FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

__sunashiga yarufe glass din motar da motar gaba daya.

“Itakam zarah har lkcn kirjinta bugawa yakeyi tsananin bugawarshi yakarune yayinda abdul yarike hannunta.

“Har lkcn babu Wanda yayi mgn cikinsu. Banda numfashinda suke saukewa kamar wa’inda sukayi gudun tsere.
“Akasalance abdul yafara mgn…”I’m so sorry kanwata really sorry plxx forgive me.

Ahankali tadago tana kallonshi don meyasa yake bata hkr? Kodai abunda idanta yanuna mata dazun gaskia neh? idan kuwa dagaske hakane, babu wanda ya isa yahanata aiwatarda abunda tayi alkawari makanta aiwatarwa akan duk wanda yakeda hanu akan raping dinta da akayi.

___cikin tsananin bacin rai dasonjin abunda yasa yake bata hkr tace sorry for what then………

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 60*

“I’m so sorry kanwata, kiyafemin badaniya nayiba.

“Itakam duk takagu taji abunda zefada mata, haka kawai tatsinci kanta dajin hawaye a’idonta. “Aikuwa yasake rudewa daganin hawaye a’idonta Sam bayison abunda zebata mata rai.
“Ganin har lkc befurta komaiba yasa kukanta yakaru wato abunda take tunani akanshima gaskiane knn.
“Dan Allah kiyi hkr zarah badason raina narike hanunkiba, naga iskanne yanayin yawa am sorry, yanayin mgnr rungumeda princess shima kamar yayi kukan.

“Se’a lkcn taji zuciyarta yamata sanyi, tashare hawayenta tukunna tace shiknn bakomai yayana.
“Har cikin ranshi yaji dadin hakan, dagaske kinyafemin? “Ehh yayana yawuce ai.
“Toh ina godia kanwata. Sekuma sukayi shiru nawani lkc kafin abdul yasoma mgn.
“Fatima haryanxu bakicemin komaiba. Nasan kinji yanda mukayi da mommy ai’, “Ahankali tadaga mishi kai, toh dan Allah kice wani Abu sister.

“Dr aibazan taba gudunkaba kamar yanda bazan taba komawa ga mus’af ba. Amma inason kabani lkc inyi tunani kuma inasaon inyaye princess kafinnan Allah yabayyanarmin da wanda yayi silar jefa rayuwata acikin halin kakayikani,, don haryanzu anakan bincikene akai….Rassssssss! gaban abdul yafadi lkc guda zufa yaketo mishi. Ganin zejike dazufa yasa yakunna A.C din motar.
“Jin sanyi ya addabeta yasa tadago kanta, yayana inajin sanyifa naga kakunna a.c kuma ga yarinya. “Oops namanta yashiga kokarin bude kofar I have to go right now, kinga magrib ankusa yakarasa mgnr gamida ficewa amotar yanaduba watch din hanunshi.
“Itama fitowan tayi, OK badamuwa kada kamakara a jam’i kawota tamika hannu takarbi princess. Tajuya zata tafi yayi saurin tsareta.

“Kanwata wait plxx, tatsaya cak batareda tajuyoba.
“Yakoma motar yaciro wani dankaramin box na gift mekyan gaske anyi adon ja da baki ajiki yamika mata. Gashi sister this is 4u and my daughter princess.
“Tasa hanu takarba tamishi godia ssai kafin takeshigewa cikin gida.
Shima yayi key wamotarsa daidai lkcn motar mus’af tadanno kai cikin gidan.

“Abdul kam kotakanshi bebiba sanin wanda yakecin motar kawai yafisgi nashi yayi gaba, kamar zetashi sama.

“Shikuwa mus’af kawata murmushinsa yayi yashafi kanshi yanaciza baki kamar tsohon maye, kafin yagama perking up hartashige cikingida abunta.

“Ganin lkc yanakure mishi kawai yayanke shawarar kiran wayar mom din zarah.
Ring biyu tadaga bayan sungaisa yakegaya mata yanason suyi mgn da zarah neh, yanawaje…”OK bari insanar da’ita…”toh ngd mom. Yakatse wayar.

“Zarah daduk takejin abunda sukayi tabatarai tunkafin mom tace mata komai.
“Toh ai kinjide dakunnenki base nafadamikiba. Mom nibabu inda zani, kijifa kiran sallah akeyi shidin bayi sallah neh?
“Ohhh wannan tambayar inkinje sekiyi mishi ai…..Bbuma indazanje sekifada mishi awayanda yakiraki, tanakaiwa nan tashige daki abunta.
“Mom kam tabe baki tayi uhuuumm kukukasani tadanna kiranshi…”hello mom….mus’af kayi hkr zarah akwai fushi taki fitowa, no no bakomai wllh gashima anakiran sallah sedasafe mommy, “toh Allah yatashemu.

