Complete Hausa Novel.DR KHALEELHAUSA NOVEL

DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar101…..Khaleel ya girgixa kai yana kallon Najeeb yace “kar ka damu frnd, hold on to ur atm, I have enuf….” Najeeb bae jira ya karasa ba ya kamo hannunsa ya saka masa key da atm din hannunsa ya juya ya shige motarsa ya tada yyi reverse, bin sa da kallo Khaleel yyi har ya bar anguwar snn ya sauke ajiyar xuciya ya juya ya shiga gida, falo ya tar da Al-ameen xaune yana danna waya, ya karaso cikin falon yana kallonsa xae yi mgna Al-ameen ya riga sa, “Me wnn mutumin ya xo yi a kofar gida na?” Khaleel ya xauna kan kujera yace “he came to check on me” Al-ameen ya Mike yace “duk ya kuskura ya sake xuwa kofar gidan nn sae na sa an daure shi wllh, kana nn makashinka na tare da kai baka sani ba, to wnn da kke kira da abokinka shi ya rubuta takardan da kke xargin matar ka ce ta rubuta,in ko ba shi ne ya rubuta ba to wllh ko rantsuwa nayibaxan yi kaffara ba da hadin bakinsa aka rubuta” Khaleel ya Mike shi ma yana kallonsa yace “haba! don ba ku shiri da shi bae kamata kayi masa irin wnn xargin ba Al-ameen, kasan ynda mu ke da Najeeb kuwa, gskya am nt happy with ur wordz, kawae don u re nt in gud terms da shi sae kayi masa wnn xargin, wnn kmr kaxafi ne kayi masa ma”Al-ameen ya girgixa Kai yana ma abokin nasa kallontausayi yace “vry soon xaka gane ko sharri nayi masa ko akasin hka” bae jira cewarsa ba ya nufi sama, Khaleel ya bi sa da kallo tare da jan tsaki, shi kam ya rasa me yasa Al-ameen ya ki jinin Najeeb hka, wani tsakin ya kuma ja ya nufi sama shima, xaune ya samu Ashnaah a kasan tiles din dakin ta jinginar da kanta jikin gado idonta lumshe kmr me bacci, ita kadae tasan abinda take ji, durkusawa yyi gabanta yana kallon ynda ta rame ssae sae hasken da ta kara, ta bude ido a hnkli tana kallonsa, ya daura hannu a goshinta ya ji xafi ssae hka ma duk jikinta, shiru yyi yana kallonta don ya san tana bukatar drip gashi kuma ba su yi settling ba tukun, murya can kasa tace “Doctor” shi ma murya can kasa yace “Wife” ta sunkuyar da kanta a hnkli tace”ka cire min cikin nn plss” tana fadin hka ta dago kai tana kallonsa hawaye cike idonta, xaro ido yyi lkci daya ya hade rae ya mike yace “wat? kina da hnkli kuwa?” Hawaye ne ya shiga bin kuncinta, yyi tsaki ya juya ya fice daga dakin, ta fashe da kuka a hnkli ta hade kai da gwiwa, gajiya tayi da kukan tayi kwanciyarta nn wajen, sae da aka yi Azahar snn ya shigo dakin da leda a hannunsa, ya ajiye ledan ya karaso gabanta ya durkusa yace “me yasa xa ki kwanta kan tiles?” bnxa tayi masa ta dauke kai, bae kuma tanka ta ba ya gama hada drip din da ya siyo ya makale shi snn ya mike yana kallonta yace “kina jin yunwa koh wife?” yi tayi kmr ba da ita ya ke ba, ya karasa kusa da ita ya dagota, ta sakar masa kukaya dauketa, duk ya ji ta fayau ba nauyi ya kwantar da ita kan gado ta mike xaune da sauri cikin kuka tace “bana so, ni ka kyaleni” murmushi yyi yana kallonta yace “to me nayi maki, ni kawae bbyna xan kara ma lfya fa?” Ta kuma fashewa da matsanancinkuka tana kallonsa, ya jawota jikinsa a hnkli yace “tosbda me kike son mu yi kisa wife?” Cikin kuka tace”sbda bna son cikin, kullum sae inyi ta jin amae, ko ina ya dinga min ciwo?” Khaleel yyi murmushi yace”toh shknn xan cire maki amma da sharadi,” ta dago manyan idonta tana kallonsa, alamar ya gaya Mata sharadin, jin yyi shiru yasa a hnkli tace “na mene?” Yace “xan gaya maki anjima da daddare, ynxu dae ki bari in sa maki drip din don ki ji kwarin jikin ki kafin a cire cikin” wani irin kallo tayi masa sae kumata saka kuka tace “ka tsamman ni yarinya ce, wae nixaka ma wayo koh, to bana son drip din wllh, kuma da kaina xan je a cire cikin, don ba kai kke wahala ba shi yasa kke son ka mun wayo” kallonta kawae Khaleel yake can ya mike ya fice daga dakin. Bae kuma dawowa dakin ba har aka yi sllhn la’asar yana xaune falo da Al-ameen suna tattaunawa, Khaleel