Complete Hausa Novel.DR KHALEELHAUSA NOVEL

DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

105…..

Ba tare da Ashfah ta juyo ba tace “Yauwa ngd” juyawa Khaleel yyi ya fita daga kitchen din da sauri ya koma falo, xaune ya tarda Najeeb ya kunna Tv yana canxa tasha hnkli kwance uwa falonsa, Najeeb ya daga kai yana kallonsa yace “kace jikin Madam yyi kyau knn tun da har ta fara aiki” kai kawae Khaleel ya gyada masa ya dauki ledan da ya shigo da ya nufi sama, Ashnaah ta fito daga bathroom knn ya shigo dakin, da ganinta kasan amae tayi, bata ko kallesa ba tayi kwanciyarta kan gado ya karaso ya xauna gefenta a hnkli yace “sannu wife” bata tanka sa ba sae ma juya masa baya da tayi, yace “ashe twin sis ta xo, tot ke ce a kitchen sae ta ce min ba ke bace” nn ma dae Ashnaah bata ce masa komae ba, shiru yyi bae kuma cewa komae ba, ta juya ta hade rae tana kallonsa tace “daga ce min ynxun nn xaka dawo shine xa kayi tafiyarka ka barni ni kadae a gida koh” ta karashe mgnr kmr xata yi kuka, Khaleel yace “ohhw am srry bbyna, Najeeb ne ya bata min lkci, but ae twin sis ta xo ta taya min ke xama toh” harara ta galla masa tace “ba ynxun nn ta shigo ba” yyi murmushi ya jawota jikinsa ya lumshe ido a hnkli yace “am so srry wife” lamo tayi bata ce komae ba.

