FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“A bloody fool, monster, bastard i said prove to her ur not d1′
Shaka ssai yamishi idanunsa duk sunyi waje jajur’ dakyar akasake fincikeshi dagajikin abdul’
Wannan karan kam madam Farida takasa hkr tatako hargaban mus’af taware hannayenta guda biyar takeceshida mari itama.

__”zarah kam ficewa tayi dagudu tabar hole din, tana fita tashige motar mom dinta, dashigarta kuwa Ashe tanabinta abaya kawai tashiga motar tajasu…
[06:47, 1/10/2017] BintuFannah????: “Acikin hole kam rikici ssai akayi da mom din abdul’ yayinda shi abdul din yabi bayan zarah amma besamesuba.

__’dakyar akasamu madam Farida tasake mus’af amma akan sharadinta guda, nacewar kotuce kadai zatarabata da mus’af nabatancin suna dayayiwa danta abainar jama’a kuma ranarshi tafarinciki ranar aurenshi.

__”abisa wannan kudirin tafice tabarmusu hole din gabadaya, awaje ta tararda abdul daganinshi kasan balafiyaba, gashin kansa dasuke kullum akwance luff jikin wuyarshi awannan karan tundaga nesa zakahangosu atsaitsaye, sabida tsabar tashin hankali.

_”haka mom tasashi gaba acikin motarta sukabar wajen” bbu yanda ya’iya acewarshi gidansu zarah yanufa’

__’haka mutane sukayita watsewa kowa da’irin abunda yakefadi
“Princess kam tsabar tashin hankali yasa uwarta tamanta da’ita ahanun shamsiya’
‘Adaren mus’af yasaukesu agidansu zaran, shamsiya taname jinjina mishi akan aikinsa’. “Murmushi kawai yayi yashafi saman kanshi, sukayi sallama tashiga gidan”

__”sunashiga princess taruga aguje tana kiran granny what happens to my mom? tafada ajikin uwarta datake kwance kancinyar hjy maimunert’ tashin hankali bayyane akanfuskarta’

__”Ahankali zarah tajanye princess dagajikinta tatashi dasauri tanufi room dinta’ shamsiya batayi kasa aguiwaba tabi bayanta’

“Princess tajuyo tanakallon kakartata kamar zatayi kuka’ dasauri hjy maimunert tagirgiza mata kai gamida rungumeta akirjinta”

__akwance shamsiya tatararda zarah tanatafamar sheshshekar kuka’ ahankali tazauna gefenta tadafata tasoma rarrashinta’ amma kamar zugata takeyi.
“Dagakarshe tamike zaune cikin fada tasoma yiwa shamsiya mgn

“Amma bestie bakikyautaminba, Ashe kema kinsan Abdul shine…..kuka ssai yacikarfinta yahanata furta abunda tayi niyyah’
“Shamsiya tajanyota jikinta tarungume tanabuga bayanta ahankali’ sweetie aikona fadamiki bazakiyardaba kinmantane akan abdul shinefa rashin jituwarmu’
“Bama wannanba waike kwakwalwarki tuntuni batagwada miki wani abuba? Banda tsabar kamarda princess takeyidashi gakuma wani matsananci shakuwa tsakaninsu’ haba zarah kamar bakishiga mkrntaba? Kawai soyayya yarufe miki ido, hmmm Allah dai yarufa mana asiri.

__”tajanye jikinta dagana shamsiyar tanashare hawayenta” aikuwa idan hakane wllh seyasakeni gobe gobema kuwa am gonna sue him to court……..

 

Bintufannah????
[07:55, 1/11/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 67*

“Lkc guda taji tsanar abdul duk yanason yafi karfin zuciyarta’ zumbur tamike tadauko wayarta dakecikin jaka, 30mssd clls tagani kuma duka nashine. Wani dogon tsaki taja kafin tashiga contact tanemo no. D P O dinda sukeyimata bincike.

“Ring yayi yayanke ba’a dagaba tasake kira haryakusa yankewa tukunna akadauka
“Hello yafada cikin muryar bacci…..hello sir, its zarah am sorry for disturbing you at this moment,
“No no..no..no don’t worry go straight to your point’ yafada gamida gyarawa yatashi yazauna daga kwanciyar dayake.
Don yafahimci kamar tanacikin damuwane.

“Sir, nagane mutumenda yake dahannu a case dinnan’ kuma shine yayi raping dina’ tafasheda kuka ssai tana sheshsheka.

