FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”zulfer kiyi hkr bazan iya zuwaba nifa macen aurece kinsan akwai auren wani kaina, kawai i can’t visit him’ tanakaiwa nan kwalla yasauko kan kuncinta tayisauri tashare don batason zulfan tafahimci takosa dazama da mus’af”
“Shikenn zarah amma don Allah gawaya koda gaisuwane kuyi’
Zarah batace komaiba tundaganan’
“Hakan yasa zulfer taciro waya acikin karamin jakarta tasoma kiran layin dr sani datasan alkcn suna atareda abdul’ don duk plane ce suka hada’
“Aidasauri yadaga kiran yasakashi a loudspeaker’ hello yafada’ hello itama zulfer ta’amsa mishi
“Kabaiwa Abdul wayar’ nan yamika mishi’ itama tamikawa zarah’
“Haninshi yana rawa yakarbi wayar yafurta hello…..Fatima!????????????????????

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 86*

Bintufannah.blogspot.com

___”tunda takara wayar akunnenta tajiyo sautin muryar abdul’ takejin zuciyarta yana harbawa kamar yatsaga yafito waje’
‘Tabbas wannan muryar abdul neh bbu tantama’ sedai kanajin muryar kasan awahale yake yanacikin tashin tashin hankali’

“Hello…zarah! yasake furtawa akaro nabiyu’
“Nasan kinajina zarah, meyasa kikamin haka fatima? Waimeyasa kikazabi kihorarda zuciyoyinmu? Zarah Allah shikansa yana yafiya shidin meyafiyane gabayinsa, meyasa kika kasa daukar kaddararda ubangiji yariga yakaddara mana nudake dakuma yarmu guda daya datakasance rabo atsakaninmu’ se’a lkcn yasharce hawayenda yaketa ambaliya akuncinshi tunfara mgnrshi yaja digon numfashi’ wanda yahaddasawa zarah datake manne dawayar itama tanakuka mara sauti Karin bugun zuciyarya’

___”asannu asannu yacigaba da mgn’ zarah nasamu lbrn yasuwar mommy Allah yarahamsheta nan yayita jero addu’oi mekaryarda zuciyar duk mesauraro
Daga karshe yakara neman gafararta kan tayafe mishi abunda yayi mata bada saninshiba’
“Har lkcn zarah takasa furta koda kalma daya dagakarahe takashe wayar tacillawa zulfer tacigaba da kukanta metsuma zucia cikeda danasani’

___”haka zulfer tayita rarrashinta itada prncss wanda itama tuni tatuntsureda kuka ganin halinda mom dinta tashiga’ dakyar zulfer tasamu tashawo Kansu suka tsaida kukandasukeyi’

__”atare sukafice daga hsptl din inda zarah sukazarce gida itada diyarta’ bayan tayi godia ssai ga zulfer’

____”jiki bbu kwari abdul yasauke wayar daga kunnenshi jin anyi hanging din wayar’ yakalli Dr sani shima yakalleshi yanatambayarshi komeyafaru?
“Dama nasani sani’ zarah bazata yafeminba’ gashinan taki taimun mgn duk yanda naso inji muryarta’
Dr sani yadafa kafadarahi, karkadamu boss sannu2 bata hana isa’ tunda harta iya sauraronka aimungode insha Allahu watarana se lbr’ hakayayita tausasamishi zuciyarshi dakalamai masu dadi’

___”tunshigowarsu gidan damotarta tahangoshi tsaye akofar palour yagama cika fam’
“Bayan tayi parking tafitoda brief case dinta tarataya akafadarta takama hanun prncss sukanufi cikin gidan’
Yitayi kamar bataganshiba harseda suka iso daf dashi tukunna tasaki fuskarta’
A’ah habibty ya akayi karigamu dawowa?
Wani irin kallon rainin wayo yabita dashi’ azuciyarshi yakefadin lallai wannan yarinyar so take tarainamin hankali’
Bece da’ita komaiba harsukashiga ciki’
Harseda tafito awanka tayiwa prncss sukaci abincinsu tukunna’
Adaki yatarar dasu tanayiwa prncss lesson’
“Daukeda fara’arshi yashigo da sallama yaukam’
‘Itama fuskarta asake ta’amsa mishi’ daganan yanemi jikin side drawer yazauna’ yakalli princess dagaba daya cikinta yake atsure’ “my dota go and bring water 4me’ babu musu tamike kamar mara gaskia tafice’
Kamar jira yake tafita yatashi yasaka key akofar’ yasoma shirin zare belt dinshi’ ganin haka tayisauri tamike daga zaunenda takeyi’
“Darashin fahimta tasoma jadabaya tana yunkurin shigewa toilet yayi saurin fisgota yajefar kan bed, yakuma saka key yarufe toilet din’
“Badai bakida kunyaba kinraina mgnta ko? Kinmaidani dan iska’
“Tanajada baya hartakai kuryan gado tana matsar kwalla tashiga girgiza mishi kai’. “fizgota yayi yashiga lafta mata belt’ don Allah mus’af kayi hkr waimenayi maka daga dawowarmu garufeni da duka haka’
“Au bakimasan abunda kikayi jiyayi zuciyarshi takara tunzursshi indayakara speed din bugunta, ba abunda kakejiyowa se ihunta da karar laftanta dayakeyi’
“Jiyo sautin ihun mom dinta datayi hartakawo bakin kofa daukeda ruwan ahanunta takoma kankujera tazauna jiki bbu kwari’

