FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”isarshi gidan ya’iskesu duk sunyi jugum securities din kowa yanajiran abunda zebiyo baya’ kogama parking beyiba yafito amotar yanazuwa yanaushi daya aciki sauranma duk basu tsiraba kowa sedayakarbi nashi’
Tukunna yasoma kiran wayar simon’

___”dai2 lkcn zulfer tasaukesu zarah sukayi maza sukayi wajen motarsu batareda sunshiga skull dinba’
Shikuwa simon datuni yagama tsurewa sezirgazirga yakeyi yanadubasu begansuba’
Betashi shiga tashin hankaliba sedayaga kiran mus’af tukun’ hanunshi yana rawa yadaga wayar yakara a kunne’ dai2 lkcn yahangosi sunatahowa’ “hello sir….”dan uwarka inakuke da matata?
“Sir muna skull dinsu princess neh’ gasunanma sunfito yanzu zamudawo’
Becedashi komaiba yakatse wayar’

“dahanzari suka karaso zarah tabude motar tafara sanya princess tukunna, “haba madam ya akayi kuka dade haka yanzunnan oga yakirani’
“Kayi hkr kasan yanayin skull kuma nayi attending meeting banmasan dashiba’. “OK muje kawai karyasake kira’

____”da’usarsu sukatarar dashi yauma atsaye bakin falo harzufa sedayahada saboda jarabar dayasa azuciyarshi’
“Bayan mitar tagama parking zarah tariko hanun diyarta sunzo zasuwuce yatsaidasu’
‘Ina kukaje?
Batareda takalleshiba fuska adaure tace dashi skull dinsu prncss’
“Mekukejeyi? ‘Namaidata kan batun rashin zuwanta na 2days’
Shine kikajira harseda akatashesu a mkrntr?
Nop’ basuda skull ma’ so natsayane kan meeting Na PTA nasu’
“K’ den wakenan kika tambaya?
“Namantane kafita bansanar makaba’ nd kuma bbu phone ahanuna dazan iyasanar maka’
“Gud’ duk telephones dinda suke gidannan basu isheki sanarmin ba?
“Nayi trying dasudin amma senaga kamar anyi disconnecting neh daz y’
“Se’a sannan yatunada cewar yasa anyi disconnecting duka’. Alright’ nan yabasu hanya sukawuce’
Yadan shafi gefen fuskarshi’ “hmmm zarah I hope ur not kidding me’ when I found out definitely u wll face a music’ haka yakaraci surutunshi yashige ciki shima’

___”naran kam kaso kaga abdul shikadanshi yana zaune yake kawata murmushi afuskarshi, musamman idan yatunada zarah tayafe mishi kuma taziyarceshi’ Alhamdulillah kawai yake iya furtawa’
Abu mekara sakashi cikin shauki inyatuna lkcnda yarungumeta akirjinshi’
Allah sarkabdul????
“Kamar yanzu yanazaune yagama cin abincinshi tunbaya tafiyarsu yanazaune da tufa ahanunshi yana gutsura yana lumshe idanu’ har abokanshi na prison suna zolayarshi kan irin farin cikinda yatsinci kanshi”

__”damisalin karfe biyar nayammane prncss tana zaune a palo dakayan wasanta da dan hand back dinda abdul yabata tanakan wasa dashi tana rera yarwakenta: daddy give me back???????? daddy dash me back????????????my one and only dad i love for ever????never found someone like you dad???? I love you so much???? thanks 4 dis beautifuback????????????
Nan tarungume jakar gamida lumshe idanu’

__”wani gigiceccen mari shiya farkar da’ita daga lumshe idanunda tayi’
‘dasauri tabude idonta tanakallon dishi2 sabida zafin marinda mus’af yawanketa dashi yayinda tasaki wani razanennen ihu’
“Damko wuyarta yayi don uwarki aina kikaga babnnaki dayabaki wannan jakar, jakar yakarba yayi firo dashi’ yasake daka mata tsawa I said who gave you this?!!…….

