FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Nan sukayi mata abunda yadace’ suka turata dakin dazasuyi Mata aiki” “cikin kankanin lkc suka Mata aikin gamida alluran bacci” suka dawoda ita rstng room”

Shikuwa abdul fitansa bezarce ko inaba segidanshi dayake new G.R.A…..

Bintufannah’s novel GRP????????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 19-20

Isarshi gidan bezaunaba yacire kayanshi” sannan yafada bathroom’ yasakar wakanshi ruwa’ seda yadauki kusan 30mint yana wanka kafinnan yafito daureda towel”
“Dakin yatsaya yana karewa kallo’ haryamaida hankalinshi zuwaga kan bed dinshi” “dasauri yaruntsa idonshi dan dakin tananan ayanda yabarshi tunranarda su habbab sukamishi aika-aika”

Asannu ya’iso gaban gadon ya yaye bed sheet din yajefar akasa” cikin tsananin bacin rai” meyasa suka mishi haka? Gaskia suncuceshi! Shin wa’innan abokan arxukine? Duk wannan tambayar yanayima kanshine alkc guda’ “noooooo!! Meyasa nima banhana kainaba, nabari yafaru?
“Toh amma nakasance nayi zalunci’ nazalunci baiwar Allah. Oh my god’ I’ve to beg for her forgiveness’ ” ohh no’ is not intentionally”.
Dawa’innan sake saken yamike gamida daukan bedsheet din yanufi toilet” “tsaf yawankeshi, yagyara dakin. Shima yashirya yabar gidan”

Mommy ce zaune tana bawa zarah tea’ don farkawarta kenan nurse Amina ta umurci abata Abu mezafi kozatasamu kuzari’ “sallamar mus’af neh yamaida hankalin mommy zuwa gareshi”
“Cikin faraa ta’amsa sallamar’ yagaidata gamida tambayar mejiki” ta’amsa mishi “gatanan ai dasauki son ya naku gidan? “Lfy lau suna gaisheku ai mom zatazo dubata” “toh Allah yakawota lfy” ameen……
Toh mus’af bari inje gida. Ina kananan bajimawa zanyiba zandawo” “ehh sekindawo’ yauwa…

Zarah kam tunda yashigo dakin kanta yake kasa, tea dinda takeshama tabari. Don ajiyeshi tayi agefe”
Ahankali yamatsa gaban gadon’ “honey sweetheart meyasa kike sunkuyarda kankine’ yaukuma kunyata kikeji? Kinmanta nikamar dan’uwanki nake’? Tun muna yara nake dawainiya dasonki baby’ munyi wasa tare ci da sha date kusan agidanku nake rayuwata” shinkinmantane my love’ do you think I can stop loving you just bcoz ov what happened to you? Ur wrong zarah I can’t” I loved you b4 and I will continue to be loving u until the rest of my life” just bear with me OK? Ahankali tadaga mishi Kai” ‘sweet heart am afraid of mom’ u knew it’ she don’t love me???? I don’t know if she can accept what destiny bring to me”….don’t worry about this baby ur gonna be my wife not mommy’s wife’ so don’t bother OK? Nanma tadaga mishi Kai” “yauwa my love yanzu kishanye tea dinnan inkara miki kinji” bebari tayi mgn ba yadauka yafara bata ahankali tanasha” shamsiya ce tayi sallama. “cikin jin dadi takaraso dakin ganin yanda jikin zarah yayi sauki sunata firansu da masoyinnata harda daria”

Bayan sungaisa da mus’af tadubi aminiyar nata’ “besty am so glad to see that your getting well’ I hope in coming 2days u gonna completely get ur self” aikuwa dasauri mu’af yace “tab 2days yayi yawa ashema bakisonta yanzu-yanzu nakeson tasamu sauki’” duk suka kwashe da daria hakan yayi daidai dashigowar mom da nurses dinnan biyu wato Amina da Aisha ???????? dan duba lfyr zarah”

Harcikin zuciyar mom taji dadin samun diyarta cikin walwala” “nandai nurses suka dubata gamida bata mgunguna dakuma shawarwari kan yanda zata kula dakanta’ sukaimusu sallama dafatan Allah yakara sauki”

“Mus’af” mom takira sunanshi bayan fitan nurses din. Na’am mom’ nasan mahai…… No mom don’t say anything else mungama magana da dad dina auranmu yananan da…… “Aurenku bayinan dan ubanka!…….(inji magajiya).

