FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

____”ahankali abdul yasoma bude idanunsa tas yawaresu akan princess yaji mamaki ssai ganin ganinta agefenshi yayi murmushi kawai yayi kissing goshinta yamike ahankali tayanda bazata tashiba yasauka agadon’ wayarshi yadauka yaduba time “subhanallah shine abunda yafada yayisauri ya ajiye wayar yashiga toilet’ wanka yafarayi sannan yayi alwala yanafitowa yazura jallabiyarshi yatada sallah’ yafara gabatarda magrib sannan yyi isha’i yanemi gafarar ubangijinsa kan jinkirin dayasamu nasallah’

___”mayuka masukamshi yashafa ajikinshi daturaruka na alfarma’ yaciro kananan kaya a wardrobe dinshi 3qtr neh sekuma yar riga me guntun hanu’ sedayakalli mirror tukunna yasoma gyara sumar kanshi yahadasu abaya yayi parching da ribbon bandasheki da kamshi bbu abunda sumar yakefitarwa ballantana shikanshi jikinshi’ dukda cewar darene behadashi daura dalleliyar wristwatch ahanunshiba’ yaduba agogon yaga karfe tara harda minti 5

__”zarah kam har sungama cin abincinsu sunazaune apalo itama zulfer harda madam farida’ zaman karfin hali kawai takeyi amma ajikinta batajin dadi raunin yanatakurata, gakuma nauyin madam farida datakeji dan gaisuwane kadai kehadaso bataga fuska wajentaba balle tasaki jiki agidan’

___”haka kawai taji gabanta nafaduwa sakamakon dadedden kamshisa datashaka’ tabbas abdul yanazuwa palonnan yanzukuwa badajimawaba’ abunda tafada azuciyarta kenan’ “bari induba yarannan muryar madam Farida yadawoda zarah daga shaukinda tatafi’ tundanacewai princes tataso dadynta kunga sezuwa nayi nasamu sunabacci tare’ zarah tadanyi murmushi zulfer kuwa cewatayi hmmm mommy bakisan prncss da abdul bane idan sulahaduba shiyasa kika aiketa’ mmadam farida tayi yar daria sannan tamike tanafadin aiyanzu nagane gwandadai sutashi suyi sallah yanzukam batagama rufe bakintaba tahangoshi yanatahowa’ murmushi kwance akan fuskarshi’ itama murmushin take har yakaraso yarungumeta idanuwansa sukasauka akan fuskar zarah yakashe mata ido tayisaurin dukarda kanta shikuma yajanye jikinshi ana madam Farida’
‘Ohh mummy I missed you so very much’ I knew that my son, takamo hanunshi sukayi dinning room muje kaci abinci nasan bakomai acikinnan’ bece komaiba yabita zarah da zulfer sukabisu da idanu cikeda bansha’awa’ harsuka bacemusu agani’ bakaramin kyau da kwarjini abdul yakara a’idon zarah ba’ hmmm abdul nadabanne lallai nacuci kaina danayi sanadin kuncin rayuwarda nasanyamu nida abdul da prncss harma da wa’inda basuji basuganiba’ tunfarko dabanbiyewa zuciyaba danayi hkr nazauna damijina duk dahaka batafaru damuba’ mummyta ma tarasa ranta duk sakamakon kuskurenda nayi’ tasaka bayan hanunta tashare hawayenda sukasoma zarya akankuncinta takalli zulfer tace ninashiga ciki’
“Itama tamike tabi bayanta dontalura dahalinda tashiga”

__”dakyar mummy tasaka Abdul gaba yasha tea don fir yakicin abinci’ tukunna suka dawo palon atare Sam beji dadin ganin paloñ babu zarh ba har itakanta mummy seda tafahimci haka talurada reaction dinshi kuma shimakanshi yalurà kaamar batajin dadi’ dakinshi yawuce sannan yadawo daukeda magunguna abakin leda yaba mummy gashinan maganin zarah ce duk yanda zatasha narubuce abata’ mummy takarba tanametausayin dannata kaikasha nakane? tatambayeshi dakulawa’ atakaice ya’amsata da ehh yajuya yakoma bangarenshi’