ya girgixa kai yace “he won’t ever get me, bana ma son in je in kara bata masa rae” Al-ameen yace “kai dae ka gwada tukun Khaleel, dad naka fa na da saukin kai, parent dinta ne suka harxuka shi hka” Khaleel yace “OK I will do as yhu said, ita kuma natadad din fa ya xa mu yi da shi? Ya dau xafi da yawa” Al-ameen ya girgixa kai yace “may b idan ya ga grand child dinsa xuciyarsa xae yi sanyi, ko kuma idan gskya ta bayyana, amma kar ku je gun sa ynxu gskya” Khaleel yace “cikin da take cewa sae na cire mata ma” Al-ameen yace “ka share ta kawae, haukakke xa ka cire mata ciki, nd lastly Khaleel idan xa kaji ta nawa ka mayar ma da Najeeb duk abun da ya baka daxu, he is a crook, though u won’t get dat now sae nn gaba idan komae ya bude, but sae in har xa ka ji ta nawa, idan taimakon ka yake son yi don me bae yi tun da ba sae da ya ji kana gidana, get this plss… Yhu went to birthday on dat vry day, u got drunk, ya maido ka gida ya kai ka har cikin dakin ka, sae ga shi washegarin ranan an ga takardan saki cikin drawern ka, kuma idan ba mantawa nayi ba jiya da kke bn lbri kace shi yace Fateema ta ba ka magani cikin drawern idan ka tashi, y will ur common sense nt make yhu understand somethin in here?” Shiru Khaleel yyi yana kallon abokin nasa maganan sa na karshe na masa yawo a ka, girgixa kai yyi a xuciyarsa yace “No! Najeeb baxae min hka ba, never! No he cant.” Al-ameen sae kallonsa yake don for sure yasan Khaleel ba dauka xae yi ba, can ya tabe baki yace “no big deal, watarana in fact ba sae ma watarana ba vry soon gskya xata bayyana” Khaleel dae bae ce masa komae ba, Al-ameen yace”in ka ga xa ka iya tsayawa gidana gashi ku tsaya damatarka don gobe xa mu koma Zaria, I took a wk leave, nd tomorrow is makin it a wk, in kuma ka ga kafi son gidan Najeeb din ne fine,” Khaleel dae bae ce komae ba Al-ameen ya dauki wayarsa da ake kira ya daga, mikewa Khaleel yyi ya nufi sama, ko kadan bae ji ddin xargin da Al-ameen ke ma Najeeb don a tunaninsa dat will be d lst thin da Najeeb xae masa a rayuwa” amae ya tar da Ashnaah ke yi a bathroom kmr xata amaye hanjin cikinta, ya karasa da sauri ya durkusa kusa da ita cike da tausayinta yana mata sannu, kuka ta fashe da, ya mike ya shiga gyara mata jiki snn ya fito da ita daga bayin, kwanciya tayi nn da nn baccin wahala ya dauketa, sae da daddare ya samu ya lallabata ya sa mata drip din bayan ta dan sha kunun da Maryam tayi Mata, hka ya kwana ranan yana gadinta da daddare don duk motsin da xata yi a kan idon sa, sae Asuba drip din ya kare ya cire mata, snn yyi sllh ya samu ya kwanta. Karfe goma saura na safe Al-ameen yace da Khaleel xa su koma Zaria, Khaleel ya kasa ce masa baxae xauna gidansa ba ya amsa da xae xauna kawae duk da bae yi niyar xama ba, dubu hamsin Al-ameen ya basa ya rike, Khaleel ya ki amsa yace ae yana da kudi enuf, nn kan centre table Al-ameen ya bar masa ya fice daga falon, Maryam ta so suyi sallama da Ashnaah amma har lkcn bata tashi ba, tace “in ta tashi ka ce mata sae mun yi waya doctor, kuma plss ka kula da ita da kyau, cikin nn na wahalar da ita wllh, da xa ka ji ta nawa ma kace momy ta samo maku yar dattijiwa da xata dinga kula da ita ta dinga mata duk abinda take so tun da na ga kunu ma kawae take iya sha” Khaleel yace “In’sha Allah Maryam, tnx a lot we re grateful” har bakin motarsu ya raka su, sae da Al-ameen ya ja masa kunne kan kar ya kuskura ya bar Najeeb ya kara xuwa kofar gidan snn suka wuce, shi dae Khaleel murmushi kawae yyi ya komacikin gida yana tunanin ynda xae tunkari dad dinsa, yasan ma ba sauraransa xae yi ba, yana shiga daki ya tar da wayar Ashnaah na vibrate ya dauka yana kallon mai kiranta, momy ya gani, yana rike da shi har ya katse ya ga miscals din da yawa kuma duk na momynta ne da Ashfah, kira aka kuma yi ya juya yana kallon Ashnaah da ke ta bacci, ya fara tunanin ya daga ko kar ya daga.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button