FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

____”nabaku minti 2kubarmun gida, wllh inbahakaba se kashinku yahura wuta agidannan’

___”Dr sani awannan karon abunma yaso yabashi dariane amma ganin dagasken gaske takeyi yasashi yamike yashiga bata hkr’

___”watch dinda yake daure ahanunta taduba taga harsunci minti daya babu Wanda yayi yunkurin tashi cikinsu, wai suntsaya bata hkr, tagirgixa kanta aranta tanafadin lallai yau zasuga tabara’

___”salamun kaulan zarah takama hanun diyarta sukayi waje, don tasha mari batafatar takuma diban muciya yanxu’

“Ganin zarah tayi waje madam farida ta tabe baki tanafadin dayafi miki, dakinxauna yau dakunci ubanku har shegiyar yarki kuwa’
“Tasake duba watch dinta taga minti biyunsu yacika, aikuwa tayi Kansu damuciyar duk sukamike dazaunenda suke sukanufi kofa aguje, Dr sani yayi nasarar cafke muciyar’

____”batatsaya bata lkc ba tabi takansu, suka arce waje’
___”idanku mayune to wllh nafi karfin aci namata’ don kuwa ko kura tarame karnuka basu isa suyimata rainiba’ haka kashin guiwarta irinku karnuka basu isa suyi wawantaba’

___”dagacan nesa mom din zarah tacigaba dabata hkr, don tsakaninsu darata yanda suke, sunkusa da gate, itakuwa zarah asirinta arufe tanawaje itada yarta sede takanjiyo muryar mom dinta”

____”kiyi hkr sister bafadane yakawomuba, kayanedai muka dawo muku dashi’
“Kaya? Kayafa kikace? Wane irin kaya madam Farida tatambaya ayatsune’

“Kayan aure na zarah da’akakai, shine mukace yakamata mudawo muku dashi”

___”madam farida tayi dan daria natakaici, hmmm nayi tsammanin kinada ilimin addini amma seyau naga sabanin hakan’ toh bari kiji’ ni Farida, idan wannan sunan yatabbata cewar uwa da ubana sune suka sanyaminshi toh nafi karfin inkarbi wannan kayan’ don haka tunmuna iya saidajuna kutattarasu kubarmin gida da area gida gabadai”

___”waimeyasa kika kasa fahimtar abunda nake nufine sister? Kefa babbace bakaramar dattijuwa bace ke’ kamata yayi kitsaya muyi abunda yadace bamuyita abu tamkarda aljihun bayaba’
“Hakane tabbas niba karamar mace bace’ yakamata inyi aiki da hankalinda ubangiji yawadaceni dashine bamuyita wasan kwaikwayoba’ tajefarda muciyarda yake dauke a hanunta sannan tamatsa jikin veranda wanda zeahigar dakai palonsu tadanna kiran security’ take kaji gidan yadau kara, wani hasken jaa yana kawowa yana daukewa’ sojoji sukabayyana aharabar gidan bila adadin kowannensu da gun dinshi a hannu”

___”tofah yan aikin gidan duk sukashiga taitayinsu’ sukamaida hankalinsu kan abunda sukeyi kadai’ kowa yan cikinsa yana masa shoki’
“Yaukam sunsan aikai madam Farida dungu, abun hardsecurity???? tab lallai anayintayau☹ harda shigan yan Ghana yau madam tatuno’ Allah dai yahuci zuciyarta, haka sukayita tattaunawa atsakaninsu duk suna dari-dari”

____”sojojin duk suka rusuna agabanta’ permission to carry on ma’am!! Sukafada atare’
“Ranar shamsiya taga bala’inda bata taba ganiba, Ashe dacan jin sunan madam Farida kawai takeyi batasan wacece itanba seyau’ ba’ita kadaiba har mom din zarah tatsorata dalamarin madam Farida awannan karon, babu yakamar Dr sani dacikinshi lkc guda yaji gudawa yazo mishi’ yajuya danufin shiga ciki yaji anyi bakin bindiga agoshinshi, atake yasake fitsari ajikinshi”

_____”hanunta sakale abaya tasoma mgn anutse, kafin minti 5 inason inga harabar gidannan bbu koda dan kadangare, tana mgnr yayinda take nuna musu su shamsiyr’ duk wanda yayi saura bayan wannan minti biyardin kuhukuntashi hukunci daidaida wanda yazomin gida batareda iziniba’
“Tana kaiwa nan tajuya hartawuce Dr sani dayatsaya kamar gunki da gun agoshi tatsaya tace: free him, and mark his face’ whenever he comes into the house allow him in” “yes ma’am sojan ya amsa’ yadaga gun din daga kanshi’

“Kan kace kwabo yafice agidan, don haryariga masu sulhwarewa????????