___”seda yagama dukanta yaga tayi laushi ainun kafin yamayarda belt din jikinshi yana huci’. “Kuma don Allah zarah idan kinraina uwarki da ubanki gobe kisake fita gidannan dasunan zuwa aiki, kuma wllh kikasake wannan shamsiyar tasake zuwamin gida harwai kinabata abinci tacika tumbinta alkur’an duk randa nasake rutsaku dukanku senaci ubanku idan kinaganin wasane kugwada kugani’
“Cikin dashashshen muryarta nawahala tafara mgn: mus’af wllh kaji tsoron Allah kadaina musguna min’ azatona zakatausayamin kodan maraicina amma dukkamanta dahakan’
“Ke! Kirufamin baki tunwuri bansake nadamiki najakaiba, kinsanda maraicin kika kasa jintausayin kanki seni’
Gobe kikoma kan aikinki’ yanakaiwa nan yasa key yabude kofar yayi ficewarshi’ prncss tanaganinshi tamike dasauri tamikamishi ruwan’ karba yayi yana murmushin keta’ shegiya Ashe kinsan bugu’ yadaka mata wani uban tsawa dagudu tayi dakin mom dinta tana kuka’

_____”bayan fitan mus’af neh zarah tasake hada wani ruwan wanka mezafi tagaggasa jikinta inda duk yayi rudu2 wani wajenma duk yafarfashe’

___”shamsiya kuwa tun ranarda taje gidan zarah barinta gidan batazarce ko’inaba se police department inda ta’iske dpo takezayyanamishi duk abubuwanda suke faruwa da zarah kan yataimaka mata amma fir yaki sauraronta acewarshi bayida abunda zeyi akai sedai idanhar zarance taje dakanta’ ahaka tahakura takoma gida’

____”the next day kamar kullum zulfer tafaka motarta akofar skull dinsu prncss amma ranar sebayan closing hour taje’ tataki sa’a kuwa medaukanta bezoba’
“Bbu yanda batayida prncss kantabitaba amma yau taki fir ganitake kamar uncle mus’af zesake dukan mommynta, tatambayeta dalili nan tasanar mata halinda sukashiga jiya, hakan yasa tahakura tatafi itakadai’

____”what! Abdul yake tambayar zulfer’ kinaso kicemin mus’af yana dukan karamar yarinya? Yana dukammin yarinya?
Itadai batasake cewa komaiba se’ido datakebinshi dashi yanda take hango tsantsar tashin hankali’ he most pay for it!,wllh duk randa nabar prison dinnan mus’af yayi karya yakwana lfy’

“Duk wannan tada jijiyoyin wuyar yanayine bemasan har itakanta zaran buguwa takeyiba’

____”dayammacin ranar alhamis shamsiyace sukezauneda zarah inda takesanarmata daduk inda sukayida dpo’ itadai zarah tayi shiru takasa furta komai se ubantagumi datarafka itakam Allah 2 take shamsiya tabar gidan kafin mus’af yadawo’ ganin batada niyar kammala mgnrta yasa tasanar mata abunda mus’af yace dasu’ batagama rufe bakintaba motar mus’af yadanno kai’

“Zarah jiki narawa tamike kamar mejin kashi tahau safa damarwa’ besty muje inboyeki don Allah’
“Kamarya kiboyeni? Shiknn yazamana bakida kowa bakida yanci nidinma danake kokarin tsayar miki yazamana banda ikon zuwa gidanki!
“Besty bazakitaba ganewaba mus’af baida imani don Allah muje kibuya’
“Fir shamsiya tatubure taki buya ko’ina har mus’af yashigo ya iskesu sunyi cirko cirko atsaye’
“Briefcase dinshi yashilla kankujera yana huci yanufi inda zarah take tsaye gudawane kawai beyanke mataba’ dasauri shamsiya tasha gabanshi kameda kugu’ kairashin mutuncin kamma har gabana zakayishi, bejira komaiba yadamki kan shamsiya yajata waje aikuwa zarah tabisu tanajan shamsiyar wllh kasakemin yar’uwa inazaka kaita’ tashiga kaimishi duka kota ina’
“Yanazuwa kofa yashillarda shamsiyar yajuyo ya aunawa zaran mari seda tatafi cikin palon luuuuu tafadi kasa sumammiya’ shamsiya datake ganin duk abunda yafaru itama tasoma ihu tana kuka’ dakarfi yajata yakaita har get yawurgar sannan yagargadi securities dinshi kan suka kuskura sukasake barinta tashiga gidan suma sekashinsu yabushe’
Nan suka amsamishi da yes sir!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button