FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

*****
__”tunda zarah tayi nasarar ficewa agidan take walwala uban gudu cikin ikon Allah dasamunnasarar ubangiji batatsaya ko inaba se unguwar madina quarters’ hakashima mus’af yarufa mata baya suka isa kusan atare’

___”kutsawa tadungayi cikin jama’a hartayi nasarar zuwa tarungume mom dinta’ zunzurutun tashin hankali kasa kukatayi ko digon hawaye yakasa fita a’idonta’
Mus’af neh yazo yashiga janyeta dagawayen amma kamar yanakama karkashi’
“Duk abunda akeyi a’idon abdul. Yanda yadaura idonshi akan screen din TV be’iya saukewaba’ se’awannan lkcnda mus’af yashiga Jan zarah’, sedayadafe kirjinshi yakauda kanshi’

__”itakuwa zarah ganin mus’af yakusa nasanar rabata dajikin mom dinta tashiga dukanshi tako’ita kamar zautacciya’ dagabisani tasulale kasa sumammiya’

___”dai2 lkcn abdul yamaida dubanshi kan TV din seganin zarah yayi asume akasa’ dasauri yakauda kanshi yayinda mus’af yadauketa cakat secikin mota”

___zulfer ma bayan tamaida princess a office din headmaster sukatsaya fira anan sukeganin wannan tashin hankali dayake wakana’

__”haka itama shamsiya tashiga wannan tashin hankali yayinda zaune tanajirar dawowar mom din zarah Ashe jirar gawar shanu take’
Dukka layikansu babu wanda batakiraba akshe’ shiyasa tayi zaman kallon labarai Ashe zatagano tashin hankaline”
“Itama batayi kasa aguiwaba tafice agidan…….

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [07:48, 2/3/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 84*

Bintufannah.blogspot.com

____”yanasanyata amota bezarce ko’ina da’itaba se hsptl’ yayinda lktc sukahau kanta don ceto rayuwarta’
‘Itakuwa shamsiya dafitarta tasoma kiran layin mus’af kasancewar yana cikin tashin hankali bemaji ring din wayarba’
Itakuma jin ba’ayi picking ba tadoshi makarantarsu prncss’ anan tayita jira harseda akatashesu’
“Dafarko anhanata daukartane amma dasukaga prncss din tagwada tasanta shine suka kyale’. Sunafita daga premises din mkrntr already driver dinta yazo sukashige motar’
Anan tasake trying din no. Mus’af cikin ikon Allah yadaga wayar’ yanajin muryar shamsiyace yasanar da’ita sunan asbtn batareda yatsaya saurarontaba yakashe wayar’

___”seda police suka dauki gawar hjy maimunert sukatafi dashi asibiti tukunna akayi musu wasu gwaje2 da bincike tukunna sukabada gawar’

___kaduba girma irinna filin kwallon kobi’ amma seda yakasawa jama’arda sukayi sallar jana’izar hjy maimunert, inda malam Ameenu mahaifin shamsiya yayi limanci’ Allahu Akbar makoma tayikyau dayardan Allah’ hajiya maimunatu kintafi kinbabaya????

___”bayan ankaita gidanta nagaskia neh mus’af yakoma hsptl din’ acan yasamu shamsiya da prncss inda kowaninsu yake tsiyayar hawaye babu kamar princess datasamu lbrn wai granny dinta she’s death yanzu bazata dawoba kenn, ga mom dinta akwance babu inda take sannan ga daddy shima tafahimci yana prison neh????

___”tabangaren abdul kam yasha kuka irin Wanda betaba yinshiba’ jiyake ajikinshi tamkarda mom dinshice tabar duniyar.
Ayaune rana tafarko dayayi danasanin shiganshi prison’ yajihaushin kanshi kwarai narashin samun kanshi agurin jana’izar mommyzarah .
duk irin zamanda yayi acikin wannan guri yaune yakejin yayi hasara arayuwa’ yaso ace koda addu’a neh yasamu yayi akan gawarta amma babu hali’

__”itakuwa zulfer ssai taji tsoron zuwa duba zarah don tasan haduwarsuda mus’af bezeyi kyauba’ shiyasa batayi yunkurin yin hakanba. Amma taji azuciyarta Sam babu dadi’

____”damisalin karfe shidda naranar zarah tafarka daga nauyayyen sumarda tayi’
Babu abunda yake fitowa daga bakinta se kalmar innalillahi wa’inna ilaihi raji’un’

___”awannan darekam karshe shamsiya seda tasa mus’af gaba yamaidata gida acewarta bazata iya jure ganin halinda zarah da prncss suke cikiba’ basuda aikin dayawuce kuka’

“Haka zarah tashafe sati2 tana karbar gaisuwa a hsptl kafin the following day akasallamesu a asibitin’

____”yau yakama watan mom dinta guda kenn darasuwa’ har lkcn mus’af betaba nuna mata wani halin banzaba’ kuma duk inda tanemi taje akan binciken mutuwar mahaifiyarta bayi hanata’

