FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

Kuyi hkr naso yafi haka amma uzuri yahana’

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 93*

____”tunda taja motarta batatsayaba segidan dr sani’ ko gama parking batayiba tafice a motar’
“Yanda tafado cikin palon ahargitse yasa dukkaninsu dasuke zaune harda hajiya nusee matar dr sani suka maida hankalinsu kanta’
Ya akayi’ shine tambayarda abdul yafara yimata’ duk takwashe inda sukayi da madam Farida tasanar dasu’ Abdul yadafe zuciyarshi yanajin inda takemishi kuna’ awannan hali Dr sani yasanar da’ita yanda sukayi dashamsiya’ batayi kasa aguiwaba tasanar masu kiranda zaran tayi mata”
“Dasauri abdul yadago kanshi yana kallonta’ dagaske takiraki muga numbar oya mikomin wayar’ hanunta narawa tazuge zip dn jakarta taciro wayar tamika mishi’
“Shine wannan no? Yatambaya yayinda yake gwada mata’ “ehh shine’
dialing din nombar yashiga yi amma akashe’ yadafe kanshi yanajin kamar yakurma ihu’
Take wata dabara tagado mishi’ yayi saurin duban zulfer aikinada layin mus’af ko? Ehh inadashi’ yamika mata wayar maza kirashi’
Gabanta nafaduwa takarbi wayar don batasan mezatace dashiba tashiga contact lalubo numbar shi….

____”wasu kyawawan maruka yabata ‘Ashe ke munafukace? Duk basaja kikemin gayamin wanda kika kira’ banza tayi mishi tanaja dabaya yana binta har sukakai kuryar dakin’ dunkule hannu yayi yazuba mata daushi aciki’ tadaki wani wahalellen ihu, tana kama cikinta’ zatasulale kasa yayi saurin cafko wuyarta yashake’ bazakifadaminba? Yamurde hanunta yakwace wayar yatarwatsashi dajikin garu’ shima yadaki jikin garun yana fadin kintarwatsamin komai kinwargazamin plan dina’ yashiga janta wllh ko minti biyar bazamusake agidannan ba kaura zamuyi’ dajin haka tarazana matuka batasan lkcnda takwace kantaba taauri bed lamp tabuga mishi akai’ yana kokarin dagowa takara sambada mishi agoshi seda abun yafashe yafadi awurin goshinshi yasoma fitarda jini’
Tana ganin haka tayarda sauran dayake hanunta’ tashiga lalumen aljihunshi’ batasamu key ba’ harzata fice sekuma taciro wayarshi amma taga da security ajiki ta’ajiye kenan wayar tasoma ruri’ ganin sunanda yake bayyane akan wayar yasa tayi saurin dagawa’

___”zulfer duk cikinta atsure takira wayar barin dataji andaga’ sekuma taji muryar zarah’
‘Hankali atashe ta’ambaci sunanta zarah! Jin haka abdul yayi wuf ya amshe wayar’
“Hello fatima! Kina inane don Allah “muryarta narawa tace wllh bansaniba’
“Yagirgixa kai bakisaniba kikace?
“Ehhh’ shikenan zamuyi tracking numbar yakashe wayar cikin tashin hankali’ yadubi dr sani kawomin system dinka hurry up nd bring it to me know! duk arude yake mgnr yanda kasan dadanshi yakeyi’
“Dasauri yashiga cikin dakinshi dayake palon, shikuma abdul yamike gamida sanya jacket dinshi dai2 yafito abdul yadubi zulfer yace kuyi zamanku keda hajiya nusee yacewa dr sani sutafi’
Zulfer tamarairaice fuska kamar wacce zatayi kuka’ zanbiku plc’ kantarufe baki abdul yabata amsa da no’
“Plcc abd…. “Its a command! yakatseta sukafice apalon’ duk matan jikinsu babu dadi itadai nusee tanata addu’ar Allah yabasu nasara yadawodasu lfy amma sam bataji dadin wannan tafiyarba kawaide tayi kawaicine’

___”haka suka debi hanya batareda sunsan inda zasuba’ Dr hankalinshi yanakan tukinshi inda abdul yake rikeda laptop yana kokarin gano inda zasu sami zarah’

__”itakam zarah tsoronta data kar mus’af yatashi donhaka kawai tayanke shawara tafice takai kusan minti goma tana duban ruwan tasan tabbas bata isa tace zata iya swimming harta fita aruwanba amma da mus’af yatashi ya isketa gwanda kawai tafada’ inyaso tamutu kawai tahuta’
“Tagama karanto addu’o’inta tafada ruwan’…..

