FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Washe gari damisalin karfe 9:00am zarah ce zaune da mom a room din abdul bayan sunduba princess sunajiran fitowarshi a toilet.
“Ba’a jimaba kuwa yafito dashirinshi cikin kananan kaya “bayan sungaisa da mom neh yake cemata zekoma gida yaji sauki.
“Abdul harka warware kenn? ‘Ehh mom karkidamu nasan mom zatayita nemana shiyasa nace zantafi din kawai.
“Toh badamuwa abdul kagaida gidan idan kaje’ toh mommy. Nan sukacigaba da fira nadan lkc kadan kafin likitan yazo yasallameshi yayi sallama dashi yawuce gida..

___satinsu guda a hsptl jikin princess yayi sauki ssai akasallamesu.
“Abdul yasamarwa da zarah aiki awani asibitin dayake kusa dasu, bbu yanda beyida’itàbà akan tayi aikin a asibitinshiba amma fir taki’ hakan yasa yabarta badon yasoba”

********
“Bayan wata 2 zarah tayaye princess akasanya bikinsu shima nanda wata biyu itada abdul’

__”shamsiyace zaune akangadon zarah tanajiran fitowarta awanka’ in 5mnt later tafito daureda towel ajikinta tanatsame kanta dakaramin wani towel din”

A’a besty yaushe kikashigo? Tundazu dallacan kinje wanka kamar mecanja fata’
Hmm besty knn aidole sweetheart dina yayi tafiya zedawo yau kinga kuwa dole inkara wanka kan wanka takarasa mgnr tana kashe mata ido daya’
“Uhumm kedai kyaji dashi, wai intambayeki zarah? Inajinki sweetie. Waimeyasa zuwayanxu bazakudaidaita kankuda mus’af ba? Horon ya isa haka sweetie.
Tunda tasoma mgnr zarah tabatarai tacigaba dashafamanta takicewan komai.

“Bestie kiyi mgn mana plxx, “kinga sweetheart kirabanida mgnr mus’af banison mubata dake akanwani banza mayaudari! dacan yanasona yawalakantani abainar jama’a? Aiyakamata kizama shaidan hakan,’. Dukdahaka aiyagane kuranshi besty wllh yatuba.

“Mtsewwwww tajawani dogon tsaki, shirmenki kawai kikeyi shamsiya don har ankaiwa uncle dina sadaki kuma yakarba shine waliyyina nanda 2month idan Allah yaso akasanya aurenmu.

__”damamaki shamsiya tatsaya kallonta’ zarah yanzu nanda wata biyu kikeson kicemin aurenku? Kuma keda abdul?
Kwarai kuwa besty insha Allahu.

__Amma nidai bañji dadiñ hakaba gaskia
“Zarah datake kokarin ciro kaya a wardrobe tatsaya cak tajiyo tanayiwa kawar tata kallo mecikeda mamaki. “Yanxu aureñ nawane baki farinciki shamsiya?
“Yakamata kifahimci inda nadosa zarah, bawai banison aurenki bane a’a tsakaninki da wannan abdul dinne bani….bata karasaba takatseta cikin hargowa.. “Shut up sweetie! Let me tell u something I love my husband to be inshaAllah’ he’s d 1 love me 4d sake of Allah! He bring back my happiness, he is d1 always been their 4me when no 1 else. So u don’t have any reason 2stop me from marrying d right person my *king abdul*!
Besty believe me Abdul do not deserve to be ur future husband!
Whatever shamsiya!
[08:29, 1/4/2017] BintuFannah????: Even if u fined out dat he’s d 1 who rapped you? And now he’s dsame person claiming that he loves you and even engage with you huh?

___looke shamsiya if ur not ready to be by my side look ai d door, tanuna mata kofa, u can kindly get out of my root b4 u upset me 2d level that I cannot 4give d two ov ya, both you and him!
“Besty calm down you wll not undrstand what I’m trying to put u through ringt now’
“Yes accepted I don’t want 2hear anything from u, u can leave my room! “Plxx sweetie listen to me….I don’t want to just go…plx….just gooooo tafada gamida toshe kunnuwanta.

“Babu yanda ta’iya tafice adakin ranta duk abace, harsuka kusa karoda princess zatashigo daki.
“Dagudu takaraso dakin tarungume uwarta tafara kuka ganin uwar tata tana kuka….”mommy what’s happening ur crying and aunty shamsi is squeezing her face, mom why?

