FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”abisa hukuncinda kotu tayanke ayanzu shine’ abdul yana taredamu harnatsawon shekara biyu! Idan ba’a samu abokanshiba to bayan yacika wa’aidnshi za’aimishi bulalunshi yanda addini yatanadar”

Idan kuma sukabayyana Kansu kafin shekara biyun, za’ayi musu bulalunsu duka kuma sucika shekara biyunnan dole babu beli”

“____wannan shine hukunci takarshe da kotu tayanke’

“Alkali yadaga guduma kenn zarah tafada dakarfi objection my lord!!!………..

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 71*

“Duka mutane sukatsata sororo donjin karshen abunda zatafada’

“Alkali ya ajiye gudumarsa tareda gyara rigarsa yazauna dakyau’ toh munajinki Mlm fatima’

___”zuciyarta yana mata radadi jikinta babu kwari idanuwanta sukasoma zubarda ruwa, amma haka tadake da’irin karfin zuciya irinnata tatsaya gaban alkalin takafamasa ido bbu koh kyaftawa bbu alamar tsoro tafarta’.

___”my lord! I fatima bintu zarah imam I sued for divorce!!! tanakarasa mgnr yayinda taji wani gefe nazuciyarta yana bugawa”
“Judge dinma shikanshi sedayaji bbu dadi’
Yayinda mutane wasu suketa zaginta kasakasa, wasu kuma sunaganin abunda tayi yayi dai-dai’

“No no nooooooo! Plxx don’t do this to me zarah, you’ve furnished me enough’ you know zarah I love you plxx consrdr me and accept my apology, I really don’t deserve this from you’ yakarasa mgnr alkcnda hawaye yasoma zuba a idanunshi”
“Dadama suntausaya mishi matuka, don tunda akafara shariar basuga koda digon hawaye a’idonshiba’ masu hankali sunshaida irin sonda abdul keyiwa zarah, lallai sone nagaskiya mecikeda kauna’

___”alkali yadube zarah bayanda kotun tayi shiru yace, fatima kintabbatarda abunda kk fada’. “Yamegirma natabbata dagaske nakeyi, inason yasakeni, tadubi abdul din free me abdul!
“Nnnooo! Zarah I can’t do that’
“You must free me abdul, coz I nvr know your dat such bastard I get married with!

No zarah u need tym to think and made a good decision, plxx don’t follow d bad side of your mind’. I know I made a big mistake but plxx allow me delete the bad image that your eyes captured witnessed, help me correct my bad deed let me correct my mistakes zarah”

___”order’ alkali yafada gamida buga table dinshi’
“Abdulrazaak shinkaji abunda matarka tafada?
“Toshe kunnuwanshi yayi duka biyu yaruntse idanunshi yafurta dakarfi nooooooo’

___”se alkcn madam farida tanemi tayi mgn amma alkali bebata damaba’ donhaka takoma tazauna zuciyarta nakara ingizata kan tsanar zarah”

___”kotu ganin abdul bayida niyyaryin abunda ta umurceshi akayanke hukuncin raba auren don kuwa itama zarah tadage seyasaketa”

___”hakan kuwa akayi, anzo wucewada abdul zuwa cikin prison daidai tagaban zarah yasamu yafizge dakarfi daga rikonda securities sukayi mishi yarungumeta ssai akirjinshi yana kuka sharshar kaman karamin yaro’
“Alkalikam tattare kayanshi yayi yafice yabada order ayimaza atafidashi’
“Jin sunajanyeshi dagajikinta yayi nasarar furta mata I love you akunnenta, adaidai lkcn suka janyeshi bebar waigentaba harseda tabace mishi agani’. Acan hanya kafin asashi a mota sukayi ido biyuda uwarshi” da alamu itama taci kuka don idanunta sunyi luhu luhu’

“Mother help me plxx I love her, momcy tell them to let me go, I wanna be with her 4d rest of my life’

“Zuwa tayi tarungume shi’ calm down son I promise you’ you’re not going 2live in a jail for even a year’ don’t bother’ OK?

