FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

__”kotu tagamsuda bayananki korafi yakarbu’ andaga wanna kara’ zama nagaba zekasance ranar laraba mezuwa’ kotu zatatura jami’anta dannemo abokan abdul’ kuma kotu zatacigabada tsare abdul harbayan gama shari’a

“Kotu tanabukatar shaidu dagabangaren duka dingamsuwa’
“Yadaga gudumarshi yabuga gamida fadin kooooooooootu”

Mutane duk suka watse yayinda bakinciki yaturnuke madam Farida kokallon inda dannata take batayiba’

“Itakuwa zarah karshe seda akataimaka mata tashiga mota dan har lkcn batamasan indakanta yakeba tsabar kuka………

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [07:54, 1/14/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 70*

“A bangaren zulfer bayan hargitsinsuda mus’af tashirya tsaf cikin shigarta mekyau, tasanya duk wani kayanda tasan zata bukata cikin trolley tour tanufi side din mom dinshi”

“Tasamu itama tayi shirin fitane’ bayan sungaisa mom din take tambayarta ko lfy’ don daga ganin fuskarta tasan taci kuka badan kadanba’ ga gefen bakinta akumbure dashatin yatsu akumatumta, fuskar tayi jajir da’ita tsabar wahala”

___”dota meyasameki hakane? Hadari kikayi ko gware kukayida aljan’

“Zulfa tadan kirkiro murmushi tukunna takesanar da’ita duk yanda sukayida mus’af din….

“Dafeda kirji hjy murjanatu tanemi guri tazauna tazuba uban tagumi hawaye nabin kuncinta’ lallai yautasan tahaifo da’ yanzu irin cinfuskarda dad dinshi yayi mata knn to yanzu dawani ido zatakalli hjy rukayya mahaifiyar zulfer’

___”zulfer kam ganin har lkcn batace komaiba kawai tajuya tacigaba dajan trolley dinta hartabar palourn”

“Har seda takai jikin motarta tajiyo muryar mom din tana tsaida ita’
“Tatako har gabanta tadafa kafadarta tana sharce hawaye da mayafinta’. Yanzu dota idan kinbar gidannan inazakije? Mom karkidamu karkidaga hankalinki’ akwai gudanda nasiya acan zanzauna, kuma banikadai bace akwai kawata damuke kasuwanci tare da ita.

“Don Allah dota kidawo karkibarni inasonkssai????
[08:25, 1/14/2017] BintuFannah????: Batayi auneba itama hawayenda taketa komardasu sukazubo kamarda bakin kwarya…

“Bbu yanda hjy Farida batayida itaba akan tazauna amma fir taki’ acewarta zamanta agidan bashida wani amfani, sedai tayimata alkawarin zatadunga zuwa, kuma tashaida mata bazata fadawa mommy ntaba harse idan Abu yagagara takoma kasarsu”

___”haka sukarabu bbu Wanda zuciyarshi yaso hakan, bbu yakamar zulfer dahar alkcn zafi biyune yamata yawa azuciya’ tanasonshi amma bazata sake gigin shiga rayuwarshiba harseya gyara halayyarshi’
Allah sarki baiwar Allah.

∆∆∆∆∆∆∆
~RANAR LARABA~

“Yauma bayan kowa yasamu halartar kotun bbu Wanda akejira se umurnin alkali dahar alkcn kanshi ganakan takardun gabanshi yana dubawa” bayan hagama yanemi DPO daya gabatarda samari ukunnan da kotu tabashi alhakin nemosu”

~~~bayan yabayyana agaban alkali yakebada hkr akan cewar lallai abisa bincikenda sukayi yaran sunbar gida Nigeria sati guda daya gabata’

___”wani’irin harbawa zuciyar barrister maryam salis yayi ayayinda mgngnun DPO sukasauka akunnenta, sam bata taba kawowa azuciyarta baza’a samu yaranba’

Yayinda farinciki ya ayyane karkashin zuciyar mus’af da iyayenshi kasancewar suma sunhalarci kotun, babu yakamar mahaifinshi”

“Itakuwa madam farida hankalinta bayi akansu, don ita abunda yafi daga mata hankali yanda halittar danta yacanja gabadai cikin kwanakinda basu wuce huduba”

~~~”bayan alkali yadanyi rubutunsa yagwada gamsuwarsa da binciken DPO din yabukacida barrister Idriss yakawo shaidarshi’

