FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

Wannan wani irin iskancine sani kabarni mana indunga ganinta kozata haihu dawuri. Ta’inda yake shiga batanan yake fitaba sedayayi masifar son ranshi tukunna yayi shiru hankali yadawo jikinshi. Yafara laluben wayarshi. Duk beji waya ajikinshiba se lkcn yalura ashe jallabiyace ajikinshi kenan wayar tana mota.
Direct yanufi motarshi yadauki wayar yadanna kiran mom din zarah.

“Itakam dawowanta kenan daga kasuwa tatararda gidan bbu kowa hankalinta haryatashi tarasa dawannema zatafara. “Tana wannan haline wayarta yasoma kara. “Ganin abdul yasa tadauka dasauri……hello abdul nashiga! Banga….nop mother munanan hsptl takusa sauka insha Allah….dip yayi hanging.
“Mamaki gabadaya yarufeta don sam batakowo haihuwa arantaba. Kulle gidan tayi taja nata motar tayi hsptl din.

“Se safadamarwa yakeyi akofar dakin haihuwar yakasa zama bbu yanda dr sani beyi dashi akan yanutsuba amma seyanuna mishi idan berabu dashiba sedai yatsunceshi adakin haihuwar haka yagaji dabashi baki kawai yanemi waje yazauna yanabinshi da ido. “Awannan yanayi hjy maimuna ta iskesu. Yana ganinta yatumfarota uhmm ummm mom kinga haryanzu bata haihuba wllh yana mgnr yana shillo da hannayensa. “Hjy maimuna dazuwanta kenan amma tagano lallai abdul bayi ahankalinshi kawai tariko hannunshi suka zauna tashiga kwantar mishi da hankali. “Abunsu haryaso yabawa dr sani daria amma kawai seyadake coz sawun giwa yatake narakumi.

“Kusan minti talatin kenan dazuwan mom amma shiru bbu wani lbr hakan yadada tunzurarda abdul kawai yamike yashige room din. “Aikin banza dan uwarku kufice tunda kunkasa kuban waje.
Sega nurses sunfito ido wuru-wuru sunacire handgloves bbu yakamar amina daisha???????? se tura baki sukeyi. Uhuuuuum nikam nace anji kunya ankasa karbahaihuwa????????

“Shigarshi da minti goma segashi yafito da santaleliyar baby girl bakinshi har kunne awannan karon. ya’umurci nurses din dasuje sugyara dakin. “Abun yabasu mamaki yanda sukasamu uwar agyare tsaff amma idonta ba biyuba da alama yayi mata allurar baccine. Ahaka sukashiga gyara wajen kafin aka canja mata daki zuwa restng room.

___farin ciki agurin mommy yakasa misaltuwa tunda akafito da babin take hanunta kamarta daya da uwarta har ba’a cewa komai. “Shikam abdul yasami nutsuwa maza-maza yagarzaya gida yin wanka.

“““““““““
Mus’af neh zaune a office duk abun dunia suntaru sunyimishi yawa bayida wani tunani kullun sena zarah gashi sam taki kulashi duk yanda yaso abu yafaskara. Hankalinshi duk seyakara gushewa fadanshi yakaru duk zafin kan daya debo akan matanshi yake saukewa da uwarshi sabanin mahaifinshi dashikam kallonsuma seyagadama yadaga ido sedai idan abun yashafi lfyr danshi to zeyi mgn anan wurin kam. Don bayison abunda zekawo matsala a company dinsu wanda yake hanun mus’af din.
_____mtseeeww yadoka uban tsaki yayi wurgi da files dinda suke kan table dinsa cikin zafin kai yafice a office din. duk wanda yahangoshi tundaga nesa akrbashi wuri sanin halinshi. Kowa ahankali yake bidashi kar yarasa aikinsa.

Motarshi yanufa driver dinshi yaja motar. Uhmmm sir ina zamuje? “Kaimu lahira! Nace kakaimu lahira yakarasa mgnr cikin tsawa. Sorry sir aimun afuwa…..toh dan iska anyi hkr muje gidansu zarah……ayyi sir bansan gidanba ai.
“Iskanci zakamin gidansu zarannawa bakasaniba? Yana mgnr yananuna kanshi. yaruga ubansalati kafinnan yace to ai shikenan muje gida.
Cikin rudu drvan yajuya da akalar motar zuwa gida.

