FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”kasancewar weekend neh shima benemi zaranba yana gama shirinsa yafice abunshi’ kai tsaye yazarce gidansu’
“Acan yatararda zulfer suna karyawa tareda mom dinshi’ bayan yagaisa da dad&mom dinshi yaja kujera yazauna’ batareda zulfer takalleshi tafurta mrnng bros’
Yanda kasan da dutse take mgn haka yayi burus yayi kunnen uwar shegu da’ita’ ko ajikinta itama tacigabada harkan gabanta”

___”maza2 tayi tatashi tayi sallama da mom tabar gidan’ dan itakam ko inuwa daya batason suzauna da mus’af’

Damisalin karfe 2:30 shamsiya tayi sallam gidansu zarah’ inda tatarar zarah tana side din mus’af tana Allah2 tagama kafin yadawo tagama gyara mishi side dinshi’

“Anan tazauna itada prncss kamar dawasa take kallon fuskarta yasauta mata’ ammakuma sefa taga tabbas wannan shatin tatsune gabakintama akumbure’
Janyota tayi tazuba mata idanu ssai tukunna tace: “who beat you like this princess? Tuni idanunta sukacika da kwalla tasoma sharar hawaye’
“I do not tell you 2 cry just I asked u’ oya wipe dis tears I don’t want to see’
Tajanyota tacigabada sharemata fuskarta’ now tell me what happened!
“Cikin muryar kuka tasoma mgn’ it’s my uncle!
“What?! Ur uncle? Which uncle? Ur uncle in skull?
“No anty uncle mus’af’ that’s how he use to do every day even my mommy too’
A slide mistake we made he put hand on us’

___”innalillahi wainna ilaihi rajiun! Princess do u know what ur actually saying? U mean ur uncle used to beat ur mom also?
“Anty shamsi what I’m telling u is true I swear’ later ur gonna trust me’ let call mom for u, if u see a mark, a stamped on hr forehead ur gonna trust and agree with me”

“Tanakaiwa nan tatashi tana kiran mommy dakarfinta’
Zarah datake ciki tanashirin fitowa tajiyo kiranda prncss takeyi mata’ ai asukwane tafito azatonta mus’af neh yadawo yadira akan ditarta’
Amma ganin tadaukeda murmushi afuska yasa taji sanyi aranta’
“What all this swthrt calling mom like this, as if someone if following u’
Prncss tadanyi daria don tasan abunda mom dinta tayi zato, sannan tace is anty shamsi that come’ she’s waiting……bata karasaba tafice tabarta awurin’

___”dagudunta tayi kanta suka rungume juna’ don rabonta dagidan tunbayan rasuwa dasuka gama karban gaisuwa’
“Nayi farin cikin ganinki kwarai besty, ammafa kinshareni dayawa menayi miki haka’
“Itakuwa shamsiya kasa magana tayima baki daya ganin yanda zarah tasauya’ tabbas kuwa ga makeken plaster agoshinta, wato shine prncss takecewa stamped ko? Hmm tadanyi murmushin takaici kawai tukunna take karewa zaran kallo’
Ganin kallonda shamsiya takeyi mata yasa tatsargu itama tasoma kallon kanta’

__”hmmm aidole kikalli kanki zarah’ meyake hadakida mus’af neh besty? Jifa yanda duk kika lalace’
“Me kika gani? Nifa babu abunda yake damuna swthrt’
Shamsiya tadan tabe baki sannan tace kinrainawa kanki hankali badai niba’ toh bari kiji nasan komai bbu abunda zaki boyemin’ wannan dambareren ciwon goshinkin waye yajimikishi’
“Umm wllh…umm
“Haba zarah! Nima karya zakifara yimin?

___”tabude baki zatayi mgn knn kwalla yacika mata ido takasa mgn’
“Shamsiya kam rasa bakin mgn tayi banda salatinda tashiga yi bbu adadi tabbas tasan ancutarda zarah, yarinya me hakuri da juriya kafin kasan damuwarta se Abu yabaci amma gashi waiyau harkuka takeyi’
Seda tayi kukanta me’isarta tashare hawatenta tukunna tasoma mgn’
“Besty nayi danasanin auren mus’af! Sam mus’af bayida tausayi, kullum nida prncss munacikin dukanshi bbu yakamarni harzagina yakeyi yana gorantamin, prncss kuwa bbu ranarda bazekiratada yar shegeba. tunda tafara mgnr hawaye yake wanke mata fuska hartakai aya’