Ashfah na gama gyara kitchen din ta fito falo da nufin xuwa ta ce ma yar uwarta xata tafi, kallo daya tayi ma Najeeb da ke xaune falon ta dauke kai lkci daya ta ganesa, yana kallonta yace “ya jikin Fateema” bbu yabo bbu fallasa Ashfah tace “tana sama” bata jira ta kuma jin me xae ce ba ta nufi saman da sauri, Najeeb ya bi ta da kallo da mmki ya mike tsaye da sauri yace “wait! wait” amma tuni ta haura sama, kwankwasa kofar dakin tayi tare da yin sallama, Khaleel ya mike tsaye tare da amsa mata sallaman, Ashnaah tace “ki shigo mana sister” Ashfah ta turo kofan ta shigo tace “sister bbu wani abun da xa ayi maki koh? Xan tafi ne” Ashnaah ta hade rae kmr me shirin kuka tace “xa ki tafi fa kika ce Ashfah, yaushe kika xo” Ashfah tace “kin ga fa ina da lecture xuwa anjima” Ashnaah tace “ashe dama ba kwana xa ki min ba” Ashfah ta xaro ido tace “kwana kuma, ki bari nxt tym sis, ina da class yau” Khaleel yace “Haba sister ki kwana mana sae ki tafi gobe mana” Ashfah ta sunkuyar da kai tace “ka ga fa ba muyi da momy xan kwana ba wllh” Ashnaah tace “dan ara min wayar ka in kirata ni in gaya mata” Khaleel ya mika mata ta karba ta kira momynsu, momy na dagawa ta marairaice kmr xata yi kuka tace “Momy don Allah ki ce Ashfah ta kwana gobe sae ta tafi kin ga wae fa ynxu xata wuce” momy tace “Kinga Abbanku bae san ta fita ba kuma gobe xae dawo ki bari next tym kin ji” Ashnaah ta fashe da kuka tace “momy ba dawowa xata kuma yi ba fa nasani” Momy ta dan yi shiru snn tace “toh shknn amma gobe da sassafe ta taho kar ya dawo ya ga bata nn” Ashnaah tayi murmushin jin ddi tana share hawayenta tace “to momy ngdd” ta katse wayar ta juya tana hararan Ashfah ta ja tsaki ta mike ta fice daga dakin don xuwa ta dauko cup din da xata Debi kunu ta sha a kitchen, Khaleel yyi murmushi yana kallon Ashfah da mood dinta ya canxa lkci daya, yace “kiyi hkuri sister, yau da gobe ae duk daya ne koh” murmushi ta kirkira bata ce komae ba, kasa ci gaba da kallonta yyi don sae yake ganinta kmr Ashnaah don kmrsu tayi yawa, juyawa yyi da sauri kmr wnda ya tuna abu ya dauki hijab din Ashnaah ya bi ta da shi yana kiranta, Ashnaah da har ta kai stairs ta juya tana kallonsa ya mika mata yace “Najeeb na falo” karba tayi ta sa ta fita, tsaye ta tarda Najeeb har lkcn ya kasa xama idonsa a kan stairs, yana ganinta ya nufe ta da sauri yace “pls fateema kice twin sistern ki ta saurareni taki saurarata” Ashnaah tayi dariya tace “wae Ashfah, ae bata kula samari nn da ka ganta” Najeeb ya marairaice mata yace “Haba fateema kar muyi hka da ke mana, help me plss” Ashnaah tace “wllh da gske nake Ashfah bata kula saurayi,” da mmki Najeeb yace “to sbda me?” Ashnaah tace “sbda Abbanmu ya hana, karatu ya fi so” Najeeb ya kasa daina mata kallon mmki yace “to ke ya aka yi har kika kula Khaleel ku ka yi aure, ko ita kadae ya sa ma dokar bn da ke?” Ashnaah tayi shiru tana kallonsa lkci daya jikinta yyi sanyi hawaye ya shiga taruwa idonta a xuciyarta tace “sbda bna jin mgnrsa ni” bude baki tayi xata gaya masa abinda ke ranta suka ji muryar Khaleel a bayansu, “enuf of those silly questns Najeeb” juyawa Ashnaah tayi ta nufi kitchen da sauri, Khaleel ya karaso kusa da Najeeb yace “wnn wace irin tambaya ce kke yi Najeeb” Najeeb da ganin Ashfah ya sa ya rude kwata kwata ya mance abubuwan da ke kasa ya fara kame kame, tsaki Khaleel yyi ya juya ya nufi kitchen, kuka ya tarar Ashnaah ke yi, ya karasa kusa da ita a sanyaye ya rungumeta ta kuma fashewa da wani Sabon kukan, sae da ya tabbatar tayi shiru snn ya barta ta fita daga kitchen din shima ya fito, Najeeb ya nufo sa da sauri yace “am so srry frnd wllh hnklina ya gushe ne, I get I wasn’t supposed to bring up dis issue” Khaleel yace “its OK” Najeeb ya dan yi shiru snn yace “which help wil yhu render me in here plss Khaleel, I am blindly in love, wllh tsakanina da Allah nake son yar uwar matarka kuma da aure” Khaleel ya dan yi murmushi don tun da yake da Najeeb bae taba jin yace yana son mace da aure ba, yana shafa kansa yace “ni kuma a su wa a ynxu? Ita yarinyar xan ma mgna ko iyayenta da aka goga min kashin kaxa a gun su xan je in sa ma, ko kuma iyayena da ke fushi da ni har yau akan abinda bn aikata ba xan tura su yi ma iyayenta mgna cewar abokina na son yar uwar matata? Tell me hw dis is goin to be frnd” shiru Najeeb yyi yana kallon Khaleel lkci daya jikinsa yyi sanyi a xuciyarsa yace “but I am d cause of all dis,”

 

