FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___” _tab amma Allah yayiwa wannan gaye haduwa amma harshine zarah tagujeshi ta auri wani banza can, hmmmm lallai tatafka babban kuskuren auren mus’af_
Ke! Kince zaki iya kuma kinatafiya kamar bazakiyiba’ mgnr Dr sani yafargar da’ita tayi wuf tadawo hayyacinta taga ashema harsunyi mata nisa’ takarasa da gudu ta’iskesu sukacigaba datafiyarsu’

___”sundanyi nisa abdul yadubi Dr sani’ waikai baka fitoda phone bane? “Nafitodashi mana’
“Amma kai dan’iskane banwayar inkira momcy ta turo mana da driver’ ciro wayar yayi a aljihunshi yamika mishi, aikafito kenn kuma zakafara halinkaba?
Abdul beko dubeshiba yashiga jera no. din madam Farida awayar’ itakuwa zulfer tasauke nauyayyen ajiyan zucia tana hamdala’

____”ring 2 tadauka tanajin muryar abdul tamike daga kwancenda take’ tashiga jero addu’o’i abdul neh yakatseta “mommy we’re under risk kituro mana da driver’
“Yanzun kuna inane? Kedai kawai kibawa driver din wannan no. Idan yafito yakira zanmishi bayani plc mom do it quickly’ yakashe wayar sukacigaba datafiya ahankali kozasu fito titi’

___”bayan likitocin sunkoma ne suke tahowa da jami’an tsaron don suyi gadin kafin sugama duba lafiyar mara lafiyar’ nan suka tsaya jikin kofa yayinda sukuma suka shige ciki’

__”ba’a dau lkc ba suka fito dasauran likitocnda suke dakin sukazama su shidda’ dukkaninsu suna sharbe zufa’
“Ya harkungama dubashine? Zamu iya shiga muganshi knn don kunsan bazamu barshi hakaba ga handcuffs nan zamudaura mishi’

___”wane irin mungama daya daga cikin drs din yatambaya fuska daure’ bayan mu bbu wanda yashigo manada patient ciki’

“Patient yawuce Wanda kuka amsa bayan zuwanmu’ wani jami’i shima yahauro ranshi duk abace, wannan ai iskancine tambayar rainin hankali zakayi mana?

__”kankace kwabo rikici yabarke tsakanin ma’aikatan bangare biyun’ daga bisani babba daga cikinsu jami’an ya umurcesu dasuyi maza subi hanya abar wannan cece kucen’. Hakan kuwa sukayi suka dunguma dukkansu’

____”Abiola neh akan haryarshi yadanna no. dinda madam farida tabashi yasoma kiran layin’ atake abdul yadaga daga dayan bangaren’
…….hello, sir? Zefara yimishi shirmen mgn abdul yakatseshi tahanyar fadin’. “Kaimaza kayi tracking indamuke kawai kazo wajen’ munacikin tashin hankali abiola kada kayi wasa’ yayi saurin amsawa da yes sir!

“Cigaba fatafiyarsu sukayi har sukasamu suka bulla titi’ se lkcn sukaga ashema hanyace mesaukin kwatance dondai kawai sunyi zagayene kuma tacikin lungu’ kanaganinsu kasan agalabaice suke’ cikin sa’a mota baki kirin tafaka agabansu dukkaninsu aukatsorata gamida arcewa.?..

___sabanin abdul dakallo daya yayiwa motar yasan cewar motar gidansune’ batareda jin ko dar ba yabude baya yashiga’ yana hango inda Dr sani da zulfer suke gudu ko waiwaybasuyi????????
“Aranar yayi dariyanda tunda uwashi tahaifoshi beyi irinshiba haka shima abiola datun fakawarshi dayaga sunwatse yake tuntsirewa da daria’
“Abdul yadan tsagaita da dariyarshi yace ‘bisu mana karsubace mana bamu ankareba’
“Haka kuwa akayi seda motar tadan wucesu tukunna yayi reverse gamida zuge glass abdul yaleka kanshi yana kwalla kiransu’ ganin daria yakeyi yasa sukatsaya suna mamaki kafin idonsu yakai kan no. din motar inda akarubuta madam farida tukunna sukasauke nauyayyen numfashi suka karaso shigarsu kedawuya sukasomajin jiniyar motar yan’sanda’
Asukwane abiola yaja motar batareda ko hangomotar tasu basuyiba’

