DR KHALEEL, Complete Hausa Novel.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
109….
A hankali Ashnaah ta murda kofar shiga falonsu duk da ta ga motar Abbanta a parkin space din gidan amma ta dake, a rufe taji kofar falon, hkn yasa ta dan yi jim snn ta danna bell jiki ba kwari ta dan koma baya, Khaleel kam kasa karaso balconyn yyi ya tsaya daga kasa, ba a dau lkci ba aka bude kofar falon, Ashnaah da gabanta yyi mugun faduwa tayi baya da sauri, Ashfah ce ta bude kofar, kasa cewa komae Ashfah tayi sae kallonsu take da mmki, Ashnaah tayi karfin halin yin murmushi tace “sister” Ashfah ta kasa amsawa ta dalilin tambayar da Abbansu dake xaune a falo ya jefo mata na cewa “waye?” Ta juya tana kallonsa ta kasa ba sa amsa, mikewa Abba yyi ya karaso bakin kofar yana ce ma Ashfah halan bakya ji na ne, kallo daya yyi ma Ashnaah ya juya ya bar gurin, Ba Ashnaahr ba har abinda ke cikinta na tabbata sae da suka tsorata, Ashfah ta sakar mata murmushi bayan Abba ya bar wajen tace “shigo mana sister” can ciki tayi mgnr kmr me gudun kadda Abbansu ya ji ta, Ashnaah ta juya tana kallon Khaleel snn ta shiga falon a sanyaye, Ashfah ta kalli Khaleel din shi ma tace “ka shigo mana” murmushi yyi mata duk da bae yi niyar shiga ba ya shigo da confident din xae yi toleratin duk wani rashin mutuncin da Abbansu xae yi masa, Ashnaah bata ga Abbanta a falo ba, hkn yasa ta nufi sama dakin momynta, momy ta mike da mugun mmki tana kallonta, kuka Ashnaah ta fashe da ta silale nn kasan dakin, momy ta karaso da sauri ta dagota tana tambayarta daga ina take kuma me ya faru, da kyar Ashnaah ta saida kukan ganin ynda hnklin momynta ya tashi, a sanyaye tace “daga gida nake momy” momy tace “mijin naki fa” Ashnaah ta sunkuyar da kai tace “tare muke, na xo gaida abba na ne ko baxae amsa min ba” tana fadin hka ta kuma fashewa da kuka, momy ta sauke ajiyar xuciya cike da tausayinta tace “to ya isa ki daina wnn kukan, in ma bae amsa ba kansa”
Abba kam dakinsa ya koma ya dauki makullin mota ya sauko falo fuskar nn tasa a daure, Khaleel da ke xaune falon tun da ya kallesa sau daya bae bari sun sake hada ido ba, Abba ya karaso cikin falon ya kwashi wayoyinsa dake kan centre table, Khaleel ya sakko har kasa ya gaishesa, ba tare da ya kallesa ba ya amsa har da tambayarsa ya aiki snn ya fice daga falon gaba daya, fitar motarsa momy ta ji ta tabe baki, ta kalli Ashnaah da ke shirin binsa dakinsa tace “to gashi ya fice, kar ki damun kanki Allah ya ga nufin ki” Ashnaah ta gyada mata kai tana kkrin mayar da hawayen da ke neman xubo mata ta koma ta xauna, momy kuma ta sauka downstairs suka gaisa da Khaleel, ranar ce rana ta farko da ta fara ganinsa shi ma hka ranan ya fara ganinta, Ashfah ta kawo masa ruwa ta ajiye masa yace ya gode, ko minti sha biyar ba ayi da fitar abba ba ya kira momy, da kmr baxata daga ba sae kuma ta daga, bbu yabo bbu fallasa ya fara mgna “kina ji na koh, to wllh na kuskura na dawo gidana naga yarinyar nn duk abinda nayi mata ita ta siyar ma kanta, maxa maxa ta bar min gida in ma ke kika gayyato ta kar ran ku ya bace daga ke har ita” momy ta tabe baki ta ajiye wayar, ko kadan bata nuna ma Ashnaah Abbanta ne ya kira ba amma ta gane, ko minti biyar bata kara ba ta mike a sanyaye tace “xa mu tafi momy” momy ta bata addu’o’in da xata dinga yi ta mata gdya snn suka wuce. Har suka isa gida bata ce komae ba hka ma Khaleel, through out ranan rasa gane kanta yyi ga shi ta ki cin komae sae kwanciya. Yana dawowa daga mosque bayan sllhn isha ya xauna gefenta da damuwa yace “plss wife, ki daina daga min hnkli don Allah” a sanyaye ya karashe mgnr, Ashnaah ta mike xaune bata ce komai ba, ya dauko abincin da ya karbo mata a gida yace “ga abinci Ummi tace a kawo maki” ta kalli abincin snn ta mike da kyar tace “xan wanke baki” bayi ta nufa ya bi ta da kallo cike da tausayinta ko minti daya ba ayi da shiganta ba ta fasa wani ihu, ya mike da sauri yana tambayarta me ya faru a rude ya shiga bayin.
