Labaran Duniya

Duniya Me abun Mamaki Yadda wata Budurwa Yar Kasar Tanzania Ke biyan Makuden Kudade anayi Mata wanka.

Duniya Me abun Mamaki Yadda wata Budurwa Yar Kasar Tanzania Ke biyan Makuden Kudade anayi Mata wanka.

Legit.ng ta ruwaito cewa wata Budurwa me suna Aisha Feruz yar kasar Tanzania ta bayyana yadda take kasa yi wa kanta wanka hakan yasa take nemo ma’aikatan da su ke yi mata, .

Budurwar ta bayyana cewa bata dade da korar mai yi mata wankan ta dindindin ba, inda a yanzu take daukar mutane daban daban na kwanaki don su yi mata aikin.

A cewarta, tana biyan tsohuwar da keyi mata wankan kimanin N3.5m (KSh 1,000,000) a ko wane wata yayin da take biyan duk wanda ya yi mata wanka na rana daya N178,000 (KSh 50,000). Feruz ta janyo cece kuce a kafafen sada zumunta bayyan ta bayyana wannan batun.

Ga Cikakkiyar Bidiyon nan daga Shafinta na Instagram.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button