_tadada rungumeta ssai ajikinta, don’t worry my dota’ nothing is happening. Tacireta daga jikinta sukazauna akan gado, let me tell 1thing dota sweetheart, no matter what and no matter how bear in ur mind mommy loves you and put that in d back of ur mind I love you so much sweetheart OK? Yes mom I understand you, you always been telling me’ I love you too mommy”
Alright dota am coming, tamike tadauko da ring box dinda abdul yabata taciro Wanda akarubuta sunan princess ajiki tazo tasaka mata,
“Dota this ring is a gift from ur daddy, so promise me you gonna be with this ring in ur hand 4ever. “Mother I promise you n am gonna fulfill the promise by d grace of Allah.
Thanks dota, sukayi murmushi wajunansu tasunbaci zaben tasumbaci uwarta agoshi, yeahhhh mom let me go and show it to granny,
“Nantasauka tafice dagudunta kamar zatafadi.
“Itakam zarah seduk jikinta yayi sanyi tafara tuñano kalaman shamsiya. _toh idan yakasance abdul shine yayi raping dinkifah_ hakika koda shine karshen zamanta yazo knn dashi.

___”bangaren shamsiya kuwa tanafita takira wayar mus’af take sanarmishi duk yanda sukayi da zarh.
“Yadada bata hkr dashaida mata kartakuskurah tafadawa zarah komai akan abdul wannan aikinshine……

********
2month later…….

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 65*

***************
*~in two months ago~*
“Babu abunda befaruba awannan watabiyunda suka gabata. tawajen abdul yakai zarah hargida wajen mom dinshi sungaisa, tayi mata tarba ssai’ tanuna farincikinta matuka danganeda batun aurennasu.

“Tayi masu nasiha ssai agameda rayuwar aure, dakuma nusar dasu muhimmancin ruke alkawarin juna.
Ssai zarah taji dadinta tayimata godia ssai kafin sukabar gidan.

___”aranardai seda sukazaga gari ssai kasancewar harda princess ne shine yahana masu yawan ssai suka koma gida goshin magrib.

___madam Farida har Dubai tatafi daganan tawuce Ghana mahaifarta. Sannan tasauka a London duk don hada lefen zarah.
Kafin tadawo gida Nigeria.

KUNA IYA SIYAN DATA NA MTN CIKIN FARASHI MAI RAHUSA A NIGERIA
1GB = 250 NAIRA
2GB = 480 NAIRA
3GB = 700 NAIRA
4GB = 950 NAIRA
5GB = 1200 NAIRA
10GB = 2400 NAIRA
15GB = 3500 NAIRA

IDAN KUNA BUKATA KUYI MANA MAGANA TA WANNAN NAMBAR 08140419490, TA WATHASSAP KO KU KIRA MU
___”Akwatuna set goma sha biyu dakuma extra set din guda uku na princess kowani set din akwati daya gomasha biyune yanacikin motarshi, motar kuma kalar akwatunanda suke cikine.
Uhuumm????????????????

__”haka akadire kayayyakin agidansu zarah, mashaAllah. Sukuma mom din zarah tabada tukuicin key nagida gawanda suka kawo kayan, yayinda uncle tawajen ubu durowanshi kenan daga Malaysia mesuna *Dr danjuma maijama’a*, yabada million 5 dakujeran Makkah 5 dakyautar mota Prado. Amma motar shiyabayarne ga madam farida uwar ango”

__”har alokacin zarah kam basushirya da shamsiyaba, don tadau fishi ssai da’ita.
‘Don kodatazo kallon kayama basu haduba zarah baringidan tayi coz batason suhadu.

__”kaso kaga yanda fanz sukazo kallon kaya. Nan nahàngo shamsiya Aminu, miss afhar, wai harda kauyanci fattacids???????????? a’a gasu anty Farida da anty fati suma, hmm babu yakamar Amina da aishanta harzani yanakwancewa, banmanta dakuba maimunert da maryam aikukam ba’a mgn tunda harda satan turare????
Kaso kaga zulfaly, a’ah abun babu sauki amaryar mus’af. Itadai fatanta daya ayiwannan aure Allah yakere zarah daga sharrin mus’af don itama ahalin yanxu tanadana sanin aurenshi. ???????? hakatayita kuka kawayennata suna bata hkr dakyar sukashawo kanta tayi shiru. “Kafin akabaza musu zangem dakaji kamar zasuyi mgn, da drinks kala-kala.
“Kasancewar zarah tasan kawayennata daso rengem yasa tasa akatanadar musu’ “itama tashiga cikinsu sukasomakai loma hardwawa???? kasokaga miss afhar tafi kowa iya wawa. Lols

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button