FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

“Atare suka isa gidan kowa ranshi abace’ babu yakamar mus’af. Mother mother mother yasoma kiranta tun faka motarta yakebinta yanakiranta tayi banza dashi harsuka iso parlor” jakar hanunta tayi shillo dashi kan kujera saura kadan tawurga akan mijinnata” mother what’s all this your doing to me? I think mungama mgn anan da dad? Wani kallon banxa takeyi mishi tana bubbuga kafa kamar wacce takeyi da sa’anta. Dad you better talk to her, akanme tasan bagaisuwa zekaita asibitinnanba taje huh’ “mother let me tell you one thing I love zarah and I most marry her whether you like it or not” fuuuuuuuuuu yafice agidan’ mus’af mus’af tasoma kiranshi amma kosauraranta beyiba”
“Se’alkcn tajuyo kamar zatayi kuka takalli megidannata datun shigowarsu yakebinsuda kallo” “sweetheart karfa wani abu yasamu dana yafita ranshi abace’ ahankali yatako inda take yaxaunar da ita “murjanat aikece bakijin mgn ta wallhi kibarshi mana bashi yace yanasonta ba? Cikin damuwa tace nifa sonake inhadashida diyar kawata wallhi bakagantabane my man kyakykyawa da ita. Asatinnan zatadawo daga UK.
“Toh shikenan ai kinari ahankali zamu nusar dashi. “OK my man that’s why I love you????

“Washagari kamar kullun abdul yagama shirinshi tsaf yayi sallama da mom dinshi yafito cikin takunsa medauke da natsuwa yashiga cikin motarshi gidan baya Wanda tun-tuni driver dinshi yakejiranshi amotar, bayan yashigane yafito yarufe kofar sannan yakoma yajasu zuwa asibiti.
“Kaitsaye yanufi dakin da zarah take don dubasu’ anan yataras da mommy suna mgn da Dr sani soro akan batun sallamarsu. Yauwa ga Dr mayaxo “cikin rusunawa yagaidashi kafin yasanardashi wai suna bukatar sallama ne dama” gabadaya yamaida hankalinshi gurin mom kafin yace har kunji sauki kenan mommy? Ehh Dr yarinyarne batason zama wllh’ “ayatsine yacigaba ina take patient din? Tashiga wankane cewar mommy “ok” karubuta musu sallama kada kukarbi kudinsu. ‘OK sir’ “and mommy kafin kutafi yakamata kusami nurses dinnan sukara yimuku bayanin wasu abubuwan. kuma koda akwai wani drugs dazasu baku’ “toh Dr mungode Allah ya………no mother nothing to worry about plxx don’t thanks me. Allah yabata lfy yakuma kiyaye nagaba se’akula… Yanakaiwa nan yafice. Dai-dai lkcn zarah tamurda handle tafito daga toilet din room din.

ONE MONTH LATER
“Son munata shirye shiryen buki amma haryanxu banga result din test din amaryanmuba, and don’t tell me kamanta.” “Oops sorry dad wllh namantane bankawo makaba amma zankarbo yanzu gidansu zanje’ dad yabata rai yacigaba mus’af banison shirmefa kadakamin wasa dalafiyarka kanajina KO? Dad nace zankawo ai” toshikenan inajira’ yamike ninawuce kagaisheminda mom intafito………

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 26-30

“Da’isarshi gidan, cikin sassarfa yashiga parloun direct kasancewar gidan ba bakonshi bane”
“A’a mus’af sannuda zuwa. Cewar mom data dan goge-gogen kujeru. “Yauwa mom sannuda aiki kawo intayaki. Haba mus’af barshi kawai wllh. “A’a mommy sekace bakonki, nifa ba bako bane kibani kawai. Yanakaiwanan yakarbe cleaner din yashiga gyara wurin. “Toh tunda kadage aishikenan bari inkira zahran”

“Sanye take cikin dogon riga gown wanda yayi matukar karban jikinta, yafitoda shape dinta ssai fuskarnan tata tayi kwayas dashi. Sedan rama datayi carace Tass amma idan kasanta a’da to ayanxu zakabada shaidar tadan kara haske akanda. Doguwace bamai muni canba,.
“Tana tsaye agaban mirror tana kokarin gyara sumarta mommy tashigo dakin. Dota sweetheart kiyi sauri kifito yanxu mus’af yazo “mommy dagaske? Ehh mana dota bawasa nakeba, gashican yadage yana waishi seyamin aiki.
Zarah tadanyi daria aishikqm akwaishi da rigima’ Mom help me tired this my hair now???? aikekam bansan ranarda xakikoyi gyara sumarkiba kullen se’anmiki ahaka tanamata aurutu har tagama gyara mata kannata.
Karamin gyale tadauka tayi rolling akanta tadauki ring dinta tazura adaya dagacikin zara-zaran yatsunta nadama gamida sanya flat din takalmi, sannan tafeshe jikinta da turaruka.

