FATIMA XARAH Complete Hausa NovelHAUSA NOVEL

FATIMA XARAH Complete Hausa Novel

___”abdul kuwa yana ajiye wayar yamaida dubanshi kan zarah sukayi ido hudu’ lallausar murmushi yasakar mata yakarasa wajenta ganin tanason tashi zaune’ taimaka mata yayi tazauna fuskarta ayamutse alamu kuka takeson sakeyi’
“Yagirgiza mata kai alamar kar tayi’ amma ina kwalla seda suka soma zubowa’ tasa bayan hanunta tashare sannan tayunkura tasauka akan gadon’ bata ankaraba taji jiri yanason dibarta, abdul yayi saurin rikota zuwa jikinshi…..”kingani ko baby inazakije? Shima yayi mgnr kamar zeyi kuka’
“Brush nakesonyi jikina bbu karfhubby???? banijin dadi sam’
“Yashare mata hawayenda suka gangaro kan fuskarta’ is ok my lady let me help u brush up okey? “Alright’ tafada sannan yadagata cak har toilet dakanshi yayi mata brush yayi nashi’ yahada warm H2O da detol yasake gargasa mata jikinta’ dadaru da ihu yasata acikin ruwan kawai don yafita karfine’ sannan yanadota a towel zuwa cikin daki” ssai tadanji dama2 musamman daya shafeta da mai yafesheta da turaruka’ yatafi dakinta yadauko mata doguwar riga English wear mara nauyi da inners dinta’ yanafitowa yahango shigowarsu zulfer aikuwa princess tana ganinshi tadaka tsalle da ihu tanafadin daddy!
Shima hangameda baki yatsaya yanajiran karasowarta’ kankace me harta haura stairs din tazo tarungumeshi yadagata sukayi cikin dakin’
“Itakuwa zulfer daria kawai tayi ta’ajiye kayayyakin hanunta a palon tayi zamanta harda kunna TV kafa daya kan daya tasoma kallo”

“Suna shiga dakin ya ajiye princess aidagudu tadoshi zarah’
“No! No! Princess don’t come closer! zarah datake zaune bakin bed tayisaurin takatseta’ jiki bbu kwari tatsaya tajuyo tana kallon abdul’……don’t worry princess, mummy is not feeling gud, abdul yakefadawa prncss yayinda yakarasa wajen zarah ya’ajiye kayan dayadebo akusa da’ita’
“Prncss ma takarasa wajen tana taba jikin zarah..”eyyah mummy what’s wrong? “Nothing serious, just a fever’
“Huh? fever is not small thing mother’ tana mgnr kameda kugu tajuya tana kallon abdul’ “dad u have 2do something’ “I know my dora, I called granny few minutes ago’ she’s going to bring my treatment kit so that I can cure mummy, let’s give mum space 2dress up okey?
Yes dad’ nan yaja hanunta sukabar dakin’
“Zarah tagirgiza kai hmmm prncss knn nibansan yaushe bakinta zebar irin wannan surutuba’ dakyar tasamu taahirya kanta’ tahada tea kadan a cup tasoma sha’

___”dasaukansu kuwa akasoma danna doorbell beko samu yatsaya sungaisa da zulfer ba yabude kofar abiola ne yagaisheshi ya’amsa sannan yakarbi aikan yamishi godia’ sama2 sukagaisa da zulfer yahaura sama’

__”da dabara yasake hada mata wani tea din yasata tasha mgnin dakyar’ kazarma fir takici bbu yanda beyi da’itaba taki’ haka yahakura sukasauko kasa dukansu yabaje masu kajin shida su zulfer sukaci sukayi dam abunsu” itadai zarah idone nata’
[18:43, 2/23/2017] BintuFannah????: Zulfer tanason tayi comment amma idon abdul awajen yahanata yin mgn’ basugama ciba abdul yatashi yaahiga kitchen yawanko hanunsa sannan yahaura sama’ wanka yafada dashigarshi’

__”zulfer takalli zarah datake kwance kan seater tasheke da daria’ itadai zarah batace da’ita komaiba sema juya mata baya datayi tayikamar me bacci’
Daria ssai zulfer tadungayi harda kama ciki’ princess kuwa abun itama seyabata dariyar’ suakyi me isarsu sannan takwashi kayayyakin abunda suka bata tanufi kitchen seda tagyara komai na kitchen din har wanke2 tayi masu tanamayarda komai mazauninsa abdul yashigo kitchen din’
“To mukam munwuce da prncss nabarku’ zulfer tawaro ido ni na’isa wllh bazama zanyiba’ waneni inzauna gidannan aise Allah yatambayeni’ kusha amarcinku kaji maza prncss zomukoma’ Abdul yawatsa mata harara’ to ajinki kedin guda nawa kike dazaki hanamu cin amarci’ duk mgnrda sukeyi zarah tanakwance tanajinsu se kyalkyala daria takeyi itama’