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 106….. Juyawa Khaleel yyi ya bar sa wajen a tsaye ya koma kan kujera ya xauna, Najeeb ya runtse ido ya bude yana girgixa kai lkci daya ya share gumin da ke karyo masa ya dawo gefen Khaleel yana kallonsa boldly yace “wat if I claim being the one dat wrote dat divorce content?” Khaleel ya dago ido yana kallonsa, can yyi tsaki ya girgixa kai hade da tabe baki yace “go ahead mana, if yhu think dat will make yhu get her, u will only end up ruining matters, dat is addin salt to injury” Khaleel yyi murmushin da bae yi niyya ba yana kallon abokin nasa, lallai ya yrda Najeeb ya rikice kan Ashfah, Najeeb ya fuxa iska yace “it sound meaningless nd annoying ryt?” Mikewa Khaleel yyi yace “ka ga ka tafi gida ka bar min hauka a nn don Allah, in ka dawo nml koh xuwa anjima da daddare sae ka dawo let get a soln” Khaleel na kai wa nn ya dauki wayarsa ya nufi sama, Najeeb ya bi sa da kallo jikinsa yyi sanyi ssae, ya dafe kansa, yes! yasan no matter wat Khaleel baxae taba yrda shi ya rubuta takardan da ya tarwatse farin cikinsa ba ko jikinsa xae xama kunnuwa ne gaba daya, but hw is he goin to proof dat to him. Karfe takwas da rabi na dare Najeeb ya dawo gidan, Khaleel na kwance falo kan doguwar kujera yana kallon kwallo, yana ganinsa ya mike xaune, Najeeb ya karaso ya xauna yana kallonsa, Khaleel yace “kae da nace ana magrib ka xo malam, to gashi har sun yi bacci har fa nayi mata mgna daxu ta amince xata saurareka” Najeeb kwalalo ido yace “don Allah Khaleel, wllh daga clinic nake shi yasa bn xo da wuri ba, plss ka tashe ta mana” Khaleel yace “A’a ka dae xo gobe da safe xae fi” Najeeb yyi shiru bae ce komae ba, ba don ransa ya so ba ya mike yyi masa sallama ya fice, Khaleel ya bi sa da kallo har ya fita snn yyi dariya. Mikewa Khaleel yyi ya nufi sama yyi sallama ya shiga dakin da su Ashnaah su ke, Ashfah ce xaune kan darduma tana shafa’i da wutr, Ashnaah kuma tana bayi tana wanka, Khaleel ya rasa gane Ashnaah ce xaune kan darduman ko ba ita ba don hijab din Ashnaahr ce, ya dae yi assure din kansa ita ce, tsaye yyi bakin kofa yana jiran ta idar, dae dae nn Ashnaah ta fito daga wanka daure da towel, kallo daya yyi mata ya juya da sauri tare da cewa “oh srry sister” ya fice daga dakin, Ashnaah ta fashe da dariya har da kyakyatawa, Ashfah na idar da sllh tace “wae ba kin fi ni tsayi ba da haske” Ashnaah dake dariya har lkcn tace “gane min hanya, ko da yake mu ryt frm tym ba a iya banbance mu” Hijab Ashnaah ta sa tace ma yar uwarta tana xuwa snn ta fita, falo ta samesa xaune, ta kuma fashewa da dariya, ya mike yana kallonta da mmki, ta karaso tace “daga ynxu idan kana son sanin wacece fateema tsayin mu kawae xaka kalla,” Khaleel ya sauke ajiyar xuciya ya jawota jikinsa yace “OK wife” xaunawa yyi kan kujera ya xaunar da ita kan kafarsa ta shiga kkrin mikewa da sauri ya rungumeta yace “kin ga kin dan fara samun sauki ynxu ko wife, bbyn nn nawa na son ki dayawa baya son wahalar da ke, just a month nd two wk fa yhu re gettin beta,” Ashnaah ta galla masa harara tace “ko ba better ba, don kawae ina daurewa koh,” kmr xata masa kuka ta karashe mgnr, Khaleel ya shiga kkrin cire hijab din jikinta a hnkli yace “to yi hkuri bbyna yhu re nt gettin beta” ta xaro ido ta rike da sauri tace “tawul kadae ne fa jikina” sake mata hijab din yyi ya shiga dagawa daga kasa a hnkli yana kallon santala santalan kafafuwanta, ya lumshe ido ya daura lips dinsa kan wuyanta murya can kasa kmr me rada yace “wife ki dan tausaya min yau mana, I i need yhu badly” Ashnaah ta hade rae ta fara kkrin tashi daga kafarsa ya rikota da sauri a hnkli yace “to kiyi hkuri wife, I won’t again na bari” Karfe sha daya Ashfah ta ishe Ashnaah ta fi gun mijinta ta bar ta ta fara jin bacci, da kyar Ashnaah ta fita daga dakin ba dan ta so ba da sunan xata dawo idan tayi masa sae da safe. Dakin da tasan xata samesa ta shiga, kwance ta samesa yyi rub da ciki kan gado idonsa lumshe kmr me bacci

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button