FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

____”Dr sanine zaune a palon madam Farida inda yake shaida mata duk plane dinda sukashirya kan fitowar abdul’ awannan karon kam batamusaba don taga abun yacanza ba’irin dabane’ acewai mutum yanason daukaka kara babu hali aiwannan zaluncine’
‘Don haka tayimusu fatan alkhairi kawai’ dakwarin jiki yatashi yatafi yanamejin dadi azuciyarshi’
Bejima dafitaba driver din abdul abiola yashigo yazube gaban madam Farida’
“Toh kaikuma meye yafaru?
Cikin hausarshi takoyo yasoma rafka mata bayani’ “madam kinhanani zuwa duba megidana bansan irin wannan hukuncinba’ toh kobanjeba akwai wakilaina dubbani gasucan waje sunshirya zasutafi’ wllh ankusa aballo yaki garin bauchi dukkan abdul’
“Itadai sororo tayi kawai tana kallonshi duk atunaninta ahirmenshine kawai’
Hajiya bakice komaiba wllh idan abunnan yadau lkc yakara minti goma Abu bazeyi kyauba muje kiganewa idanunki’

“Batai kasa aguiwaba tatashi tamara mishi baya’
“___turus tatsaya tana ganin ikon Allah tundaga daga labule datayi’ jamaa tahango damke gidanta’ masu fararen kaya sune kangaba koba’a fadaba kasan lktcine ma’aikatar asibitin Dr abdul’ Saura kuma ma’aikatan gidanne sune mafi rinjaye don ma’aikatan bangare2 duka sukayi cincirindo’ na ukunsu kuma securities din gidanne wa’inda suka ninka duka ayawa’
“Nahudun kuwa fanz din Dr abdul neh Na GRP din bintufannah’ sukadansu they re mre dan hundred’ anan nagano masoyan abdul kowacce tayi damararta daniyar yau komezefaru sedai yafaru sesun fitoda abdul’

___”madam Farida tasauke ajiyar zucia takarasa fitowa gabadai’. inda tashiga musu nasiha kan muhimmancin hkr’ danusar dasu cewar subarwa Allah komai ahanunshi abdul Allah shikadai ze’iya kwato masushi daga hanun azzalumai’ nasuha ssai tayi musu meshiga jiki’
“Alhamdulillah ssai sukaji nasiharta sukajanye zanga-zangar dasukayi niyar yi agarin bauchi’ nanma kan sharadi guda, na’idan har abdul befito nanda wata gudaba tofah sunakan bakarsu’

“Akan haka madam Farida tayarje musu tasamu suka hakura kowa yakama gabanshi’

___”bayan gama meeting dinne akazauna kuma bikin karin girma ga manajojin manya2 dagacikin companies dinda suke garin bauchi’
“Awannan lkcnn zarah tasamu tafice awurin ganin hankalin mus’af yadanyi gaba’
“Cikin hanzari takira matar batajimaba kuwa tabiyo kwatancenda zarahn tayi mata’ wurinda jamaa sukayiyyi parcking din motarsu ta tararda ita’
Tanazuwa sukagaisa matar taciro wayar ajaka tamikawa zarah’
Tabbas wannan wayar mom dintace’ seda kwalla sukazubo mata’ amma matar batalura dahakanba kasancewar da glasses a’idonta’ godia tayimata ssai sannan takoma ciki’ tawani kofar’
Dai2 nan mus’af yafito yana dube2 kozeganta don yalura dabata ciki’ hankali atashe yasake komawa ciki yahangota tafeda glass cup ahanunta daukeda juice’ se’asannan yasauke ajiyar zuciya yakarasa
Wajenta’ inakikaje kekuma?
“Bakaga abunda yake hanuna bane’ nakarbi wannan neh’ tanuna mishi juice dinda tatsaya takarba don karyayi tunanin wani abu’
“To meyasa bakisanarminba nasa akowo mikiba sekinje dakanki?
“Batasake bintakanshiba tayiwucewarta inda akatanadar dominsu’ shima yamara mata baya’
Bayan angama taron sukajera tare sukafice yajasu zuwa gida’

__”suna isa tashiga rum dinta tasake wani wankan takimtsa kuma cikin riga dawando yarkanti’ tafito down stairs batatsaya ko’inaba seshashen ma’aikata’ acan tabaiwa matar wayarta itama takarbi nata takoma garden tashiga sentbox awayar mom dinta tagafa tabbas taturada sakon’ taduba date dakuma time dinda tatura dashi taga lkcn goshin magrib neh’
Nantafara tunano lkcnda tafito awanka takeneman wayarta’ bbu kowa gidan kumadai tasan akan mirror ta ajiye wayarta sannan mus’af kadai kegidan kumashine tatarar awajen mirron yacemata begawayartaba’ lallai shine wanda yayi reply wa mom dinta yayaudareta dacewan bariyaje yadawo ashe yajeni yakashe mata mahaifiya’ tashare hawayanda suke zarya kanfuskarta dabayan hanunta’ tasake tunano lkcnda takirashi kasancewar tanajin tsoro hartaji ihun mata yacemata engine neh ashe mom dintace’

