FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”tun anasauran sati biyu akeshagalin buki, har angaji da hidima.

****
__”yau yakama ranar asabar ranar yakance ranar daurin aure

“Karfe 11:00am dai-dai akadaura auren ~fatima bintu zarah imam da Abdul’razaak~ (Allahummameen????????)

__hankalin shamsiya idan yayi dubu yatashi, sekiran mus’af takeyi amma sedai yacemata kartadamu yana aiwatar dawani aikine.
“Don haka tahakura tazubawa sarautar Allah ido.

__farinciki babu yakamar abdul” aranar jinshi yake tamkar asararin samaniya yake yawo. Haka itama bangaren zarah audugama yaganta yabarta wajen bude baki.

__amma duk wannan farincikin tanemishi tarasa lkc guda da’akazo daukarta da dare, taci kuka kamar ranta zefita”
Dr danjuma neh kawai ya’iya setamata hankalinta.
“Dakanshi yaruke hanunta har motar dayagama shan kwalliya dasunansu ajiki, yabude bayan motar yasakata aciki,

__Abdul dakamar jirayake tashigo yayisaurin rungume abunshi yashiga rarrashinta. Ganin batada niyar yinshiru yanemi bakinta yashiga kissing kamar zecinyeta.

“Tuni tafara tunano ranarda yakasa goguwa a memory din kanta, jitake tamkar yaune abun yake faruwa da’ita.

“Ahankali tazame jikinta anashi tana girgixa mishi kai’
Ganin haka kwai yajanyota jikinshi tayi lamo…. ‘Ahankali tabude side back dinta taciro ring guda daya dayayi saura medaukeda sunanshi, tamike dagajikinshi’
“Zara-zaran yatsunshi tajanye dayake rukeda kugunta’ tazubawa hannunshi ido abun yanabata mamaki kamanninshida princess har agabbai’ sekawai tayi murmushi, shima dayaketa binta da ido yakawatarda murmushinsa’ yashafi gefen fuskarta…”go ahead my lady….”sedatayi kissing din ring din tukunna tasanya mishi a daya dagacikin zarazaran yatsunshi”

__”farinciki da soyayyarta dayake fisgarshi yakasa boyuwa yarungumeta yashiga kissing dinta.

__”tafi dasukajine yadawodasu hankalinsu.
“Ashe harsun iso dai-dai kantamemen hotel dinnan zaranda hotel inda za’a gudanar da dinner kafin ango yawuceda amaryarshi.

Duk mutane aunfita amotocinsu sukadai akejira’ driver ganin soyayyarsun bayida lahadin karewa yasa yasauke glass kowayana ganinau”

__”itakam zarah duk kunya yakamata, abdul yafita yazaga yabudemata kofa, yaruke hannunta sukasoma jerawa.

Wow!! What a beautiful couples???????? karshen kyau sunyishi karshen burgewa sunyishi kai abun babu mgn kawai, all I wish dakuna wurin kuga best matchecouples????

“Suna sanyakarsu a katafaren hole din akasoma tafi da ihun farinciki anafesa turare masulaunin cololi na flowers.
Princess itace akangaba daukeda flower a hannuta itama sedaria takeyi kamar tasan me’akeyi.

“Bayan anzazzauna guri yayi tsit DJ yasanya kida medaukeda sanyin nusuwa dasanya nishadi. Bayan minti kadan mc yasoma muqaddima.
Toh nagaisheku duka, ahalin yanxu munabukatar ango da amaryarsa sufito sudantaka dangwadamana irintasu bajintar.

“Abdul neh yafara mikewa yaruko hannun amaryarshi” mikewar datayi sukayi Ido hududa mus’af harde da hannayenshi akirjinahi.
Ganin sunhada ido yashiga karasowa hannunshi zube a aljihu cikin takunshi nakasaita…..

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [06:58, 1/11/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 68*

“Ur under arrest Mr Abdul! Ur hands up plxx’ sukakaraso cikin parlour din gamida tukui kuye rigarshi suka damke’

“Duk abunda sukeyi itadai madam Farida mamaki duk yacikata, tanemi bakin mgn sam tarasa’
‘Sedataga dagaske sunkusa fita dashi daga parlour din dawannan rikon walakancin kafin tasha gabansu.
‘Gyalenda tayi mayafi dashi tacire tayi dammara dashi’ tarufe idanunta bakunta namata daci zuciyarta natafarfasa’, tasoma auna musu uban ashar kodan mahauta seyatoshe kunnenshi irin zagin datadunga aunamusu.