__”yes abdul yafada yayinda yafahimci direction din gidan’ yadubi Dr sani maza kadauki haryar inkil’ abdul dai ganin tukin batayi mishima ya amsa inda yadunga walwala gudu akan hanya Wanda duk yayi gigi bekauce mishiba sedai muce Allah yaji kai nai’ donhaka kowa basu hanya yake’

Bayan kusan minti arba’in mus’af yasoma motsawa’
___”jiki bbu kwari yabude idonshi jiyake kanshi yana juyawa yadafe kan inda yake mishi ciwo’ yadago hanun inda yaga jini’ bude dabaki yatsaya yana kallon dakin sekuma yatunada abunda yafaru’
“dukda baijin dadin jikinshi haka yamike yadaki jikin garu yana fadin nooooo! Zarah ina kikaje? Wllh baki isa kibarniba’ yana tangadi yayita duba ko’ina amma shiru begantaba’ yadauki wayarshi inda yaga ankirashi kuma anyi received wannan yana nufin bakinsu dayada zulfer knn? Tabbas aunzo sundauki zaranshi’ yayi wani ihu saida duk gidan ya’amsa’ yakira wayar dad dinshi akan suturo mishida mutane kota helicopters neh yanzu yanzu’
Fita yayi adakin duk dahaka yakasa hakura yaciro key din boat yashiga……

____”tayi ruwan hartagaji numfashinta kamar zedauke gasanyin teku’ damatsunta sunyi tsami haka akafunta’ batada sauran wani karfi tasulale takoma cikin ruwan taname ambaton Allah azuriyarta tana karanto addu’a tana kuma neman gafarar ubangijinta’ duk yanda takeji ajikinta amma bakinta bekasa fadar *la’ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin* ba’
“Tana wannan hali taji anfigota yanafadin nasameta’ nasameta’ yajanyota sukataso saman ruwan kasokaga murna wajen dr sani’ yakara matsawa datasu jirgin ruwan kusadasu amma ina gogayen suntafi wani hali’
“Kallon kauna sukeyiwa junansu abdul yana rikeda ita daga karshe zarah tayiwakanta masauki afaffaden kirjin abun kaunarta’ kamar jira yakeyi yadada rungumeta ssai’

___”Dr sani yayi mutuwar tsaye daga cikin jirgin yana kallon ikon Allah, daga baya yaki boye maitarshi waishin bazakufito bane’ bekarasa maganarba yaji wucewar bullet kishinyaaau tawuce tagefin kunnenshi’ dakaiyayi ganin inda harbin tataho yahangoshi can nesa dasu’ dukda cewar dare yadanyi don dacikingarine yanzu haka anshiga sallah amma behana masu hangoshiba’
“Asaba’in abdul yatura zarah cikin jirgin shima yashiga Dr sani yasoma bawajirgin wuta’ inda zarah tashiga karkarwa’
“Abdul yalura dahakan yadauki jacket dinshi dayacire yarufa mata’
“Allah yataimakesu harsuka fice atekun mus’af be isosuba amma sunsha hare haren bullet kam Allah yataimaka babu wanda yasamu cikinsu’
Sungama fita ajirgin kenn sunkai jikin motarsu’ sesukaji karar kicking din bindiga Ashe mutanene damkam sukazagayesu kowa da bindiga ahanunshi’ kamar daga sama sukajiyo muryar mus’af yana kyakyatawa da daria’ sedayagama dariyarsa yanunasu dabindiga yana tahowa “just surrender u son of a bitch abdul! from now ur name is death meat………

 

 

Bintufannah????
[16:52, 3/1/2017] BintuFannah????: [12:42, 2/23/2017] BintuFannah????: *FATIMA XHARAH 101*

___”basu sukatashiba sewararen karfe sha 2 da rabi’ nanma abdul neh yafara farkawa’ ahankali yazare jikinshi dagana zarah yafita adakin gamida sauka kasa yanufi kitchen’ tsayawa yayi yana karewa kitchen din kallo yarasa mezaiyi guda daya’ kawai seya kunna gas yadaura ruwan zafi’ gefe guda kuma yasoma warming din kajin jiya da koguda basuciba’ bayan ruwan yayi zafi yajuyeshi acikin flask yahada da kayan tea yakaisu har daki yakuma komawa yacire dumamen kajin yadaura akan wani da tire yarufe yakoma dakin’ har lkcn zarah bacci takeyi batada ranar farkawa’ zama yayi agefenta yana karemata kallo’ fuskarta duk sun kumbure yatausaya mata ssai yasan tayi kokari bakadanba’ yasunkuya yakai bakinshi kan goshinta yadaura mata kiss’ ssai yaji jikinta yyi zafi, dadamuwa ssai yadaga bakinshi yasa hanunshi kan wuyarta dasauri yajanye’ “subhanallah! Baby are u sick? Yatambaya kamar wanda takejinshi’
Wayarshi yadauka datun jiya yakasheta yakunna’ yahau kiran layin mummy’ bayan sungaisane takecewa aitun 9:00am takekiran wayarshi akashe dama princess ce tadaga hankali ita akaita wajen dad dinta yanzu hakama suna hanyarsu da zulfer’. “Abdul yadanyi murmushi dota akwai rigima’
“Ainikam har kayanta kawai zan aiko maku ne bani iyawa’ ina fatiman?
“Abdul yakalli zarah datake kan baccinta tukunna yabata amsa “mummy bata tashiba’
“Ok’ shknn setatashi din’……ok ammm mummy aturomin abiola da first aid box plxx sharply’
Ok badamuwa’ nan suka katse wayar’
“Batareda tayi tunanin komaiba tahada masu first aid box din harda na bangarensu tabaiwa abiola kan yakai musu can’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button