FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

Tanabashi ita tashige daki tadawo sanyeda bakin mayafi wanda yakara bayyana kyawunta afili.

Wow! tun daga fitowarta har ta’iso dinning area yakebinta da idanu. Har abun yafara damun zarah dadai tasan bahaka dr yakeba amma komiya canjashoho????????

_____bismillah kawai abunda tafurta kenan tashiga zuzzuba musu chips da soyayyen kwai a plate kafin take hada tea.
Har tagama duka yana biye da ita da ido komai nata burgeshi yakeyi.
Kawota inkaita gurin mommy sekasamu kaci abincin….ok’ kawai shima yafurta yamika mata ita.

Dawowanta tasamu har yafara cinnashi. Kafin itama tazauna.

“Har zatakai soyayyayen dankali bakinta taji muryarshi. Umm zarah gud mrnng.
Kunya ssai taji….am so sorry yayana wllh nasha’afaneh….k. Bbu komai ai.
“Toh inakwana…lfy ya jego da bby?…. Kawai setayi murmushi aiyanxu nakaebi bby ahanunka…..”toh hakane.
Nan sukayi shiru sukacigaba dacin abincinsu. Ahankali take satar kallonshi. _gaskia dr yahadu wannan irin kyau_? Itakam tanaganin ko mace iyakaci, gashida suma jibi yanda gashi yakwanta awuyanshi. Uhuumm yaji dadinshi.
“Fhuuuu yafura mata iska dabakinshi. Tunanin me kikeyi haka kanwata?
Adan tsorace tadawo hankalinta…umm bakomai yayana…
Yadan murmusa. Itakuwa tasunkuyarda kanta kasa kamar mara gaskia.

_ummm fatima_. Na’am ta amsa.
Jiya nace miki inada wani imprtnt issue inason mutattauna ko?
Dum dum dum….haka kawai taji gabanta yana faduwa. Muryarta yana rawa ta’amsa da “eh”….very gud, yafada. “Dama bawani abu bane zarah inaso kibani dama inkasance cikon rayuwarki ma’ana in amsa sunan ubaga _maimunert princess_.

Ahankali tadago idanunta tazuba akan kyakykyawar fuskarshi idanunsu yasarkafe dana juna. Yayinda yakeyi mata kallo cikeda so da kauna. Itakuma tanayi mishi kallo micikeda tambayoyi hawaye sukashiga zarya akuncinta.
“Adaidai wannan lkc mus’af yakunno kai gamidayin sallama. Ganinsu tare yasanyashi hcking a kofa yakasa shigowa dakin.
Yayinda kallansu yakoma gareshi…….

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 58*

“Akidime yakarasa shigowa parloun, har yatako zuwa gabansu idanunsu bebar kanshiba.

“Hannunsa daya yasanya acikin aljihunshi dayankuma yashafi kanshi dashi yafurzar da iska…..”abdul kam ganin har lkcn beyi mgn ba yasa yajuya yacigaba da abunda yakeyi. Itama kuwa zaran tadauki tissue tana goge bakinta da alama sotakeyi tatashi awajen.

____tana yunkurin mikewa abdul yayi saurin tsareta…..inakuma zakije bakiban amsaba? Ummm yayana kaina kemin ciwo????
“Kallo mecikeda rashin fahimta yakeyimata don yasan dalilinta nabarin wajen amma besan meyasa takejin nauyin maciyi amana kamar mus’af ba.
“Talangwabar dakanta kamar damacan tanayimishi magana irin hakan. _plxx bross intafi_? Gamamakinta taga yaware idanunshi ssai akanta yamaimaita yanda tayi mgnr. Hakan yabata dama tacigabada rokonsa shikuma yana kwaikwayonta sukabar mus’af duk ranshi yagama baci.
“Daga bisani kawai yayanke shawarar yin mgn…..”fatima bakiganni bane ko gaisuwa babu? Ina mommy fah? “Mommy tana ciki tafada atakaice. “Ok kikirata mana mugaisa. Ta’amsa mishida toh kafin tamike tanufi cikin daki.

“Tun tafiyarta ciki mus’af yakeji kamar yashake abdul yakasheshi yahuta don haushinsa yakeji matuka. Ganin har lkcn mus’af bashida niyar yimishi mgn yasa yamikamishi hanu…..”barka dazuwa megida! Sautin muryar abdul yadira akunnen mus’af din. Batareda yamika mishi hannuba ya amsada yauwa barka yanayimishi wani irin kallo natsana.
“Shikam abdul sauke hanunshi yayi tareda daga kafada alamar ko ajikinshi yajinginuda bayan seat dinda yakezaune yalumshe ido yanajuyawa ahankali. hakan yayi matukar kara tunxira mus’af shikadanshi yadau zafi yana furzarda iska medumi daga bakinshi.

