FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Kafintabar station din seda taga ankaishi cell a’idonta batareda suncanja mishi kayaba kuma wuri mekyau shikadanshi’ sedatayita bashi baki tanararrashinsa shidai becemata komaiba har tafice abunta”

“Bayan takoma gidane tahada abinci dakanta ta’aika mishi dashi’
Se’alkcn take nazari azuciyarta to waye yayi karan Abdul? Wannan mus’af dinne kokuma zarah? Lallai idan fatimace tatafka *babban kuskure* arayuwarta….

___”tafannin zarah kam tunda DPO yasanarmatada Abdul yana hanunsu gabadaya taji batajin dadi ajikinta, jinta mawai takeyi wani iri’

“Itakuwa shamsiya farinciki fal zuciyarta tadauki wayarta tayi albishir wa mus’af.

___”mus’af dayake zaune yana sipping coffee zulfer tanakwance ajikinshi yakashe wayar ya’ajiye yanawani mahaukacin daria’ ganin dariyar yaki karewa yasata tamike zaune tana kallonshi’
“Lfy irin wannan daria haka?
Yarinya bazaki fahimtaba ai zarah takusa zama mallakina nanbada jimawaba’hhhhhh
“Zaro ido tayi ssai lallai mus’af kafara hauka! Matarda akayi aurentjiyan????
“Aikuwa yamike yazabura yadamko gashin kanta sedayakaita harkasa’ dan uwarki waye mahaukacin? Tafisge kanta daga rikonda yayi mata…dallacan sakeni Mlm.
[07:45, 1/11/2017] BintuFannah????: “Yakara tuntsirewa da daria’ lallaibakida hankali tobari infada miki abunda bakisaniba yarinya”
“Waike duk kinzata kefa matatace to kinyaudari kanki dazuciyarki’
Nan yazayyano mata yanda akayi’ ba’a daura aureba amma anyi kamar andaurane kawai, don duk wandayazo daurin auren be’isa yace yagasanda akayiba, sedai yabada shaidar anraba cingam kam kuma anci ansha anwatse”

“Haryadasa aya zulfer kunnuwanta sunkasa yarda da abunda yake fada mata’ tanatsaye kamar gunki’

Seda yamatso daff da’ita yafurzamata iska….hello baby kinajina kuwa? Yanawani shu’umin murmushi yana shafa gefin kumatunta yake mgnr…..”ganinayi bekamata inyi asarar wannan kyakykyawar halittarba shiyasa kawai nace gwanda Inmora tunda Allah yakawoki hargida’ yadaga mata gira guda daya gamida manna mata kiss abaki.
Ahanshi yasauka harkan wuyarta yajanyota ssai jikinshi’ waike da atunaninki zarah zatazauna da kishiyane? No no no nooppoop! Yarinya actually your mistaken baby, always follow ur heart but don’t forget to take ur brain with ya OK’

“Yaukam gwaleluwar bacin rai zulfer tajishi’ hartarasa abunda yakemata dadi jitakeyi tamkar alahira take ba’a duniyanba’
“Batayi auneba hawaye suka suma kwaranya sunabin yan’uwansu’.

__”dasauri yadago fuskarshi dagakan kirjinta jin digowar hawayenta’……Laaaahh???? ???? wai kuka kikeyi? Shishishiiiii muje inbaki sweet inadama saboda shine kikanacemin muje inbaki kodashine nakarshe’ yaruke hanunta yasoma janynta’
“Batasan lkcnda tafisge hanunta takaimishi wani mahaukacin triple slap ba”

“Abunkada dan iska shima yaware nashi hanun yadubi fuskarta yakwada mata mari har ukun yanda tayi mishi’,
“Tanaki tanaki tanadojewa seda yabuya bukatarsa da ita kafin yafillar da’ita akasa awurin yashege toilet……

*********
*Monday morning*

“Dasassafiyar ranar litinin kasancewar kararsu shine nafarko daza’a saurara akashirya abdul cikin kayan wa’inda aketuhuma da laifin fyade dakuma handcuffs sanye ahanunshi akamikashi kotu”

“Kallo daya zakayimishi kaga ramarda yayi duk yazama abun tausayi tamkarba Dr abdul ba, idanuwansa duk sunfada yayi duhu’

“Kowa yahalarci kotun zarah kawai akejira afara sauraron kara’

__”zuwanta yayi daidaida isowar madam farida, sunahada ido zarah tayisaurin sunkuida kanta tashige ciki’ yayinda madam Farida tamara mata baya tanamejin kunci da danasanin kasancewar zarah amatsayin surikarta’