“Hello zarah kinajina? Bayani zakiyimin ba kukaba, inasauraronki’

“Sir aidole inyi kuka shinefa wai mijina….ban…fahimcekiba’
“Ehh DPO shine Wanda akamana aure bansaniba’
“Wannan mgnr banawaya bane zanzo gidan gobe dasafe semutattauna, yayi hanging wayar bayan yamata sedasafe.

“Bayan takashe kiranne still takeganin mssd clls din abdul har 10 sekuma mssge guda daya’

___”batabi takan sakonba ganin sunanshine kawai tarufe wayar gabadaya”

___”daga itan har abdul daren ranar babu Wanda yaruntsa”

“Washegari dasafe damisalin karfe goma dpo yadira agidansu zarah’
“Bayan yatattara wasu dan muhimman bayanai daga ita zaran da shamsiya sannan yafice daga gidan,
Yabukacida susarara kadan zasujishi.

“Abdul kam duk yanda yaso yaje gidansu zarah mum dinshi tahana acewarta ai itama zaran tanada hankali, duk wani abunda akafada akañshi bekamata tadaukaba’ aure yagaji haka.
“Amma mus’af kam acewarta he must pay for what he have done”

__”shikam Abdul sam hankalinshi yakasa kwanciya, musamman da idan yakira wayar zarah akashe’

___tafito daga wanka kennan bayan shamsiya tashiga idonta yakai kan wayarta data kashe tunjiya tasa hannu tadauka’

___”takunna wayar messages neh sukayita shigowa duk na abdul, ahankali tazauna kan gado tasoma bude text message din day bayan daya’ duk sakone naban hkr sekuma guda daya najiya wanda batadubaba” kamar haka:

_innalillahi wa’inna ilaihi raji’un!_
_zarah kada kibari makiyarmu suci galba akanmu’ yayinda Abu yariga yazo karshe *ni dake* munzama ma’auratan juna amma wasu basuso hakanba’ fatima nimasoyinkine nagasken gaske, kada kiyankemin hukuncinda zefi karfinmu gaba daya’ inarokonkida kiyinazari ssai kafin ki’aiwatarda kudirinki_
~i love u so very much fatima~

“Tagama krnta sakon hawaye suna gangarowa a’idonta’
Why? Why abdul? Why do u choose to be the person I hate most in this world? And 4 almost 2-3yrs we’re 2geda you never let me know the truth” tashare hawayenta datafin hannu’ why did you hide the truth for me?

Bcoz he has smthmg very important to achieve on you!! ‘Shamsiyace datafito daga toilet takebata amsar tambayarda takeyi abayyane batasanma yanafitowaba.

“Meyakeso yayi achieving akaina kuma besty? Bayan yagama batamin rayuwa shine kuma yazo neman wani Abu agurina?

“Hmmm sweetheart mubar wannan shirmen kaman bakisan waye namijiba’
Haka sukacigaba da tattaunawa atsakaninsu yayinda shamsiya cikin rashin sani tayita kawowa zarah sukan abdul’ itakuwa tanagamsuwa.

___”madam Farida ne sanyeda mayafita tanabuga kofar abdul’ shima yafito cikin shirinsa, daren jiya kadai tasakashi yarame tamkar wanda yayi ciwon sati guda’
“Tare sukajera zuwa parlour tanata yimishi kwarwan yakicin abinci, sunzo dafda kofa akadanna door bell’
Madam Farida takarasa tabude mezatagani???????? yan audu agidanta suna nuna abdul dabindiga ur under arrest!!…..

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 69*

“Ahankali tadago idonta tasauke akanshi’ suka hada ido, dasauri tasunkuyar dakanta’ donbazata iyajure kallonshi ahalinda yake cikiba’
“Tanason abdul tabbas amma shifin bamasoyinta bane wani zuciyar kegayamata’ tafara tunano lkcnda abun yafaru’ dakuma mgnrsu da shamsiya datace mata tabbas akwai abunda abdul yake nema gurinta shiyasa yake bibiyarta’ “zuciyarta naharbawa tanakarajin tsanarshi aranta tadago kanta tanakarewa mutane kallo”

___”alkali yabuga table raibace’ barrister Idris shin bakuda abun fadane? Karkuyi wasa dahankalin kotu nanba wurin wasa bane!

“Dasauri yagyara kwalar riganshi ‘ayi hkr my lord’
Yajuya inda zarah take yamatsa kusa da ita’ kiyi mgn mana kinga xakijamin matsala kuma adage karar”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button