga daya bangaren Zeenat tace “Na gama ya Khaleel” Khaleel yace “OK to gani nn tahowa” ajiye wayar yyi yana kallon Ashnaah yace “bari in je in dawo ynxu wife” Ashnaah ta mike xaune da sauri ta hade rae tace “ni xan bi ka” yace “to mu tafi” kasa tashi tayi daga xaunen da take, shi dae kallonta kawae yake, can yyi murmushi ya dagota ya dauki hijab dinta ya sa mata snn ya kama hannunta suka fita daga dakinya rufe kofar, sae da suka bar haraban hotel din Ashnaah tace “me yasa ka kawo ni Motel?” Khaleel yyi shiru kmr baxae bata amsa ba sae kuma a sanyaye yace “gobe xa mu tafi gida,” kallonsa kawae Ashnaah ke yi bata dae ce komae ba, bakwae da rabi suka isa kofar gidansu Zeenat, Khaleel ya dauki waya ya kirata yace gashi ya xo, baa dau lkci ba ta fito rike da babban leda me dauke da flasks biyu, Khaleel ya fita ya sameta suka gaisa kuma snn ta mika masa ya karba yyi mata gdya yace “xo ku gaisa da Fateema tare mu ke” Zeenat tace “OK” snn ta nufi motar, Khaleel ya bude mata, da fara’arta ta gaida Ashnaah, bbu yabo bbu fallasa Ashnaah ta amsa mata, Zeenat tayi masu sae da safe snn ta koma ciki, Khaleel ya tada motar yana kallon Ashnaah da mood dinta ya gama canxawa, reverse yyi suka bar anguwan, sae a snn yace “y datface wife” Ashnaah ta dauke kanta kawae, wani bank taga yyi parkin yace “ina xuwa” bata tankasa ba ya fita ya nufi gun atm machine, ba a dau lkci ba ya dawo suka bar gun ya nufi wani boutique nn ma yyi parkin yana kallonta yace “ina xuwa wife” nn ma bata ce komae ba ya fita, ya kusa minti sha biyar a ciki snn ya fito, duk ta gaji gun kwanciya kawae takenema ga amae dake damunta ssae, back seat ya bude ya xuba ledojin hannunsa snn ya xaga ya shiga driver seat yana kallonta yace “ki yi hkuri wife kin gaji ko” tada motar yyi suka bar wajen. Yana gama parkin cikin hotel din ya fito ya bude mata motar ya kamo hannunta ta fito ya ji jikinta yyi xafi, da damuwa yace “ina ke maki ciwo ynxu” durkusawa yaga tana neman yi don bata jin xata iya tsayuwa, ya dagota xae dauketa ta girgixa kai da sauri tace “A’a ni bna so” kyaleta yyi yace “to mu shiga” ta shiga binsa a baya kanta na juya mata, dai dai stairs ta kasa ci gaba da tafiyar ta durkushe wajen, Khaleel ya dagota ya dauketa kawae ya karasa dakinsu da ita, kwantar da ita yyi kan gado, ta mike xaune murya can kasa tace “wanka xanyi” ya mike ya shiga bayin dakin, ko da ya fito kwance ya sameta, da taimakon sa ta cire rigar jikinta ta barves da skirt din jikinta, snn ta mike ya dauki towel dinsa ya mika mata ta shiga bathroom din da sauri, ruwan dumi ta samu ya tanadar mata da sabulunsa me ddin kamshi ga shower gel, a daddafe ta gama wankan ta daura towel amma ta kasa fitowa, hka kawae taji tana kunyansa ga shi bata shigo da hijab ba, ta fi minti biyar jingine jikin bango daga karshe ta ji tana neman faduwa ta fito rike da kayan da ta cire, bata samesa cikin dakin ba, ta ji ddi ssae ta isa inda hijab dinta yake da sauri ta dauka ta sa, kayan bacci ta gani a ajiye gefen gadon da turarurruka, ta tsaya kallon kayan snn ta karasa ta daga red silky gown din ta ga har da undies, kallon gown din kawae take, iyakar sa tasan baxae wuce cinya ba, gashi yyi mugun haduwa, ta tabe baki ta dauki underwear din ta koma bayi ta sa snn ta fito, tayi niyyar sllhn isha amma ta ji baxata iya ba hkn yasa tayi kwanciyarta har lkcn tana daure da tawul sae hijab a jikinta, ko minti biyar ba ta yi da kwanciya ba Khaleel ya shigo, ya ajiye abubuwan hannunsa ya karaso yana kallonta yace “tashi in xuba maki kununki sha” bae jira me xata ce ba ya fiddo wani sabon