“”Inyee’ zulfer tarike haba tana kallonshi’
“Karma kice komai yarinya yanzu dandawo bawani waje zaniba, da ina kike tunani zanje inada flower mebukatar ban ruwa kodayaushe’? Hmmm to kinbata munanan amanne hanta da jini’ so kidan taimaka mata da gyaran gida kinji yanzu zamudawo sekuwuce musami iska nida pretty’
Yanakaiwa nan yaja hanun prncss sukafito sukabar zulfer har lkcn rikeda baki’

__”akasa yasamu zarah tsabar dariar keta seda tasauko’ shima dariyar yakeyi yayimata sesun dawo’ tadaga mishi hanukawai tanamecigaba da dariyarta’

___”zulfer kuwa tana fitowa tasami zarah se aikin daria take’ to ga aikanki mummy tace inkawo miki’ tasunkuci wayarta da car key dinta tafice agidan rai bace ”

___”tundaga wannan rana kuwa zulfa batasake zuwa gidn zarah ba’ duk kuwa kiranda zatayi mata taki fir”

*****
Bayan watanni uku yau suke shirin komawa gidan madam farida don dukansu basumantaba har lissafin kwanaki suke’ yau Allah yayi’
Kayansu na’amfani duk ankwashesu antafidasu can gidan sukadaine yanzu suke shiri’

__”zarah da prncss sunazaune a palo inda sukekan jiran abdul yakoma sama acewarshi yayi mantuwa’ bedau lkcb yasauko yakama hanun zarah prncss tana gaba har suka kai parking lot yabudewa zarah tashiga yayinda prncss tashiga baya shikuma yazaga driver seat yajasu’ ahankali suke tafiyarsu suna hira irinta masoya har suka isa gidan madam Farida”

__”tundaga isowarsu kofitowa basuyiba amotar madam Farida ta’isa zuwa parking lot washeda hakora tana tarbansu’ zarah tayisaurin bude kofar zatafice aguje abdul yayi maza yadamke hanunta’ tajuyo suka hada ido’ yalakuci kuncinta ammadai kinsan bake kadai bace ko? Murguda mishi baki tayi sannan tafisge hanunta tafita ahankali dai2nan mum ta’iso suka rungume juna”. Mummy I missed you so much’
“Eyyah my dora I also missed you’ takama hanunta sukanufi ciki’ abdul shima yakama hanun prncss sukabi bayansu’

__”a Palon kasa suka yada zango kowannensu yana huce gajiya banda prncss datunshigarsu tahaye sama’ sekuma gata tadawo’ tatsaya daga dannesa kameda kugu ‘granny where is mummy zully? Wanisabon sunanda tatsiri kiran zulfa dashi knn’
Madam farida takalleta sannan tace kinban ajiyantane?, prncss tayamutsa fuska kasancewar yanzu takanji hausar kadan amma bata iya maidawa’ tace yes I do’ yanda tayi mgnr duk yabasu daria itakuwa dafushi tabar palon zuwa waje’ bbu wanda yayi yunkurin tareta’

__”mummy gaskia kinayimana badaidaiba, cewar abdul’
“Barni da yar buta nikadai taraina agidannan’ “zarah kam se daria take abunta har lkcn’
Madam farida dakanta tashiga jera musu abinci a palon dakayan shaye2′ dakyar abdul yaje yalallabo prncss tadawo ciki’

__”ssai sukasoma cin abincin suna hira’
Dota kinada lbrn auren shamsiyarki yamatso ko? M.f tatambayeta’
“Ehh mummy nasani aimunayin waya da wayar hubby sekuma tayi saurin rufe bakinta don gabadaya bakinta yasaba dafadin sunan’ abdul yayi murmushin jin dadi yayinda mum tayi kamar batasan metafadaba’
“OK Allah yakaimu’ ta’amsa da amin takara da cewar ammafa mum bazanjeba’
M.f ta’ajiye spoon din hanunta tana kallonta meyasa’
“Coz tunda nayi aure ko sodaya bata taba zuwarminba amma duk kawayena sunje fa itakadai taki zuwa’
“Hmmmm dora kenn aikuwa shamsiya abun ajinjina matane koda kuwa shekara tayi bata waiwayekiba since kuna gaisawa awaya, amma kidaiyi tunani’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button