__”amma mus’af anyi dan’iska! Kiyafemin zarah hardani nayi kicin2 wajen ganin aurenkudashi, ashekawai yanason yacimma burinshine’ don girman Allah kiyafeni zarah kar Allah yakamani’
“Wllh bakimin komaiba besty’ farin cikina kikeson gani shiyasa kikayi hakan ashedai bamusan gaibi ba’

___”nan sukayi shuru babu Wanda tasake cewa komai sesharar kwalla dasukeyi dukansu’
“Can zarah tadagakai takalli agogonda yake manne apalon wajen12pm pass 45, “besty bari intashi indaura abincinrana tunkafin yadawo donnikam gaskia inagidannan neh amma bason shiga huruminshi nakeyiba’
“OK muje intayaki kafin intafi’
“Batamusaba suka shuga kitchen tare sunayi suna hira harsuka gama’
Bayan sun’idarda sallar azaharne sukayi zaman cin abinci’ yayinda prncss takekan sharar bacci abunta’

___”Basujima dazaman cin abincinsuba zarah tajiyo tsayuwar motar mus’af sedakirjinta yabuga amma tadake tayi banza’
_”kamar yanda yasaba hakayashigo gidan babu sallama duskarnan atamke’
Zarah ce tamike cikin yanayi kulawa tanamishi sannuda zuwa’ banza yayi mata bedamuda ganin shamsuyaba yayi wycewarshi’
Kokadan zarah bataji wani abu arantaba don ahalin yanxu inda sabo tasaba dahakan’
Shamsiyama batace komaiba harsuka gamacin abinci sannan tayi mata sallama tawuce’

____”a dinning area takaimishi dukkanin abunda tasan zebukata na abinci daganan tayushigewarta daki tasaka key’

____”hakadai zarah tadunga wannan dabi’a nawasan buyar harsukasamu sukagama weekend din ahaka’

___”ranar monday bayan dawowan prncss daga skull zarah tanayimata wanka a toilet itakuwa princess tanatayimata zuba takebata lbrn wai dad dinta yana gaisheta haryace tadunga kulawa da’ita ssai’
Zarah dabata fahimci inda mgnr yadosaba tasake tambayarta wani daddy dinkuma?
“Nan prncss tazayyane mata tass, tunranarda zulfer tafara kaita’
“Ssai tayi mamakin hakan amma gamamaki sebatayi mata fadan kartasake zuwaba sedai tajaddada mata kartasake uncle dinta yaji’

___”awannan satinne zarah takeda shirin komawa kan aikinta inda shikuma mus’af yatubure kan bazata komaba’

“Kamar safiyar yau’ tashirya tsaf abunta tanajiran yafita tasakafarta itama tayigaba’
Aikou hakane tafaru, don yau dakanta tasauke prncss a skull tayishigewarta asubiti’ dayawa sunyi murnar dawowarta musamman patient dinda takedubasu sukasaba da’ita’
“Dafda lkcn tashinsu yakusa zulfer ta’isa hsptl din itada prncss’
zarah batayi mamakin ganinsuba don tanada masaniya akan zuwan zulfer mkrntrsu prncss din kullum’

___”bbu yabo ba fallasa takarbeta hanu bibbiyu suka gaisa’ zulfer tayimata ta’aziyya takuma bata hkrn rashin zuwanta hargida tasanar mata dalilanta’,ssai zarah tagamsu’

“Tundaga farkon ranarda tafara zuwa daukar prncss a skull takwashe duka tagayamata kuma tabata hakuri kan kartaga laifinta’ tayi hakanne sanadin tausayawa datajeyiwa abdul’
“Amemakon zarah taji gaushi seta tsinci kanta dajindadin har zulfer ta’iya tausayawa abunda yakasance tunaninta ayanzu’

__”karkidamu shine abunda kawai zarah tafurta mata’
Itakanta zulfer sedataji mamkin yanda zarah batadauki abunda ciwoba sabanin dacan’ lallai mgnr prncss yazama gaske datakecewa kullun uncle mus’af seya dakesu’

___”idan bazaki damuba zarah don Allah nayau kadai kibini muje kiga halinda abdul yake ciki kozaiji dadi aranshi’
“Kai kawai zarah tagirguza mata alamar ba’inda zataje’
“Don Allah zarah kitaimakawa mahaifin yarinyarnan wllh badon yanada tsawon raiba datuni yarasa rayuwarshi’ kitaimaka kodon soyayyarda mahaifiyarshi tanunamiki ada can bata kyamacekiba’ duk abunda sukeyi princess dai tanabinsu da’idanu don basanin abunda suke fada tayiba’ sedai tanaganin yanda yanayin fuskar mahaifiyarta yasauya, ajima kadan kuka ze’iya kwace mata’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button