FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”bayan tafiyar zulfer har prncss tasamu bacci abunta’ kasancewar taci takoshi kuma zulfer tayita kwantar mata dahankali kan kartadamu zatamaidata wajen mommynta’

___”da’isowarsu DPO yasa akayi musu sallama da dad din mus’af’ bebata lkcba yafito aukagaisa’
“DPO yau kaine dakanka? Atakaice ya’amsa mishida ehh’
“Drlng wai kaida suwaye ne kuke surutu haka’ magajiya tafada yayinda tasakko daga sama tafito itama’ ganin DPO yasa takakaro murmushi dabaikai zuciba duk atunaninta sunzo duban prncss neh’
“Itama suka gaisa yasoma tambayar abunda yakawoshi’
“Alhaji mus’af fa? Kokadan betsorataba yadake yabashi amsa awayance bbu gargada ai son sunyi tafiya damatarshi yayinda hjy murjanat hankalinta sam bekwantaba toh ina dannata yaje’
“Inasukaje? Sukahada bakida DPO wajen tambayarshi’
Hakan yadaurewa DPO kai azuciyarshi yace tabbas akwai abunda suke boyewa’
“Dad din mus’af yajanyo matarshi jikinshi ‘calm down mummyn son bansanar maki bane amma yakai 2weeks datafiyarsu jiya nima yakirani yasanarmin shiyasa bansamu nafada mikiba’
“Takaici duk yabi yacikata takwace kanta tashige cikin gida tanakan masifa’ duk sukabita da ido’ yadan kakaro murmushi karkudamufa duk fushi take batasan datafiyarba, alhali haushinta daya yama akayi harwani honey moon sukaje wato kuma dawannan shegiyar’
“___aa bakomai DPO yafada don yagamsuda bayananshi nan sukayi sallama cikin lumana bbu ko tashin hankali’
“Ran shamsiya besoba sukabar gidan inda dad yabita damugun kallo’ suna tafiya yadaga waya yakera mus’af yashaida mishi yanzunnan dpo yabar gidan nemansu amma yashaida mishi cewar sunyi tafiya honeymoon 4d past 2weeks’
“Karkadamu dad yanzu haka mun’isa gidan’
“Ina bawata matsalar?
“Bbu dad’. “Ok to shiknn ammadai kayi ahankali coz zasusamaka ido kar kayarda asan inda kuke’
“No dad karkadamu kamantani neh’
“I knw u can do well, so take care’ nan yayi hanging’ yakarasa cikin gidan’ inda ya iske magajiya sekumbure- kumbure take’ murmushi kawai yayi yakwararo mata bayanin yanda sukayida mus’af din dazunnan neh yakirashi yake sanar mishi cewar yanahanyar zuwa gidana na gabada inkil dinnan can hanyar meduguri’
“Toh meyasa zasucan din?
Bana fada makiba ahigiyar yarinyarnan tagano shine yakashe mata uwarta’ shine takira wannan karan dansandan’ yayi kwafa aishima nakusa insa a’aikashi lahira besanni bane jina kawai yake’
“Hjy murjanat tayi daria harda shewarta “Allah yabarmin kai megidana, wanda besankaba bazetaba yarda kaikashirya komaiba’ yayi murmushi kawai suka haura sama zuciyarsu fal farin ciki’

___”da daddare zulfer ta’isa prison hankalinta atashe’ inda tasamu dr sani da abdul wajen cin abincinsu’ nan tashaida masu cewarfa mus’af yaraba zarah da prncss’
“Hankalin abdul atashe yasoma tambayarta ina yakaisu’
‘Dogonnumfashi taja tukunna tafada masu tas yanda sukayi agidansu mus’af din da prncss’
“Abdul yayi mata godia sannan yabukacida tasa mishi ido kan dukkanin mvmnt din mus’af din daganan sukayi sallama takoma gida’

__”abdul yakalli dr sani ‘yazama dole gobe inbar nan donhaka karkayarda kamanta da drugs dinnan’
“Insha Allahu sir, bazan manceba’ abincinda yakasa ci kenn sukayi sallama dashi yakoma gida da abincin kawai don har rantsuwa yamishi kan bazeciba’

___”awahale tasoma bude idonta kadan kadan’ hartawaresu kan mus’af daya zuba mata namujiya’
“Mikewa tayi tazauna ssai tana kallon yanayin dakin bata taba zuwa nanba’ sekuma tatunano abu nakarshe dayarabasuda mus’af ihu tadanna tacafki wuyarshi tagantsara mashi uba-uban cizo shima seda yasaki karar wahala tahankadashi kasa tafice da gudu’
“dafitowarta tatsaya turus ganin abunda yake gabanta’
“Tekune makeke girmansa yakure tunanin mutum duk sonka dakahango karahenta kayi karya’ nan takama kai tajuyo tana kallon mus’af dayake mata dariyar mugunta harda tumuwa akasa don farin ciki’
“Durkushewa tayi awurin tasa hannu aka tacigabada rusar kuka…..