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 88*

Bintufannah.blogspot.com

____”dagudu zarah tafito daga daki jin razanennen ihunda prncss tarafka’
“Seganin mus’af tayi yashake yar mutane tana shirin barin dunia’
“Mekakeyi haka kasakemin yarinya naga alaman idan ka kasheta kai bakada asara’ tashiga kokawa dashi tanason takwace yarta’
Wai kasheta kakeson yine’ toh wllh baka isaba, kaisam bakasan babbaba bakasan yaro ba’ nan tafashe dakuka’
“Ai idan baku fadamin a’inda kukaga abdul ba wllh sena kasheta’
Ido tafiffito dashi waje tana duban prncss takalli jakarda yawurgarshi can gefe zatayi mgn yasake prncss yashakota itama’
“Wato har prnsn kuke binshi nibansaniba inazaune kamar shashasha’ yafelleta da mari yadada shakarta dan ubanki fadamin so nawa kukaje gurinshi ko kema inyi ajalinki kawai inhuta’
Shakar dayayi mata yasa idanunta suka fiffito waje dakyar ta iya bude bakinta’ kasakeni wllh zanfada maka’
Jefar da’ita yayi kan kujera yasa kafarshi daya akan hanun kujerar daya akasa yayi kaba2 yanda ko motsin kirki bazata iyaba’
“Oya inajinki yimin mgn’ “Wllh tllh mus’af yau ne nakai prncss kuma tadamenine tanason ganin dad dinta’ don Allah karka cutar damu’
“Wannan karamin alhakinne hartasan wani tanason ganin ubanta? “Wllh bakarya nake makaba Allah dagaskene’
“Badai princess tasaki zuwa prson ba? Toh nasan maganin abun tunkafi gaba tasaki wani abun kuma’
“No don Allah karkamata komai mus’af is not her fault, plxx’ beko sauraretaba yafinciki princess din yayi hanyar fita’
Nanfa zarah tamike ina zaka kaimin yata’ wllh ka’ajiyemin ita’ tanajanshi tana dukanshi har suka fito waje prncss itama tana ihu’
“Sawa yayi aka fitomishi da mota yajefa princess din aciki yabada order ashigada zarah gida kada suyarda subarta tafice’
Hakanan suka damketa kuwa tana ihu prncss nayi yajamotar sukabar gidan’

___”bezarce dasu ko’inaba segidansu’ yanazuwa yasami mom da dad dinshi sunazaune a palo suna fira’ kamar amafarki suke ganinshi da yarinya seturjewa takeyi tana ihu ita yamaidata wajen mommynta’
Fillarta yayi jikin mom dinshi’ “take care of this’ yanuna mata prncss din’
“Arazane tamike tsaye’ what? akanme aina kasamo wannan abun? Mus’af dahar yayi hanyar ficewa yajuyo’ karkice komai mom’ kedai kikula da’ita karkibari taje ko’ina shegiyar gagara da’ita’
“Yo wai akanme. zankula da’ita? Haka kawai
“Ohh god mom yarinyar zarah ce banison zamansu tarene’ yanagama fadar haka yafice abinshi’ yabarta dasakekken baki’
“Jar uba! Niza’a kawowa shegiya inrike’ jafa’i to wllh bazata sabuba’ kanajinshifa darling ” dad yadannisa gamida gyara zamanshi toh yazance dashi kinsan halin son sarai’ tunda yafadi daga inda take aidasauki’
“Tana huci tadakawa prncss tsawa wanda duk ihunta yacika gidan’
Amma ina sekara sautin ihunta tayi tana take me back to my mummy’
Dan uwarki baza’a kaikinba shegiya karfen kafa’ nan takwala kiran nanny tazo ta tafi da’ita’

____”yana komawa zarah tarikeshi tana ihun ina yakaimata yarta’ yanda tatukui kuyeshi yaso yabashi daria kamar zata iya daukar wani abu ajikinshi’ murmushi kawai yayi yafisge kanshi yayi hanyar stairs itama tajuya cikin tashin hankali zatabar palon, dasauri yadawo yadamkota yana mata mugun kallo’ ina kike tunanin zakije?
“Nikasakeni wllh inje innemo yata’ au kinanufin inbarki kifita agidannan ai karya kenn’
Nan sukashiga kokawa itasetafita shikuma yariketa gam batada karfinda zata iya kwatar kanta’
“Dadai yaga tadage takusan yinnasarar ficewa yasaka dukkan karfinshi yafisgota betsaya da ita ko’inaba se cikin wani store dinda bbu komai aciki dayake palon gashegen duhu’ nan yawullata yaturo kofar’ bbu irin ihiunda batayiba kan yabude amma sam yaki budewa dagabaya takaskantar da muryarta tashiga rokonshi amma yayi banza yayi tafiyarshi’

