FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Dad dinshine yayi karfin halin yin mgn…”son wai miyake damunkane? Shiru yayi bece komaiba kusan minti biyar kafin yakalli mahaifinnashi. “Dad aure nakesonyi! Gannnnn gaban mommy yafadi amma ko gizau zulfer batayiba sema murmushin takaici dana farin ciki dayabayyana aleben bakinta. “Ahankali hjy murjanat tadubeta gamida riko hanunta tarike gamm kanar za’a kwaceta.
Shikuwa gogan bemasan anyi halittarsu awurinba yacigaba da maganarshi…..”and kuma zarah nakeson in aura don yanxu haka daga gidannake munyi mgn da mahaifiyarta. “Wannan karon kam tashin hankali karara yabayyana afuskar mom dinshi. Tabude baki zatayi mgn dad yadaga mata hanu alamar tayi shiru, sannan yadubi mus’af cigaba da mgnarka son…..”ehh shikenan dama dad…”toh dakaje gidan babu abunda sukace dakaine?… Yacigaba da mgn yana yamutsa fuska. Ehh tacemin wai innemi izini wajen zarah idan ta’amince shikenan.
“Amma kaidinfa son? Shin kanason zarah din haryanzu?…..what what! Such a question dad i love her i love zarah inasonta mana dad. Yana mgnr neh kamar wanda zubugi mahaifinnashi..

“_calm down son dad yakwantar da murya yana shafan kanshi, i know! ninasan za’ayi haka, nasan dole wannan ranar zatazo. Put that in d back ov ur mind u marry her! “Mus’af yadan zaro ido yana duban mahaifinshi dagaske dad zan aureta? Nothing more son ka aureta angama.

“Awannan lkcn kam cinfuskar ya ishi murjanar tamike kamar zakarar raninda gashin jikinta yagama tsigewa. Cikin fada tasoma mgn wannan ai zancen banzane tanuna mijinnata da yatsa. Kai kaine kake goya mishi baya yakeyin duk abunda yaso wannan matsiyaciyar yarinyar sam banyarda tazamo suruka agareniba. Wllh karkuyi ganganci zataci kwal ubantafa. Haka tadunga rafka uban masifa kamar yawun bakinta zekare, daga bisani zulfer tamike tariketa.

“Haba mommy wannan duk saboda miye kiketa faman bata bakinki? Idanadai wai donnine wllh nikam na’amince _yaya mus’af yakara aure_. dama nagaji da dukanda yakemin. Sedai inatausayin wacce ze’aurane. Amman bakomai yayi abunshi. duk wacce tayi gangancin shiga hanun mu’af wllh tayi hasara setayi dan dana sani. Tanakaiwa nan tafice daga sashen dagudu zuwa nasu tana kuka.

“Wani bushewa dadaria mus’af shikam yayi yanajin wani nishadi yana fisgarshi zarah tazama nashi.
Itama mum dinshi batayi kasa aguiwaba tahaura sama tabarsu shida dad dinshi. Suka kalli juna dad dinnashi yakawata murmushinda yake kwance akan fuskarshi yanasonyi yakasa saboda magajiya (hjy. Murjanat)…….
Uhuuuuuummmm????
Inamika gaisuwata agareku yan grp na bintufannah’s novel. hakika kunabani karfin guiwar rubuta wannan littafi. Musamman *mmn abba, miss afhar, amnaj,mommcyta khadijah,anty balki,mmn samha,harira garba musa*. dadai sauranda ban ambataba. Ina alfaharidaku yan’uwa Allah ubangiji yabarmu tare.

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 59*

“Abdul kam tunda ya’isa hsptl aiki adaddafe yayishi. Yasamu yakoma gida.

“Yayi iya kokarinshi don ganin mom dinshi batagane yana tareda wata matsalaba. Amma seda tafahimci wani abu yana damunshi, kawai tayi shirune awannan karon.

“Dayamma suna zaune a garden ita da shi. Yana kwance ajikinta sunadan firarsu gwanin ban sha’awa, dakagansu kasan sunamatukar son junansu babu kamar mom dinshi datakeji soyayyar dannata azuciyarta, duk lkcnda take taredashi hakan yana tuna mata da mahaifinshi. don haka bata qaunar abunda zenesantata da abdul.