__”madam Farida tajijjiga kai tahaura sama kawai tayi knocking dakin sukabude’
Akwance ta’iske zarah sekuka takeyi zulfer na aikin rarrashi’ subhanallah! Meyasameta? Mummy tatambaya gamida karasàwa dakin tazauna gefen gado’ wllh mum bansaniba fir takimun mgn’ hala ko tatuna mummynta neh’
“Ahankali mom tajanyo zarah jikinta “haba fatima Ashe niba mahaifiyarki bace ? Nadauka zakidaukeni amazaunin uwa wacce kowace ‘ya zatayi alfahari da ita’ amma ashe bahaka kikadaukeniba’ zarah tadago kanta dasauri tanashare hawayenta “bahaka bane mummy nakasa inyafewakaina laifinda namukune nacutarda abdul matuka nacutar dake mummy nacutar dakaina da princess yazanyi insamu sukuni azuciyata’

__”mummy tashare mata hawayen fuskarta tashi magungunannan ashe gwanda da son yabayar gajikinki duk yadau dumi “sedataga tasha maganin tukunna tadauki sleeping dress dinta.

Kuyi sorry wayata tasamu matsala
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [11:09, 2/17/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 97*

__”seda mommy tatabbatar tasha magungunan tukunna tarufa mata bargo gamida gyara mata kwanciyarta’ tanufi wardrobe dinta tacire kayan barcinta tadubi zulfer ‘kuyi kwanciyarku anan nizanje wani daki’ acikin wani suitecase tadauko wasu keys tafice adakin bayan tayimasu sallama takashe wutar dakin’ hartaja masu kofar”

__”dakinda yake kallon nasu tabude da keys dinda tadauka tashiga ahankali gamidayin sallama kaikace damutum adakin’ dalalume hanunta yakai kan switch taknna wutar dakin’ tsarki yatabbata ga Allah ubangijin talikai!! dakine daya amsa sunansa daki yaji abubuwanda akekiransuda akan alatu nacikin daki yagama hadewa karshen haduwa a’idon duk wanda yagani’ amma itakam dayake dakin babakwonta bane sebataga wani sauyiba’ sedai jimawanda tayi rabontada dakin tun bayan mutuwan dad din abdul’ tadaina shiga dakinne sakamakon takan tsinci kanta cikin mawuyacin hali aduk lkcnda tashiga dakin tanatunawa da abun kaunarta’ donhaka tayi yaji wa dakin’ sedai duk karshen sati akan gyara dakin’

___”seda tagama tunane tunanenta da kukanta natunawa da mijinta takashe wutar dakin tanufi ciki bedroom nanma tagama abunda zatayi tayikwanciyarta”

__”kiran sallar farko na asuba akunnen abdul akayishi’ sam jiya dadare basuyi bacciba don princess tasashi agaba bayan farkawarta tana mishi fira’ bbu yanda ya’iya haka yayita beye mata sekusan asuba tayi bacci shikuma yananan yakasa bacci’

__”mikewa yayi yashiga toilet yadauro alwalarsa yashimfide sallama yasoma jero nafiloli yana idarwa yacigaba da addu’o’i bashi yatsayaba seda yaji kamar zaa shiga sallah tukunna yafice zuwa masallaci’

___”bayan dayadawone Yakima dakinshi yashiga danna kiran madam farida”
“Tana bacci kuwa lkcn tasoma jiyo karar wayarta’ ahankali tabude idanuwanta gamida kwaranyo addu’ar farkawa tukunna tamika hanu tadauki wayar’….hello mum kuntashi? “Alhamdulillah katashemu yanzu bari muyi sallar’ bawanda yasake cewa komai kuma cikinsu suka kashe wayar’

__”kan sallayarshi yakoma inda yabude qur’ani yashiga tilawar karatu’
“Itakuma mummy seda taje tadasu zarah tasamu zulfer nakan sallah zarah ce kadai abargo tana sauraron suratunnur da kira’ar sheik abdurrahman sudeis’ tamayar dakofar tarufe musu sannan takoma nata dakin tayi alwala gamida sallah’

__”sekusan karfe goma madam farida tasauka kasa taduba masu hada abinci harsun gama’ bayan sungaisheta sukawuceda kayayyakin abincin babban palon da yake kasa sukakai har dining room sukajere tas inda sukasabayi’
Itakuwa batabar kitchen dinba seda hadawa abdul nashi kalacin tasa sukai shima dinning room”

__”dakinsu zarah tafara zuwa tasamu duk idonsu biyu sunyi wañkansuma suna yar hira, dagajin hirar madam Farida tagane akan hukunce hukuncen idda sukeyi’ dontaji Kalmar zulfer takarshe datakecewa Allah ma yataimakeki mus’af bamutuwa yayiba dayazu bayan idda sekinyi takaba”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button