“Bayan shigarta alkali yabuga table dinda yake gabanshi kutun yayitsit tamkarda bbu mutane nasoma mgn’

__”bada bata lkcba munason lawyanda yake bayan mekara yazo yagabatarda ban hkr na batamana lkc dasukayi’

“Cikin rawar jiki barrister Mlm Idris yabayyana agaban alkali yasoma banhakuri dakuma shaidawa kutu bazasu sakeba’
Alkali yace apology accepted’
“Sunana barrister Mlm Idris nine Wanda yake kare wacce tayi kara, batareda batawa kotu lkcba munason fatima bintu zarah imam kifito kifadawa kotu abunda yacimiki tuwo akwarya dahar kikayi karar wannan bawan Allah da asirinsa yatuno aranar dinner nabikin aurenku bayan daurin aure kennan!

___”duk idon jama’a yakoma kan zarah banda madam Farida da’idonta yakewani wurin daban ko kyaftawa batayi’
“Shima kanshi abdul idonshi yanakanta atunaninshi zarah bazata tona asirinshiba’ shikuwa mus’af dakaganshi kasan ranar tamkarda sallah take awurinshi’

___”dataimakon shamsiya zarah ta’iya mikewa jikinta yana karkarwa ta’isa inda yakamata tatsaya wajenda akatanadarwa Wanda yake kara” …………

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [07:53, 1/11/2017] BintuFannah????: [16:44, 1/9/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 66*

“yanatafiyar tamkar bazeyiba yakaraso har gabansu hannayenshi Zube cikin aljihu’ “sedayakare musu kallo fuskarshi daukeda tashin hankali irinnasiyasa dagabisani yajuya cikin zafinnama yaje ya’amshe speaker dayake hanun Mc’

“Gyaran muryarda yayine yamaidoda hankalin jama’arda ketafamar murna suna nunafarincikinsu”
‘Ganin hankalin mutane yakoma kanshi guri yayi shiru yasanyashi yadada gyara tsayuwarshi yasoma mgn’

‘Dafari inanuna farincikina matuka danganeda wannan aure nakanwata fatima! Nayi farinciki matuka sannan kuma nayi bakinciki daga karshe! Ahalin yanxuma bafarinciki nakeyi dawannan aurenba…

“Abdul da idanunshi sukariga sukayi jajir saboda tashin hankali datsabar kishi yadada damke hannun zarah dahar lkcn suketsaye sunkasa zama” ‘itakam sedai kawai takalle tawatsar don batasan meye yakawoshiba.

___”mutane duk kowa da abunda yake sakawa aranshi’ wasu suna zagin mus’af din, wasu kuma sunzaku dasuji abunda yake shirin fada’

__”mus’af yanuna abdul dayatsa yana muzurai…..Allah ya isa tsakaninmu dakai abdul’ kaine kayi sanadiyyar rabuwarmyda zarah, karabanida farin cikina! Kagurbatarda rayuwarta alhalin batasan komaiba batayi maka komaiba’ kaimacucine! Amma kana claiming kaimutumin kirkine…u raped my sister,! My feature wife!! Ur a monster Abdul I hate u!
‘Yawurgarda speaker dindayake hanunshi yatumfari indasuke.

Ganin Abdul yanatsaye har karkarwa jikinshi yake yasamutane kowa yasoma girgizakai yanakama haba anajimami’

__”da’isarshi wurinsu yadamki wuyar Abdul din’ u son of bitch! explain to me what brought u to my sister’s life’ with what reason huh?
‘Yashiga jijjigashi yanakaimishi mari. ‘Atake awurin abokan ango su Dr sani sukaruke mus’af suma kawai sukahaushida bugu babuji babu gani”
‘Lkc daya waje yahargitse, abdul kam yayi sumar tsaye kamar andasa itace, banda zarah dakuka yacikarfinta, tanatanbayar kanta don meyasa abdul bazekare kanshiba.

__”ganin abunnasu yanason wuce gona da iri yasawasu dagacikin dangin amaryar sukayi kiran securities. Sukazo akarabasu’
Mus’af yashiga fiffincikewa daga rikon securities din yana auna asharwa abdul kamar zebigeshi’ idan ka isa prove that ur not d1 who committed dis unforgettable sin to my sister!
Se’a lkcn zarah tamaida dubantaga mus’af din lkc guda kuma tajuya tazubawa abdul idanu tanajiran taji abunda zefada”

‘Ganin zarah tamaida dubanta wajen abdul yasa mus’af yakara samun kwarin guiwa yadada yunkurowa aikuwa yakwace dagarikonda akamishi yasake cafkar wuyar abdul’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button