“Yauma haka yashigo gidan kamar kullun bbu sallah sedai yayita doka uban kiran zulfer amma shiru bbu ita.
“Bacin ranshi yadada karuwa kawai yashige toilet yawatsa ruwa yafito yashirya tsaf cikin kananun kaya taje dinning room amma wayam bbu abinci. Wanda yasaba kullun idan yadawo zesamu abinci.
“Kutumar uba! Lallai wuyan zulfer yayi kwari nizatayiwa iskanci? Fuuuuuu yafice side din hjy murjanat.
____mom ina take? Toh nidai banida hutu kenan kullun daga wannan sewancen.
“Ohhhhh god nikawai kiban amsa karkibatan lkc. Toh idan kaso kazama agogo mana sarkin lkcn a’a mgnr banza kullunkai idan kanason abu alkcn kakeso to bansaniba ko dacen dazata tafi unguwar nice nabata izini iyee?

“Nan mus’af yayi sororo kamar gunki sakeda baki. ‘Watoma unguwa taje bada izininshiba lallaiyau merabashi da’itakam se Allah. Yaja iska yafesar yafara safa da marwa a parlon hanunshi kanannade abayanshi…..
[17:19, 12/25/2016] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH* 56

“Assalamu alaikum. Tayi sallama gamida shigowa dacingum abakinta tana taunawa. Tasha matsu kuwa riga da wandone ajikinta kanta babu ko dankwali tayi style da gashin kanta yazubo wasu tabaya wasu agaba se sideback dayake rataye akafadarta da takalmi me uban tsini tana tafiyar kamar metsoron kasa takaraso tazauna gefen hjy murjanat.
Ko kallon inda mus’af yake batayiba kuma tana saneda yana parlon. “Mommy nadawo tana mgnr cikin shagwaba ayangance. “Mom kam seda takalli mus’af tukunna tajiyo takalleta uhuuumm sannuda dawowa yaukuma bakiga mijinnaki bane….naganshi mana mom toh miye shidin bayanshi yakaryene baze iya zamaba.
Uhuuum uhmm ummfa dota baruwana wllh karki tsokanoshi kinsanshi ba’iya tareshe zanyiba. Aikuwa tatuntsure da daria sekace ruwan sama wai bazaki iya tareshiba mommy????????
“Ran mus’af idan yayi dubu yagama baci. Yanufo kanta ko gizau batayiba se cigaba da taunar cingam dinta tayi.
Yana isowa yadaga hanunshi yawanke mata fuska da gigiceccen mari seda takai harkasa yasa kafa yayi ball da’ita kanta yabuguda centre table. dasauri mommy tarikeshi haba mus’af kasheta zakayine?… “Tashi tayi dafeda kuncinta bakinta yana digan jini haka kantama. “Mommy kibarshi yakasheni kawai wllh yau seya kasheni so bahaukabane don kaga kawai Inasonka shine kake wulakantani toh wllh kakasheni!
Kinganiko mom kibarni inci abukazan yarinyarnan don tarainani kiduba irin shiganda tayi tafita kamar yar kafirai, bama aje maganar tanada aure ko babuba kuma kema kikabarta tafita hakan kidubafa kigani…..”ehh anbarni din banza dan iska medukan matarshi shashasha. Aikuwa yawafce rikonda mom tayi mishi yahau kanta dabugu bbuji bbu gani. Bakajin komai se ihun zulfer mommy tana kiciniyar rabasu amma takasa. Kawai setafice neman agaji waje gun ma’aikata.
Ahaka tasamu tacire takalminda yake kafanta me uban tsine tabuga mishi aka seda yasaketa yasaka Ihu dafeda kanshi. daidai lkcn mommy sukashigo itakuwa taruga duk tayi jinajina takulle kanta adakin hjy murjanat.
“Aiga irinta nan haba son yanxu yayi maka daidai kenan? Yakama muzurai da idanu dafeda inda tabugamishi takalmi “ai wllh zatashigo hanuna rai kadan zanbari ajikinta yayi kwafa. Kukuma munafukan banza zakubacemin ko kuwa. Sumui sumui sukayi waje abunsu. Kowa da abunda yake sakawa.

_yau takama jumma’a ranar suna_. Yarinya taci sunan mahaifiyar zarah maimunat anyi mata lakanida *princess* Ansha shagalin kam babu kama hanun yaro babu yakamar abdul yataka rawar gani ssai wajen yin kayan baby. Hjy maimunatu tahanashi amma fir yaki seda yayi kayan.
“Akwatuna goma sha biyu yai dana uwa shida. Haka itama mom dinshi tayi musu akwati shidda na uwa itama.
dayamma akahada walima anci ansha anyi bidiri ssai amma kashsh duk wannan abunda akeyi zarah dagakarshe zuwatayi takulle kanta adaki tunawa datayi wannan yarinyarfa batadmahaifi???? ????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button