FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Duk rarrashinda akayi mata kamar anazugata ssai abun yatsaya mata arai.
_____mommy suncuceni, suncuci diyata Allah seya saka mana. Banyi musu komaiba suka kamani nifa marainiyace mommy…..commonnnnn dota is ok ya isa haka Allah yana kallo ai kiyi shiru banison damuwarnan “duk yanda taso lallashinta haka tagaji donkanta tabarta.

“Bayan sallar isha’i neh abdul yazo gidansu zarah nashi gaisuwar, seda yanemi izini tukunna yashiga. A parlour yasami mommy tanadaukeda jaririyar se calla kuka takeyi uwarta taki karbanta. sukagaisa kafin yake tambayar ina zaran yarinya take kuka? Hmmmm nikam ai nagaji da mgn abdul zarah kunnen kashi gareta taki karban yarinyar wai ita fushi takeyi da ita.
What! Fushi kuma daga haihuwar yarinyar tafara fushi da ita? Ayyi abdul kasan yarinyarnan bamu isa mununa mahaifintaba dalilinda yasa fatima take fushi kenan. “Harcikin kanshi yaji duk jikinshi mutu. Adunia babu abunda yake firgitar dashi irin yatuna cewar shine sanadiyyar fadawan zarah duk wani hali nakunci arayuwarta. “Lkc guda yanayinshi yasauya ahankali yakai hanu yakarbi yarinyar daga hanun mommy dataketa faman jijjigata aikuwa yana karbanta tayishiru sekananun kuka da baza’a rasaba. Yakalli mommy yana murmushi. “Mommy idan bazaki damuba dagayau nazama nine uba ga wannan diya nine mahaifin _princess_ mommy don Allah karkice a’a.

“Zarah datake jikin window daga daki tana kallonsu kuma tanajin duk abunda sukeyi tun shigowarshi tasulale kasa tacigabada kuka me tsuma zucia. Allah kenan ahine mebayarwa alkcnda yaso kuma shine me hanawa.
Bazara kadaiba har itakanta mommy batasan lkcnda kuka yakufce mataba. Kukane takeyi kawai nafarin ciki.
Ganin babban mace tana kuka yasanyashi nufar dakin zarah daukeda _princess_ ahanunshi………

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [17:54, 12/27/2016] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 57*

“Azaune akasa yatarar da ita ajikin window din tanata famar sheshshekan kuka. ‘Gyaran murya yayi kafin yayi sallama yakarasa ahiga cikin dakin. “Har lkcn bata dagoba.

_____Ahankali ya isa zuwa wurinta yatsugunna. “Fatima” yakira sunanta…….Fatima kikalleni mana _kinji_. Just kidaure don Allah kikarbi princess badon niba saboda ita jinjirace batasan komaiba kinji kanwata.

_____ssai jikinta yayi sanyi da irin yanda yatausasa lafazinshi yakeyimata mgn. “Hawayenta tashare datafin hanunta kafin tajuyo take karban yarinyar. Takoma can kankujera ta takure yayinda yariyar tasoma yunkurin kuka.
“Shima zuwa yayi yazauna gefensu yazuba mata idanu. “Yadan langwabar dakanshi plxx zarah kishayar da yarinyarnan plxx kinji.

“Ok bross i wll do as u said but i can do in ur present. “Yanda tayi saurin amincewa da bukatarshi yaji dadi ssai har cikin ranshi farin cikinshi yakasa boyewa yakasa dauke idanunshi akanta haka kawai yau yakejinshi tamkarda ango yanda suka kadaice shida zarah.
“_Allah ubangiji yanunamin ranarda zakitare agidana muzauna nidake amatsayin mata damiji. Lallai aranar zanshare miki hawayenki danazubar miki dashi abaya. *i love u very very much zarah* inajinki harcikin zuciyata!. ‘Duk wannan maganganun yanayinshine acikin zuciyarshi idanuwanshi akanta yakasa daukewa.

____ganin kallon yamata yawa kuma ga princess se kuka takeyi yasatafara mgn. “Uhmm…uhmm yayana bakace komaiba…..ohh am so sorry zarah yakalli agogonda yake daure ahannunshi yaga karfe tara harda minti talatin. “Am leavng right now sister and i hav something very imprtnt to tell u _zarah_ yakarasa fada gamida tsareta da narkakkun idanunshi wanda yake rudata aduk lkcnta suka hada ido. Dasauri takauda kanta. “Tabude baki zatayi mgn kenan yarugata….”ok karkidamu yanxu kikulamin da ‘yata we gonna discuss next tym _okeey_. “Toh yayana seda safe kagaida mommy…..zataji insha Allah _take care_.