____”wayewan garin ranar DPO yakira madam Farida yake sanar mata komai clear, zasu iya zuwa sudubashi kuma akaimishi abincin.
Taji dadi ssai tamishi godia”
Bayan takashe wayar takira Dr sani kanyazo yakaimishi abincin itakam yau bazatajeba”

Bemusaba ya’amsa da toh’
“Tun isowarshi seda yadauki wajen minti ashirin yakasa shiga gidan’ gani yake kamar yauma gidan yanacikene da sojoji’ dagabaya kawai yayi shahadi yashiga’. ‘Megadi kawai yasamu yaukam suka gaisa kaitsaye yawuce ciki’

___”a palon yatarar da’ita tabashi basket din abincin tamishi godia tabukaci kumada yagaisheshi sannan yasa ido harseyaci abincin’

___”da isarshi akayi mishi iso har inda abdul din yake akafito dashi’ basuyarda sunbashi abincinba harseda Dr sani yagauriyeshi tas yay I spoon 3 tukunna sukace abdul din yaci.
[08:33, 1/18/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 74*

“Ko kallon inda abincin yake beyiba ballantana yasa lahadin ci’ dr sani neh yace: oga kaci abincin mana, nanma yashare yayi kamar bejiba’ daga bisani yadube Dr sanin’ wai meyasa mom bataxoba yau?
“Gaskia banshina ba, ammadai kadai tacemun yau bazata zoba. “Huh” abdul yasauke ajiyar zucia’
“Amma nayi mmakin hakan ssai’
“Hmmm nasan halin mommy, coz tanafushi dani donnayimata mgnr zarah jiyane’.
“Dr sani mezeyi kuwa banda yafara daria kamar tababbe, tunowa dayayi dayanda suka kwashi daru jiya’.
“Nandanan abdul yayi kicin-kicin yabata ranshi atunaninshi dariyarsa sanin yakeyi’
“Ganin haka Dr sani yatsaida dariarshi yasoma bashi lbrn abunda yafaru jiyan’

___”murmushi kawai abdul yayi don yasan mom dinshi zatayi abunda yafi haka indai akanshine’

____”boss dan Allah kaci abincinnan, don wllh mom tace induba mata duk reaction dinka, kuma wllh bazan boye mata komaiba kaji narantse’

“Seda yadauki lkc bayan yabude flask din yana kallon abincin kafin yasomaci kamar mecin magani’ yana yatsina fuska’
“Boss gaskia mom tana matukar jidakai, nanma yasanar dashi yanda akayi tasa akacanja mishi waje’
‘Shidai security dinda yake Kansu duk yanajinsu, amma baida ikon yin mgn domin anbada order ankara mishi lkc duk bada sanin shi Abdul dinba”

____”Dr sani yakalli security din yaga hankalinshi bayi wurin, yayi kasa damuryarshi yasunkuyarda kai daidai inda Abdul zejishi”. “Oga wllh mommy zata iya sawa afiddakai daganan wajen tabbas nasani koda ayaune kuwa’
“Hmmmmm, haryanzu kakasa fahimtar mom’ mom she cannot beg any one to free me’ and she’s not going to pay money to let me out of here, this time around I don’t even know what she’s planning’ I don’t know her target’

“Dr sani yanannisa kafin yace lallai to semundanyi hkr tukunna”
“Abdul kam tabe baki yayi ya ajiye spoon dinda yake hanunshi’ kwatakwata abunda yaci bewuce spoon biyarba’. Dr sani yakalleshi yakalli kular’ zeyi mgn Abdul yarigashi tahanyar cewa ‘what’s it? Kawai seya girgiza mishi kai don yasan ko kanshi dakahone Abdul bazekara abincinba’
“Hannu yasa yadauko malt acikin basket din haryabude zesha’ security din yatareshi’
“Excuse me plxx’ let him test first b4 u”
“Ran Abdul idanyakai dubu yabaci awannan karon yayi jifa da malt din yabuga desk din gabansu how dear you! Yayi pointing dinshi dayatsa fuskarnan tayi jajir da’ita’ ganin haka shikuwa yatsorata yadanna security call gurin yadauki kara’ yan prison duk sukashiga lekowa’ kankace wani Abu security suncika gurin’ guard din yace arrest him yanuna Abdul’
“Aikuwa sukayi mishi dabaibayi sukamishi damka ssai’ harseda yayi kara’ kafin suke maidashi sukarufe bayan yasha bugu”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button