“Hmmmmm lallai wannan yaron yananufin yasiye zuciyar zaraneh???? karya yakeyi wllh be’isa ya auretaba seninan dan ubanshi.
Allah yakaimu dad yagamamin bincike akanshi sena watsarda al’amatinsu…….yaja motarshi yabar gidan shima ranshi wani shashe abace wani kuma farinciki fal”.

“Bayan tayi sallah tadauko dan box dinda abdul yabata tawarwareshi tabude, haskene yagauraye gurin datake kasancewar bbu haske ssai adakin, ring neh guda uku aciki na diamond. “Wowwwww so beautiful tafurta, cirosu tayi dukka. daya anrubuta sunanta ajiki daya kuma anrubuta *abdul* karamin cikin kuma anrubuta *princess* murmushi tayi ssai harseda fararen hakwaranta sukafito, haskensu yahadu dana rings din yakara bawa dakin haske namusamman. Hakan yayi sanadin farkawar princess tayi juyi tana fuskantar uwar tata.

“Wanda akarubuta sunanta tadauka tasaka amma duka yatsunta ring din yamusu yawa, takara daukar wanda akarubuta sunan Abdul sawanta kenn yayi dai-dai dahanunta.
“Tanasanya ring din princess tashiga cilla kafafunta tana yare irinna jarirai, se’a lkcn tasan tatashi. Tayimaza tazuba sauran rings din Cikin box din tarufe taje tadauketa….

 

**********
Shekara guda kenan dahaihuwar zarah.
“Babu abunda yacanja tsakaninta da mus’af Sam taki kulashi duk yanda yasoda sugana fir taki,
Tafanninta da abdul kam seshakuwa dayake kara shiga tsakaninsu musamman shida princess har kamanninsu yafara shige daya.
Amma sewanda yalura idan bahakanba sekace kawai shakuwace.
“Ssai princess tayi wayo, mgnrta yafara fitowa tafiyakam shima tafara tsayuwa tana takawa daya biyu.

“Har lkcn bata yaye princess ba acewarta seta kara wayo.

“Zulfer kam tafita aharkar mus’af don gani tayi kawai tana batawa kanta lkcne don hankalin mijinnata Sam bayikanta. Kullun batayini agidan tanawajen harkan aikinta na business datakomayi kasashen ketare damasu kula mata dakayayyakinnata, batadawowa gidan se yamma likis, “tana dawowa kuma side din hjy murjanat takeyi.
“Duk yanda hjy murjanat zatayi da’ita akan takoma side dinsu kitakeyi, don haka sesukai kwana biyu basuhaduda mus’af dinba.

Shikuwa ko ajikinshi yana fama da damuwar bincikenda mahaifinshi yadorashi akai Na abdul…….

“Watarana dayamma abdul yayi perking din motarsa kenan agidansu zarah, yafito dai-dai lkcn suma sunfito princess tana gaba tana tahowa wangaleda baki ganin abdul tana daddy cikin gwalamniyanta namagan zarah namata daria tanatsaye jikin kofa.

“Mortar mus’af tashigo cikin gidan, tundaga nesa yahango abdul kafin idonshi yakai kan zarah dataharde hannayenta ajikin kofa se daria take.
“Yakara maida dubanshi kan abdul yaga yaware hannayenshi yana tsaye shima. Sannan yaga zarah tafara takawa indayake”

“Wani kishi yaji yatokareshi amakogoro’ notin kanshi yafara kwancewa aikuwa yakara speed yayikan abdul dagudu.
“Nantake zarah tatsaya tadannakirawa abdul. “Drrrrrrrrrrrrr!!
“dasauri yajuya inda yaga zarah take kallo, kawai ganin motar yayi tanayin kanshi. Yaymaza yadauke princess duk inda yaso kaucewa Abu yaki……

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [07:23, 1/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 61*

“Duk yanda yaso yakaucewa motar abuyagagara, seda motar tabugeshi princess tayishillo gefe guda daga hanunshi tabugu dajikin bishiya lkc guda jini yasoma tsiyaya tahancinta dabaki…

___”itakam zarah ganin halinda princess tashiga tunu tafarka daga sumar tsayenda tayi tatsalla wani uban ihu tayo waje kanta, “mom datake ciki itama jin ihun zarah yasa tafito itama. Take ganin abunda yafaru, abdul akwance akasa sejuyi yakeyi sannan ga princess ahanun zarah tana zubardajini, sekuma mus’af dayake fitowa a mota yana muxurai narashin gaskia ganin ba abdul kadai yabugeba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button