FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

_”mum tayi yar murmushi takarasa shiga dakin’ tazauna akan sofa inda zarah takezaune’ zarah tayisaurin dukawa tana gaisheta’ ta’amsa dakulawa zulfer matagaidata ta’amsa cikin jindadi tukunna tadago zarah tazaunar da’ita tanai mata yajikin’ akunyace ta’amsa mata dasàuki’
[11:14, 2/18/2017] BintuFannah????: “Toh madallah yayi kyau’ Allah yakara miki lfy’ zarah tace ameen’
“Abin kalaci yananan angamashi idan kungama sekufito’ duksuka amsa da toh mommy’ sa’annan tafice’ direct tanufi side din abdul tashiga har bedroom dinshi’ inda ta’iskesu sewasa sukeyi da pillows harsunyi wankansu sunasanyeda sport wares medogayen wanduna da canvas dinsu bakaramin kyau kayan yayi musuba yayi matukar karbansu duka’

___”mum tatabe baki aisekufito ga abinci can waje kumuke jira’ takarasa mgnr tanafice adakin’
“Abdul yakalli prncss suka sheke da daria yace give me five’ tamika hanunta suka tafa sannan yadauketa cadas yadora awuyarshi sukafice’

__”a dinning room sukasamesu harsu zarah dukansu sunsauko itacema mezuba musu soyeyyen diya da kwai kowa a plate dinsa’ da plantain chips’
“Abdul yaja masu kujera dayake kusada madam farida sukazauna shida princes har lkcn tana wuyanshi’ besauketaba suna wasarsu’ itakuwa zarah tamaida hankalinta wajen zuba abinci bayan tagama tashiga zubamasu tea hartagama zubawa abdul yana satar kallonta’ taturawa kowa nashi gabanshi’ shima tatura mishi nashi’ aikuwa kamar jira yake yace ke! Atsorace tadago tanakallonshi don tatsorata dayanda yayi mgnr’ har zulfer ma datadauki cup din tea dinta sedata ajiye’ mummy kuwa shiru taimusu dontasan haka zefaru’
“Akabar zarah da zarerren ido tana kallon abdul ita batazaunaba sannan kuma bata mike tsayeba’ “yaciro princess datake wuyarshi yadaurata akan cinyarshi sannan yakalli mum yakuma kallon plate din gabanshi’ mom wayayi wannan kalacin’ “son kaga bansan damuwa aidama ba’abincinka bane wannan namune ganaka anan’ tanunamishi kular dayake gefe ba’ako tabashiba, yayamutse muska’ yakalli zarah ‘ke! Wannan mawa kikazuba?
“Seda tadaidaita zamanta tukunna tajanyo abincinta tabashi amsa “na princess neh’. “Abdul yadan murmusa donyasan bataji dadin yanda yake mata mgn ba sam’ yakara dacewa ‘ok kinmasan banacin abincin masu aiki shiyasa ni kikaki zubamin nawa?
“Wannan karon banza tayi dashi bata bashi amsaba’ “princess kuwa dabajin abunda suke fada takeyiba tasoma cin abincinta wandataga anzubawa abdul kamar yanda taga kowa yanaci’ suna hada ido da zarah, zarah tazuba mata harara ‘princess tamarairaice fuska tukunna tace “i’m sorry mom’ gud mrnn’ zarah tasake watsa mata wani kallon tukunna tasauka acinyar abdul tamatsa tatsugunna agaban madam Farida tace gud mrnn granny’ madam farida ta’amsa mata cikinjin dadi don duk abunda sukeyi tana lura dahakan’ azuciyarta taji dadin yanda zarah takekulada tarbiyyar jikar tata’ haka princess tagaisheda zulfer tukunna tasake gaisheda zarah ta’amsa’ takoma kancinyar abdul tayizamanta’

