FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Ahankali tajanyeshi daga jikinta, tana kare mishi kallo’. “Son’ is dis how u turn to? Yariko hanunta yashiga share mata hawaye, mom banison ganin hawayennan a’idonki ko kadan’ kinga nima banyi kukanba momcy”
“Tayaya son? Kana wannan halin har kana tunanin bazanyi kukaba, ai son hawayena yakusa yakoma najini’ wannan yarinya se Allah yasaka mana’
Mommy karkice haka nine melaifin, coz na’aikata i’m so sorry mom 4 hiding it 2u, very sorry’
“Son i know u don’t committed all this, ur just trying to pool me right?
Momcy i know ur not going 2 understand wat i’m telling u, but wen d tym comes ur going realize the truth ur self, the only thing i wan’t you 2put in ur mind is i do not do it intentionally, mother its out of sense absence minded, plxx forgive me sweetheart 4 black mailing ur image”

“Its OK son, don’t talk like this’

Guard masu tsaron prison dinne daya dayake tsaye akansu yanajiran Abdul yamatso yana fadin lkcnda akadibar muku yacika’

“Cikin fuskar tausayi wannan Karon madam farida takalleshi, plxx add 5more minutes to us’. ‘Bemusaba yace yabasu minti 3 kobasu gamaba zasumaidashi’ tayi mishi godia

“Son wai bakacin abincine anan? ‘Mom inaci’ yafada atakaice batareda yakalletaba’
Haba son karkamin karya mana kalli yanda kazamafa’ gyaran jikinkama bakasamun kayi what’s wrong with you? “Momcy I want you 2 do me a favour’ yatambayeta tareda kawarda wancen mgnr’
“Hankalinta duka tatattara gabadaya akanshi ‘inajinka yarona’ mommy let me out of here plxx’
“I promise you son’ you must escape from this place don’t bother okey’ yes mom I know you can make it, tank you very very much momcy’

____”no no no no. don’t mention, mommy can do more than this to hr 1 and only loving son”
“Tunda yashiga prison din wannan lkcnne yazama karo nafarko dayayi murmushi’ itama hartaji dadi azuciyarta bakadanba, “then what else do you want son? Mother d only thing I want to now to hear about zarah! How is she doing”

_____”lkc guda rahamar fuskar madam farida tadauke, yanda kasan tunda aka halicceta bata tabasanin miye ni’imar fuska ba’

___”tabude baki daniyaryin mgn kenan guard din yazo yatada kafadar Abdul yanafadin ur tym is off”
“Dasauri Abdul yadubi Dr sani yasunkui masa dakai alamar nuna godiarshi, sannan yakuma kallon mom dinshi yana fadin my regard to zarah plx mom, and I love you” daidainan akayi kwana dashi yabace musu dagani’. Badon tasoba tatashi sukafice’

“Directly tabukaci Dr sani dayake driving dinsu kan yawucedasu station’

___”da’isarsu kuwa sukayi nasarar samun DPO
“Sukagaisa faram faram’ kafin tashiga zayyano mishi abunda yake tafe da’ita.

“____ammm DPO gaskia banji dadin condition dinda nasamu son acikiba, “subhanallah meyafaru ranki yadade? “Ehh gaskia son bayijin dadin kasancewa wannan prison din’ sekace mara galihu? Natabba ko abinci bayi iyaci awannan wajen shiyasa duk yafita hayyacinshi’ aikaima dankane yakamata kayi wani Abu akai mana’
“Karkidamu ranki yadade, zanduba acanja mishi wuri insha Allahu’
“OK I’m glad to hear’ and after that inason zandunga aikamishida abinci daga gida bazenacin wancan damuwarba’
“Duk yanda kikace ranki yadade haka za’ayi’
“Toh nizan wuce ngd kwarai’. “A’a madam karmuyi haka no nid 2tnx me’
“Anyway adaiyi kokari agyara abunda beyi daidaiba, gobe zanfara aikawa da abincinshi”. ‘Karkije komai madam consider it done’

____”daganan batasake cewa komaiba sukafice Dr sani yajasu zuwa gida.

Tundaga nesa kafin su isa gate suke hango tarin motoci bakake dasu sekyalli sukeyi kirar highlander dawasu kuma kalar daban anfakasu ajere akofar gidan, dayan mutane tsuraru sunyi tsaye jikin motocin.