___”washe gari dasafe dr sani yakaiwa abdul breakfast dinshi kamar kullum yanda yasaba’
‘Yauma seda yaci abincin gaba security tukunna aka fitoda abdul din’ awajen mika mishi basket din warmers dinne yasamu yazuba mishi drugs din acikin hanunshi’
“Cikin kwanciyar hankali yaci abincinsa bawata damuwa haryaga dr sani yamishi sallama yatattara kulolin yatafi dasu’
“Seda yakoma har cikin cell tukunna ya’afa kwayoyin batareda kowa yaganshiba’ yakoma yayi lamo yazauna’
“SP neh yazo wucewa kamar kullum yanda yasaba mishi yana masa kallon banza’ yakarasa yabude dakin yashiga’ wato kai saboda gata ansakaltaka a prison dinma komai naka dabanne abinci bazakaci namuba, haka ruwansha’ sannan gurinka dabanne toilet dinka kaikadai babu shearing tokuwa inamaka albishir bazan gaji dacin ubankaba’ Abdul dai kanshi asunkuye bece mishi komaiba’
“dan iska mutumin banza kamaidani ina mgn? yadamki wuyarshi raibace zekaimishi naushi kumfa yasoma fita daga bakin Abdul din yana tari kamar zemutu’ atsorace yasakeshi yasoma ja dabaya yayinda abdul yakekan tari yana gudun dule akasa daga baya yashide yasuma awajen’
“Ai dagudu SP ya arce yayigangancin danna security call’ nan suka fiffito yashaida masu abunda yake faruwa’ dagudu sukayi wurin akafito dashi akasashi a ambulance sukazarce dashi asibiti’ shikuma SP akatsareshi amatsayin suspect’

___”da isarsu hsptl suka karbeshi hanu bibbiyu ganin motar prison neh’
“Nan aka kawo gadonda akedaukar patient that is unconscious akasashi suka soma turashi zuwa emergency room’ sunashiga palon farko zuwa nabiyu na uku likitocin dasukayi basaja amatsayin likitocin gaskia gaskia subiyu dr sani da zulfer sukafito awani daki dagudunsu fuskarsu daukeda masks irinna asibiti suka kama gadon wa’incan drs din gaskiyar suka koma tahowada securities din duk azatonsu yan’uwansu neh likitoci’
“Ganin haka sukuma sukasha kwanan dagadon can last corridor na barandar palon’ nan aukatashi abdul dayake kwance yamike garau yayi maza yasanya irin tasu kayar shima’ sukacanja hanya tacikin wasu bishiyoyi sukahaye garu nan sukacanja kayansu inda abdul yasanya jacket me hula akanshi yasaka hular inba yadagoba bazaka iya ganin fuskarshiba koda yadago dinma sedai kaga bakinshi kawai’
“Nan suka soma falfala gudu batareda sunsan inda sukanufaba kasancewar asibiti is far away from cikin garin bauchi’………

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 91*

 

___”tafiya sukayi menisan gaske duk sungaji sungalabaita babuma yakamar zufer data nemi waje tazauna tana huta gajiya’ “Duk sukajiyo suna kallonta dr sani yanafadin a’a zulfer yadai kitashi mutafi bamuci tazamaba fah’. Abdul yadanyi murmushi don yasan tabbas tayi kokari bakadanba ayanda take mace’. “Sani kabarta tadan huta semuwe’
“Nop oga ka kallifa ko hanya bamu ganowa yanxu ace munada halin zama’ zulfer tamike tsaye kamar wacce tasha wani Abu don har wani’iri take gani’. “Muje kawai zan’iya tafiya’
“Abdul tadaga kanshi yayinda hular jacket dinshi takoma baya takwance gashin kanshi metsananin baki dake kwance akan wuyarshi luff sukabayyana kansu’ yakalli zulfer dakyau idonsu yahadu dana juna yayinda zulfer tayisaurin dauke kanta’ toh shikenan muje yafada shima gamida dauke kannashi suka soma tafiya’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button