FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

*cigaban lbr*

___”Bayan shigarta dakintane takoma tlet takimtsa jikinta sannan tafito tayishirin kwanciya’. tajima akwance tana jijjuya wayarta dagabaya tamike tsamm tana tunanin ya akayi wayarta yaje store’ hasalima ai ba’ananne wayar tabaceba awancan gidanne’ tabbas ba’anan gidan wayarta yabataba dondace ananne aitana tareda mommy bayanda za’ace tayimata wannan missed calls din suna gida daya’ kumadai ita tasan tunwancan ranar dasukabar nan gidan bbu missed calls dinkowa wayarta harta ajiyeshi kan mirror tashiga wanka’
Hakika acan gidan wayata tabace to meyakawoshi nan? Ganin batada Wanda zebata amsar tambayarta yasa takoma tayikwanciyarta zuciyarta yanatamata sake2 had dare yayI nisa idonta 2 tanajiran koza’a kawo wuta tasanya caji don batayarda charger din wayarba amma shiru kakeji gashi yau batasan dalilin dayasa ba’a kunna gene agidanba ahakadai harbacci barawo yayi gaba da’ita’

___”wayewan gari bayan tayi wankanta tayi duk abunda yakamata tasauko palo duk tana nazarin yanda za’ayi tasamu tayi caji’ can wani dabara tafado mata dai2 lkcn wata (khadima) me aiki’ tazo wucewa da watering can ahanunta nabawa flowers ruwa tayi saurin tsaidata plc ma’am wait a minute’
Matar tadan tsaya dakulawa tarankwafa, ‘with what can i help u madam’
“No is nothing’ plc can u help me with ya phone i want 2 make a call’ my own battery shut down since yesterday’ yanda take mgnr kanaganinta kasan atsorace take tanayi tana kallon stairs’
“Itama matar tadan lura dahakn tayisauri tamika mata wayar’ tayi wucewarta tanakarba tabude tasaka sim dinta aciki’ tana kunnawa kira yanashigowa kuma no. din mommynta’ waro ido tayi dasauri tanufi garden tadaga wayar takara akunnenta’
“Daga dayan bangaren akasoma mgn’ kina mgn neda na’ima baba karami daga ma’aikatar kiwon lfy shin da zarah nake mgn?
“Dasauri ta’amsa mata da ehh itace’
Alhamdulillah matar tafurta’ natsinci wayarnan ne ahanyar mashiga ta madina quarers bayan wata daya dawuce knn yanzu’ nayita kiran layinku kullum amma akashe seyau Allah yanufa yaahiga’ daga gani kece kadai diya awurinta donnaga pics dinku da’ita shiyasama nayita bincika numbarki naketa kira’
“Eyyah ngd kwarai wllh
“Yanzu aina kike inkawo miki wayar’
“Seda tadanyi shiru nawasu dakika tukunna tace no. karkidamu zanzo inkarba dakaina kimin kwatancen inda zansameki’
“Aa zarah kidai fadamin inda kike coz by 11:30am akwai meeting dinda nakeson inhalarta shiyasa nakeson kigayamin inda zansameki kawai’

__”karan takalmi tasomaji tayisaurin fadin ‘am coming i will call ya back’ takashe wayar tasakasu a aljuhun wandonta’ jikinta harwani rawa yake’ tamaida dubanta cikin garden din’

___”mus’af ne yakaraso yatsaya dai2 bayanta tadan jiyo atsorace sekuma tabasar tajuya’ seda yagama karemata kallon walakanci tukunna yace ke! Mekikeyi anan kuma dawa kikeyin mgn’
‘Dakamar bazata amsashiba sekuma tajiyo’ dayake ni mahaukaciyace zanyita mgn nikadai’
“Aikekam sedai dabba don mahaukaci yafiki daraja guna’
Nabaki 30mnts kishirya akwai meetin dazamu’
“Ba’inda zanje wllh’
“Haryajuya yasoma tafiya yajoyo mekikace? Cewa nayi meetin aina? tamurguda baki’
“Murmushi kawai yayi yajuya yanafadin bagidajiya idan kinsan UNICEF na bank road to anan za’ayi’ yahaura stairs abinshi’

