FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”kusan la’asar zulfer tadauki hanyar gida bayan tahuta gajiya ssai don har bacci tayi’ tare sukafito da abiola sukabar abdul da dr sani da matarsa’.

Abdul yakarbi wayar dr sani yakira mahaifiyarta abar kaunarshi yashaida mata duk yanda sukayi’ yabata hkr ssai kan abunda yayitayi mata a prison na idan tazo yaki kulata’
“Abunka da mahaifiya duk tamance’ itakamma har hkr tadunga bashi narashin temakonahi dabatayiba wajen cireshi awannan guri har natsawon wannan lkcn’
Hakadai sukayita hira cikin alhini da kaunar juna wanda besaniba aeyarantse cewar saurayi da budurwa ke wayar din harda yar kwallarsu nadaukin juna……..

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 92*

 

_*i dedicated this page to u maman abba???? Allah yasaka miki da mafificin alkhairinsa kamar yanda kikaimin alkhairi*_???????? _*i’m so much grateful can’t mention*_

 

___”shikam mus’af dafitarshi bezarce ko inaba se gidansu’ inda yashiga zayyanewa dad dinshi halinda akashiga wai abdul yagudu’
“Dad dinshi yanisa sannan yacigaba’ hakan yana nufin yana samun imfrmtn gameda duk abunda kakeyi’
“Mus’af yakalleshi darashin fahimta’
“Yes son of course, kasa ido ssai kuma mata nagaba dazaibi shine yayi kokarin sanin inda matarka take dakuma wannan yarinyar don haka kakiyaye’
“Yajima azaune yana tunanin azuciyarshi sekuma yaga tabbas ehh hakane mgnr dad dinshi’ kamar antsunguleshi yamike ‘nizan wuce dad’
“A’a tun yanzu?
Aibanda natsuwa tunda nagahimci mgnrka’
“Toh kashiga kugaisa da mom dinka tana ciki’. “No dad kagaisheta kawai idan tafito’ nan yafice agidan hankalinshi atashe’