“Asaba’in yan aikin gidan kowa yashiga taitayinshi’ sunafadin dama sunsan yau za’ayita knn, yansanda agidan madam Farida’ uhuuuum ba’a tabatabama idan yan masifar sukatashi tanayi barekuma antabota”

___”sukan jami’an suntsorata dayanayinta tuni suka sake abdul amma basu sauke bindigoginsuba’
“Toh waiku yayan hasararru ubanwaye yabaku izinin shigomun gida? Kaii dan jakar ubanku wanima dan bakin uwarne yabaku umurnin kuzo kuyiwa dana wannan dabaibayin? Kudiba tanuna abdul dayaketa famar sauke numfashin wahala’ kasheminshi zakuyi wato tundaga gidana? Toh kutumar ubanninku sunyi kadan wllh, idan har sunana knn Farida banga danmatsiyacinda ya’isa duk cikinku yakashenda agabana ba”

“Daya dagacikinsu Wanda yake jagorantarsune yayi jahadin yin mgn’ hjy kiyi hkr bamunzu muci mutuncin kowa bane, aiwatarda aikinmu mukazoyi. Kitaimaka kibamu hadinkai……”inbaku hadinkai kukashemin yaro? Lallai kacika hasararre’ tab tatsaya tanaimishi kallon sama dakasa”
“Hjy munakan aikine, kuma bamuce zamu kashe dankiba kufahimcemu’ idanmukaje can sekuji koma miye’

“Hmmmmm tasauke numfashi’ aibatsoron zuwa candin nakeyiba, amma danakam bazeshiga wannan tsinannuyar motarba’ tanakaiwa nan tasoma kiran abiola’ kominti daya beyiba yabayyana agabanta’ tawullamishi makullin hanhnta futoda motar muje”

___”sudai jamu’an sunga abunda sukagani ranar’ don tunda suke aiki basutaba gamuwada tsohuwa merikicin gata irintaba”

“Haka police daya yazauna agefen driver sukuma sunabaya itada abdul
Sauran yansandan kuma sukashiga tasu motar sunabisu abaya har suka isa station”

“Da’isarsu tafito amotar rukeda hanun abdul din sukabar abiola aciki’

“Tana huci sukaje har office din DPO basu sameshiba se SP
‘Bayan sunzauna sukagaisa taketambayarshi DPO
“Ai hjy bashi yakamata kitambayaba yanxudai Allah yarufawa danki asiri straight ankai kararshi kotu yanzu haka can muka nufa, badon hakaba wllh semunyima wannan yaron yanuna abdul dayatsa’ dasemunmishi kafirin duka” dan iska wanda besan darajar maceba!
“Saboda haka dpo dinda kukazo neman alfarma gunshi yanaca…….bekarasa mgnrba yaji saukan tagwayen mari afuskarshi gamida shako wuyarshi’

“Idan kanacin kasa kakiyayi tashuri, kada kayarda karainamin mahaifiya’ don alamu yanunamin kafi karfin uwarka! Toh hakan bayi nufin kasamu damar raina iyayen wasu bane’

“Well done my son’ seyanxu nasan nayi haihuwa ammada kanazaune kamar bajininaba ruwan sanyima ganinka yayi yabari? Haba abdul, ainagodewa Allah dabakinka yabudu’

___”cikin zafin randa betabajinshiba yawurgarda kwalanshi yafurzarda iska..
“Ran SP idan yayi dubu yagama baci’ waishine akawalakanta gaban yaranshi? Lallai Allah yaragewa aya zakinta yau baranar aikibane kuma ance akaishi kotu badon hakaba seyayiwa abdul abunda beyi zatoba”

“Bece komaiba yabude drawer yadauka riga irinta yan prison yawatsa akan fuskar abdul sannan yaciro handcuffs yanajiran yasaka rigar”

___”Ahaka DPO yazo yatarar dasu’
Sukagaisa da hjy farida sannan yakesanar da ita’ bbu yanda beyiba akan amikashi kotun kawai amma Abu yagagara kasancewar yau Saturday ne baranar aiki bane’ dole se’anjira Monday’
‘Ssai tagamsuda bayaninshi don tasan waye DPO hakashima yasanta sarai coz sunyi skull tunsuna yara tare’

“Toh yanxu ya akeciki knn? Ehh dole zamurikeshi anan zuwa Monday’
‘Badan tasoba sedan batason tayimishi musu kuma tagwada mishi kasawarsa akan kokarinda yamata kawai yasa ta’amince’

“Kafin inbar nan wurin inason kashaidawa yaranka kada wani dan’iska acikinsu yataba lafiyar dana……hakan kuwa akayi yagargadesu akangakan”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button