FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

__”tare shamsiya da dr sani damatarsa suka iso gidan madam farida kamar wa’inda suka hada baki’ apalo suka iske mutanen gidan dukansu sunakallo sunahira cikin raha duka alkc guda’ bayan sun gaggaisa dr sani yatambaya ina abdul mum tabashi amsa ‘aibaya biyewa prncss ba waishi meyarinya sukaje sukayita wasan tsalle tsalle gashinn tananan sumul shikuwa yana can yanafamada tsamin jiki’ takalli prncss tatunata dayatsa indai kikasake gajiyarminda yaro zauneki zanyi bari kiji’. “Prncss tayi farr da ido takama kugu kaman tasan metake fada itama tashiga gwalamniyar mgn irin yanda taji madam farida tayi’ duk sukakwashe da daria dr sani yatashi yanufi bangaren Abdul prncss tabishi abaya……

____”yau sati biyu kenn jikinsu zarah da Abdul duka Alhamdulillah barinma abdul yafijinshi garau dukda bashan magani yakeyiba’ ayaunema yakoma bakin aikinshi inda yamayarda prncss mkrnt yabasu hkr kan rashin zuwanta, besamu wata matsalaba don headmaster dinsu tafahimci komai’
“Zulfer bbu yanda batasoba takoma kasarsu amma fir madam farida taki barinta itada zarah sunyita mata magiya tabari bayanzuba ahaka tahakura zuwa bayan bikinsu zarah setatafi”
Itakuwa zarah tamaida hankalinta kan iddarta ssai ko harkár abdul batafiye shigaba don se’ayi sati guda basu haduba donahima yanzu yana zuwa aiki’
Haka bangaren shamsiya kusan kodayaushe sunatare agidan madam farida wajen zarah’
Satinnannema kwata2 batajeba sakamakon ankai goron tambayarta da sadaki’ donhaka agida asanya mata takunkumin fita’ bbu yanda suka iyane subiyun daga ita har zarah don sam basujin dadin ganin sunyi nisa dajuna”

 

*******
Bayan watanni tara abubuwa da dama sunfáru’ anyi walimar bikin cika shekarun prncss hudu’ haka bayan kammala iddar zarah shima akagudanar dataro tamusamman inda akayi sadaka ssai don abdul har kujerun makka yayi sadakansu arananne kuma akakai sadakin zarah wajen yayan babanta *Dr danjuma maijama’a* akasanya aure sati guda’
“Fir zarah taki bari asake wani kayan lefen acewarta wa’incanma wanda sukayi mata yananan agidansu ankullesu wani daki” donhaka sukaje damotoci akadebosu’

___hmmm idan kayiwa zarah duba daya bazakaso kadaga idonka akantaba zakayi zaton mutumce da’aka kerata da yabutu, don tasha gyara banawasaba wajen madam farida’ hakashima gogan kullum kyawunshi da haibarshi kara karuwa yakeyi’

__Alhamdulillah yaude shine ranar da akekira jajiberen bikin abdul da zarah. donkuwa gobe damisalin karfe 11:30am za’a daure auren masoya guda biyun’

*ALLAH YAKAIMU MUSHA BUDURI*

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 98*

Bintufannah.blogspot.com

___”ahankali yaware hannayenshi yatsugunna’ hawaye suna ambaliya afuskarshi’
Princess ce tashige cikin kirjinshi itama tana kukan, wani khkykyawar runguma yayi mata azuciyarshi yanajin farin ciki da annashuwa’
__”zulfer datake tsaye dannesa dasu itama batasan lkcnda hawaye yawanke mata fuskaba’
Haka shima Dr sani seda fuskarsa tacanja kala’

___”kusan minti goma suka dauka princess tanarungume ajikinshi sunashan kukansu, daga bisani abdul yayi karfin halin cire princess ajikinshi’

___zubamata narkakkun idanunshi yayi kawai yanakallon irin baiwar kyau datadauko irinna zarah’ hakika zarah setadawo hanuna dayardan Allah! Nasan Allah yanajina shizemaidamin da abuna kodan wannan kyautar datake tsakaninmu’

KUNA IYA SIYAN DATA NA MTN CIKIN FARASHI MAI RAHUSA A NIGERIA
1GB = 250 NAIRA
2GB = 480 NAIRA
3GB = 700 NAIRA
4GB = 950 NAIRA
5GB = 1200 NAIRA
10GB = 2400 NAIRA
15GB = 3500 NAIRA