___”yanda yake amsa wayarne yafarkarda zarah daga baccin wahalarda yadauketa musamman kalmarshi ta 2 dayafada dakarfinshi’ mekake fadamin haka? Yayi escaped?! Shine kalmarda tatashi zarah amma tayi lakwas kamar me bacci sanin halin mus’af abanza seya kara mata duka’ don bayan tayi kokarin guduwa tagaruwa tatsaya seda taji ajikinta tukunna yadaure kafafuwanta haka hannayenta yadauresu jikin gado ahaka tasamu tayi bacci’

“Seda yajuya yakalleta amma duk dahaka bemishiba yafice waje don karasa amsa wayarshi’
“Wai garin yahaka SP? “Oga nima yanzu nake samun lbr, wai daga kaishi asibiti yanxu mukejin lbrn ya’arce’ nimafa kasan ina hanune yanzu haka’
Kaidin kuma! dakayi me? Nan takwashe duk yanda akayi yafada mishi’
“Kanajina sp? Ehh inajinka sir,
“Toh wllh muddin kasake katonamin asiri kasanar musu wainine keturowa horasda wannan dan iskan wllh sena hallaka iyalanka duka!
“Subhanallah! Oga meyayi zafi haka?
“Nidai kawai nagaya maka’ nan yakashe wayar yabar sp dajimami’

___”seda tabari yashigo dakin yashiga tlet yagama abunda yake yafito tukunna tabude idonta tanayi kamar alkcn tafarka’
“Kallo daya yayi mata yadauke kanshi don haushi takebashi kamar itace tayi wasa abdul yaware’
“Kakwanceni inason inyi wanka’ mgnrta yadaki dodon kunnenshi yanda kasan yashaketa tamutu haka yakeji’
“Untied me mus’af inason inyi wanka dawasu uzurai’
“Toh kiyi uzurin anan mana! Yafada cikin hargowa’
“Awannan karon kwantarda murya tayi bakamar farkoba’ don wani dabara yafado mata’
“Ahankali yajuyo yana kallonta yaga kamar ba ita tayi mgnr ba
Plc mana habibty’ tasake lankwasarda murya’ besan sanda yasoma ware igiyoyinda yadaura mataba’ azuciyarta tana saka abubuwa iri2, nayanda zata shirya masa dabaru taci galba akanshi hartasamu ta amshe key din jirgin zuwan’

___”tas yakwance mata daurin’ sannan tadubeshi “toh habibty akwai ruwan zafine’
“Swthrt gaskia babu amma bari inkunna gene sekisa kettle nizanwuce wani hidimane nawa’ ta’amsa mishida toh kawai’
Haryamike zefita yakomo daukar wayarshi dayabari kan gadon, tayi maza tadauke idonta akan wayar duk sonta yamanta amma dayake yafita wayau yadawo yadauki abunshi’
“Yana kunna mata yasa key yakulle shashenda take yabar gidan ajurgin ruwanda xekaishi bakin gaba’

___”direct gidan dr sani ya umarci abiola yanufa dasu don abdul cewa yayi bazeje gida yanzuba don yasan security can zasufara bincikawa’
Har ciki akabude masu get sukashiga da motar’ dr sani yasa akabude garage akashiga damotar aka lullubeta aka kulle wajen duja dan tsaro’ shiyayi musu jagora har babban palonshi inda shikuma yashiga ciki’
“Dare2 abdul yayi akan kujera yana huta gajiya harda kwanciya yana shakar iskanda yajima bayi shaka’. Itakuwa zulfer dukda tanason kwanciyar kasawa tayi kasancewar presence of abdul dakuma abiola’ uwa uba kayan jikinta rigace medogon hanu iya guiwa da wando sedan mayafi datayi rolling yatsaya dai2 kirjinta ko breast dinta berufeba amma rigarta yarufe wajen’ tanashigan ananun kaya ssai kasancewar itaba yar kasabace amma kuma bata taba barin jikinta awaje’

___”dr sani ne sukajero damatarshi hjy nusee inda take daukeda warmers shikuma da plat da spoons suka karaso da fara’arta tanayi musu sannuda zuwa’ dukkansu suka amsa cikin jin dadi sunamata sannu itama’
“Abinci ssai zulfer da abdul sukaci sukasha bbu yakamar abiola dama shikam kamar abunda yazo ci kenan abinci’ anan suke zantawa kan batun yanda za’ayi sudauko princess’ dakuma begaba daya zarah’
“Zulfer ce tace subar mata mgnr princess ahanunta tasan yanda zatayi amma banda zarah acewarta bazuwa gidan mus’af takeyiba hasalima tasan koda taje tasan walakanci zeyi mata wanda ko kare bazeciba’. duk wannan budurin aunayine basumasan cewar mus’af yadade dadauke zarah ba’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button