FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

Tafe take tana shillo da jakar hannunta cikin sauri kallo daya zakayi mata kasan cewa agajiye take matuka don tana maza-maza ta isa gida.
Daf da kwanar shiga gidansu bata ankaraba sejinta tayi anyi sama da ita hadeda toshe mata baki” nan tafara fisge fisge tana shillo da kafafunta ganin babu halinyin ihu, kasancewar darene kuma layin nasu yayi shiru babu abun hawa dasuke wucewa” shiyabasu dama danasarar sanyata cikin mota cikin sauki batareda sunsha wani wahalaba. Nan sukaja motarsu sukayi gaba.

Basu wani dauki lkc ba suka iso gidan DR ABDOUL Wanda yake g.r.a” cikin wani daki suka bude suka jefata aciki suka kulle. Cikin kaduwar jiki zarah tamike tana ihu dan Allah suwayeku kumaidani gidanmu plxx kumaidani……. Ko kulata basuyiba sukayi tafiyarsu.

Ganin zama bazeyi mataba yasa tamike gamida fitowa harabar gidan’ ha’a what happens to my sweet she’s not yet back home” kaii ohhh me I wonder dis j.o.b…. Maganarta yamakale awuya ganin jaka da takalmar Yar tata dakuma wayarta ayashe a kwanar entrance na gidan. Dagudu takarasa wajen ohh my Lord! Meyasameki dota ina kika shiga wayyo Allah ina kikene sweetheart.!!

No no no wannan wane irin drink neh nifa kunsan banfiye shan tarkacen drinks nakunnanba” you knew my best drink idanbashiba banashan sm 1 rubbish’ common mana Dr we have a big gift 4 ya 2day, 2 day Na ur buftday you deserved mr dan dis 4rum us” nan sukayi nasarar zaba mishi juice din abakinsa gamida juye sauran na cup din duka abakinshi” baa dauki lkc ba maye yafara kamashi da wata muguwar sha’awa data fara taso mishi. Nansuka mike suma acikin mayen suka tallafa mishi wajen mikar dashi tsaye” ahaka sukajashi har cikin rum dinda suka kulle zarah suka wurgashi ciki” yah yah dr dis is ur gift sunayin mgnr neh acikin maye hakan yafarkarda ita daga baccin wahalar datayi dan tayi ihu tayi kukan har tagaji.

Ahankali tamike tsaye ganin mutum yanayin kanta tafara girgiza kai nashiga uku menayi mukune dan Allah kar kamatso kusa dani marainiyace ni babana yarasu”. Hhhhhhhhh dariya suka kece dashi daga bakin kofa suna nunata da yatsa suna tafi banda abdul da bemasan abunda suke fada ba dan hankalinsa bashi a jikinsa. Kanta yanufo gadan gadan.
Yayinda yafara kiciniyar rabatada kayan jikinta.
Nan suka kashe wutar dakin gamida kulle kofar dakin sukai tafiyarsu.

Aminan juna GRP????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 6-10
Na bintufannah????

Way yo dan Allah bawan Allah kayi hkr am begging u to stop”” abdul kam sam hankalinshi bayi ajikinshi haka yayi nasaran rabatada kayan jikinta tsaf.. Plxx man am begging to stop wllh marainiyace ni katausayamin mommy most be lkng 4me plx????????????????
Shhhhhhh abunda ya iya fada knn yacigaba da aikinsa. Allah sarki baiwar Allah????

Ihunda tayi shiya ankarardasu habbab dasuke parlour tsam suka mike sukazo jikin kofar sunajin abunda yake wakana” ko ajikinsu saboda rashin imani sema daria dasuke suna kurba giya abunsu….

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un abunda mommyn zarah take ambato kenan tundaga lkcnda tatsinci prprties din diyar tata’ takasa zaune takasa tsaye hawayene kawai yake tsiyaya a idanunta” ina yarta tashigane? Meyake faruwa da ita? Zuciyata nagayamin ba lfy takeba. Da wa’ innan tambayoyin tamike tanufi toilet domin dauro alwala tasanar wa mahaliccinta…

Damisalin karfe biyar na asubah fanz din abdul suka banko kofar dakin’ ganinshi sukayi yanata shakan baccinsa yayinda baiwar Allah take kwance asume rufe da blanket. Habbab neh yayi saurin matsawa wurin gamida yaye bargon. Ganinta dasukayida kaya abun yabasu mmaki badon jininda sukagani yabata kayanba da abun yadaure musukai” nan yafara kiciniyar daukarta sukabar gidan.