cup snn ya bude flask din kunun ya xuba mata da taimakon sa ta sauko daga kan gadon ya mika matakunun, ba musu ta karba tana kallon kunun, a hnkli ta kai cup din bakinta ta shiga sha don bbu xafi ssai,har sae da ta kusa rabi snn ta ajiye cup din tana goge bakinta, yace “kin koshi?” Kai ta gyada masa yace “aa dan kara kadan wife” girgixa Kai tayi ta shiga kkrin mikewa ya rikota yace “kadan fa xa ki kara” kuka ta sakar masa irin ta shagwaba, ya rungumota da sauri yace “A’a yi hkuri wife” kwantar da ita yyi ya dauki sauran ya shanye snn ya fiddo magungunanta ya dawo gefenta ya xauna yana kallonta xae yi mgna wayarsa da ke aljihunsa ya shiga vibrate, ya ciro yana kallon screen din ya ga umminsa ce ke kiransa, ya daga kiran, yyi mata sallama suka gaisa, Ummi tace “ya jikin fateemar?” Yace “da sauki Ummi” tace “ba ta mu gaisa idan tana kusa” kallon Ashnaah yyi ya mika mata wayar yace “ga shi ku gaisa da Ummi,” ta mike xaune ta jingina jikin gadon ta karbi wayar tare da yin sallama, Ummi tace “ya jikin fateema? Kina cin abinci dae koh?” Ashnaah ta gyada mata kai tace”ina ci Ummi” Ummi tace “to Allah ya sauwake, ba shi wayan” Ashnaah tayi mata gdya snn ta mika masa wayar, Ummi tace “kuna ina ne ynxu Khaleel” Khaleel ya dan yi shiru snn a hnkli yace “muna gidan wani frnd dina ne Ummi” Ummi tace “kana ji na koh?” Yace “ina ji Ummi” tace “gobe dad din ka xae kira ka akan cewa ka ba shi takardun makarantar ka, I mean ur certificate don yana takaman he made yhu get it, toh kar ka kuskura ko me xae faru ka bashi, ka dae ji abinda na gaya maka koh?” Khaleel yyi shiru ya ma rasa me xae ce mata, a hnkli yace “shknn Ummi, na ji” ya fadi hkn ne kawae ba don baxae ba sa ba idan ya bukaci hkn,Ummi tace “Allah maka albarka” a sanyaye yace”Ameen” snn tayi masa sallama ta katse kiran, Khaleel ya daga kai yana kallon Ashnaah, ita ma kallonsa take, mikewa tayi da kyar har lkcn tana kallonsa murya can kasa tace “tel me wat is happenin plss” Khaleel ya sakar mata murmushi yace “tel me ya ku ka yi da parent din ki tukun?” Nanda nn hawaye ya cika idonta ta sunkuyar da kanta sae ga hawayen, dago kanta yyi a sanyaye yace”ban ce kiyi kuka ba wife” gyada masa kai tayi tana share hawayen fuskarta a hnkli tace “my dad disowned me, ya ce ya cire ni cikin ya yansa” kuka ssae ta fashe da, ya rungunmeta a hnkli shi ma yace “same wit me” dago kai tayi tana kallonsa, a hnkli ya shiga bata lbrin ynda su ka yi da Abbansa, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan, ya jawo ta jikinsa yace “its OK dear, Allah na tare da mu” kai kawae ta gyada masa, ta xame jikinta daga nasa ta kwanta, lallabata yyi ya bata maganin da ya dauko ta sha da kyar, snn ya mike yana kallon kayan baccin kan gadon snn ya kalli abinda ke jikinta yyi murmushi yace “baki canxa kaya ba” yi tayi kmr bata ji sa ba, yace “toh give me my towel, xan shiga wanka” mikewa tayi ta xaune kmr xata yi kuka tace”to sae in sa me?” Ya ce “ba ga kaya ba na siyo maki” ta wara manyan idonta tare da galla masa harara tace “wnn ne kaya?” Dariya yyi yace “to ae irinsu naga kike sa wa a can gidanmu, ko kin manta ne?” Ashnaah ta xaro ido tace “ni?” Ya karaso kusa da ita ya xauna yana mata wani irin kallo yana rike da rigan baccin yace “deny it, ba ki da irin wnn rigan,” rufe fuskarta tayi da tafin hannunta da sauri, yyi dariya ya cire hannun, snn ya cire hijab din jikinta a hnkli yace “tashi ki sa kayan ki cire min towel dina” fixge hijab din tayi daga hannunsa kmr xata yi kuka tace “ni kunya nake ji”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button