Ahankali takesaukowa daga stairs din. “Tundaga sama mus’af yakejiyo kamshin turaranta wanda mutum be’isa yatan tance sunansaba. Hankalinshi gabadaya yabar wajen mommy dasuke hira da’ita.
Ganin haka yasa mom tatattara komatsenta tafake dacewa mus’af bari induba kitchen. Cikin zakuwa ya amsa mata da toh”

“Bekarasa rudewaba seda takaraso cikin parloun. Mikewa yayi tsaye yazuba mata idanu. “Gaskia yarinyarnan kullun Kara haduwa take kalliyanda takara kyau subhanallah’. ‘”Kaiiii dan Allah yayana wannan kallonfa? “Maganarta neh yadawo dashi daga tunaninda yqzurfafa acikinsa”.

“Hmmm sweetheart aikedince babu dama. danaganki se inrasa tunanina. “Rufe fuskarta tayi gaba daya dahannuwanta.
Karasowa yayi har inda take yajenye hannayenta “toh miye abunjinkunya kuma? Tsuke fuska tayi batasan meyasa yakeson kaihanunsa jikintaba’ abunda bataso kenan agamedashi. “Kaganka ko zamufara KO’?
“Dariya yayi mesauti baxamu faraba sweet heart. Kiyi sallama da mommy zamuje asibiti yanxu aimana test din aure.
Cikin jinkunya tanufi kitchen donsanarda mom dinta. Allah sarki baiwar Allah batakawo komai arantaba.

“Tanasanar da mommy’ seda gabanta yafadi sunyi kuskure dabasuyi test ba tun alkcn. Shinko lfyr yarta qlau? Innalillahi tayita ambata takawarda tunanin.
Bata gwada damuwartaba tace “toh my love tashafi kumatunta kudawo dawuri kinji kuma kikula dakanki’ “toh mommyta I luv u semundawo.
Dagudu mecikeda natsuwa tafita a kitchen din tahaura sama jakarta tadauka tarataya tafito. “yayana muje nagama, cikedaso yadubeta muje kannuwata. Sukajera atare sukafita.
Har mus’af yaja motar yabar gidan mommy tanakallonsu. Duk jikinta taji yamata sanyi. Lallai zarah haryanxu dayaranta ajikinta.

Suna tafe sunadan firansu gwanin sha’awa. “Kanwata wane hsptl zamujene? Kowannema yayana. Ummmm???? tacirakai sama tana tunani sannan tace OK yayana muje wunti kawai wannan hsptl dinda akakaini. “Juyowa yayi yana kallonta kafin yamaida hankalinshi kan driven’.

“Toh miyasa se wannan? Inason asibitinne, akwai wasu nurses guda biyu sunada kirki wllh. Sunsan kan aikinsu sunansuma Amina da Aisha kagayanda sukayita kula dani kuwa? Kinfara surutunki kenan to mun iso. Se’a lkcn taga Ashe harsun iso asibitin……….

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: FATIMA XHARAH 36-40

“Asakamakon test damukayi mata na PT yatabbatar mana dacewar kina daukeda juna2 na wata daya da kwana biyar!!! …….innalillahi wa’inna ilaihi raji’un abunda yafara fitowa daga bakin zarah kenan kafin kuma tamike tsaye hawaye suka soma sunturi afuskarta. “Yayinda mus’af yarigada yajike daxufa sharkam’ ” cire hularsa yayi yafara fifita dashi…….umm dr amma shin Dr Kai kwararren lktane kuwa? Dr sani yabude baki kawai yana kallonshi amma yakasa furta komai dan yasan kawai ruduce’

“Inatambayarka Dr bakaban amsaba, aina karatunka yatsaya? Amma lallai karainani kaduba tsabar idona kacemin matarda zan aura tana daukeda juna biyu? Bamakawa kaidin jahilin dan iskane! “Haba megida yazakadunga fadin wa’innan kalaman haka? Kamata yayi kaduba halinda yarinyarnan tashiga kasan yanxu ina tanufa? “Nan hankalin mus’af yadawo jikinshi dan bemasan tabar room dinba. Kakardun result dinsu yatattara dasauri yafice a office din”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button