___”bangaren zarah kam yana kunna mata tafada tlet tajona kettle kamar yanda yagaya mata’ sannan tashiga kitchen tasoma sarrafa lafiyayyen abinci duk tanayine don taci riba akan mus’af don taga nunamishi fishi bazekaitaba sedai kawai taji ajikinta’. Abun yabata mmaki matuka yanda taga kitchen din komai atsare babu abunda babu kamar damacan akwai mutane agidan’
Adan wannan lkcn tahada lafiyeyyen salat wanda yaji koyi ahikadanshi kamshi yakeyi, tadafa shinkafa medaukeda ruwan kwa2 sannan tabar hadedden stew dinta akan gas dakaji zako2 suna mararraka’ tukunna takoma tlet’
Sirka ruwan tayi gamida zuba turaren wanka aciki mekamshin gaske’ sannan tasoma cire kayanta’ wajen cire dogon wandonda yake jikintane wayarta tafado’ dasauri tasa hanu tadauka tana godia wa Allah harkasa kunna wayar tayi don farin ciki’ itakamma har tamanta da batun wayar’
“Jikinta narawa tadaura towel tafito dakin wardrobe tabude inda taga kananun kaya kayane kawai aciki takara bude wani bangaren taga inners neh harda pad’ azuciyarta tace lallai mus’af dan rainin wayau ne watoma yasan zekawoni nan kenan’ tayi sauri tadauki pad din dawani pant da bra takoma wajen kananun kayan tazabi wasu masudan mutunci daga ciki takoma tlet tasaka key’
“Kunna wayar tayi har zata kira layin shamsiya sekuma tafasa tunawa datayi dazu mus’af yana waya taji kamar wai Abdul ya arce don haka tasoma kiran layin zulfer’ hartayi ringing tadauke ba’a dagaba tasake kira yakai sau biyar ba’a dagaba’ tasake kira kenn taji ana knocking kofar tlet din’ harseda hanjin cikinta suka juya’ dakyar tabudi baki tace waye’
“Mus’af ya’amsa da nine waiharyanzu bakiyi wankanba mekika tsayayi…… Mgnrshi tamakale sakamakon kanshin girkinda yadoki hancinshi’ amemakon yacigaba damasifar sekuma yacanja akalar zancen “wai daga ina nakejiyo kamshine’ zarah datake kokarin kashe wayar hanunta ta’amsashi dafadin’
“Laaah kaga namanta kar miyarnan takone don Allah kadubamin kan infito’
Cikin jindadin yanzu tasaki jikinta ya amsa da toh’ yafita’
“Wahalallen ajiyar zucia tasauke sanna takarasa kashe wayar tayisauri tayi wankanta’ a tlet din tashirya jikinta tsaf tasaka wayar a aljihun wandonta tafito tashafa mai’ tana shafa turaruka yashigo dakin’
“Yauwa kingama ko? gashican nikam nasauke miyar nakashe gas din, gaskia beauty kin iya girki babu karya’ irin wannan kamshi’
“Tadubeshi tacikin mirror tayi murmushin karfin hali sannan tace aiduk nayiwa megida nane’ kaso kaga farin ciki gun mus’af harwuri yanema yazauna yanatayata ahiryawa har suka gama’ atare suka koma kitchen din inda tasaka komai amazauninsa yatayata suka jere kayan abincin a dinning table’
___”duk motsinda tayi yanabinta da ido hartagama zuba musu abincin’ yakalla yaga a plate daya tazuba yadubeta da alamar tambaya tayi saurin kirkiro murmushi iya baki’ tanuna plate din “kamata yayi mata da miji sudunga cin abincinsu akwarya daya’
“Harzuciyarshi yaji dadin abunda tafada’ yakasa boye farin cikinshi inda yadunga yimata zuba yayinda takekan feeding dinshi’
“Zarah nasan bankyautaba amma kiyafimun don Allah, ba’a son raina tsautsayi ta afka tsakanina da mom dinkiba’ tundaga lkcn hankalinta yabar jikinta haryakarashi mgnrshi batasaniba’ seda yadafa kafadarta yana fadin plxx tukunna tadawo hayyacinta’ jitaye tamkar zuciyarta zetsage yafito waje don bakin ciki amma tadaure afili tace is OK’ banison kanatuna baya abunda yawuce yawuce ai’
“Sekuma taga yawangale baki yana daria yakarbi spoon din yasoma bata abincin itama’

___”haka jami’annan suka karaci zaga garin bauchi amma sam basuga alamar samun abdulba, donkasu sukakoma asibiti yayinda sukatafi da lktocin suje amsa query don sukansu jami’an batsira sukayiba’

___”washegarin ranar dasafe misalin karfe 11:30 zulfer ta’isa gidan Dr sani’ ranar kuwa befita aikiba kasancewar abunda take gabansu’
___”sunji dadin ganinta kuwa awannan lkcn’ bayan aungaisa aka kawo mata kayan kalaci amma bataciba kasancewar takarya agida”

___”malama zulfer ya akecikine? Abdul yakatse mata hanzari tahanyar yimata tambayar’
_”ehh yanzu zanwuce gidan daganan insha Allah’
“Toh madallah yayi kyau’
“Amma yamaganar zarah fa?
Karkidamu ki aiwatar danaki kawai Dr sani yafada’ aimunashiri da kawarta shamaiya zanje gidansu dakaina inji daga bakinta’ toh hakan yayi’ zulfer tafada’ nizan wuce’ tamike tsaye
“Tomuma miye amfanin zamanmu muwuce kawai zuwa gidansu shamsiyar’ nan sukafice dukansu daga gidan zulfer tashiga motarta sukuma sukashiga tasu anma motar Dr sanice farace glass dinta meduhu’

