FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___cikin rawar jiki takarasa wajen zarah….”nashiga uku dota meyafaru haka? Kasabata amsa tayi se kukanda yakeneman yafikarfinta, ganin haka yasa mom tanufi parlour harda hadawa dagudu, car key dinta tadauko tanufi perking lot tafitoda motarta zarah tayi maza sukashiga, yayinda mom taje temakawa abdul yamike dakyar ta’iya temaka mishi yashiga motar har lkcn besan inda hankalinshi yakeba kasancewar yabugu…

“Nan taja motar sukabar gidan. “Mus’af kam yarasa abu guda dazeyi kawai yayanke shawarar maramasu baya. Nantake shima yaja motarshi yabisu.

“Basuyi wani nisaba sukatsaya a asibitin shifah wanda yake atitinnasarawa.
“Sunci sa’ar samun lktci kam sunmusu karba mekyau, sunyi nasarar tsaida jinin princess amma kuma anabukatar jininda za’a karamata. Haka shima abdul sundubashi komai nrmal haryasamu bacci sedai buguwa dayayi akanshi.

“Zarah ne zaune adakinda abdul yake sekuka takeji tunlokacinda abun yafaru takiyin shiru, yayinda mom tanufi ganawada lkita. Mus’af kam yanawaje yakasa shiga dakin, shitsoronma haduwada zarah yakeyi..

__bayan mom tafito daga office din likitanne mus’af yatsareta awaje……mom wai meyake faruwa? Mom kam dabatasan ainahi abunda yafaruba tatsaya tasoma bashi bayanin yanda sukayi da likitan…..uhuum mus’af cewa yayi kafin wayewan gar lallai anabukatar jinin da za’a karawa maimunert…..cikin rashin fahimta yace mom wayekuma maimuna? “Inanufin princess. Yadaga kai kawai alamar afahimta.
“Nan yashiga zancen zuci _Allah yakawoni lkcnda zangwadawa zarah nimasoyintane_ yayi daria akasan zuciyarshi kafin yadago yanaduban mommy, mom mezehana aduba nawa jinin idan yayi daidai danata se’a dib……bekarasa maganarba zarah tafito dayake suna bakin kofar dakinda abdul yakene duk taji abunda sukeyi..

“Allah yasauwake asanyawa ‘yata jininka mus’af!! Karhar kana tunanin nizan amince dawannan suki burutsinnaka?, toh wllh ahir dinka da jinin jikinnaka.
“Ya’isa haka fatima nan asibitine mujida abunda yake gabanmu bafadaba. “Nan tarushe dakuka…mom shinefa shine yabuge dr da princess kuma yanxu kinji mgnr banzan dayakeyi. “Mamaki duk ya ishi mom dama tasan za’ayi haka mus’af sam bayi iya controlling din temper dinshi. “Mom wllh badagangan nayiba.
“Mommy don’t mind him wllh yasani daganganyayi, “shikenan naji muje ya’isa haka Allah yabasu lfya yakuma kare nagaba.
“Seda takallishi tukunna tashare hawayenya your a lier mus’af! a capital lier! tazafga mishi harara, ganin batada niyar wucewa mom tajanyeta suka shige ciki.
“Mus’af yadanyi murmushi yashafi sajenshi kobakomai yaji dadi azucuyarshi tunda yayi mgn da zarah yau kuma yaji zazzakar muyarta. Wow harda hararama mekara fitoda kuruciyarta. Yayi yar daria kafin yadaidaita kanshi yatura kofar ahankali shima yashiga. ..

“Gefe guda yanema yaxauna kusada mommy yayinda yahango zarah zaune gaban godonda abdul yake takifakanta.
Ko ba’a fadaba yasan kuka takeyi. Fatanshi daya Allah yasa ba ajikinshi yake kwanceba.

“Sunjima ahaka kafin zarah tamike daga kifuwar datayi idonta yasauka akan aljihun rigar abdul taga wayarshi, tasa hanu taciro, taci sa’a kuwa babu security ajiki. tashiga danna no. din shamsiya ring biyu tadaga….. hello….hello sweetheart zarah ce tafada kamar zatayi kuka. “Subhanallah besty meyasameki naji muryarki haka? Nop karki daga hankalinki princess ce babu lfy…..innalillahi meyasameta dayaushe tafar….”besty ya’isa haka plxx sekinzo dai kyagani kibiya tagidanmu kitahomin dawayata plxx da handbag dina dakayan sanyin princess da……mom takatseta tahanyar karban wayar rabu da’ita kinji zanje gidan yanxu amma kawai karkizo kibari seda safe kizo kinji kinga yanzu taduba agogon dakin yanxu karfe 5:30pm kiyi zamanki kinjiko?
Ta amsa da toh kawai don batason musu amma sam batajin zata iya kaiwa gobe batazo taduba princess ba….”yauwa Allah yamiki albarka mom tafada tayi hanging up.

