Complete Hausa Novel.DR KHALEELHAUSA NOVEL

DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

Khaleesat Haiydar

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 100…..

Ashnaah bata ce komae ba har lkcin yana

rungume da ita, ya dago kanta yana yana

kallon fuskarta a hnkli yace “to me kike son ki

ci?” Girgixa masa kai tayi alamar baxata ci

komae ba, kwankwasa kofar dakin aka yi,

Ashnaah ta janye jikinta daga nasa da sauri,

Maryam ta tura kofar dakin da sallama ta

shigo rike da faranti dauke da kulan abinci da

plates da drinks, ta karaso cikin dakin ta ajiye

tana murmushi tace “amarya ga abinci”

murmushin Ashnaah ta mayar mata, Khaleel

yyi mata gdya ta fita ta kullo masu kofar,

Khaleel ya sakko daga kan gadon ya bude

kulan ya ga tuwon shinkafa ne da miyar

vegetable, ya daga kai yana kallon Ashnaah

ya ga ta boye fuskarta kan gadon alamar ko

ganin abincin bata son yi, rufe abincin yyi ya

dawo gefenta ya xauna yace “to me xa ki ci

Fateema, baki ci komae ba tun safe fa” dago

kai tayi a hnkli tana kallonsa kmr xata yi kuka

tace “kila kunu xan sha, amae xan yi idan

naga wnn” yyi shiru yana kallonta snn yace

“to kar mu ba Maryam wahala, in kira Zeenat

ta maki koh” gyada masa kai kawae tayi, ya

mike ya fita falo don ya bar wayarsa can.

Karfe tara da kusan rabi bayan Khaleel ya je

gidansu Zeenat ya karbo ma Ashnaah kunu ya

ce da Al-ameen xa su tafi, Al-ameen yace “ina

xa ku?” Khaleel yace “hotel din da mu ke” Al-

ameen yace “gidan nawa bae maka ba knn

koh” Khaleel yyi murmushi yace “ba hka bne

frnd kayan mu na can ne” Al-ameen yace “to

ka je ka kwaso su ynxu, in kuma kafi son

xaman hotel din ne to ka tafi ka karata amma

ka bar matar ka nn,” Khaleel yyi dariya yace

“Alryt, tnx for accomodatin us frnd” Sun dde

suna hira da abokin nasa a falo snn Al-ameen

yace “ka ga ka tashi ka tafi gun wife dinka, ni

ina nn har midnyt” Khaleel ya mike kmr jira

yake don dama gaba daya hnklinsa yyi can

yace “toh Allah ya ba mu alkhairi,” ya nufi

sama. Xaune ya tarda Ashnaah kan gado ta

jingina jikin gadon, ya karaso da sauri yana

kallonta yace “kin sha kunun da yawa wife”

gyada masa kai tayi kawae, a hnkli tace

“Cikina ke min ciwo” ya mike ya dauko wani

ledan da ya shigo da daxu ya fiddo

magunguna da allurori, ya shiga hada alluran,

kallonsa kawae Ashnaah ta ke, ya lura da hkn

ya dago kansa shi ma yana kallonta, kauda

kai tayi da sauri cike da jin kunya, yyi

murmushi ya ci gaba da abinda yake, har ya

gama snn ya mike ya dawo inda take ya ce “a

cinya xan maki koh” make kafada tayi kmr

xata yi kuka tace “um um bna so” juyawa ya

ga tayi ta kwanta tayi ruf da ciki, ya gane

abinda ta ke nufi, yyi murmushi ya dawo inda

take ya mata alluran, lallashinta ya shiga yi

tun kan ta fara masa kuka don ya ga alamar

hkn, ya dagota yana kallon hawayen idonta da

yasa idon kyalli, jawota yyi jikinsa ya hade

goshinsa da nata a hnkli ta ga ya lumshe ido,

ko ba a gaya mata ba tasan me yake shirin yi,

ta dauke kanta da sauri alamar bata so ta

shiga kkrin kwace kanta, rungunmeta yyi ssae,

a hnkli murya can kasa yace “plss wife”

girgixa masa kai ta shiga yi kmr xata yi kuka

tace “A’a bna so” ya daura bakinsa kan

wuyanta kmr me rada yace “to na daina wife”