Wnn kam nasan har gobe ba lallai ne wasu su gama karanta shi ba tsabar yawa, all the same in kun gama goben koh da rana ne ku sanar da ni in daura plss..
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
110…..
A durkushe Khaleel ya sameta a bayin, ya karaso da sauri shi ma ya durkusa yace “me ya faru” cikin kuka tana yarfe hannu tace “faduwa nayi” da damuwa yace “faduwa kuma? Garin ya?” Kin basa amsa tayi sae kuka take, ya dagota yana kallonta yace “ta ya kika fadi?” Ta girgixa masa kai tace “ni ma bn sani ba” kama hannunta yyi suka fita daga bayin ya xaunar da ita gefen gado yace “ki gaya min ta ynda kika fadi mana wife? Kuma me ya fadar da ke?” Ta share hawayen fuskarta tace “bn sani ba na xubar da ruwa sae na xame” yace “to ina ke maki ciwo ynxu?” Ta kalli kafarta tace “kafata amma ya daina ynxu” ya dudduba mata kafar snn ya Mike ya dagota a hnkli suka koma bayin, ya taimaka mata ta wanke bakin snn suka fito ya xuba mata abincin ta karba ta fara ci a hnkli. Da daddare ya fita ya siyo mata magunguna ta sha ganin sae complain take masa kafarta na ciwo, tana gama sha bacci ya dauketa, shi ma ya gama abinda xae yi ya kwanta. Can cikin dare kukanta ya tashe shi, ya mike xaune yana kallonta yace “me ya faru kuma?” Sanin wani lkcn hka take sa shi gaba cikin dare tai ta yi masa kuka ba dalili, da kyar ta iya bude baki tace “Cikina ke man ciwo da mara” ya sakko daga kan gadon ya dawo inda take yace “ciki kuma?” Gyada masa kai kawae tayi, yace “ki gaya min plss wife, ta ya kika fadi?” Cikin kuka tace “ni bn sani ba, kawae na ga na fadi ne” Khaleel ya girgixa kai da damuwa ya dagota yana mata sannu, hka ta hanasu bacci daren ranan sae kuka take ita cikin ta na ciwo, da asuba yana idar da sllhn ya tafi hsptl da ita ko scan ne ayi mata tun da bae san ta ynda ta buge ba, Karfe sha biyu saura suka dawo gida da Najeeb, suna shigowa falo ta kwanta kan kujera nn da nn bacci ya dauketa, Khaleel ya ajiye ledan magungunan hannunsa kan table ya xauna ya jinginar da kansa jikin kujerar, Najeeb yace “she wil b alryt frnd in’sha Allah,” Khaleel ya gyada masa kai kawae bae ce komae ba. Sae kusan Karfe biyu Ashnaah ta tashi, Khaleel da ke xaune har lkcn a falon ya dawo gefenta ya dagota yana kallonta yace “sannu wife, ya cikin ya daina?” Gyada masa kai tayi kawae, ya cire mata hijab din jikinta yace “gobe xa mu je a gyara kwanciyar bby koh?” Ta hade rae sae kuma ta fashe da kuka tace “ni dae bna so, irin na daxu xa ayi min” ya girgixa Kai yace “A’a wife wnn daban” mikewa yyi ya dagota yace “mu je sama ki sha tea”
Sae da aka kusa sati biyu Ashnaah ta samu saukin ciwon cikin, ta dawo nml sae dae me, kwata kwata Khaleel ya kasa gane kanta shirunta ya fi na ko wani lkci, abinci sae yyi da gske da ita take ci, idan ya tambayeta abin da ke damunta sae tace Abbanta, hkn yakan sa yaji tausayinta ssae, kullum yyi sllh sae yyi mata addu’an Allah ya daidaita ta da mahaifinta ko hnklinta xae kwanta, kusan duk kwana biyu sae ya kira mata momynta sun gaisa hkn ya lura