___”atake tadannan kiran DPO dawayar mom dinta’
“Dasaurinshi yadauki wayar ganin madam maimunert a screen din wayarshi don har lkcn behi delete ba’

___”hello sir….. Zarah tafada cikin muryar kuka’ plc i need ur help plx sir…. Hello wake magana?
“Zarah ce sir, yarwajen late hjy maimunert……” ahhh meyasam…..bekarasaba tahi hanging dinwayar jintahowar mutum tana kokarin sawa a aljihunta wayar tafadi kasa’ tasunkuya tadauka dagowarda zatayi sukayi ido hudu da mus’af……..

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 90*

Bintufannanh.blogspot.com

 

_wannan page din sadaukarwane agareku masoyan littafin *fatima xharah* musammam yan GRP din bintufannah???? inajin dadin kasancewa taredaku Allah yabarmu tare yabar zumunci dakauna tsakaninmu???????? hakika inasonku kwarai kuma tallafamin bbu shakka I so much luv all_????????

_~inakuke abdul fanz yau ranarkuce~_????????

___”cikin kaduwa tadaga wayar tashiga ja dabaya gamida boye wayar abayanta’
‘Shima yashiga binta yana mata wani irin kallo, harsukashi cikin garden din’ juyawa tayi dasunan arcewa yayi saurin damkota’ yamurde hanunta yawafce wayar yariketa da hannu daya dayankuma yashiga juya wayar yana kallo’ fuskar wayar yadanna image din mommy yabayyana kan screen din wayar’
What? Yafada dakarfi yana kollon wayar’ where did u get this? Yadaka mata tsawa! I said where did u get dis!
Ficike kanta tayi daga rikonda yamata taware hanunta tatsinka mishi mari! Be’ankaraba takara aikamishi dawata seda yayi tangal-tangal bakinshi yasoma fidda jini’
Dagowa yayi damamaki yana kallonta yayinda yakejin gangarar abu abakinshi yasharo yaga jineni’
Tanunashi dayatsa’ wannan shine inda nasamo wayar’ sekuma tafashe da kuka’ ur a cheatr! mus’af ur a liar murderer! all u alone’ u cheat on me’
“Tana wannan hargowanne wayar tasoma ringing sunan DPO yabayyana akan screen din wayar’ yasake waro ido cikin tashin hankali’ kafin yamaida dubanshi kan zarah ‘shi kika kira? Bamagana nake dakeba dan uwarki! talk 2 me zarah’

“Kukan kura tayi tadamki wuyarshi tasoma bugunshi tako’ina tana ihun yakashe mata mahaifiya’ bedamu da dukan datake mishiba yamurde mata hannuwa duka biyu yakai mata naushi aciki’ Tasaki wani razanennen ihu na azaba takama cikinta’ yayi nasarar janta waje, har parcking lot yashiga kokarin jefata cikin mota’ dasaurar karfinta tashiga turjewa tana ihu kamar ranta zefita’ tanafadin ina zaka kaini kasakeni wllh karabu dani’ ganin zata bata mishi lkc yakara mata wani naushin aciki tasulale kasa zata fadi yadagata cak yasaka amotar yashiga drivng seat yaja motar’
“Sauke glass yayi cikin dagun murya yasoma mgn da securities dinshi tayanda zasujiyoshi’ “duk wanda yazo nemanmu kucedashi munyi tafiya’ nan yaja motar sukafice takofar baya’

__”fitarsu badajimawaba DPO yayi knocking get din gidan shamsiya nabiye dashi abaya’
“Wani security neh yabude kofar’ DPO yashiga tambayarshi ko megidan yananan suyi mashi mgn dashi’
Nan yashaida masu basunan ai sunyi tafiya’
Karaf shamsiya ta’amshe wllh karya kukeyi sunanan’ munafukan banza dawofi’
DPO yakatseta tahanyar cewa zeduba gidan’
“Basudamuba sukabarshi yashiga sukatsaida shamsiya’ bejimaba yafito agidan ganin tabbas bbu kowa’
Shamsiya tace toh ammafa wllh sedai aduba gidansucan gidan iyayenshi’
“Bemusataba sukafita tashiga motarshi yajasu zuwa can gidan’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button