FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

Bata dau lkc da kashe wayarba sega kiran mu’af yashigo. Nan shima tasanar mishi cewan suna asibiti.

Haba son yau ina kashigane? U knew that I don’t wanna see you far away from me” is alright mom am here now yakrasa mgnr gamida zama kusa da’ita yakwantarda kanshi acinyarta” son “yah momcy what is it? Son jiknka yayi zafi meyasameka? Just a fever yesterday night’ ohh my god! Did you check of ur self ? Mmcy karkidamu zansha magani anjima. Tabude baki kenan wayarshi tasoma ruri’ a yatsine yadaga wayar’

Oga kanada patient fah since 6:00am. N de wat?cikin tsawa yamayrda amsa can’t u take care of it? No sir munyi abunda yadace but haryanzu bata farkaba’ dis is not my business am also not well bejira kuma abunda zasu fadaba yayi hanging hadeda Jan guntun tsaki” son wai yaushe zakabar tsangwamar ma’aikatankaneh? Ohhhh momcy stop’ am hungry get me my break pxx” OK son. Nan yamike ajikinta taje dauko mishi abinci.

Isowar shamsiya yayi dai-dai da isowar mus’af asibitin” atare suka kutsa Kai cikin gaggawa….

 

Aminan juna GRP????
Bintufannah’s novel GRP????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [20:10, 11/16/2016] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 16

Basusha wani wahalaba suka sami dakinda akabawasu zarah” “shamsiyace tafara bude kofar hadeda yin sallama’ mus’af nabiye da ita abaya’ “oh my god! What happed to u besty? Dagudu takarasa gaban gadon’ tasoma jijjigata mommy ce tayi saurin ruketa’ “take heart dota’ is OK don’t worry’ “no mommy tell me what’s going on here’

Asanyaye mom tajuya takalli mus’af dayake bakin kofa har lkcn’ “idanuwansa sunyi jajir alamar tashin hankali karara afuskarsa’ cikin rashin kuxari yakaraso cikin rum din’ zama yayi asanyaye akujeran dayake kallon na mom”

“I have no option than to tell them the truth” mom take fada axuciyarta” asanyaye takalli mus’af takuma juyawa ta kallo shamsiya lkc guda tamaido da dubanta ga diyarta. Nan tabasu lbrn abunda duk tasan yafaru”

No no it can’t be mother’! Bazeyuwuba! Mus’af ne yake maganar cikin bacin rai’ ” kayi hkr kawantar dahankalinka inji shamsiya’ mubari tukunna Allah yatada kafadunta koma miye semuji daga gareta”
hakane Dota’ mom takalli mus’af kakwantarda hankalinka kaji’ “shikenan” ‘iya abunda yafurta kenan”
Nurse ce tashigo taimusu sannu gamida yin wasu gwaje gwaje’ “takallin mom’ “mother akwai aiki damukeso zamuyi mata amma se idan tafarka’ muna bukatar warm water and abinci mekyau akusa ready mu’ajiyeshi dan tana farkawa mukeson yimata aikin’ ” OK zamu kula’ cewar mommy’ “to Allah yabata lfy’ suka amsa da amin’ tayi ficewarta”
“Mommy kekizauna bari inje inkawo abunda ake bukata’ shikenan dota sekin dawo Allah yamiki albarka’ amin” ‘and you drop her mus’af’ “asanyaye ya amsa da toh sukabar asibitin”

****************
“Washegari da safe abdul yagama shiryawa cikin suite dinsa yaduki brief case dinshi yarataya sannan yasauko daga stair s din sama yana sanya wrist watch dinsa” ‘yakarasa gaban mhaifiyar tashi datake faman serving nasu’ “son kasauko? ‘Yes momcy good mrnng’ tashafi gefen kumatunsa sannan taja kujera tazaunar dashi ‘am fyn son. How are u felling now? “Much better’ all thanks to Almighty God’ have ur break’
“Nan yadan taba abincin kadan yamike”
Mmcy am going’ harka koshi son? “Yep senadawo” yayi ficewarsa”

Dasauri driver dinshi ya’iso wurin ya amshi jakarsa ‘ inakwana boss’ ” doing fyn’ cikin rashin damuwa dayanda ya amsa mashi gaisuwar yabude mishi kofar baya’ dan inda sabo sunsaba dahalin boss dinnasu. ” gidan gaba yadawo yajasu sukabar gidan….

zaune yake agaban iyayennasa yanajiran yaji sakamakon sakonsa” ‘banyardaba mus’af !!! Koda wasa dama can tasaba karuwancinta ban aminceba’ tuntuni bansan mekaganiba aure yanzukam babushi” allura tarugada tatono garma. “Ayatsine yadago yana kallonta.
“Wani murmushin takaici yayi. Sannan yace “only a good 2mnth is remaining 4us 2b 2gthr mommy u can’t stop me 4rum marrying zarah!”

