FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Ahankali tabudi bakinta tasoma mgn:

~~akwai wata rana dabazantaba mancewaba, nadawo daga neman aiki kasancewar nagama karatuna bansamu aikinyiba alokacin’ yakasance kullun nakanfita da’izinin mahaifiyata domin insamu aikin Wanda zandunga samun wani Abu inataimakon mahaifiyata domin itacemun kadai aduniyarnan’ Kuma tundana kammala mkrnta ta’ajiye aikinta don itama tahuta’
“Wannan shine dalilinda yasa naga yadace intashi innemi aikinda zetaimakemu gaba daya’

~~aranar dai gaskia nadawo lkcn nadanyi dare adalilin nashiga gidansu aminiyata ganin magrib yayi natsaya nayi sallah harmukaci abinci nayi isha’i matukunna natafi gida”

~~idanna kintata daidai lkcn akwanar gidanmu around karfe 9:00pm nasauka a adaidaita sahu don mutumen yaki karasawa dani har kofar gida nasauka nake karasawa’ shine alkcn naji wucewar mota, har motar tawuce kuma setadawo nikuma ganin motar tatsaya daidai dani kuma glass din motar ba’a ganin mutanen ciki yasa nafara sauri inahadawa da guduma’ amma sam bankaiga karasawa gidaba mutanen nan sukacimmun suka kamani???? sukarufemin baki badamar inyi ihu’ ganin inaturjewa yasa sukasamin wani farin handkerchief ahanci daganan bansan inda nakeba”
“Se bude ido nayi naganni awandaki????????

“Wannan shine abunda yafaru’ tatsaya tana sharce hawayenta’
‘Bayan alkalin yagama rubuce rubucenshi yadago yadubi barrister Idris’
“Kafin yayi mgn lawyer dinda take kare wanda ake kara barrister maryam salis tasoma mgn’
“Objection my lord! Wannan ai tarihinki kawai kikabamu’ bakisanardamu ainihin abunda zenuna mana cewar lallai abdul shine Wanda ya’aikata abunda ake tuhumarshi akaiba?

Kifada wakotu cewar abdul shine yayi raping dinki tahanyar bayyanar wa kotu da hojjoji masu gamsarwa’
Kuma shin abdul ne yamiki abunda kike kara kokuma wasu mutane? Mutanen harsu nawane? Kenanma ba abdul kadai yakeda hanuba? After all dis yazamana bashikadaine yayi raping nakiba’ kuma…….

“Objection my lord barrister Idris yakatseta! “My lord asanarwa barrister maryam tanayin shishshigi akan abunda beshafetaba’ zarah bata gama mgnrtaba tukunna”

“Alkali yakalli barrister maryam “kar kisake’ “tasunkuyarda kanta alamar taji takoma tazauna’

~~shikuma Idris ya’isa zuwa gaban zarah’
‘Bakuka zakiyiba kishare hawayenki kotu tana sauraronki’ zanyi miki tambaya’

“Bbu musu tashare fuskarta’ gud girl yafada’
“Zarah inason kisanar dani shin mutanennan sunawane wa’inda sukayi kidnapping dinki awancen lkcin? “Su ukune’ well! Shinharda abdul acikinsu? A’a’

“Ya akayi kilasan cewar shine yayi rapping dinki? ‘Ehh bayan danafarkane wa’innan mutanen sukabude kofar sukaturoshi cikin dakin sukayi light off suka kulle kofar sukabarni nidashkadai???? ????

__”i was begging him not to do it’ crying calling 4help no one hears me’ kuka yacikarfinta ssai harbata ganin mutane dakyau’

“Tadago takalli abdul tanunashi dayatsa” u cheated on me abdul! U cheated me! I hate u!
“I was begging you on my kneels that very night that would never exist in my memory but you refuse to listen’ until… Until…….. kawai tazauna har kasa tana sharar kuka metsuma zucia’

“___kaso kaji kotun inda yayi shiru daga masu tayata kukan se wa’inda suke zakin abdul sunace se Allah yasaka mata’
‘Madam Farida takasa daurewa tamike tsaye’ cikin dagun murya tasoma mgn” so ur such a criminal liar fatima! I nvr knows’ but u show it now in front of everybody who exactly you are! U gonna regret lieying to my son, u must pay for it,

“Nan fa kotu takara hargitsewada hayaniya”
“Alkali yabuga gudumarsa gurin yayi tsit sannan yarantaba warning ma madam Farida kan intasakeyiwa kotu rashin da’a za’a ladaftar da’ita” tabada hkr dafadin sharrin zuciyane’