__”beyi kasa aguiwaba yabayyana agaban kotun gamida mika godiyarshi ga alkali yasoma mgn:

___”Alhamdulillah, shaidata tafarko dazegwadawa kotu cewar abdul shine yayi abunsa aketuhumarsa inaneman alfarma yamegirma meshari’a da abani damar kiran wasu don sugamsarda kotu cikakkiyar gamsarwa”
“Kotu tabaka dama alkali yafada’

“Inabukatar infara gabatarda wannan yarinyar amatsayi shaida tafarko’ yana mgnrne yayinda yanufi inda princess take ajikin granny dinta’
“Duk yanda yaso yafito da’ita taki amma dayake sunazaune agabane alkali yamishi isharada yabarta’

“Yamegirma me shari’a wannan yarinyar itace babban shaida agareni, domin kuwa agwajinda mukayi akan jinunsu gaba daya itada wanda ake tuhuma yagwada iri dayane, tabbas ansanda cewa jini yakanzu iri daya amma inada wata hujjar bayaga wannan’

“Yame Shari”a wannan shine lktanda akwanakin baya lkcnda wannan yarinyar takwanta rashin lfy akabukaci karinjini’ wannan lktan shine yasanyawa yarinyarnan jinin shiwanda aketuhuma, amma abun mamaki abdul yayi haniga lkitan dayasanarda koda uwar yarinyarne cewar jininshine akasanya mata’

“Toh abdul shin zaka iya fadawa kotu dalilinda yasanya kayi hakan? “Kwarai kuwa, nayi hakanne don alkcn banison zarah tafahimci cewar nine uban princess! Don meyasa bakason tasani shin akwai wata burine ko manufa dakakeson kacimma akan zaran?

___”objection my lord! Barrister maryam takatse mishi hanzari’
“Shin kanada wata hujja dazegwada mana cewar lallia abdul yahana Dr dayafada jininsane akasanyawa princess?
[08:55, 1/14/2017] BintuFannah????: Barrister Idris yakalli Yar uwar tashi wato barrister maryam ya’aika matada murmushi sannan yace tabbas inadashi’

“Yame sharia inabukatar asake bani dama don gabatarda shaida nagaba’

Kotu tabaka dama’. Nagode yame sharia”

Shamsiya Aminu kotu tanabukatar ki anan’
“Cikin rawar jiki tafito tatsaya jikinta ko ina yana bari”

____”kinatsu kigamsarda kotu kan abunda kigaji Dr da abdul suna tattaunawa akai yayinda kikayi mantuwar wayarki lkcnda kikakai ziyara tagaisuwar mara lfy asibitin shifa lkcnda akakwantarda abdul dakuma princess sakamakon hadari dasuka samu”

___”Tass tayi bayanin abunda taji koda digo bata rageba’
“Barrister Idriss yayi mata godia sannan yayimusu izinin sukoma duka wajen zamansu”

“Yamai sharia wannnan shine iyakan shaida danakedashi, yamika takardar shaidan test din jinin ga alkali dakuma Wanda yakenuna ansanya jinin abdul wa princess awancan lkcn”

____”alkali yamika takardar ga wa’inda suke lktcine namusamman a ktun bayan sunduba sukatabbatar mishida cewar ehh abunda barrister Idris yafada gaskiane gashinan arubuce’

___”alkali yabukaci jinshaidu daga sashen Dr maryam, tasanarwada kotu cewar shaidanta shine wa’innan samari guda ukunda sukabar kasar’

“Alkali yasake tambayar abdul ko yanada ja kan abunda yafada abaya? Shin beyiwa kanshi karyaba? Duka har awannan karon yashaidawa kotu cewar bayida wani jaa shiya aikata bbu shakka’

~~~”babu yanda barrister maryam ta’iya duk yanda taso tataimakawa abdul amma Abu yafaskara, kasancewar yarigada ya amsa laifinshi”

___”abayyane tabayyana dakarfi cikin bacin rai datashin hankali duk jijiyoyin goshinta sunfito tafurta “objection my lord!! Ayayinda alkali yake shirin yanke hukuncinshi nakarshe….

___”duk kotun yayi tsit anasauraron aji abunda zatafada, alkali yace muna sauraro”

___”yamai sharia yanada kyau dolene asamo wa’innan yara guda ukun abokanan abdul kafin ace za’a yanke hukunci nakarshe akan wanda ake tuhuma, takarasa mgnr cikin zadinrai tana hadiye yawu medaci hawaye naduga a’idonta”

“Alkali yace korafi yakarbu’ abdul zezauna akarkashin kulawa tawannan kotu agidan yari ta’irin wanda masu laifi irinnashi suka aikata’ kotu bazata hukuntashiba harse ansamo abokanenshi”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button