FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

____”bayan kwana2 dafaruwar haka kullum se zulfer taje mkrntrsu prncss amma sam batakoda samun ganinta haka kuma takebiyawa hsptl kozatayi dacen haduwada zarah amma ina se’ace mata batazuwa’
“Hankalin abdul idan yayi dubu yatashi matuka narashin samun lbrnsu’

____”yaukam Alhamdulillah jikin zarah yadanyi sauki dama tunmarinda mus’af yayi matane yajanyo mata ciwon kunne silar dayasa prncss taki zuwa skull kennan’
“Alhamdulillah yautashiryata tsaf wajen karfe goma nasafe bayan fitar mus’af zasutafi skull dinsu taje taimusu bayanin rashin zuwanta tabasu hkr’

“Sunfito daniyar zatashiga mota knn wani daga cikin securities din yatsareta’ am sorry to say madam’ oga yahana kifita kekadai dole sedani’ batayi mamkiba tabashi key din sukashiga baya itada princess shikuma yajasu’

“Tun ahanyarsu tazuwa motarsu tayi clear dana zulfer’ zulfer datake driven hankalinta kwance taga mota me no. din gidansu mus’af tawuce nata aikuwa tadunga bin motar harsuka isah taga suntsaya amakarantarsu princess kuma taga zarah ce yau dakanta tareda princess’ bakaramin jindadin hakan tayiba’ nantayi gaba datata motar tayi parcking cikin wasu motocin tazagaya takofar baya tashiga skull din’

____”adai2 premises nashiga office din headmaster din mkrntr sukahadu’ dasauri zulfer taja hanun zarah zuwa gefe batajira mezataceba tacigaba dajansu harsuka fice.
Adai2 jikin motarta tatsaidasu itadai zarah kallonta kawai takeyi’
“Oya zarah don’t say no, kushiga ciki kawai muje’
Princess tadagakai tanakallon mom dinta kafin tamarairaice fuska tace mommy plxx’
“Batace komaiba tashiga motar itama princess tashige zuciyarta fari tass’
Zulfer tashiga driver seat tajasu. basu tsaya ko inaba se kofar prison’…….

____” bayan zulfer tafitone tagama waige waigenta tukunna tabude musu kofa sukafito’
“Sunashiga sukasamu lkcn karyawansune ba’ajimaba datafiyar mom dinshiba???? sukuma suka iso’
“Princess tana hangoshi azaune shikadansa yana sakar wata jaka irinna yan prison dasukeyi tanufeshi dagudu taje tarungume’. damamaki yashiga kallonta yana bata peck akumatu ‘I missed you so much dota’ where have u been daddy I busy looking for u’
“I’m so sorry dad’ is mommy that’s not feeling better,
Subhanallah! What happened to ur mom? How is she now? Duk yajero mata wannan tambayar alkc guda’
“Don’t worry dad, she’s getting better’ we came hear 2geda’
What! 2geda with ur mom! Where is she?
“Ahankali tashiga nuna mishi direction dinda take’ yayinda zulfer tamatsa gefe don bashi damar ganinta dakyau’
“Idanunsune yasarke danajuna’ ahankali ya’iya furta swthrt’
“Itakuwa zarah hawayene yashiga wanke mata fuska’
“Ahankali tashiga daga kafarta tana karasowa inda yake shima beyi kasa aguiwaba yakarasa dagudu besan lkcnda yarungumetaba’
Zulfer tajanye hanun princess sukabar wajen “my dota let’s give daddy and mom a minutes’….…..

Note: jamaa yanzu waye yajamata zarah tayafewa? Shin zata yafewa Wanda yayi raping natane kokuwa idantagane wandayakashe mahaufiyarta shizata yafewa’?
Hmmmm Allah yadatadamu????????