~~”barrister Idris yacigabada mgn “dawa’innan dalilai Na zarah nakeson kutu taduba ayi hukunciwa abdul daidaida laifinsa”

Objection my lord! Barrister maryan tanemi izin mgn’
Firewall’ alkali yabata dama’
“Zarah wannan duk mgnr banza kikeyi baki fadamana abunda zamu gamsuba haryanzu’ miye hujjarki tacewa lallai lallai acikin maza ukunnan harda abdul hudu acikinsu abdul shikadai shine yayi wannan ta’asar!
Kisani nan bagurin wasa da rainin hankali bane’ kotu tanabukatar hojjane mekarfi kafin tayanke hukunci’

~~”tajuya bankaren alkali’ my lord inabukatar abanidama danyiwa wanda ake kara tambaya’. “Anbaki dama’ thank you my lord”

“Abdul shin arayuwarka katabaganin wannan tanuna zarah dayatsa’ ‘ehh ranki yadade nataba ganinta yawuce ganima kuwa’
Bayan mgnr soyayyarku da aurenda yashiga tsakaninku jumma’arda tagabata kataba sata a’idanunka’ ehhh ssaima amma sedaga bayane nafahimci cewar itace nataba sani abaya” gud’ inason kafadamin ranarda kataba sa zarah a’idanunka”

__”Alhamdulillah! Ni abdulrazaak nayi imani da ubangijina zanfadi dukwani abunda yataba shiga tsakanina da fatima’

~~”yakasance akwai wata rana dabani iya rabuwada mafarkin wannan ranar duk sanda nakwanta bacci’ ranarda yazamemun abuntunani akodayaushi shine ranar birthday dina ranarda nafara haduwa da zarah kuma ranarda nataba sanin wata ‘yamace aduniyarnan,
“Awannan ranarne naketawa zarah haddinta narabata da budurcinta” bazanboyewa duniyaba nine naraba zarah da *martabarta* !!!
“Gang gang!! Kakejin gaban madam Farida nafaduwa’ tanasonyin mgn amma batasamu damaba’ zuciyarta tamkarda zefito waje’

“__yayinda farinciki yaziyarci illahirin jikin mus’af’ “itakam zarah se’alkcn taji jikinta yamutu gabadaya’

“Haka abdul yacigaba dazayyano daduk abunda yafaru tsakaninsu’ tundaga lkcnda abokanshi sukabashi giya har lkcn kwanciyar zarah karonafarko a hsptl dinshi zuwa lkcnda yacetota aruwa dakuma lkcnda yagane cewar itace yayi rapping harkan batun aurensu’ kafin yadasa aya”

“___kowa sedaya sauke nannauyar numfashi dajin lbrn abdul’ awannan karon mutane dayawa sunabawa abdul goyon baya da jinjina masa yayinda suke ganun rashin hkrn zarah’

“Barrister maryam tanisa kadan kafin tacigaba: kenan abdul kayarda ka’amsa laifinka? “Akasalance ya’amsa da ehh’

“Tajuya wajen alkali’ my lord inason aduba wanna Abu agani’ abdul lkcnda ya’aikata hakan bayicikin hankalinshi kuma tilastamishi akayi tahanyar bashi giya dakuma kwayoyi medaukeda sinadarin motsa sha’awa”

___kuma idan akayi la’akarida mgnr fatima yazo daya danashi inda takecewa bayan tafarkane taga mutane ukunnan sunturo abdul dakin suka kulle…… “Objection my lord! Barrister maryam salis karkikasance memagana biyu dason zuciya cewa kikayi mgnr banza zarah tayi don haka bekamata kikafa hujja dashiba”

“___har yanzu abdul bekawo abunda yazama shaida kan abunda yakefadaba’ shidai kawai ya’amsa laifinshine”. Inarokon kotu data hukuntashi abisa laifinshi dakuma rangwame kasancewar bebawa kotu wahalaba ya’amsa laifinshi”

“~~Alkali yadubi barrister maryam salis shinkinada abunfada? “Ehh inadashi,
“Kotu tana sauraronki’
“Yamaigirma me shari’a inabukatar adaga kararnan dan samun damar gabatarda abokanan abdul don bekamata ayanke hukunci batareda kotu tashaidasu a’idoba suyafikamatada kotu tahukunta ba abdulba’
Sa’annan yamaigrima meshari’a yakamata zarah tabayyanar mana da hujjarta Wanda zegamsarda kotu’ iyakacin abunda zan iyacewa kenan meshari’a”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button