____”son’ takira sunanshi cikin dabara irinna mahaifiya da danta…..’yes momcy wha’tsapp? How about what we’ve discuss loooong tym? “Like what mommy?….tadan zaro idanunta tana leka fuskarshi dake kan cinyarta tana tajemishi da comb, son are u telling me you’ve forgotten? ‘Mom bawani Abu ai just remind me kawai, koh sweetheart yafada gamida juyowa suna facing junansu. Amma son banji dadiba dabaka dauki mgnr na serious ba.
“No momcy don’t worry just say it out OK….’toh ai shikenan mgnr aurenka damukayi kwanaki.
Damamaki yake kallon mahaifiyar tashi, wato batama fahimci abunda yake tsakaninshi da zarah ba.
“Son kayi shiru, ko da akwai abunda kake boyeminne?
“Uhuuum mother babu komai. Amma karkidamu kinkusa ganin jikaninki agidannan haka zasu cika miki gida don kuwa first try yan uku zamu haifo miki……umwun lallai son kazama abunda kazama ko kunyata bakaji koh uhuum lallai dunia takare.
“Karkiwani damu kanki yana mgnr hadeda yin daria. Coz kekadaice Wanda nake zama muyi fira irinwannan tunbankai hakaba, toh kuma miye zakiwani damu?
“Tadan maki kanshi kadan marakunyar yaro Allah yashiryaminkai….’ashsh haba momcy shine harda duka?
‘Ehh nayidin Wanda yafi wannanma yakamata inyi maka, nitashimin ajiki insamu yan aikinnan ingani yau miye zamu daura da dare. Yamike ajikinta. Yauwa mom kuyi daidai cikinku yau bazan kwana ananba zantafi g.r.a neh
“Haba son miyasa? Nothing just kawai zanje can dinne ainadade banjeba dasafe zandawo karkidamu, kinsan gidan bakowa.
“OK amma inasu habbab neh? Tab mom aimunjima bamu haduwa dasu..
‘Toh shikenan take care of yourself kaji tayi pecking nashi agoshi…OK momcy take care too.
“Yanufi side dinshi yatattara duk wani abunda yasan ze iya bukata kafin yafice yazubasu cikin mota driver yajashi zuwa can gidanshin.

“Gidan komai tsaf atsare yanda yabari kasancewar kobayi gidan ma’aikata suna gyarawa kullun.
“Shiganshi ya ajiye duk kayayyakinda yazo dashi ya umurci masu aikin dasu ajiye komai a’inda yadace. Kafin yasake gyara kanshi ssai cikin kananan kaya yadaura jacket asama don lkcn sanyi yafara sauka yadauki glass dinshi yamanna a’idonshi kafin yafice yaja motar dakanshi zuwa gidansu zarah.

__”tafiyar minti goma yayi ya’isa unguwar. Yayi perking motarshi a harabar gidan. Yaukam befita a motarba yakirata awaya ……”alo kanwata gani agida kifito mana.
Yaukuma yayana baza’a shigo bane? ‘Ehh kinsan magrib yakarato kifito kawai….’OK ganizuwa.

__keda waye kikeyin wayar? mom tatambaya tana sakawa princess kayan sanyi’….”mom *ni da dr* neh, wai yanajirana awaje.
“OK sekiyi maza karki bata mishi lkc.

“Mayafin abayar dayake jikinta kawai tadauka tayafa asaman kanta ko gashinta begama rufewaba takarbi princess suka fice.

__”sunkusa isowa inda yayi parking knan iska yasoma kadawa ssai. Dankwalin abayarta iska yadauka itakam setafara kiciniyar rufe fuskar princess.
‘Iskar Sam yahanawa abdul ganin yanayinda suke ciki kawai seyasauke glass din motar. daidai lkcn iska yakado mayafin zarah kan fuskarshi. “Runtsa idanunshi yayi yayinda yake shakar kamshin turarenta da atake alkcn yakeyimishi barazanar kawar dahankalinshi. Ahankali yajanye gyalen ta window din motar yahangosu tanatayin kokawa da iskan tajanyo Shawwal iska yajanye. “Kawai yaballa murfin motar yafice zuwa inda suke.

__”dago kanta dazatayi tahangoshi yana tahowa, gabadaya yayi mata kwarjini. Setafara ganinshi yanayimata gizo tamkar wannan mutumin Wanda yamata cutarda bazata taba mantawa dashiba. Kuma take ikirarin bazata taba yafe mishiba kuma Wanda har yau har gobe akeyimata bincike akanshi!.
“Kasa motsi tayi kawai tarungume princess gamgam akirjinta kamar za’a kwace mata ita. Haryakaraso wurin suna ahaka.

__”dankwalinta ya yafa mata akanta yayinta tarukeshi dahanu daya dayan kuma tana rukeda princess.
Ganin iskar yanakara yawa yasa beyi watawataba yakarbi princess ahanunta itama yariko nata hanun be ankaraba yaji wani shock yaziyarci gabban jikinshi dasauri yasaketa yanufi mota itama tabishi yabude gaba yashiga itakuma tashiga baya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button