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 87*

Bintufannah.blogspot.com

“_____sunkai kusan minti 20 tana manne akan kirjinshi’. “Kamar amafarki dukanda mus’af yayi mata nakarshe da belt yasoma dawo mata a’idanu dakuma marinda yayi mata hartakaiga sumewa’ ahankali tasoma janye jikinta daga na abdul’
“Shima se lkcn yasan inda hankalinshi yake’ yayi saurin raba jikinsu’
“I’m so sorry zarah’ I don’t have to do this, but actually I losses my self nd control when I see you’ kiyi hkr plxx’
“Yah I know, u don’t have to apologize’
“Harzuciyanshi yaji dadin kalmarta’ ssai yakejinshi cikin walwala da farin ciki’ wanda ze’iya cewa atarihin rayuwarshi betaba jin farin ciki irinna yauba’
“Again yasake mantawa yakamo dai2 guiwar hanunta danufin suke suzauna’ dasauri takwace hanun sbd irin radadinda yakeyimata, yafama mata ciwo’
“Auuch’ is painful tafada tana kallonshi: shima kallonta yakeyi kafin yamaida dubanshi wurin, dayake riga me long sleep neh besamu yaga inda takeyiwa kararba’
“Hanun yasake kamawa’ what happened to u swthrt? yanamaganar yayinda yabude buttons din sleep din yashiga zuge hanun rigar’ duk akidime’
“Dasauri tashiga hanashi’ amma ina yarigada yaga shatin bulali ajikin hanunta har inda yafaffashe’
“Abdul stop is OK’ don’t mind, its just a small wound’ tafada tana mayarda hanun rigar tasa buttons din’

“Zuba mata narkakkun idanunshi yayi yanamata kallon tuhuma cikeda hargitsi dabacin rai’ “fatimah!,ahankali tadago kanta sukahada idanu’ batadaukeba shima bedauke nashiba’ yacigaba da mgn’
“Who injured u like this?
“No….no..nobody, I just mistakenly fall down when trying to…….” Ur not saying d truth zarah! When looking deep in 2 ur eyes I observed all the things that comes from ur mouth’ neither true nor a lie’ so don’t pretend zarah’
“A love is not a lie, dreaming of u each and everyday is not a lie, love 4d sake of Allah will nvr die, the 2heart dat bonded 2gethr will nvr separate! The very short and little time that we’ve spend 2geda would not pardon me, l! Abdul if i forget all ur reactions at every situations nd moments!
‘So now, tell me zarah, is that fucking bitch the one making u suffering like this? Talk to me fatimah’
Se a lkcn tasauke idonta daga dubanda sukeyiwa junansu’ _hakika nayi asarar mijin kwarai. Abdul nadabanne acikin mazaje’ I love you so very much’ kuma wllh senakoma hanunka_
‘Bayan hanunta tasa tashare hawayenda suka soma gangaro mata’ tayisaurin juyabaya tagusarda tunaninda zuciyarta yatunano mata dafadin A’uzubillahi minashshaidan’nirrajim’ duk azuciyarta tayi wannan sake-saken”

“Cikin gamsuwada abunda zuciyarshi take tuhumar zarah akai yajinjina kaidinshi’
Hmm yanzu nayarda mus’af zegane kuranshine duk randa Allah yahadamu’
“Batareda tace dashi komaiba taje tanemi wuri tazauna shima hakan yayi’ yadauki jakarda yake sakawa yacigaba dasakarsa sunadan fira jifa2

____”haka kawai yatsinci kanshi dajin wani iri ajikinshi’ jifa yayi da files dinda suke gabanshi yana signing duk yawargaza kan table din yana huci yana ihu shikadanshi kamar zaucecce’ haryadaga wayarshi dasunan kiran zarah seyatunada ashe bbu waya ahanunta yanzu’ wani dogon tsaki yaja yayi dialing securities dinshi na gate’ kara daya aka daga’
Hello sir…….’be’amsaba illa cewa dayayi kaiwa madam’
“Sir madam sunfita dazu da simon’. “What?! Ubanwaye yabasu izini? Inasukaje? Shidan uwarshi nace dashi yakaita wani gurinne?
“Sir wllh nima banida masaniya akai’
“Me? Bakada masaniya? Duk senaci ubanku’ yanakaiwa wurin yafillar dawayar yadauki car key dinshi yafice”

___”zarah lkc yanata tafiya we have to go by now’ zulfer ce tayi mgnr yayinda suka iso inda zuke zauneda abdul’
‘Yeah by now I know mus’af must be looking for us’ tamike gamida gyara side bag dinta takama hannun prncss tanakallon abdul kafin tayi mgn yarigata’
Lastly, I’m begging you zarah to forgive me’ yakarashi mgnr daniyar kai guiwoyinshi kasa’
“No kabari nayafe maka abdul’ nayafe maka’
“Thank you so very very much’ ngd kwarai zarah’ ngd dakika kawomin ziyara’
Nan yadauki jakarda yagama sakawa yabaiwa prncss’
“Tamishi godia tanamishi bye2 sukafice’
Sukabar abdul dakewa’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button