___mommy ce tafito daga daki alokcn banda zarah. dafara’arta sukagaisa da mus’af ssai yaji dadin hakan har yamanta dazafinkan dayatarar.
“Mommy ashe zarah tasauka? Ehh jiya satin yarinya guda….’eyyah aibansami lbr ba. Hakane ai kasan yanxu kayayemu tunda kayi amarya, amarya takwace mana kai. Kokakawota tagaidanima anayi mana rowa. “Aaahhh haba mom wane ni….uhumm ehh mana.
“Uhuumm yashiga sosa keya mom dama wata magana neh nakeson muyi.
Abdul da idonshi yake arufe yanajin duk abunda sukeyi se alkcn yabude idonahi zuciyarshi tana harbawa, yakasa kunne ssai yaji miye mus’af yazo dashi.

__”umhun inajinka mus’af mom tafada. ‘Ehh mommy dama nazone akan intambayi auren zarah akan idan tahaihu, sekuma natararda ashe tahaihuma. Yana mgnr shikanshi cikin i’ina har yadasa aya.
“Mommy tayi ajiyar zuciya. Yayinda abdul yakasa motsawa a’inda yake yanata zuba kunne yaji abunda mom zatafada.
“Zarah kam tanaciki tanajinsu. Mamakin hali irinna mus’af yasata takasa fitowa itama kawai tafashida kuka adakin.

__”gyara zama ssai mom tayi. ‘Mus’af! takira sunanshi. ‘Na’am mommy. Alhamdulillahi tun ba’aje ko inaba Allah yaganar dakai hakkina zarah dayake kanka, ninatabbata wannan rana zatazo koda bani aduniyar koda kuwa zarace Allah yakarba abunshi nasan sekayi danasanin barin fatima! Ahankali yajinjina kai alamar yagamsuda abunda take fada dari bisa dari. “MashaAllah kana fahimtar abunda nake fada……ssai mommy. “Toh Alhamdulillah. Ahalin yanzu ni maimunatu banida abunda zancedakai illa kaje kanemi amincewar zarah idan ta’amince to Alhamdulillahi nikam banida wani zabi bayannata.

“Tamaida dubanta zuwaga abdul tamishi ishara dayazo inda suke cikin parlour din.
Jikinshi gaba daya asanyaye yakaraso yazauna kusa da’ita.
“Riko hanunshi tayi abdul tabbas nasan kaji duk abunda mukayi anan da dan’uwanka mus’af?…..ehh mom naji. “MashaAllah! Tabbas nice mahaifiyar zarah kuma inada hakki akanta na’inzabar matada mijin aure! Amma bazanyi hakanba sbd mus’af tunbaida wayo shima bemallaki hankalin kanshiba suketare da zarah. Ninasan lkcn banmantaba kumabazanyi butulciba! Tabbas awancan lkcn nikaina nashaida irin soyayya da kaunar junarda yake atsakanin fatima da mus’af!!. “Sa’annan kuma saboda fatima itakadai Allah yabani mahaifinta yabar duniya yabarni da’ita tunbatasan wacece itaba, hakika idannace zanyi zabe akan zarah tofah nasan zanshiga hakkinta kuma Allah bazebarniba, seya saka mata. don haka abdul kaima kaje kanemi amincewar fatima duk wanda Allah yasa shine mijin zarah acikinku toh Alhamdulillahi nikam inafarinciki 100%.

___dukkaninsu babu wanda jikinshi beyi sanyiba babu yakamar mus’af dayagama jika dazufa. Kallo daya zakayi mishi kasan yafirgita da kalaman mommy. Amma dayake shidin shine becire tsammanin samun zarah ba. acikin zuciyarshi yanajin zarah tashice shikadai…..

__Awannan yanayi mom tatashi tabarsu tayishigewarta daki. Dukkaninsu ransu adagule kowa yaja motarshi yabar gidan.
Yayinda abdul yawuce hsptl kawai. Shikuwa mus’af yanufi gida.

__”yaukam anci sa’a yadowo gidan tamkar bashidinba don side din mom yanufa karfe 11:39am lkcn yasamesu suna karyawa. Becedasu komaiba shima yazauna, mommy tayi srvng nashi itama batareda tayi mgn ba tatura mishi plate gabanshi da cup din tea.
“Seda yashanye tea din tass yakara wani yashanye. Mom dinshi da dad dinshi duk sunabinshi da kallon mamaki. Banda zulfer itakam don tasaba ganinshi ahaka duk sanda ranshi yabaci idanyasamu abunsha koda ruwane seyaga karshenshi…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button