FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”madam Farida kuwa basu zarce ko’inaba segidanta’ kaso kaga cincirindon mutane masoyan abdul dasuke farincikin komawarsa’ kasancewar basusan yafitoba’ Sam besamu yabasu kulawaba don hankalinshi yanakan zarah’ dakanshi yakuma daukarta bezarce da’ita ko’inaba se dakin mom dinshi’ su uku akabari adakin nacikon ukun Dr sanine yake taimaka mashi wajen ceto ran abar kaunarshi’

___”madam Farida hartasake shirin fita don karbo jikarta sekuma sukayi karo dasu’ zulfer da shamsiya dakuma ita kanta princess din’
Ganinsu yasa tahakura’
Tanufi airport inda tabiyawasu abdul da zarah kudin barin kasa’ don tayi rantsuwar wannan karon bashegen daya isa yasake rabatada yayanta’
“Dawowarta ta tararda cincirindon mutane kamar yanda tabaro wasu acikin gidan’ mutanene da farar hula dakuma jami’an tsaro’ da iyayen mus’af kallo daya tayimasu tawatsar’ zata kutsa cikin gida’ don ranta yagama baci tabarsu kawai ko amutu ko ayi rai’
“Muryar datajine kadai yasa tatsaya’. “DPO neh yadakatar da’ita dafadin haba hajiya wannan bahalinki bane yakamata kibamu hadin kai, yanzu idan kikashiga ciki kinatsamman anguwarnan gabadayanta zata iya daukar hargitsinda yake shirin tashi? Bama anguwarba gabadaya BH’

“What? tajuyo tana dubanshi damamaki’ abunda kake fadi knn? Toh bari kaji awannan karon baahegen daya isa yayaudareni banki bauchi tahargitseba wllh’ kuma muzuba mudaku’ tadaga kafarta step daya kenan’ kakejin kara Tass! Dad din mus’af yaharbi iska gamida fadin ur wrong madam Farida! “Batajuyaba amma kuma bata kara daga kafartaba’
“Yayinda jami’anta duk suka saitashida tasu bindigar’ “hankalin DPO yatashi matuka ganin abun yanason fin karfinshi’ seyamatsa wajen dad yasoma yimishi mgn ahankali cikin dabara yana tunasar dashi cewar bekamata yabiye mataba saboda matsayinshi’. “Zuciya takuma ingizoshi yadannawa DPO bullet aka’ dai2 nan wasu bataliyar yan sanda suka iso’ akan idonsu komai yawakana’ inda suka tattara kowa nawajen don motocine yakai arba’in sukazoda’ basu tsaya ako inaba se kotu’
“Yayinda su abdul sukayi nasarar samun kan zarah basumasan abunda yake wakanaba’ ahankali tashiga bude idonta tawaresu tsaff akan abdul’
“Kaso kaga tsalle awajen abdul da Dr sani harda rawarsu sunmanta da abunda sukabaro awaje’
“Tafi sukasomajin anayi masu duk sukajuya ganin masu tafin’

“__zulfer, princess, shamsiya’ sekuma wasu bakin fuska amma abdul ssai yaganesu’ barrister maryam salis ce dakuma wani ma’aikacin dansanda Wanda yataimaka mishi a prison’
“Atake atsanake sukayi masu bayanin abunda yake tafe dasu’ donhaka sukabasu hadinkai aukatafidasu court” batareda jayayyaba……..

 

_____”guri yayi shiru’ bayan alkali yagama sauraron kowace bangare’ har zarah datake kan wheelchair sedatayi mgn’
“Bbu abunda yafi bawa abdul mamaki seganinsu habbab dayayi agurfane agaban kotu’ kuma dabada shaida dasukayi akan gaskia’ betashi shiga tashin hankaliba sedayaga mus’af bemutuba’ abunda yadameshi duk ruwan bullet dinda akaimishi’ nace eyyah abdul bazaka ganeba bullet room neh ajikin shegen dayane kawai yakwace yasameshi har yahaddasa mishi suma’

___”bbu yanda ba’ai da mus’af yayi mgn ba ammafir yaki’,duk irin dukanda akai mishi yaki mgn’ haka batun sakin zarah duk yaki cewa komai’ donhaka alkali yarava auren yawanke abdul da zarah tass da madam Farida basuda laifin komai’ sannan kotu tabaiwa abdul damar yayi rayuwarshi kamar yanda yasaba’ batareda shakkuba’ inda akaci taron mus’af wasu makudan kudi nabatanci dayayiwa abdul, haka kuma yabiya diyyar mahaifiyarta inda akayanke mishi hukuncin rai da rai’
Su habbab ma akayanke masu hukuncin shekara biyar2 agidan yari bayan sunkarbi nasu bulalun Wanda sukasa akaiwa abdu’ dad din mus’af shima yabiya diyyar DPO sannan hukuncinsa life in prison’ akamikashi zuwa high court don tubeshi akan karagar mulki inda za’abaiwa mataimakinshi rikon kwarya gabanin wani zaben’” yayinda akatube SP a uniform shima dahukuncin shekara 2 agidan yari””