Momcy I’m so sorry for…… Don’t say anything son, you did nothing to me”
“Excuse us plxx’ daya dagacikin securities din yafada’ tareda rabashida jikinta’
No no no let me go! I said let me go!! “Haka sukasakashi amota tananji tanagani sukatafida danta kwara daya tilo’
“Momcy I love you’ kalmarshi takarshi dayake mata yawo akwakwalwarta tadurkushe awurin tacigabada kuka mebantausayi”

____”zarah kam itama komotsi takasayi tunyanda sukajanye abdul dagajikinta take tsaye”

“Princess ce takwace dagajikin shamsiya tarungume uwarta tana kuka’
Mommy where are they taking my daddy to? I see that they tied his hands with that thing mommy I don’t know d name of d thing’
dada rungumeta zarah tayi, take hawaye suka sake cika a’idanta’
“Mommy I’m talking to you, you’re not responding, tadago kanta tana kollon furkar mom dinta” itama kawai tafashe dakuka ganin hawaye afuskar mom din nata.

“Wait wait sweetheart don’t cry OK? What happen to u then dat ur crying?
“Mommy ur crying too that’s why, and ur tears are telling me smthing bad is going to happen to my dad, mom where are they taking my dad to?
“Sweetheart I’m not crying, and ur dad is going to be OK, OK? Takarasa mgnr tana gyara mata gashinta,
Oya sweetheart wipe out this tears I don’t want to see’ badan tasoba tashare hawayenta jikinta asabule taje takama hanun granny dinta” let go granny’ tafada kamar zatayi kuka”

___”bbu musu taja hanunta sukafice zarah, shamsiya, mus’af da iyayenshi sukamara musu baya’

__”fitowarsu yayi dai-dai dadagowar madam Farida wanda tuntafiyar da’akayida abdul take tsugunna tana sharce kwalla”. duk yanda Dr sani yaso yayi convincing dinta yakasa’ sedatayi kukanta ya isheta tukunna tatashi’

___”karaf idansu yahadu dana zarah’ jikinta bbu kwari takaraso inda take”
“I’m so sorry mother’ I don’t have to hurt u anymore but I have no decision to made, I’ve no choice than……..wani wawan mari dataji yagigitar da’ita yahanata karasa mgnrta”

___”dasauri hjy Maimuna tasake princess tazo tarike yarta datake shirin faduwa kasa dafeda kunci”
“Tamaida dubanta kan madam Farida why all this aunty? Just bcz she asked for forgiveness?
Dadai lkcn mus’af da shamsiya suka karaso wajen’. Cikin zafin rai yasoma mgn what stupid is this? U slapped her? Yatambaya yana kallon madam Farida alkc guda yana nuna zarah’
“Yakara daga murya ssai yanuna madam Farida da yatsa… If yo.u… Shima bekai ayaba tasauke mishi tagwayen mari’……”don’t ever think of disrespecting me n underrating me as you do to ur parents! tanuna iyayenshi dasuka iso wajen suma” aikuwa zancenta se’a kunnen hjy murjanart’
Dad dinshi yajanyeshi sukabar wajen yana kurarin asakeshi kawai yadoketa’

___”hjy magajiya sedatagama karewa momdin abdul kallo tukunna tasoma auna zagi ta uwa ta uba’
“Tuni wajen yahargitse don kuwa itama madam Farida batayar bayaba, jimamin dantane kawai yasata sassauta nata bala’in”

“Dakyar akasamu akarabasu dad din mus’af yajanye matarsa’ itama madam Farida da laluma Dr sani yasata tashiga mota yakarbi key din yajasu’
“Itama zarah danata tawagar sukayi gida’

*one week later*
*prison*
~visiting hours~……..

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 72*

Bintufannah.blogspot.com

_*one week later*_

_*prison*_
_*visiting hours*_
“Dr sanine zaune shida madam farida sunajiran afitoda abdul’

“Bewuce minti biyar dazamansuba, akafito dashi’
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un!! Kalmarda madam farida tayita maimaitawa kenan, lkcnta idonta yayi arba dana danta’. “Gabadaya idan kaganshi bazakace wannan abdul bane idan har kasanshi adacan’,
“Yarame yayi baki dayake shi metsawon gashine kamarna mata sbd rashin gyara haka kanshi yazama tamkarda gidan mahaukata’

“Ana karasowa dashi yarungume uwarshi’ hawaye masu dumine sukadunga zarya akan fuskarta’
“Dr sani kuwa shima juyawa yayi yana sharce nashi hawayen, dama yasan dole za’ayi haka, don kuwa rabonshi dayaga uwa tana masifar kaunar danta irin madam farida haryamanta”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button