_”duk kunya yarufe abdul don yaubesan ya’akayi yamantada gaisheda mom ba, yacire facing cap dinda yake kanshi yanasosa keyya yadubi madam farida morning mother’ madam farida tayi yar daria takaimishi duka abaya ainayi zaton koyau nikakejira infara gaisheka’ lfy lau yakukatashi da yartaka? “Yadan murmusa lfynmu lau mukatashi’
“Toh madallah yayi kyau’
“Kamar sunhada baki zarah da zulfer wajen cewa mrnn kuntashi lfy? “Shima ya’amsa yaneme nazarin wato don begaisheda mummy ba shiyasa sukamai banza, ok yanzu nagane’
“Yajanyo warmers din dakanshi zezuba zarah tayi saurin amshewa tafara zubamishi’ duk madam farida tanakallonsu dawutsiyar ido’ abdul yadanyi murmushi jindadi dakefen baki sannan yatsareta da ido hartagama zubawa’ zulfer kam hartagama tamike tayi sama abunta prncss ma tayi wuf tabita zarah tanakiranta kantazo bawani abun kirki taciba amma ina tawuce tana cewa mom am comming’
“Madam farida itama tatashi gamida tattare plate wa’inda prncss tabari danata azuciyarta tanacewa kajimun yara nikadai dakubari da wa’innan tattabarun’ dasauri zarah itama tamike tanashirin karban plate din hanun madam farida’ “mum kikawo bari inkaisu kitchen’
“No, dota kici abincinki kawai son yahanaki cinnaki, so kizauna karkidamu kinji’ badon ranta yasoba takoma tazauna itakuwa mum tayi wucewarta’
“Wani nauyeyyen ajiyar zucia abdul yasauke har kunnen zarah’ tadago kai tanadubanshi sukahada ido tamurguda mishi baki tacigaba dacin abincinta’ zazzaro ido yayi sannan yayi yar daria mekara ya’ajiye pork din hanunshi’ yalallafo kumatunsa 2 dahannuwansa yaname mata kallon yaushe wuyanki yayi kwari’ itakuwa ko ajikinta dataga kallon yayi yawane tamiye gamida aje spoon din hanunta dakarfi zatabar wajen’ aikuwa shima yamike yasha gabanta kameda kunkumi yanamata kallon kasan ido, inakike tunanin zakije? “Oho inaruwanka????
Gyara tsayuwarshi yayi ssai yajingina ajikin garu’ toshiknn ina haka kikafada? Tace ehh’ toh gahanya zokiwuce’ yanuna mata hanya dahanu’ tayunkuro kuwa zatabi wajen’
“Wllh fatima kinsan bakunyarki nakejiba donni bake bace ehe, kina biyowa tanan yanda nadauko prncss mukataho nan hakazanmiki’
“Dasauri taja dabaya tanamishi kallon baka isaba’ bakasan cewar inakan iddah bane, takarashe mgnr gamida juya idanu damurguda baki’
“Yashafi sumar kanshi yakalleta yawatsar’ aiko takaba kike zan aikata abunda nayi niyya inkuma kina musu zokigwada wucewa’
“Takara matsawa dabaya kamar meshirin kuka’ “nikam mummy bacewa tayi ingama cin abincina intafiba? Kuma ainagamane yanzu zantafi’

“Hahhhh Allah koh? “Ehh’ toh nimijinki abdul nace babu inda zaki senagama nawa karyawan’ donhaka kinemigu kizauna’ yanuna mata seat’
“Kamar tayi kuka tajezata zauna princess tarugo aguje dá kayan wasanta tashillawa abdul afuska’ “dad the game is not over’ tana mgnr tanatsalle’ aikuwa zarah tayi wuf tawuce aguje yayi kamar zebita yakamota takara kecewa aguje tahaura sama’
“Prncss tayi ihu tabuga tsalle’ yeeeeees my mom is the winner yeeaaah!

___batatsaya ko’inaba sedakinsu tafada gado tana haki’
“Shikuwa abdul cewa yayi zamusake haduwa ai’ nan yadauke prncss gamida mayarda cap dinshi besakanshi sukafice zuwa harabar gida’
“Madam farida tafito daga boyen datayi duk tana kallon yarannata tatattare komai dakaisu kitchen yan aiki suka karba sukashiga aikin abincin rana’ sa’annan takoma dakinsu zarah tatabbatar tasha maganinta nasafe sannan tazauna sukayita hira irinta rayuwa’
“Inda zarah tasake neman gafarar mummy kan abunda yafaru abaya’ mummy tashaida mata bbu komai ai Allah yarigada yarubuta hakan zefaru’ itama taso tayi kuskure nayunkurinda tayi wajen rabasu amma dayake Allah yanakallo seyakaddaro tafiyar son gidan kaso’ wanda hakan jarabawace babba ayaruwarshi’ Allah yanunamishi kuskurenshi nayin abokaida gurbatattun mutane
[11:51, 2/18/2017] BintuFannah????: Wanda nikaina bansan cewar haka halayyarsu yakeba’ kuma yaboyemin don besanar dani wannan abu yafaruba’ sannan kema wannan darasine babba arayuwarki Allah yanusardake illar kaiwa dare awuri koda makwaftai kuke kuwa’ fatana dukanku biyun yazamto kundauki darasi yakasance aya arayuwarku dagake harshi’ yarku guda dayannan maimunatu kubata tarbiyya ingattacciya dakuma wa’inda mukesaran zakuhaifa nan gaba’ don insha Allahu dazarar kin kammala iddarki bbu abunda zamujira za’a daura aurenku keda abun kaunarki’ kobahakaba zulfer’ zulfer tayi dariyr jindadi tace kwarai kuwa mummy” zarh tasunkuyarda kai tanamejin kunya’
“Hmmmm kimadainajin kunyatta fatima’ don wannan kunyar taki nasan na lkc kadanne dan ninasan halin son’ yanafahimtar kinajin nauyina wllh yadungamiki abubuwa kenn so feel free kawai kiyi rayuwarki ni mahaifiyarkice ba surukaba’
“Zulfer ta’amsheda aikuwa dai’ haka sukayita hirarsu’ harkusan karfe 2 narana tukunna sukatashi yin sallah’ abdul shima sukashigo gida yatura prncss gurin mummynta shikuma yayi bangarenshi huce gajiya’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button