IDAN KUNA BUKATA KUYI MANA MAGANA TA WANNAN NAMBAR 08140419490, TA WATHASSAP KO KU KIRA MU
___”princess ce tadawo dashi daga tunanin dayatafi tahanyar furzamishi iskan bakinta akanfuskarshi’
__”murmushine yabayyana akan fuskarshi yadanja kumatunta’ yanafadin “like mother like daughter”
“Itama princess din daria tayi ssai tanashare hawayenta kamar ba’itabace mekuka dazuba’ itama taja kumatun dad dinnnata tace: like daddy like daughter’

___”besan lkcnda daria takufce mishiba, yaja hanunta gamida daukanta cak sukazauna kan bench da’akatanadar domin prisoners lkcn resting ko visiting hours nasu”
Akan desk yadaurata shikuma yazauna akan bench’

__”daga zulfer har Dr sani har sauran yansa’ido na prison din kowa yana mamakin yanda abdul yacanja alkc guda, gawata fara’a tamusammam dayabayyana akan fuskarshi’ wanda rabonshi da daria haryamanta shikanshi ballantana wa’inda suke taredashi a prison “bayan sunzaunane princess takamo hanun abdul tagama kare mishi kallo tukunna takira sunanshi’. “Daddy’
“Yes my swthrt’
“Am not going hide anything 4u, u look so dirty’ takarasa mgnr tana toshe hanci’

Zulfer dasuke tsaye da Dr sani mezasuyi banda aikin daria’ suna kyakyatawa’

__”abdul kam bece komaiba yazuba mata idanu yana mamakin baiwarda Allah yayimata nawayone kawai’
“Why? Staring at me like this daddy? Am I not saying the truth? Ur life completely changed not d way you are b4”
Daddy u better change’ooo that’s not how u behave, see tanuna fuskarshi dahannunta tana gwada shajenshi inda suka fito kwance akan fuskarshi, kamar akama ayi kitso hakazalika sumar kanshi nanda sati guda idan beyi askiba gashin ze’iya wuce guiwar hanunshi’

__”see bears dad on ur face’ see bear bear’ are feeling better like this?

__”se’a lkcn yagirgiza mata kai tunda tafara surutunta’
“OK’ when are going cut off this things and became a man?
“2dy swthrt’
_”OK u promise’
“Yes I promised u princess’ daddy will not lie to u’
“Yeah I know’

___”zulfer datake tsaye tana aikin kallonsu tana murmushi tadubi watch din hanunta taga tym din komawarsu class yayi haryawuce’ takarasa indasuke tadafa kafadarta’ my dota its almost time to go back to skull’
“Seda tadan yamutsa fuska tukunna takalli abdul’ dasauri yagirgiza mata kai alamar suje kawai’ batareda tayi mgnba bakuma dan ranta yasoba tasauko akan desk din jikinta asabule takama hannun Zulfa’
“Dasauri Dr sani yatsaidasu tahanyar fadin: princess remain 1more thing u left behind’ ahankali tajuyo tana kallonshi batareda tace komaiba’

“Dr sani yacigaba damagana’ daddy do not eat food’ in fact I can’t remembered when last I saw him eating food!

___”maida dubanta tayi kan abdul yayinda hawaye suka gangaro fuskarta tabude baki zatayi mgn knn’ abdul yajanyo kularda mom dinshi takawo mishi yasoma budewa’ harseda taga yayi spoon uku tukunna tajuya sukacigaba datafiya’

___”cikin dagun murya tayanda zasujiyoshi abdul yafurta thank you so very much zulfer’, batareda tajuyoba tadaga mishi hannu kawai taimishi alamar karyadamu’

___”aranar kam abdul yaci abinci ssai harsuna hirada Dr sani’ kanrayuwar yau da gobe’ har Dr sani yake tsokanarshi kan rashinjin hausar princess’ wai diyar yan boko aidole bazataji hausaba’
“Shidai abdul jinshi kawai yakeyi yanamishi murmushi’

__”juyawarda abdul zeyi idonshi yasauka akan makeken TV dinda take palourn visiting room din’ idonshi yahasko mishi inda take kutsawa cikin jama’a adimauce tana ture mutane har seda ta’isa inda mom dinta take kwance yanda yan jarida sukayi dandazo sunadaukar pics wasu suna daukar video’
Ganin matarda takekwance akasa awurin yasanyashi furta innalillahi wainna ilaihi raji’un!!
“Sanadin haka yasanya hankalin Dr sani dakuma dayawa dagacikin prisoners din hankalinsu yakoma kan plasma TVn………

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button