FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Jinjina kai tayi tanuna farin cikinta kwarai da taimakon diyarta dasukayi tayi godia ssai wa abdul. Suna wannan yanayinne madam farida takutsokai abiola nabiye da ita daukeda basket na abinci har biyu.
Nan suka gaisa da mum don koba’a fadaba tasan itace mahaifiyar zarah sbd kamar dasukayi.
“Sannuda zuwa ai zuwanki yayi amfani kingahar tayishiru amma da duk tadaga hankalinta danamu duka. Mum tayi murmushin takaici hmmm ainikam banida wani amfani wurin fatima! dasauri tadago takalli mum din hawaye suna zarya kan fuskarta. Ehhh zarah da inadashi bazakimanta dacewar nice nahaifekiba kitsallakeni kiyi tafiyarki ko tunanin halinda zanshiga bakiyiba don haka idan sungama jinyarki sekijecan wajenda kike tunanin kinsake Uwa! Takarasa mgnr gamida janyeta ajikinta tanufi hanyar fita. “Haba yar’uwa madam farida tatsaida ita. bekamata kiyanke wannnan hukuncinba zarah tana bukatar kulawar mahaifiya adaidai wannan lkcn.. Mum batace komaiba takarasa ficewa daga dakin. Haka madam farida batayi kasa a guiwaba tarufa mata baya….

BUKI BUDIRI
Bayan daurin aurena akagudanarda walima both na angwaye dakuma amare. Farinciki bayi boyuwa afuskar zulfer da hjy murjanar burinsu yacika Allah yayi.
Haka shima mus’af yataka rawar gani wajen nuna farin cikinshi ssai. Babu yakamar hjy rukayyah mahaifiyar zulfer dasaukarsu kenan aranar zuwa gida nigeria. Anyi shagalikam aranar kudi yayi mgn bukin dan gwamna…
[08:53, 12/23/2016] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 53

“Duk jikinshi yayi sanyi tausayinta yakeji alkc guda kuma yanajin haushin kanshi yasan duk halinda zarah tashiga shine musabbabin faruwar hakan. Zuwa yayi yadurkusa agabanta don tunfitar mum dinta tadurkushe awajen takezuba kuka……fatima kiyi hkr kibarwa Allah komai karkibari wani ciwo yasameki kinji? Saboda kaunarda kikeyiwa Allah kitashi kibar wannan kukan. Ahankali tamike taje tazauna kangado hawaye suna zarya afuskarta cikin kaduwa tasoma mgn. “Nashiga uku nikam kowa yagujeni yanxu mum dinama tagujeni ???? shikenan nikam rayuwa bbu dadi……mum bazata gujekiba fatima mum luvs u so much fushi kawai takeyi dake amma nasan bazata iya barinkiba. “Idanunta tadago tana kallonshi taya akayi kasan hakan? Murmusawa yayi kadan yajanyo kujera yazauna yana facing dinta ssai yazuba mata idanu. Ahankali tajanje idanuwanta daga kanshi batace komaiba shima haka.

“Ahankali yakira sunanta “fatima’ kara sunkuyarda kanta tayi bata dagoba har lkcn. Yacigaba da mgn yakamata kici wani abu kinji? Sekisha drugs dinki ko….kai kawai tadaga mishi. “Gud zarah naji dadi bakimun musuba haka nakeso kidungajin mgn kinji? Murmushi kawai tayi batace komaiba tacigabada wasa da yatsun hannunta. “Shima murmusawan yayi yajanyo basket yazuba abinci ssai a plate yasaka spoon yakara matsawa daf da ita. Toh bude bakinki wannan karonkam daria tayi ssai tanuna kanta ni inbude bakina a’a nizanci dakaina.

“Bemata musuba yamika mata apoon din tasoma cin abincin. Yanda takecin abincin zakasan cewar dama yunwa yaci karfinta.
‘Shikam abdul ido kawai yakebinta dashi yarinyar tana burgeshi matuka. Ganin kallon yayi yawa tace uhmmmm to kaima kaci abincin mana. “Dama ai kece bakice inciba. ‘Hmm aibasenace kaciba. “A’a sekinfada tukunna inbahakaba nakoshi.
To kaci. ‘Ok toyanzu zanci tunda kanwata tace inci.

Wani spoon din yadauka shima sukashiga cin abincin tare. Itakam duk kunya yadameta kawai dakewa takeyi gashi kanta bbu ko dankwali gashin kanta duk yabarbaje seta kaudashi tukunna take iya kai abinci bakinta. “Shikuwa yana lura da hakan amma yayi shiru shima.