na sa ta farin ciki, duk lkcn da ya ga mood dinta da kyau ya kan kai ta can gidansu gun umminsa ta wuni, wani lkcn su dawo ranan ko kuma Washegari, ana hka har watan haihuwarta ya tsaya. Yau Sunday tana kwance idonta biyu sae dae tayi xurfi cikin tunanin da take Khaleel ya shigo dakin rike da abincin da ya je gida ya karbo mata, juyawa tayi tana kallonsa ya sakar mata murmushi ya dawo kusa da ita ya xauna ya dagota yace “sannu da kwanciya wife, nace ki dan dinga motsa jikin ki ba kya ji koh” shiru tayi bata ce masa komae ba ya tsura mata ido, tayi masa wani mugun kyau ga hasken da ta kara, wara masa manyan idonta tayi ganin ynda yake kallonta sae kuma ta sunkuyar da kanta tana murmushi, shi ma murmushin yyi ya rungumota a hnkli yace “I’ve a surprise for yhu wife” dago kai tayi tana kallonsa, ya fiddo wasu takardu a aljihunsa ya mika mata yana murmushi, ta karba ta shiga budewa, idonta ya sauka kan receipt da admission lettern ta da ta taba xubarwa da ddewa farkon fara remedial dinta, dago kai tayi da mmki tana kallonsa tace “ina ka ga wnn?” Yyi mata murmushi yace “ran da kika xubar da su ranan na tsince su?” Ta wara ido tana kallonsa, yyi yar dariya ya rungumeta ya lumshe ido yace “su nayi niyar baki ranan da kika mareni, I helped yhu pick them” hawaye ne ya cika idonta a hnkli tace “to ka yafe ni plss” dago kae yyi da sauri yana kallonta yace “kuka kuma? Haba bbyna ae dat day was the happiest day of my life wllh, baxan taba mance ranan ba wife, nd beside its nt ur fault its mine, I caused everything,” Ashnaah ta kwanta kan kirjinsa a hnkli tace “ni dae ka yafe min duk abinda nayi maka tun daga farkon haduwar mu har xuwa yau” rungumeta yyi a sanyaye yace “ni ma ki yafe min wife” tayi murmushi hawaye na bin kuncinta shi ma sae ya samu kansa da xubda hawayen, a hnkli yace “kin san me yasa na kawo maki wife?” Ta girgixa Kai, yana shafa gashin kanta murya can kasa yace “today mark a year da haduwar mu, yau shekara daya da tsintar takardun nn da nayi” murmushi tayi yace “I love yhu” a hnkli tace “I love yhu more”
Da daddaren ranan ta dame shi tana son ya kai ta gun momynta ta gaisheta, bae mata musu ba yace su shirya to su je. Karfe takwas da rabi suka isa kofar gidansu, sae a snn gabanta ya fara faduwa ta dae dake ta fito daga motar, Khaleel na kallonta a hnkli yace “amma Abba baya nn koh?” Ta girgixa kai tace “ni ma bn sani ba.” Yace “to ki shiga xan jira ki a nn” ta gyada masa kai ta nufi gate dinsu
101……
A bude Ashnaah ta samu falonsu, ta tura a hnkli ta shiga, Abba na xaune yana kallon news kallo daya yyi mata ya dauke kai, gabanta ya fadi, ta dake ta karasa inda yake a sanyaye, duk da ynda cikinta yyi mata nauyi hkn bae hanata dukawa har kasa ta gaishesa ba, har ta cire ran amsawarsa sae kuma taji yace “lfya lau” rasa abun cewa tayi kanta a kasa, kmr a mafarki taji yace “ya jiki” ta dago kae da kyar tana kallonsa hawaye ya shiga bin kuncinta a hnkli tace “da sauki” jin bae kuma cewa komae ba yasa ta Mike da kyar ta juya ta nufi sama, momy