__”itakuwa prncss hartasoma sabawa darashin granny dinta kasancewar kullum daga skull zulfer takanje tatafi da’ita wurin daddynta. Hakan yakan debe mata kewa ssai. Amma duk sanda tatunanta setayi kuka kamar ba gobe’

____”yau yakama ranar jumma’a kamar kullum zarah tana kitchen tana aikin abinci agidansu nafarko don tunda mom dinta tarasu basu koma can gidanba’
“Princess ce tashigo dagudu da kayan wasa niki2 ahanunta inda batasan damutum akofar kitchen dinba’ sedai kawai jitayi tayi karo damutum’
“Wayar dayake hanun mus’af neh yakwace yafadi kasa nan yayi pieces2 awajen’
Se’a lkcn zarah itakanta tasan damutum awurin’
Sunkuyawarda prncss tayi tana sorry uncle daniyar tattara mishi yadebeta dawani uba-uban mari’ batasan lkcnda tamike dagudu zatayo kitchen din wajen zarah yakara mata wani’ tuni tadaburce tarasa inane hanya guda daya’

___”ganin haka zarah tasake girkinda takeyi tadauraye hanunta tazo takama princess tana duba fuskarta’ ko’idonta takasa budewa se’a lkcnn tasaki razanennen ihunda yamakale mata awuya yakasa fitowa’
Dakokari irinnashi yayo Kansu yanason kara mata wani dukan’
Dasauri zarah tazaunarda princess gefe guda tacire veil din kanta datayi rolling tadaura akugunta’ tanafuskantar mus’af

___”mezeyi shikuwa banda yar dariyarda tabashi yashafi sajenshi yafurzarda iska’ bata ankaraba taji yadamko wuyarta yakifa mata wani uban mari itama sannan yafillar da’ita gefe guda yanunata da yatsa’
Karkikuskura kisake gwada zakin gwada kashinki danawa kannayi hukunci mawannan yar iskan yarinyarda akahaifa kan laya! Waiharke dana rufawa asiri shine zakigwadamin butulci toh karyarki don mus’af bayidaukar raini’ kibini asannu idankuwa bahakaba wllh jikinku duka seyayi yakuwa’
“Yadubi agogonda yake daure ahanunshi sannan yakalleta kafin magrib kitabbata kinkammal aikinda nasanyaki’ yanakaiwa nan yafice a kitchen din’

_____”bayan sallar isha’i yadawo gidan yasamu komai intact yanda yace tayi duk tayi mishi amma sam beji duriyarsuba’ don haka yanufi direct dakinta’ anan yatara da’ita tana gyarawa princess kwanciyarta itakuma manneda plaster agoshinta’
Gyaran murya yai, tayi tamkarda batasan damutum agurinba’ yasake gyaran murya karona 2 nanma tayi banza”

__”zuciyarshi yahassala yakarasa shiga dakin’ jitayi kawai yadamko gashinta yanashin janta kamar tinkiya’ tayi saurin kwace kanta sukafice adakin taturo kofar gudun kar prncss tafarka’
“Ke dan uwarki kinaji mutum yana mgn kinayin banza ko?
Kallon rainin wayo tabishi dashi tukunna tace gyaran murya shine yazama mgn? Ohhh tambayata kike ko’ don bakida tarbiyya?
Nasan uwarki batamiki tarbiyyaba basekin gwadamin fitsaraba tundake din bakida kwabar maza goyon macece, amma karkidamu very soon zakiyi hankali in fact yau dinnan’
“Muje kizubamin abinci’ bakada hanune bazan zubadinba kuma Allah ya’isah duk cutarwanda kakeyimin nida yata’ takarashe mgnr tana sharar kwalla datafin hanunta’

__”wani kikeyiwa Allah ya’isa? Yanuna kanshida yatsa’
Itadai batasake cemishi komaiba tanufi hanyar daki’ dasauri yasha gabanta yadamki wuyarta tamkarda zerabatada ranta, harnumfashinta yana shirin daukewa tukunna yasaketa’ “wannan shine sakamakonki gobe idan kin isa yar iska kisake furtamin Allah ya’isa’ kuma kiwuce muje kizubamin abinci’
Zarah datake tsugunne har lkcn numfashinta begama komawa normal ba tamike dakyar’
Shikuwa yaja wani digon tsaki yayi gaba’ atunaninshi zatabishine seji yayi tayishigewarta daki tarufo kofa kirif’
Haka yayita buga kofar harseda prncss tatashi agigice babu shiri’
Ganin taki budewa yarabuda ita acewarshi gobema ranace’
[12:46, 2/3/2017] BintuFannah????: *85*
“the next day’ Bayan suntashi tagyara gidan tsaf side dim mu’af neh kawai batashigaba nanma tanatsoron gamuwarsu dashine don tasan bbu makawa seya mata abunda batayi zatoba’
Abincima dai2 itada prncss tayi sukaci suka koshi abunsu’ dukkansu sukasha maganin buguwa’
Furkar prncss seda yacanja launi, bakinta akumbure gashatin yatsu kwance akan kumatunta’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button