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 21-25

“Cewar hajiya murjanatu (magajiya)’ “inji uban waye aurenku yananan? Tafada gamida karasowa cikin room din” “wayace maka zan aminta da wannan Yar matsiyatar! Wacce tagama yawon bariki, gari-gari. Nantacigaba dacinmutuncin xarah yanda ranta yakeso” “inda take shiga batanan take fitaba har takai aya tabar dakin fuuuuuuuu gamida banko musu kofa”.
“Ran mus’af idan yayi dubu yabaci’ beyi wata-wata ba yabi mahaifirtashi cikin zafin rai. Itakuwa zarah tunda tafara mgn kanta yake kasa, tana rera kuka ahankali” uhumm shamsiya tanisa kafinnan tafara mgn “zarah kisaki rankifa kibar wannan koke koken tunwuri, karkijama kanki wani abun’ Allah yarugada yakaddara faruwan wannan al’amari” kamata yayi kirungumi kaddararki’ aure kuma idan har Allah yarubuta miki zaki auri mu’af to lallaifa sekin aureshi babu makawa’ dan haka kikwantarda hankalinki kinji tadafa kafadarta. Ahankali tadaga mata Kai’ “yauwa besty” sannan tajuwa takalli mommy datun lkcn da magajiya tashigo itama tayi hooking” mom nixan koma gida magrib yagabato” “OK dota badamuwa Allah yamiki albarka, kigaida gida kinji ko’ “toh mom insha Allah’…..
Mom takalli yartata kafin tafara mgn “dota sweetheart gaskiya shamsiya tafada miki, kisaki ranki kinji”
“Naji mom’ mommy” yes daughter..”did you find out the person behind this? “Not yet sweetheart’ “OK” by tomorrow I want to leave this hospital mother’ y daughter you you’ve not…….just do as I said mother OK? “Is ok tafada tana shafa kanta ahankali “zanyi mgn da dr din surubuta mana sallama” “is better’ zarah tafada, mommy I want 2take my bath’ “OK bari inhada miki ruwan. Tamike tayi pecking nata agoshi.

“Shikuwa abdul yana barin gidanshi betsaya ko’inaba segidansu habbab” ammakuma yaci Sa’a besameshiba. Haka yayita dialing number dinshi beshigaba. Haka sauran abokannashi duka yakirasu amma sunki dagawa.
Dahaka yahakura yakama hanyar gidan mom dinshi”

“Isarshi keda wuya yahaura sama coz bata a parlor” dasallama yabude kofar bed room dinta yashiga’ “nan yatararda ita akishingide akan resting chair dayake gaban gadonta.
“My son kadawo? Ur well come son” “thank u momcy sannuda hutawa’ “wani hutu son baka taredani yaushe xansamu inhuta” “eyyah sorry mommcy gashi nadawo ai, OK bari inkawo maka abinci” “nop mother not now. Let me pray OK” ‘toh shikenan kayi sallar sekaci abincin, I have important issue to discuss with ya” “OK mommcy I will be right back. Yana kaiwanan yafice”

“Bedawo gidanba seda akayi sallar i’sha”
Momcy momcy am back” tundaga shigowarshi yake kwala kiranta har yakaraso cikin parlor din. Direct dining room yanufa anan yatar da’ita tana jera abinci.
“Tayata yayi suka gama jera abincin kafin sukayi serving din kansu” tsawan miti goma sukadauka bawanda yayi mgn sekarar spoon daya gauraye wurin. “Son” yes mom’ “waiyaushe zakayi aurene? Tunbayan bayan rasuwar mahaifinka muke agidannan mukadai se ma’aikata I want to see my grandchildren. Tunda tafara mgnr jikinshi yamace gaba daya. Yafara tunanin rasuwar mahaifinnashi” gakuma uwa uba tunanin baiwar Allah dayacutar dayakeyi rayuwarsa sam yanxu batayi mishi dadi” “son kayi shiru. Mom tafada’ “ye.yes mom insha Allah very soon I will present your in low to u. “Abdul don’t jock with me this time around???? “yanda tabata rai yasashi shekewa da daria har yana kokarin shidewa. Dasauri tamiko mishi ruwa yasha tana bugamishi baya” u see your life zakaje kakware abanxa…. Toh ai kece kikaban daria’ tamaka mishi duka abaya wato dariya ma nabaka ko? Ehh mana momcy karkidamu I promised you zankawo miki in low dinki….. Ahaka sukayita firansu gwanin ban sha’awa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button