___”bayan angama komai madam Farida taja motarta da ahalin gidanta sukabar kotun…….

“Allah sarki hajiya murjanatu magajiya’ haukane kadai batayiba” amma tana dafda tayi’

_*wannan shine makomar dukkanin wani azzaluminda yaki gane gaskia’ damaciyi amana da macuci’ Allah yatsaremu!*_

~*TAMBAYOYI*~
1.shin waye yafi zama abun tausayi cikin wannan labarin? Wayafi kamata atausayawa?
2. Wayafi hkr? Wayafi jarumta?
3.waye kuma babban shedani duk cikin lbrn?

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 96*

___”awannan rana idan kaga gidan madam farida zaka iya rantsewa biki ake’ don anci ansha kam sekusan yanma lis tukunna akawatse agidan’ duk irin budirinda akayi zarah tanakan bacci adakin madam Farida nasauke wahala’ hakashima abdul yana nashi dakin yasamu bacci’ Dr sani anagama shagul gula yakoma gidanshi don rabonshida amaryarshi nusee tun fitanshi dasafe dayazoda abinci, abincinda ba’a ciba sakamakon hargitsinda akaitayi’
Tare suka fice da shamsiya yarage mata hanya’ se zulfer kadai akabári’ itama zarah ce fir tanuna mata batason taje ko’ina”

___”bayan anyi sallar magrib neh madam Farida tasa zulfer taje tataimakawa zarah itama tayi sallar, ta’amsa mata da toh tamike gamida haurawa sama’ takalli princess dahar lkcn batasaki jiki da’itaba tayi murmushi dontasan tsoronta takeji’ tayimata alama dahannu kantazo’ jikinta asabule takarasa wajenta tatsugunna akasa’ madam Farida tajanyota jikinta tana shafa sumar kanta takirata ahankali’
_princess_” tadaga kai itama tana kallonta “mazajekitashi dad dinki yayi sallah’ “tsum tamike daga jikinta don tafahimci kalma 2 acikin maganganunta dakalmar dad dakuma sallah’ donhaka tagane abunda take nufi’ dasaurinta tanufi dakinda taga abdul yashiga’

___”tura kofar tayi taga bakowa a palon kaitsaye tashige cikin dakin’ akwance ta tarar dashi kan luntsumemiyar katifarshi dake kwance lumui akan gadonshi datasha gyrada bedsheets nagani nafada, yana lullube dabargo baccinsa yake hankali kwance kanaganinshi kasan yanajin dadin baccin’ princess takarasa har bakin gadon tana murmushin jin dadin ganin dad dinta awannan hinda kullum take marari’ tazauna abakin gadon tajima ssai tana kallonshi sedai taji batason tatayar dashi daga baccinshi medadi’ donhaka tajanye bargon ahankali tashiga tarungumeshi ssai tarufa masu bargon’ batareda wani bata lkcba itama tasoma baccin’

__”madam Farida batadamuba dataji princess shiru acewarta da da mahaifi se Allah musamman ma andade ana mararin juna’ har akayi sallar i’sha shirudai itama tatshi tayi amma taji shiru don haka tatashi dakanta tanufi dakin dannata’ har lkcn sunakan baccinsu mma ssai akan fuskar madam Farida tace lallaima angaida prncss wato ita mahaifi dadi shine taki tashinshi tajona sukacigaba da baccinsu ba yayi kyau’ ahaka itama tafice tabarsu’

__”itakuwa zarah wanka kadai tayi don har lkcn ba sallah takeyiba’ dataimakon zulfer kasancewar hanunta bai iya daukar Abu menauyi sakamakon rauninda taji adalilin bullet dinda yasameta akafada’ madam Farida dakanta tahaura sama tamusu knocking zulfer ce tabude kofar “akawo maku abincinku nan ko zaku sauko kasa? Madam Farida tatambaya’, ‘ehh zamusauko mummy zulfer ta’amsa mata’ batasake cewa komaiba tarufe masu kofar tasauka’ zulfer tajuyo tana kallon zarah datayi narai2 dafuska alamar bataji dadin amsarda tabayarba’
Zulfer tace tomiye kuma? “Zarah jikinta bbu kwari tace bbu komai’ sannan tamike sukafita tare’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button