“Suna ahakanne mum da madam farida sukadawo dakyar madam farida yashawo kan mommy tahakura tadawo.
Dkkansu sunji dadin yanayinda suka tararda yarannasu sunacin abinci hankali kwance.
Zarah kuwa ganin mum dinta tashiga bata fuska kamar zatayi kuka. Mommy plxx frgve me???? shishshsh yawuce ai dota amma karkisake kinji? Yess mother insha Allah tarungumeta tana bubbuga bayanta. Ssai abdul yaji dadin hakan yamike tsaye tom nima nagama zaman hsptl dinnan momcy muje kiyi drppng dina. Zaro ido tayi son harka warware kenan? Batafuska yayi ssai sweetheart naji sauki mana muje kawai. Shenan muje. “Juyowa yayi yakalli zarah dahar lkcn tana rungumeda mum dinta murmushi yayi mata itama tamar mishi sannan yajuya har yamurda handle yajiyo sautinta. “Nagode dr dakulawarka batareda yajuyoba yadaga kanshi kawai gamida kayata murmushinsa yafice itama madam farida tabi bayanshi……

“Yau kwanan zarah hudu a hsptl din kullun suna tareda abdul sabo yashiga tsakaninsu ssai kamar damacan sunsan junansu. Kuma yaune sukesakaran sallamarsu.
“Gabadaya yau jinshi yakeyi bbu dadi idanhar yasallami zarah asibitin yanxu bazemishi dadiba.
Bbu yanda ya iya yarubuta sallamar yabaiwa dr sani yakai musu shikam bahison zuwa.
“Bayan yakai musune mum take tambaya ina abdul din. Mum aikine yamishi tawa wllh “eyyah bbu komai aiyakamata muyi mishi godia ssai kafin ace muntafi amma gawannan kabashi tabude jakarta taciro card tamika mishi. Address dinmune kabashi don Allah.
Insha Allahu yanxuma kuwa. “Itakam zarah duk bataji dadiba taso ace sunyi sallama bbu yanda ta’iya sukatafi kamar tayi kuka.
“Yana lekensu ta window har suka fice a hsptl din kafin yakoma kan aikinsa shima duk bbu dadi haka yake aikin.

“Bangaren zulfer kuwa seda sukashanye sati guda anahidima.”yaune za’a damka amarya ga angwonta mus’af.

Damisalin karfe tara nadare akadire amarya adakinta kasancewar duk acikin gidanne basuwani sha wahalan kaitaba.
10:30pm abokai suka rako ango dakin amaryarsa. Sunwatsene dukansu bayan wusu yannasihohi dasuka gabatar musu.
Uhuuuuummm???????? awannan darekam zulfer tazama cikakkiyar mace. Yayinda mus’af mamakinshi yakasa boyuwa don duk atunaninsa itadin ba budurwa bace coz dressing dinta sam ba’irinna masu tarbiya bane. Alhamdulillahi tasamu kulawarshi daidai gwargwado yataimaka mata tagyara jikinta tsaf kafin suka koma baccinsu.

Washe gari hjy rukayyah tayi musu sallama dasauran yan uwannata sukabi flight din 7:30am jirginsu yadaga….

“Akwana atashi asarar me rai yau cikin zarah wata bakwai cikikam yafito abinshi ssai.
Tana samun kulawa daga gurin mum dinta haka ahima abdul yana bata kulawa matuka hargida yake turawa ayi mata awu. Ssai takejin dadin hakan.

“Zulfer ce tashirya tsaf cikin riga dawando tayi matukar yinkyau har kofa tayi rakiya wa mijinnata tamika mishi briefcase dinshi cikin bacin rai yawafta daga hanunta yaja dogon tsaki. Zatayi mgn yayi saurin katseta tahanyar saka yatsanshi akan lebenshi alamar tayi shiru. “Uffan bata kuma cewaba don tasan hlinshi sarai abanza seyayi mata danbanzan duka don yasaba kullun acikin duka take.

“Hakayauma yanda ya isa office banda zage zage bbu abunda yake aikatawa mistake kadan zakayi kana ma’aikacima duka yakeyi bbu abunda yadameshi duk yazama kamar wani tababbe.
Haka kawai ya tsinci kanshi dason zuwa inda zarah take. Beyi wata2 ba yadauki car key dinshi yafice a office kamar wanda zebar gari yake driving. Betsaya ko inaba se harabar gidansu zarah………..

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 54

“Kamar amafarki yahango zarah se zagaye gida suke hankalinsu kwance bbu wani sauran damuwa atattare dasu. “Yakai minti goma yanazaune cikin motar yakasa fitowa. To wannanfa waye? Tambayarda yayi makanshi kenan. Ganin bayida amsa yasanyashi kashe motar yafita ko rufewa beyiba yanufi inda suke.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button