FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

_____”shikuwa Dr sani tunda suka kama abdul yatattara kular dakomai yaware abunshi’ betsaya ko inaba se palon madam Farida’………

_____”zarah ce zaune abakin gado tanayiwa princess shirin zuwa skull’ tagama saka mata kaya tana kulle mata igiyoyin sandal dinta’ kamar daga sama taji muryar princess din tana tambayarta”
“Mommy when are you going to take me to my dad? ‘Very soon dota don’t worry’ “tayi kicin-kicin da’idonta dashirin yin kuka’ that’s how u use to say everyday’ me I’m tired of hearing lies mommy’
“Princess is that what you are telling me? Ur mother is laying to you? Yes of course! If what I’m saying is not true den fulfill your promise’
“Ran zarah yabaci’ tajanyota tabuge mata baki’ let me warn u dota, don’t ever mention ur dad to me! Ur going to see him OK?
“Ahankali tasoma kuka tana share hawayenta, cikin kuka tasoma cewa: my dad never beat me, and never shout at me, he always convinced me and say sorry to me’ tadad fashewa dakuka taruga aguje tafice adakin tanufi dakin kakarta”

“Ohh goshsh’ zarah tadafe goshinta’ princes kullun kara wayo take takasa mantawa da dad dinta’ ya Allah help me’

“Tadauki jakarta tarataya dama itama tagama shirinta natafiya aikinta, tadau wayarta’ tayi room din mom dinta”

____”anan tasamesu tareda princess tana kwance acinyarta’ mommy is she sleeping? tatambaya,
“Bansaniba mekikayi mata? ‘Mommy kema kinsan fitinar sweetheart idan tafara daddy daddy dinnan’ and kekuma bakisan yanda zakiyiwa yaroba ko?
“Mommy ya zanmata batajin hkr ko kadan’ “toh shikenan tunda haka kikace’
“Am going mom its almost time’ takarasa tayi pecking nata agoshi hakama tayiwa princess tashafi kanta tafice”

___”seda ta’isa hsptl dinsu tashirya cikin uniform Na aiki tukunna taciro wayarta nan take ganin msscalls na mus’af har five’ zatayi dialing no. dinshi kenan Sega kiranshi yashigo’. Tadanyi murmushi tukunna tadaga’

___”hello princess’ yafada daga bangarenshi’ ta’amsa da hello my prince’
“Gyara zama yayi ssai acikin luntsumemiyar kujerarshi datake juyawa dashi na office, jiyake Sam bayida wata matsala aduniyar gaba daya’

“My princess nakiraki no responding har hankalina yatashi’ ssaifa’
“Eyyah I’m so sorry prince, munata rigimaneda princess wllh’
“Seda yadan yatsuna fuska tukunna yace wai meyafaru? “Inkaita wajen dad kawai takeso’ seda gabanshi yayi mommunar faduwa’
“Nikuma gaskia banison zuwa tadan yatsuna fuska kamar yana ganinta’. wani nauyeyyen ajiyan zucia yayi tukunna yakauda zancen”

____”ehmm princess idan kuntashi ki kirani yau inason muje kigaida mommy’
“Har cikin zuciyarta tatsorata amma kawai tadake ta’amsa mishida tou’ sundansha firarsu kafin zukayi hanging din wayar, dukkansu suna masu shaukin juna”

“___Dr sani zaune agaban madam Farida yazayyane mata duk abunda yafaru’ dakuma canjawanda yagani tattareda abdul” bata gwada bacin rantaba sema godia datayi mishi sannan yatafi akan idan lkcn Na lunch yayi zedawo yakarba yakai’

___”haka kuwa akayi daga hsptl yabaro aikinda yakeyi yaje maimishi abinci’
“Awannan karon ba’abar shi yaga abdul dinba amma duk sedayaci dukkan abunda yazo dashi kafin akashigarwa abdul dashi’
“Hakan yafarune sakamakon kudinda mus’af yake tsulawa SP don ganin suntakurashi ssai’ duk bada sanin DPO hakan yakefaruwaba’

“Nanma Dr sani yakoma gida yakwashe tass Inda akayi yasanar mata…..