“Is dis what ur saying? Mus’af? “Mmy I love her” “noooo u don’t son, n u don’t have 2′ “of course I do” “will u shut up? U both? Daddy yayi musu tsawa”
“Nan take parlon yayi tsit’ kaje yarona matukar babu wata atare da ita na amince da aurenku……..

 

Dedicated to all my fanz
Anty Fati, Anti farida,Fatima, zulfah, Amina, ashmar???? maryam, maimuna and shamsiya Aminu.
Luv ya oll????????????
[03:03, 11/17/2016] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 17-18

 

What? Haba honey I can’t take dis any more’ how will yo.u… “Just be quite I said’ cewar megidannata. Aikuwa tamike tsaye cikin hargowa tafara surutu ta inda take shiga batanan take fitaba’ “wllh baku isaba I hate dat girl she’ll nvr be my in low! Let me tell honey if u mistakenly bring dat stupid to dis family, huh,” wonders shall nvr ends” tanakaiwa nan tafice a parlon”

Mus’af yadaga kafada alaman ko inkula da abunda mahaifiyar tashi tafada” yamike tsaye’ so dad am going “OK son’ u take serious about what I’ve told u OK’ make a very good sure u bring the right copy of the test they do 4her OK” “yes dad don’t worry about it” yanakaiwa nan yafice.

Isowar abdul asibitin kenan direct yanufi office nashi’ yayinda mutane da ma’aikatan hsptl din suke kwasar gaisuwa’
“Babu bata lkc yasoma duba marasa lfy’
“Knocking door dinshi akashigayi yasashi dago Kai tareda guntun tsaki’ “who is this? Sir, nurse aisha ce” OK 2day is you not Amina’ yatabe baki good job come in” ‘cikin rawan jiki tabude kofar takutsa tafara bayani’ “emm sir about that patient’ which patient? Feel free and talk’ “sir wace aka kawo jiya’ ina tsammanin Dr sani soro yasanar dakai’ “OK yah if I could rmmbr, jeki ina zuwa. “OK sir, thank you sir…

“Yadubi sauran patient dinda suke wurin kana yacigaba dacewa “so kudanjira Dr zezo yadubaku zanduba watace’ bejira cwarsuba yafice”

“Dakin da aka kwantarda zarah yanufa direct yashiga’ “nan yatarda mom dinta azaune dakuma wasu biyu agefe male and female, sekuma nurses biyu dasuke kulada ita zarah, wato Amina&Aisha” inajinjina musu coz basu wasa da aikinsu????????
“Yadubi mom sannan yagaisheta cikin ladabi domin arayuwarsa yana girmama mace musamman wacce take mazaunin mahafiya’ “cikin kulawa ta amsa” “so what happens to her? Yatambaya yana kallon ma’aikatan nashi’ ummm sir she was kidnapped and raped cewar Amina “gannng!! Gabanshi yabuga’” “unfortunately she looses her consciousness tacigaba da mgn”

Nandanan zufa ta tsatstsafo masa. Amma cikindakewar zuciya irin tashi yacigaba da mgn” “yaushe abun yafaru? “Day b4 yesterday at night mommy respond” and and jiya suka dawo da ita da asubah’???? takarasa mgnr cikin shinrin kuka”
“Is OK yafada araunane. Zaku iya jira awaje zamudubata’
“Jiki babu kwari duk suka fice”

“Asanyaye yamatsa gaban gadon, yadauki wajen minti biyar yana kallonta cikin tausayawa kafin yakai hanunshi yagyara Mata kanta daya karkace” dasauri yacire hannunsa sakamakon shock dayaziyarci illahirin jikinsa. “Karo Na 2 yasake Kai hanunsa yadago hannunta yakara akunnenshi’ amma awannan Karon beji shock dinba”

“Ahankali tasoma motsi tanajanye hanunta daga rikon dayayi Mata’ “bakinta yafara furta mgn kasa-kasa awahalce “plxx don’t plxx don’t am begging you” sekuma tasaki razannnen ihu’ “Wanda yahaddasawa abdul sakinta batareda yashiryaba”
“Ganin tafara fisge fisge yasa yayima nurses dinshi dasuke makure guri guda damamakin farkawarta lkc kankani alama dasu ruketa”
“Inazuwa kubata kulawa mekyau”. “OK sir, suka amsa. Yafita a rum din.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button