tayi mmkin ganinta daren, ta kuma ji ddin ganinta, Ashnaah ta dde suna hira da momynta da Ashfah har kusan tara snn momy tace ta bar mijinta fa a waje, Ashnaah tace “ynxu xan tafi momy” momy tace “amma Abbanku baya falo koh?” Ashnaah ta dan yi shiru snn a hnkli tace “na gansa kuma na gaishesa ya amsa” sae kuma ta fara hawaye a sanyaye tace “kila ya yafe min momy, ke ma ki yafe min duk abinda nayi maki don Allah” kuka ne ya ci karfinta, hawaye ya shiga bin kuncin momy ta rungumeta tace “ni ba ki min komae ba Fateema, kuma na yafe maki duniya da lahira, Allah ya sauke ki lfya” Ashnaah ta gyada mata kai hawaye na ci gaba da bin kuncinta a sanyaye tace “Ameen momyna ngd, xan iya xuwa gaida inna don Allah” momy tace “tana katsina ae Fateema” mikewa Ashnaah tayi tana share hawayen fuskarta tace “to xan tafi momyna sae mun yi waya” Ashfah da ita ma ke hawayen ta mike don raka yar uwartata momy na biye da su a baya, falon Abba Ashnaah ta nufa ta duka kanta a kasa a hnkli tace “sae da safe Abba” Abba ya gyada mata kai yace “Allah ya tashe mu lfya” Ashfah na kallonsa a sanyaye tace “xan rakata waje Abba” kai kawae Abba ya gyada mata ta juya da sauri ta bi bayan yar uwar tata, har bakin mota ta rakata suka gaisa da Khaleel snn tayi masu sae sa safe Ashnaah ta daga mata hannu tana murmushi suka bar anguwar, Khaleel ya kalleta bayan sun hau kan titi yace “yhu seem Happy wife” Ashnaah ta dan yi murmushi a hnkli tace “Abbana ya amsa gaisuwana yau” Khaleel yyi murmushin jin ddi yace “Ma’sha Allah, am also happy for yhu wife” tana kallonsa tace “thank yhu, ka kai ni in gaida dad mana” ya dan yi shiru sae kuma a hnkli yace “toh wife” tayi murmushi tace “amma ko baxae amsa ka ba ka gaishesa plss” ta karashe mgnr a sanyaye, nn ma shiru yyi snn yace “toh wife” tara da minti talatin da biyar suka isa gidan, har falon dad Ummi ta kai ta bayan sun gaisa, dad ya rage volume din news din da yake kallo ganinsu yace “sannu da xuwa, daga ina ku ke hka da daren nn” Ashnaah ta xauna kasa tace “daga gida muke Abba” dad yace “Ma’sha Allah, yi xaman ki kan kujera toh” tayi murmushi tace “A’a nn ya isa Abba ina yini?” Ya amsa mata yana murmushi, dai dai nn Khaleel ya shigo falon kansa a kasa ya durkusa ya gaida dad dinsa, ba tare da ya kallesa ba ya amsa, Khaleel ya Mike ya fita daga dakin, sun dde xaune da dad dake ta kallon news, can tace “Abba xa mu koma,” Dad yace “baxa ku kwana nn ba, ae dare yyi” tayi murmushi tace “A’a tafiya xa mu yi Abba” yace “to shknn,” mikewa tayi xata fita ya saida ta, ya dauka wayarsa ya kira Ummi, ba a dau lkci ba ta shigo, yace “ki bata sako na” Ummi tace “toh” snn suka fita dakin da Ashnaah bayan tayi masa gdya duk da bata san menene ba, dakin Ummi suka shiga, Khaleel dake xaune yana danna wayarsa ya dago kai yana kallonsu, Ummi ta bude ward robe dinta ta shiga fiddo ledoji dauke da kayan bbies masu tsada, Ashnaah ta dan komawa baya kanta a kasa, kaya ne masu yawan gskya kuma yawancinsu duk na waje ne, sae da momy ta gama fiddo su gaba