“Akan hanyarshi nakomawa gidane bayan suntashi daga aiki wajen misalin karfe 4:30pm daidai lkcnda sukatsaya a trappic’ yahangota cikin mota se kyalkyale daria takeyi abunta Sam batada damuwa’
“Tabbas zarah ce wannan’ kai duniya, *_DAN ADAM_*(littafin rufaida omar????) ajizine’ kardai ace yarinyarnan tamantada soyayyar oga! Hmmm Allah yakyauta’
Yana wannan tunani mus’af yajiyo sukayi arba dashi dasauri Dr sani yakauda fuskarshi yayi kaman basu yake kalloba’

“Shikuwa mus’af jiyayi ajikinshi kamar yasanshi, har yabasar sekuma yayi mgnwa zarah kotasan wance’ yana nuna matashi kenan akabasu hanu’ Dr sani yaja motarshi zarah bataganshiba”

“Shima mus’af yadaga kafadarshi kawai alamar I don’t care yaja tashi motar’

_”””suna isa megadi yahangame musu gate”
A parking lot ya ajiye motar’ yafito yabudewa zarah motar itama tafito daukeda briefcase dinta’ dasauri ya amshe yayi musu jagoran shiga ciki………

“___*wannan page din sadaukarwane namusamman agareki namesake (Mmabba????) hakika inajin dadin kulawarda kike bani wajen ganin nakammala wannan littafi’ nagode kwarai kuma iname yabawa da kokarinki*

_banmanta dakuba 6* amnaj tabbas bbyakamarki???? dakuma Mmn Faisal dubun jinjina agareku_ ALLAH YABARMUDA KAUNAJUNA????

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 95*

___”tuni abdul yaji yanemi tashi ciwon yarasa’ ganin zarah akwance sakamakon Harbin dayasameta’ Beyi wata2ba yasunkuceta zuwa motarsu suka arce kankace kwabo wurin yawatse bbu kowa se mus’af dayake keance cikin jini damutanensa’

____”tare iyayen mus’af suka iso wurin dajami’an tsaro’ agigice hjy magajiya tafito takikan mus’af’ ihu tashiga rugawa kamar ranta zefita tana bige2 nashiga uku na lalace yanzu dana guda dayane akwance awannan halin! Banida kowa seshi kadai wayyo Allah wayakashemin kai son? tashiga jijjigashi tana tambayarsa kamar ze’iya cewa wani abu’ tayi ihu tayi ihun bbu irin kalar kukanda batayishiba’ dad kam tunda yarike kanshi yasunkuya yake faman zufda kwalla tashi kukan zucine shikadai yasan abunda yakeji akirjinsa na radadi dazugi’ daga karshe yayi karfin halin rungume matarsa’ sudai jami’ai dayake na bogine sunzo daniyar kama abdul neh amma sukaga wayam babu su’ don haka suka tsaya jin umurni nagaba’

____”zulfer ce tagama ta’iso wajen ko gama parking batayiba tafito dontaji komai abakin Dr sani yayi mata waya tanagidansu shamsiya dan can takai princess’ har lkcn hjy murjanat tanakan gawar mus’af inda take rusar kuka’ zulfer kam tsabar rudu batasan lkcnda taturetaba tafada kan mus’af tana girgizashi kamar zaucecciya, nashiga uku? Badai mutuwa kayiba’ _nan tasoma tunano farkon zuwanta kasar irin kallonda sukayiwa junansu da irin soyayyar karyarda yanuna mata dayanda suka gudanarda rayuwar aurensu wanda dagabaya tasan cewar ba aurenta yayiba’ hakika zuciyarta tanayimishi sonagaskia amma yakasa ganewane kawai don yasaka ranshi akan abunda Allah yariga yarubuta banashi bane_
“Tashin hankali karara zakahango afuskar zulfer musamman lkcnda tagama tunane tunanenta’ tacigabada rusa kuka metsuma zucia, tanajin azuciyarta dama ace yadawo kozeyi nadama amma danasani keya’
“Hjy murjanat tafisge zulfer ajikinshi tasoma fuffisge mata dan kwalin kanta tanafada kamar zaucecciya’ its all ur fault’ tadunga nanata kalmar tana dukan zulfer’
“Dataimakon dad zulfer takwace kanta’ itama tadaka mata tsawa’ karo nafarko da zufer tafara musanyar yawu da ita’ its not my fault mother! Laifinkine! Idan akwai melaifin dayafi na mus’af toh kece! Kinkasa kitsaya kitarbiyantarda da guda daya da Allah yabaki sakamokon tsantsar son zuciya irin taku’ tanunasu duka harda dad’
Kifadamin mommy dai2 da rana 1 kintaba tsayawa kinyiwa danki nasiha tatsakani da Allah batareda kinsa son rai cikiba? Wllh kune kuma kashe min masoyi saboda beyi sa’ar iyayeba’ Allah seya tambayeku kuduka, takara fashewa da kuka “ur such an arrogant parents to him! I regret wasting my time living with you people’ I gained nothing from u! daga karshe datagama bambaminta tayi kamar tadoki hjy murjanat datayi lakwayas ajikkn dad tawuce tashiga motarta kamar tatashi sama’……

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button