Yana fitowa yayi sallama wa mommy don bayison ganin tanayin wannan kukan.

“Zarah kam seda tatabbatar yatafi kafin tasoma shayarda princess. Haka kawai tatsinci kanta dayin murmushi. “Tabbas zuwan dr yasanya mata salama azuciyarta lallai shidin babban mutum neh.
Tana wannan tunanin mommy tashigo tazauna kusa da’ita. ‘aikuwa ta shimfide princess akan kujera da tuni hartayi bacci itama takwanta ajikin nata mahaifiyar. Ahankali mom tashiga shafa kanta tanaso taji yanda sukayida abdul amma sekuma tafara tunanin kodai besanar da’itaba…….’mommy meyasameki naga kema kamar kinyi kuka? Takatsewa mommy harzari dawannan tambayar. “Nop dota bakomai kawai kece nake tunawa.
“Gyara kwanciyarta tayi ssai ajikinta. ‘Mommy miye kike tunawa? Bakomai yanxu kishirya kawai kiyi baccinki bari inje indan watsa ruwa. ‘Ok mother sekin dawo. tamike dagajikinta kafinnan tafita zuwa room dinta.

“Bangaren abdul kuwa ranar bacci sekusan asubah yadaukeshi dagayarufe ido zarah kawai yake gani. “Kyakykyawar fuskarta yakemishi gizo. Tabbas yasan idan yasamu zarah yayi dace matukar sa’a kuwa domin yasan fatimanshi macece har mace.

_____washe gari dasafe yashirya tsaf cikin tsaleliyar shadda fara tass da ita anyi mata aiki da bakin zare takarbi jikinshi ssai don yayi fitting nashi, yasanya farar hula zanna itama anyi aikida bakin zare. Hannunshi daureda bakin wristwatch yasanya bakar takalmi. “Agurguje yafito ko break beyiba yayi sallama da mom dinshi…”a’a son bakaci komaibafa….ehh mom ina saurine zanje hsptl daganan inwuce gidansu zarah…shine bazakaci abincinba?.
Karkidamu momcy kinsan abincin bawani so nakeyiba. don haka karkidamu kanki momcyta yakarasa
[20:02, 12/27/2016] BintuFannah????: Maganar yana kashe mata ido daya. “Toh ai shikenan idan kaje kagaisheda zarah din…..’toh momcy zataji…..

____bangaren zarah itama tasha wankanta sunyi anko da babynta kayansu iri daya colour din.
“Atanface tasaka riga da sket jaa da adon flower ajiki baki yayi matukar karban jikinta musamman datakashe uban dauri tayi matukar kyau gashi tadada cika dukda damacan bawani kibane da itaba.
Amma taciko ssai takara haske akannata dama tuni farace kamar kataba jini yafito’ “tagama shiryawa tsaf abinta suna zaune itada babynta a parlour yayinda mommy take kitchen tanashirya musu breakfast.
“Kamar daga sama tajiyo sallamar abdul mommy datake shirin fitowa daga kitchen daukeda tire na abinkaryawa ta amsa sallamar. “Itakam zarah kasa amsawa tayi tatsaya kawai tanabinshi da kallo har yakaraso parlourn yazauna.
“A’ahh lale maraba dazuwa kaine dasafennan?…. Yadan rusuna gamida sauka kan kujerar kadan yashiga sosa keya ‘ehh wllh mom nine…..”ayyi to sannuda zuwa. dama yanzu mukeshirin karyawa sekabiyo sahu…… Toh mom nagode kwarai…ur wll com son….

__zarah sekiyi srvng naku nikam bari indebi nawa inshiga ciki. Ssai abdul yaji dadin yanda mommy tayi don daman yanason kebewa da zaran. “Yayinda itakuwa hakan bemata dadiba yau kuma wani sabon salo mommy tafito dashi. Amma kuma azahiri ta amsada toh mommy….

Bayan mom tadibe nata tashiga cikine zarah tamike daniyar shimfidarda princess akan kujera tadauko mayafi abdul yayi saurin tareta….uhmm kawota inruketa mana…batayi musuba takarasa wajenshi tamika mishi ita kanta asunkuye… Murmushi yayi ssai ya amshi yarinyar. Zarah kenan Allah yayi mata baiwar kunya….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button