Washegari karfe sha daya saura Al-ameen ya

kama hanyar gidansu Ameesha kmr ynda ya

ce, bae samu wahalan ganinta ba don sun fito

knn da drivernta xae fita da ita, sakkowa tayi

daga bayan motar tana kallon Al-ameen kmr

tana son tuno inda ta san shi, Al-ameen yyi

murmushi yace “Kin manta ni koh?” Shiru tayi

bata ce komae ba, Al-ameen yace “By d way,

sunana Al-ameen, abokin Dr Khaleel, na xo

gun ki kuma sae ga shi xa ku fita” ssae ya ga

jikinta yyi sanyi a hnkli tace “kayi hkuri bn

gne ka ba, mu shiga daga ciki toh” juyawa

tayi ta sallami drivernta a kan ta fasa fita,

kallonta kawae Al-ameen yake cike da

tausayinta gashi ta rame kan ynda ya Santa,

ta juya tana kallonsa tace “mu shiga ciki” ba

musu ya bi bayanta suka shiga cikin gidan,

dae dae nn Hajiyarsu ta fito raka bakinta, da

mmki take kallon yar tata tace “kaddae kin

fasa fitan Meesha” Ameesha ta girgixa mata

kai tace “A’a nayi bako ne” da mmki Hajiyar

ke kallon Al-ameen don a iya saninta tunda

Ameesha ta dawo gida daga gidan khaleel

bata kallon duk samarin dake bibbiyanta,

Hajiyar tayi murmushin jin ddi suka gaisa da

Al-ameen duk a tunaninta sabon saurayi tayi

don da tasan abokin Khaleel ne bbu shakka

kaca kaca xata yi masa, don bbu ranan Allahn

dae xae wuce da baxata yi ma Khaleel Allah

ya isa ba. Karkashin daya daga bishiyoyin da

ke compound din suka xauna, Gaishesa ta

kuma yi, Al-ameen ya amsa yana tambayarta

kwana biyu tayi murmushi bata ce komae ba,

sae da aka dau kusan minti biyu snn Al-

ameen yace “ki gaya min gskya khadija kar ki

boye min komae, ke kika rubuta takardan nn

ko ba ke ba?” Hawaye ne ya shiga bin

kuncinta ta ma rasa abinda xata ce masa can

ta fashe da kuka tana kallonsa, bae ce mata

komae ba tayi mai isarta snn a hnkli tace

“wllh bani ce nayi rubutun nn ba, don me ake

tunanin xanyi hka, y will I do dat, me Fateema

ta min xan mata hka, tun da na shiga gidan

kallon bnxa bae taba hadani da ita ba kuma

ni na dauketa tamkar kanwata da muka fito

ciki daya, Khaleel bae min adalci ba da yyi

tunanin xan iya yin hka” Al-ameen ya sauke

ajiyar xuciya yace “ranan da ya je birthday wa

ya maido sa gida” Ameesha na share hawayen

da ke sakko mata tace “Najeeb” Al-ameen

yace “falo ya shigo da shi ko waje ya bar sa”

ta girgixa masa kai tace “har bedroom dinsa

ya kai sa” Al-ameen ya xaro ido yace

“bedroom” Ameesha ta gyada masa kai, Al-

ameen yyi murmushi yana shafa gemunsa

yace “kin bi sa dakin ne?” Ta girgixa masa kai

a hnkli tace “har Washegarin ranan ban shiga

dakinsa ba, Fateema kadae ce naga ta shiga

da safe” Al-ameen yace “gud, bani digit din ki,

xan wuce ynxu” wayarsa ya mika mata ta

karba ta saka nmbrta snn ta mika masa, yyi

mata gdya ya mike, ita ma hka, sallama yyi

mata ya nufi gate, kasa daurewa tayi ta bi sa

da sauri a sanyaye tace “Khaleel din fa” Al-

ameen ya juya yana kallonta yace “yana nn,

abubuwa da yawa sun faru bayan rabuwarku

kar ki damu xa muyi waya idan na koma gida”

gyada masa kai kawae ta iya yi hawaye cike

idonta. Al-ameen ya juya ya fice daga gidan.

Sha biyu Al-ameen ya isa gidansa, kofar gida

ya tarda Khaleel jingine jikin wata mota da

wani, parkin yyi nn kofar gidan ya fito don

ganin shi da waye a tsaye, Najeeb ya ga ni,

Al-ameen ya wani hade rae yana kallon

Najeeb din, Najeeb ya daga kai yana kallon

Al-ameen din, ganin irin kallon da yake masa

yasa shi ma ya shiga masa wani matsiyacin

kallo irin na yan duniya. Al-ameen ya girgixa

kai tare da jan tsaki ya shige cikin gidansa,

Najeeb yyi tsaki yace “wnn abokin naka dabba

ne wllh, shi ba dan kowa ba sae girman kan

tsiya, ko kadan bae san darajar dan Adam ba,

kar ya raina min wayo don ya gan ni tsaye

kofar gidansa” Khaleel dae bae ce komae ba

sae murmushin da yyi, Najeeb ya mika masa

makullin hannunsa yace “gashi nn na baka

gidana na, U.rimi har komae ya dawo maka

nml frnd dnt tell me no plss, snn don Allah ka

je ka ba dad din ka hkuri he is jet angry at

yhu, I will help yhu get bck ur document don

dad dina ya sama maka aiki amma a Zaria, ka

gaida min fateeman” Najeeb ya ciro Atm dinsa

ya mika masa yace ” take this ka siya duk

abinda ka ga ya dace na kayan abinci idan

kun tafi can gidan,”

 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button