daya snn ta kalli Ashnaah da ta kasa dago kae ta kalleta tace “gashi dad dinku ya siya maki” hawaye ne ya shiga sakkowa idonta ta kasa kallon ummin, a hnkli tace “na gode Ummi,” Ummi tayi murmushi tace “aa ki je can ki masa gdya ba ni na siya maki ba” Ashnaah ta juya a sanyaye ta fita daga dakin ta koma falon dad ta durkusa har kasa hawaye na ci gaba da bin kuncinta tace “mun gods Abba, Allah ya kara budi” yyi murmushi yace “bbu komae dota” kasa tashi tayi ta bar dakin, a sanyaye tace “Abba ka yafe mana kuma” Dad yace “tashi ki je, Allah yyi maku albarka” mikewa tayi da kyar ta fice daga dakin, har suka koma gida Ashnaah bata daina kukan da take ba. Washegari litinin Karfe sha daya Najeeb ya shigo da sallama, Ashnaah ce xaune kadae falon rike da hisnul Muslim tana dubawa, ita kadae tasan abinda take ji tun tashin ta ranan amma taki barin Khaleel ya gane, wani ciwon bala’i bayanta da kwankwasonta ke mata, ta dauki hijab dinta ta sa suka gaisa tana kirkiran murmushi yace “Khaleel baya nn ne” tace “yace min yana xuwa ynxun nn, ya je pharmacy” Najeeb ya shafa kansa yace “OK, yauwa dama ina son wata mgna da ke Fateema” Ashnaah ta maida hnklinta tace “ina jin ka toh” ya dan yi shiru sae kuma yace “dama I only want to ask for ur forgiveness fateema, I caused everything yhu nd ur husband are goin through” Ashnaah tayi shiru tana kallonsa da confusion, ya gyada mata kai yace “yes! I wrote dat divorce content, sae dae in baki manta ba ke kika taba bukatan hka” hawaye ne ya cika idonta, a hnkli yace “na gaya ma Khaleel bae yrda ba don a tunaninsa baxan taba masa hka ba, amma ni ne nn na rubuta, da fatan xa ki gaya masa ki kuma rokan min shi ya yafe min” Ashnaah ta gyada masa kai a sanyaye tace “its OK” yyi murmushi ya mike yace “I will b on my way, ki gaida min shi idan ya dawo” kasa amsawa tayi ta dalilin wani axababben ciwo da mararta ya shiga yi mata, lkci daya bayanta da kugunta suka dauka su ma, Najeeb ya lura da halin da ta shiga lkci daya ya ce “ya dae?” Kasa basa amsa tayi, ta shiga yarfe hannu don axaba, ya dawo kusa da ita lkci daya ya gane labour ne ya xo mata, Ashnaah ta kasa daurewa ta fashe masa da kuka, ganin bbu wani alternative yasa ya dagota kawae ya ja ta suka fita daga falon da sauri, ba karamin daurewa tayi ba har suka isa motarsa ya bude bck seat ya taimaka mata ta shiga ya tada motar ya nufi asibitin dad din Ameesha da ita da sauri ganin nn ne kadae baxa a bata masu lkci ba, bbu bata lkcin kuwa aka karbeta aka nufi labour ward da ita, Ashnaah kam bata san inda kanta yake ba a lkcn nn, amma bbu abinda ke fitowa bakinta sae salati, can kuma tace ita ina Abbanta. Najeeb ya fice daga ward din ya Ciro wayarsa a aljihu ya shiga kiran Khaleel yana dagawa yace “ka taho clinic Khaleel, na je gida na samu fateema na labour” a rude Khaleel yace “wani asibitin” Najeeb ya gaya masa, a fusace yace “don me xaka kai ta wnn asibitin, gsya baka kyauta min ba Najeeb” Najeeb ya katse kiran ya nufi inda Ashnaah take don ganin halin da take ciki.