__”anan tazauna taci kukanta iyayinta hartagaji tayi baccinta tafarka’ kamar ancemata tashiga bode drawers dinda suke store din tamike tsaye tana budewa kozata sami abunda zata iya bude kanta’ duka tabudesu hartagaji bbu komai cikinsu gaduhun gurin yasoma damunta dare yayi don tanajin kirar magrib’
Ahaka tatashi dakyar tasoma digil-gil tabude wani drawer dayake sama’ tana budewa taji abu yafado mata afuska aikuwa tarazana tasaka uban ihu’
“Mus’af dayafito da alwala zetafi masallaci yajiyo ihunta nan yaje yakara kunnenshi ajikin kofar yajiyota tana kananan kuka’ murmushin mugunta kawai yayi yayi ficewar shi’
“Atsorace tashiga lalumen kasa kozataji abunda yafado’ hanuntane yakai kan wayar datafado kasan take tunanin wani abun tsorone’ dasauri tadauka datajidai alamar wayace nan tashiga kunna wayar, tayi dace kuwa wayar takunnu’ tana budewa message tagani yafara shigowa da miss calls sunkai gomasha kuma duka my mom bata damuba tayi saurin danna kiran no. din shamsiya haryayanke bata dagaba kuma ga battery yana gwada mata low’ hakatasake kira taci sa’a wannan karon tadauka’
“Ahankali atsorace tasoma mgn don taji kamar bude kofar Palo alamun mus’af yadawo’ “hello besty zarah ce don Allah kitaimakamin kusanarwada DPO halinda nake ciki wllh mus’af kasheni zeyi! Yanzu haka yakulleni a store me duhu nikadai plc do something’
“Innalillahi’ sweetie DPO bazeyarda……….nan wayar tamutu gabadaya, dai2 lkcn taji anashirin bude kofar kenn’ cikin kaduwa tasaka wayar a pant dinta’ tasoma mgn kamar munafuka’
“Mus’af are you there? Plc open d door let me pray I beg you’
“Yana bude kofar yatsaya yanayimata wani irin kallo’ ko yanzuma zakibar gidanne’ ahankali tagirgiza mishi kai’ gud girl’ yashafi gefen kumatunta sannan yatasata gaba hardakinshi yakulle kofar’
Arazane take kallonshi’ da’alamar tanason cewa wani Abu’ shima waremata nashi idanun yayi yadaga mata gira’ yes anan yau zaki kwana tunda dakin mijinkine babakwon wuribane nandin ai’ kije kawai kiyi sallarki’
“Batamusashiba tayishigewarta toilet wanka tasomayi yayinda tayi murnar ganin menses dinta bakadanba kayanjikinta tamayar batareda tasaka pad ba, don batasan inda zatasamu adakinba’ tasaka wayar a bra dinta tukunna tatura kofar toilet din ahankali tafito’ akangado taganshi zaune yanajiran fitowarta’ hijab dinta tagani ahanunshi yashilla mata yanuna mata sallaya agabanta’. Hijab din kawai tarike kanta akasa tana wasa dashi’
Ido kawai yazuba mata daga bisani yadaka mata tsawa bazakiyi sallar bane’
“Idonta taff dahawaye tadago zatayi mgn knn taji cikinta yawani murda mata batasan lkcinda tatsugunna harkasaba’ tana ihun wahala’
“Dasauri yakaraso inda take meyasameki? Kokawai rainin hankalinda kikasabane zakimin anan’
Jitayi kamar ankara mata ciwo takara sake wani uban ihun’ sakinta yayi yakoma gefen gado yazauna abunshi’ “zanga iyakar karyarki yau’
“Dakyar ta iyamikewa daga durkushenda tayi’ idonshi yasauka akan jininda yayi staining awajen’ mtseeeeeeeewwwww yaja dogon tsaki, kewace iriyar dabbace kinsan kina kazanta kikazomin daki’ wani kallon rainin hankali tamishi kafin tasoma neman inda zata zauna’
“A’a wllh kul kikazaunarmin adaki dawannan jahilcinkin banza dakikiya’ nan yamike yabude mata kofa kuma wllh kizo kiwankemin dakin kafin inci uwarki kinsan abumesaukine guna’ yanakaiwa nan yaturata waje yarufe kofarshi’
“dakyar tasamu takarasa dakinta azuciyarta tanafadin tafi nono fari kuma wllh bazan wanke dakinba’
*hmm yan uwana mata karkiyarda kiyi gangancin auren mijinda baida ilimin addini domin wllh zakiga aikin jahilci’ karkikuskura kiyi aure saboda kudi ko kyan danamiji wannan basubane jigon abundubawaba azamanin yanzu’ halin mutum shine akeso’ babu laifi acikin idan yahada duka dadukiyar dakyawun dakuma sanin addini dahali mekyau’ kinga anan kinci riba biyu’ don fadine na manzon Allah SAW (tunkahul mar’ata li’arbain) limaliha, walihasabiha, walijamaliha, wali diiniha” sannan kuma yace “fazfar bizhatiddeeni taribat yadaaka”*
*_Lallai kuma musani halinnan yanada muhummanci kwarai zaki iya auren me addinin amma baida hali da dabi’u nagari yayita miki kwabarda wani wanda baida iliminma bazeyi hakanba’ Allah yadatar damu baki daya’_*????????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button