Dai dai inda suka dauketa suka jefarda ita batareda bata lkc ba sukabar unguwar.
Damisalin karfe shidda mommy tafito daniyyar sanarda navours dinsu abunda yafaru da ita domin tun daren jiba takasa runtsawa ganin abunda betaba faruwamusuba ya afku” nooooooooo tayi shouting ganin mutum ayashe kamar yarta’ da gudu takarasa lallai zarah ce wannan.
Wha wha.t exactly happens to u sweeheart? tana maganar neh yayinda take duba jikinta. Ohh my god help me find out’ dota speak 2me tell me is notting. Seda tayi kakanta me isarta kafin tayi kiciniyar daukarta tasakata a mota. Daki tanufa tafito da car key dinta bata tsaya ko inaba se asibitin DR ABDOUL dayake cikin garin bauchi unguwar wunti street….

Hey hey hey guy wake up habbab neh yake tashin abdul’ wake up man ur late common wake up’…… Ahankali yasoma bude idanunshi har yasaukesu tarr akan habbab. Dasauri yamike xaune ganin rana akanshi yayi mika.. Jinshi yayi jikinshi so weak duk he’s not feeling him self idanunshine yasauka akan bed din duk jini yasashi duba jikinshi nan yaga ko kaya babu ajikinshi’ jikinnashi abace da blood’ dasauri yarufe da bargo” habbab ne yatuntsire da daria hey mqn miye naboyewa bayan yau naga maza’ hahhhhhh yacigaba da dariyarsa” akufule abdul yadaka masa tsawa stooo pp!! What happen here?
Tell me what happens to me guy huh.? Ganin yanda ranshi yabaci yasa habbab yamike tsaye wai mekakeson cewane abdul u finished with her yesterday night’ abdul yaware ido yana sauraron habbab” yes man the ladey we brought 2u as ur buffday gift’ remembered? Yakarashe mgnr yana murmushi cikeda jin dadi’

Ihu abdul yayi gamida cafko wuyar habbab amma kuma seyakasa aiwatarda komai akanshi se muzurai dayakeyi da idanu” u better stop dis jour’ mommy most be lookin 4u by dis tym coz 11:30am now’ oh are u telling me ur not lngr mommys…..bekarasa mgnrba abdul yajefar dashi gefe’ get out of my room now! Leave my house now!! Yakara daka mishi tsawa akaro nabiyu. Cikin rashin damuwa habbab yamike yabar parlon”
Zama yayi a bakin gadon gamida daukar wayarsa nan yaga 10mssd calls na mom dinshi kanshi dafe domin kwakwalwarsa duk yadena masa aiki” nan yafara tunano abunda tafaru dashi adaren jiya’ he cant believe dat yayi rapping din mace………

 

Bintufannah’s novel???? qrp
Aminan juna qrp????
09034156980

Note: ladies only.
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 11-15
Na bintufannah????

HOSPITAL
Kulawa na gaggawa akabawa zarah a asibitn dr abdul’ yayinda lktoci sukayi iya bkin kokarinsu wajen ceton rai” drip aka daura Mata da kuma oxygen dangnin daidaituwar numfashinta’ amma hr lkcn bata farfadoba”
Mmy dintane tashigo jikinta duk bbu kwari. Kallo daya zakayi Mata ksan cewar tayi kuka me isanta’ saboda yanda idanuwanta suka kumbura furkar tayija” Ahankali ta isa gaban gadon yartata tafara shafa saman gashinta “get well soon dota, who ever is behind this most pay 4 it. I promise u” tuni kwallan dasuke makale a’idonta suka soma zarya.

Bude Jakarta tayi taciro wayar zarah gamida kunna wayar. Nan da nan messages suka fara shigowa” daya bayan daya tashiga bude sakon’
Mafiya yawan sakon Na mus’af ne sekuma guda biyu Na shamsiya (friend din zarah). Tana complain takira wayrta akashe”

Batareda bata lkcba mommy tadanna kiranta’ ringing 2 yayi tadauka “hello” kingadamane kika bude wayar? Hello mommy tafada daga dayan bangaren’ shamsiya nice. Eyyah mommy gud mrnng ina shamsiyr? Ur voice sounds some how mommy are u alright? ” calm down we’re in hospital right now. Mother wha… what happened? Karkidamu just to inform you dota but nothing much to worry about okey? “OK mom am Commy right now. Wane hsptl neh? Dr abdul’ ok mother” Dip. Tayi hanging”.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button