“Kafin take mikawa zarah wayar, toh nikam zanje intaho mukuda abunda zaku iya bukata, ummm amma yakamata ki kira mom din abdul kisanar matafa.
[07:41, 1/1/2017] BintuFannah????: “Dasauri zarah tazaro ido waje.
Mommy bayauba kibari seda safe tukunna karmutashi hankalinta.
‘Ehh hakane kuma, bari inje sena dawo’ yauwa toh. shima mus’af beyi kasa a guiwaba yamike zarah nima zantafi amma zandawo koda can darene,
Ko kallonshi batayiba ballantana yasamu saran jin amsa.
Jiki asabule yabi bayan mommy kowa yatada motarshi suka bar hsptl din.

___da isar mom damamakinta tatararda shamsiya tanakan tattara kayanda zarah tafara matabayanin taje mata dashi.
Mom kam baji wani mamakiba don tasan tsakanin _bintu da shamsiyarta_ babu meahiga tsakaninsu se Allah. Kawai tashiga tayata hada wasu kayayyakin itama.

____”bayan tafiyarsu mommy zarah tafita taje har inda princess take amma babu damar shiga coz anhana kowa shiga, ko ita datake amatsayin mahaifiyarta.

“Kawai tayi office din lktan. Azaune ta tarar dashi yana duba wasu files. Itama tanemi guri tazauna, sannuda aiki dr. ‘Yauwa sannudai dawata matsalarne? Yatambaya.
“Ehh dr. Toh inajinki’
“Dr a’ina za’a samo jininda za’a sanyawa yarinyarnan neh? …’ehh to da akan zamu duba natane muga grp dinta muyi compering dawanda mukedashi anan idan yazo daya semusa mata, toh amma yanxu munyi mgn da uncle dinta yace zedawo da dare aduba nashi idan yazo daya semudiba.

“Wani kallon mamaki tabi lktn dashi darashin fahimtar inda yadosa.
Waishin Dr waye uncle din princess?……..
[08:50, 1/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 62*

____”shima cikin rashin fahimta yake kallonta waye uncle dinta kuwa bayan wanda kukazo tare dashi. Shiyacemin shi uncle dintane, kuma naga tare kukazo.

Wannan mgnr wofine kawai! Zarah tafada.
“Ya za’ayi kuyanke shawara kubiyunku batareda ninasaniba, nice mahaifiyar princess fah. Wllh Dr karkayarda kayi gigin sanyawa ‘yata jinin wannan mutumin’. “Cikin fushi shima yasoma magana, waike bakida hankaline? Rayuwar ‘yarki yanacikin hatsari aiko jinin aduwunlillahi neh yakamata asaka don aceci rayuwar ‘yarki bama uncle dintaba.

“Itama kuma kamar yadada tunxurata tamike tsaye toh wallahi bari kaji idan kasanya wannan jinin alkalima be isa yarabani dakaiba, ai bakasan hujjar dayasa nace banisoba.
Toh jininwa kikeson asa mata? Kona ubanwayema amma wllh bandana wannan mutumen’ takarasa mgnr cikin tsawa tafice gamida banko mishi kofar.

____dakinda abdul yake tashiga dagudu tazauna kan kujerarda yake gaban gadon takwantarda kanta akan kirjinshi tashiga rera kuka ahankali.

“Gamamakinta sejin hanunshi tayi abayanta yadada rungumeta ssai. Yasoma mgn ahankali, cikin yanayi najinjiki ssai.
“_kanwata meyafaruda princess? Inafatan wani abu besametaba ko? Yanda yake mgnr yasa zarah takejin tamkarda yanayi mata rada akunne tadada lakuyewa ajikinshi.
“Yayana cewa sukayi wai zasu kara mata jinj, kuma kafin zuwa safiya tafashe dawani sabon kukan. “Shishishi ya’isa haka mana kibar wannan kukan kinji za’asamu insha Allah.
“A’a Dr waifa jinin mus’af likitan zesaka mata.
What!? Yafada gamida janyeta ajikinta yakuramata idonshi yana sauraron abunda zatace….”wllh haka yace shine yanxu nadawo dagayimishi ashedi. Yanda take mgnr yayi matukar bashi daria, wai ita adole taje tayi kashedi dama ace yanawurin yasha daria, ganin daria yanason kwace mishi yasashi kara dakewa yana kallonta.
“Itakuwa seyamutsa fuska takeyi alamar yin kuka…..”nop kanwata karkiyi kuka ai kinyi mishi warning bazasu sakaba.
“Tadada fadawa kan kirjinshi tana kuka kawai yashiga bubbuga bayanta yana rarraahinta. _azuciyarshi kam cewa yake lallai zarah tanason debomishi ruwa shidayake gadon asibiti amma tana narkemishi ajiki_ uhumm da alamu zarah batasan metakeyibane gaskia.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button