“Madam Farida tadam hamutsa fuska, “toh kuma wasu baki mukayi haka? Take tambayar Dr sani gefe guda dayake shirin fakamotar wajen gidan’
“Dasauri tadakatar dashi tahanyar fadin kananufin anan zansauka? Lallai bakada kunya’

“A’a uwata wainaga kinyi bakine’ baki tamaimaita’. Toh jani maza mushiga, bekara ko scnd ba yace toh ranki yadade’ yaja motar gamida yin hone gateman yabude masu gate’
___”tabe baki kawai tayi ganin ga remote dinda zeyi amfanidashi yabude gate din batareda yajiraba yahutasharda megadinkuma bisa gaban motar amma kauyanci yahanashi fahimtar miye wannan din” da amfaninsa’

__”a parking lot ya ajiye motar, daidai fitowarta megadin ya’iso dagudunshi yayi mata sannuda dawowa’ yake sanar mata cewar tayi baki’ at least sunkai 1hr sunajiranta”

___”sune da motoci haka awaje? Ehhh ya amsa cikin rawar murya’ “k’

___”let them in, in the next 20minut, tafada kaitsaye yayinda tajuya tacigaba tatafiyarta Dr sani yamara mata baya”
__”sunashiga babban parlour din gidan tayimasauki wa Dr sani kafin tadanna bell ma’aikatan sashin sukabayyana Kansu’ tayi musu umurnida sukawowa Dr sani abun motsa baki’ kuma tabukacida sugyara dinning room na side din dukda tasan kullun bbu inda ba’a gyrawa agidan”

___”tabasu order dasuyi arranging wajen kamar namutum ashirin, suhada abunda sukasan baki zasuso bukata awannan yammacin, duk atunaninta bakine masu yawa tayi’ dontaga motocinsu jere amma batadamuda sanin suwayeba” nanda fifteen minutes tabukacida sugama komai” suka amsa da yes ma’am, tayi hayewarta sama inda zesadata da bed room dinta”

___”sukuwa sukashiga aikin tarbar baki bayan sunkarrama Dr sani soro dakayan alatu Nkitchen????????
Hmmmm su Dr sani ansamu abundakeso’????

Bayan month 20 daidai turaren madam Farida datake saukowa daga stairs yagauraye parlour din” dukkansu idanunsu yakai kanta datake takowa tamkarda babu wata damuwa dayake damunta’ fuskarta fayau tanasanyeda dogon bakar riga tayi rolling on da veil dinshi”

____”takaraso cikin parlourn fuskarta daukeda fara’a tanamusu sannu’

___”cikin farinciki hjy maimunanert ta’amsa mata dajindadin yanda ta amshesu kamar bakomai tsakaninsu”

__”madam Farida kam kasancewar hankalinta yanakan yan aikinta dasuka jera Kansu abakin kofar dinning room dayake parlourn Kansu akasa hanunsu nannade abaya sunajiran umurninta’ tagama kare musu kallo sannan tace: mekukejira dabakuyi escorting nasu cikiba? Nansukashiga bata hkr’
“Tadaga musu hanu kawai u can dismiss’ sukayi godia gamida barin wajen,

___”tajuyo cikin parlour din’ “I’m sorry for the interact……batakarasaba mgnrta yasarkafe lkc guda datayi ido hududa zarah……..

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [14:02, 1/17/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 73*

Bintufannah.blogspot.com

__”irin kallon mamakinda tashiga yimusu gabadayansu yasanya hanjin cikin zarah yasoma kadawa’ tadada shigewa jikin uwarta”
“Hjy maimunert ce tayi karfin halin soma mgn’ amm nasan zakiyi mamakin ganinmu ssai agidanki, kiyi hkr kuma munzo batareda munsanar dakeba’ abunda yakawomudai bawani Abu……..”dakata Mlm! Mom din abdul takatseta’ kunzo yin me? Kunzo kuga gawar dana? Idan yamutu kuci gumba? toh karyanku nafikarfinku ninan dakuke ganina’ tana mgnr ne yayinda take buga kirjinta dukkan illahirin jikinta yana rawa”

___”Allah sarki sister kitsaya kiji abunda ketafe damu’ mom din zarah tafada’
“OK toh kujirani inazuwa’ tafice a parlour din tayi stairs kamar zata tashi sama’.

___”princess kam datashige jikin shamsiya saboda tsabar tsoro daya lullubeta naganin madam Farida yanda take masifa, se’a lkcn tadago kanta furkarta cikeda hawaye…..”mommy who is she? tatambayi uwarta tana matsar hawaye’. She’s ur granny too’
__’daidai lkcnda madam Farida tadawo cikin Palon sanyeda riga dawando damuciya ahanunta’ kuma taji abunda zarah tagayawa princess,
“Tanunata dayatsa dan uwarki niba kakarki bace ! Kekuma kodawasan wasa kada kikuskura kikwadaitar mata dacewar waini kakartace” donni jinina yawuci jinin tsiya”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button