___”direct suka isa gidansu shamsiya suka sallama tafito’ Dr sanine kawai yafita amotar’ ssai tayi farin ciki daganinshi’ bayan sungaisa yasoma kwaranyo mata tambayoyinda yake tafe dashi’
“Batayi mamakin jin tambayarsaba haka bataji tsoron bashi amsaba’ tafayyace mishi komai har kiranta da zarah tayi dakuma zuwa bincikenta dasukayi da DPO’. Yayi mata godia kuma yashaida mata cewar duk yanayinda suke aciki zataji daga gareshi haka itama idan tasamu wani lbr yabukaci tasanar dashi’ sukayi musanyar no. sukayi bankwana’ jiki asabule yakoma motar ahanyarsu takomawa gidane yakeshaidawa abdul duk abunda shamsiya tafada mishi’

“Hakika abdul yagirgiza iya girgiza amma dayatuna dawani Abu seyaji zuciyarshi tayi sanyi’

___”zulfer kam ranar hartawuni gidansu mus’af bataga prncss ba daga baya kawai tacire tsoro tatambayi mom din’
“Magajiya tadan yamutsa fuska wajena kikazo ko wajen wancen shegiyar?
“Gunki mana mommy’ kawaide naga banganta bane’
Shine kike damuwa?
“Aa mom tafada tana aunkui da kai dontaga kamar tanason gano wani Abu tattare da’ita’
“Sunkai kusan rabin awa suna fira dagakarshe tamike gamida yiwa mom sallama’ har kofar Palo mom tarakota hartayi haryar fita tajiyo ihu kamarna prncss’
“Somebody here, is anyone hearing me? Plc help me out of here’ kanajin ihun cikin kuka takeyinshi agajiye’
Dagudu zulfer tabi hanyarda takejin ihun’ inda magajiya tarufa mata baya tanakiranta’ dan uwarki dota inazakije nace kidawonan’ batako sauraretaba tawuce’ sekuma taja burki tayi turus ganin prncsa acikin dogs cage’
Takarasa tana kokarin budewa yayinda magajiya ta’iso ta isketa tasumo fincikarta tana bugu’ kibar wurinnan kar inbata maki dota’ ganin batada niyar matsawa awurin sekokarin budewa takeyi gashi shegiyar sekara ihu takeyi acewarta karta taramusu mutane’ tafisge zulfer tabata lafiyayyen mari tawurgata gefe tanunata dayatsa’. “Karkisake kokarin yimin shishshigi cikin lamurana’ abunda dana yakeso shinakeso farin cikinsa shine nawa’ akanme zakinemi cireta anan wajen? tacikamuda ihu shiyasa kikaga nakawota nan wajen karnuka domun inda yafi dacewa da’ita kenn’
“Zulfer datake dafeda kumatu tuni wata dabara tafado mata’
“Eyyah mommy shine harda marina kanta? Yanda tamarai raice fuska ssai mom tatausaya mata’ takarasa tarungumeta tana lallashi’ aikece kikaban haushi amma kiyi hkr kuma zancireta anan dasharadin zatabar mana kukan banza’
“Bazatayiba mommy aitahoru’
“Ohodai intasake wllh ba’abunda zehana ban maidataba’ nantabudeta gamida fincikarta sukayi ciki’
Zulfer kam har waiwayensu takeyi cikin tausayawa tukunna tayigaba abinta’
“Dashigarta mota ko kunna motar batayiba wayarta tasoma ruri’ dasauri tabude jakarta taciro atunaninta kosu abdul neh sunji shiru amma setaga sabanin hakan don nombace’
“Se’asannan tatunada tatashi taga bakuwar layi ankirata’ harkiran yakusa katsewa tayisauri tadaga’
__”hello zulfr ce?
“Ehh wayene?
“Zulfer don Allah kitaimakamin zarah ce…….
“Daganan batasakijin maganartaba’ taciro wayar akunnenta taga ashe takashene’ tasake kira hankalinta atashe amma taji switch off’ daga haka kawai ta’ajiye wayar asukwane tayi hanyar gidan Dr sani…….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button