__”itama tarufa mishi baya tashige nata dakin har toilet takulle tukunna tafirfitoda wayoyin’ se’a lkcn tashiga mssgs donta duba sakonda mom dinta taturo mata’
“Yanda tafara karanta sakon taji jiri yasoma dibarta tanemi waje tazauna tukunna tahuta sannan tacigaba dakarantawa’ bayan takarance tsaf taduba out box taga anyi replyabun duk yabi yadaure mata kai’
Shin hakan yana nufin mus’af shine makashin mahaifiyarta? Mijina! tafada hawaye nabin kuncinta’
Dasauri tashiga kiran no. din mom dinta’ ring daya matar tadaga’
“Asanyaye zarah tace zaki iya samuna a unicef bayan awa daya’
“To ai acanne meetin dinnamu’ kodai kema meetin zaki’
Kwakwalwarta adagule ta’amsa matada ehh’
Matar tace toshiknn semuhadu acan kawai’
“Toh kawai zarah tafada takashe wayar’

___”hakatacigaba dazama abayin dafeda kanta tanakuka metsuma zuciya itakadanta……..

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 89*

____”ganin batada sarki se Allah kukanda take bbu abunda ze amfana mata yasa tashare hawayenta tamike tafice a tlet din’
“Sauya kayanta tayi izuwa wani tsadedden red&black gown kasancewar gown sune best awurinta’ tana matukar son dugayen riguna kuma suna karbar surar jikinta matuka’ bawani kwalliya tayi a fuskartaba amma kayan yayi matukar amsar jikinta ainun’. Komai red&black tasanya hartakalmin kafarta sannan tasaka glasses baki a idonta’ don takalli mirror idanunta sunyi jajir sbd tsabar kuka’
Wayoyin duka2 tasaka acikin jakarta kafinnan take sakkowa palo’ dahanzari tazaga tacikin garden tasamu wannan khadimar tabata hkr kan haryanzudai tabar mata wayar kafin sudawo da oga tabar mata tata wayar idan ankawo wuta tasanya mata a caji’ Sannan takoma ciki’
“A palo suka gamuda mus’af dinshima kamar sunhada baki shima suite dinda yasaka baki rigarcikin kuma ja haka necktie dinshi’
Batareda yaceda ita komaiba yayi gaba tamara mishi baya’ Allah kadai yasan abunda takeji azuciyarta’

___”bangaren shamsiya kuwa bayan wayarsuda zarah tashirya ahanzarce tafice batatsaya ko inaba se office din DPO awannan karonma begamsuda abunda tazo dashiba hasalima afusace suka rabo’ yayi mata warning kartasake zuwamishi matukar idan zarah bazatayi karar dakantaba’

____”prncss ce zaune akan dinning table inda breakfast dinta yake agabanta amma fir taki ci se ihu take tunjiya da mus’af yakawota takiyin shiru’
“Magajiyace tafito hjy murjanat kenan’ se auna ashar take hartakaraso inda nanny taketa famada prncss taci abinci taki’
“Dan ubanki rufamin baki shegiya’ bafazanyarda dawannan iskancinba nikam bazakimin rashin mutunci nanba tadungure mata kayi tana huci’
Itakam prncss dabatasanma metake cewaba sedai tasan masifa sarai’ takara sautin kukanta tanafadin take me back to my mommy’ ran hjy murjanat yakara baci “don uwarki kirufan baki ahegiya yar yahudawa’ yoni badon banison bacin ran danaba mezesa inzauna da shegiya’ tadauki fresh milk dinda yake gaban prncss din tajuye mata aka’ sannan takalli nanny din tace take care of this’ tayi wucewarta’

____”nan nanny din tashiga sharemata inda madarar duk yashige cikin gashinta dayake kwance har gadon baya’
Awannan yanayinne zulfer tayi sallama tashigo gidan ta’iske abunda yake faruwa’
Bbu kowa apalon hakan yabata damar karasawa dinning area din’ tabbas prncss ce to meyakawota nan gidan?
“Prncss tana ganinta takarasa tarungumeta tana kuka’ nantashiga tambayarta meyasameta waya kawota?
“Tass tafada mata komai duk abunda yafaru’
Nantashiga rarrashinta tayi shiru kuwa’ maidata tayi kankujera tazubamata abincin tasoma ci babu musu’
“Muryar wanakeji kamar dotata’ hjy murjanat tafada yayinda take sakkowa daga stairs’
“Dasauri zulfer tamike tadan matsa daga wurin prncss din tace yes mommy nice’ tana karasowa suka rungume juna tanayimata sannuda zuwa’ sannan zulfer tamaida dubarya kan prncss’ mother aina kikasamu yarinya?
‘Kamar jira take tarufe baki tace Allah yasauwakamin yar wurin zarah ce matar son, yazo yakakabamin’ muje kinji idan inakallonta amai nakeji’ nan tajata suka koma Palo’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button